Sashe 8
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
[9/30, 8:55 PM] Abk: *✷DARE DA DUHU✷*
_Bright pens ofâœðŸ¾_
Nimcyluv
Ayushercool
Zee kumurya
*3......*
Elegant Online writers
_Ƙirƙirarren labari ne, ba mu yi shi dan cin zarafin wani ko wata ba, idan yai kamanceceniya da rayuwar wani ko wata Arashi ne🫣_
_Littafin DARE DA DUHU haƙƙin mallakar mu ne, bamu yar da a juya shi ta kowace siga ba, ko a sashi a wata kafa ba ba tare da izinin mu ba_
Dafe kansa dake barazanar tarwatse masa ya yi, tare da taune lips ɗinsa na ƙasa cikin taurin zuciya.
Likitan da ya je nemo yarinyar bai ganta ba ya dube shi, cikin girmamawa da son kwantar masa da hankali ya ce. "Ka kwantar da hankalinka Sir, Insha Allah, za'a ganta"
Runtse idonsa ya yi, gently ya ƙara buɗe su yana kallon su ya ce. "Where is my phone?"
Likitan ya ce. "Tana nan tare da uniform É—inka, da za'a yi maka surgery ne aka cire su." Bai ce komai ba sai alama da ya yi masa da hannu akan ya kawo masa wayar. Likitan ya sara masa sannan ya fice. Gyara masa kwanciya É—ayan Likitan ya yi, shi ma ya fice.
Lumshe idonsa ya yi yana tuna Jamil da Danniel cikin jini a kallon ƙarshe da ya yi musu, sosai mutuwar su take dukan zuciyarsa. Numfashi ya fesar mai zafi lokacin da ya tuno fuskar ƙaramar yarinyar da ya gani, bai san me yasa ya ji ya damu da ita ba a cikin zuciyarsa, ji yake yi kamar ya fizge drip ɗin hannunsa ya fita ya nemo ta da kansa. A fili ya furta
"Where is She?What kind of situation is she in? who will take care of her?" Ya yi maganar cikin damuwa. he just felt worried about the little girl.
General Ibrahim A.M ne yake ta kaiwa da komowa a cikin office ɗinsa, shi kaɗai cikin tsananin ɓacin rai. Lokaci ɗaya ya koma mazauninsa ya zauna yana fesar da wani numfashi mai zafi, duk da kasancewar office ɗin da A.c amma gumi ne kawai yake tsatstsafo masa ta ko'ina a jikinsa. Hannunsa dafe da kansa sai karkaɗa ƙafafuwansa yake yi.
Da ƙarfi ya buga table ɗin gabansa tare da faɗin. "Damn it!"
Wayarsa ce ta fara ruri tana neman agaji, tsaki ya ja har kiran ya katse bai bi ta kan sa ba, dan ba ta shi yake ba. Sai da aka yi masa 4 missed call sannan ya janyo wayar cikin É—acin rai a fusace ya É—aga ba tare da ya duba mai kiran ba.
Daga cikin wayar wata shaƙaƙƙiyar murya ya ce. "An samu bacin rana!"
Ajiyar zuciya General Ibrahim ya sauke yace
"Har da na Inuwa ma duk an samu Gwaska."
Gwaska ya ce "Ba a taɓa mun
Æarna irin wannan ba tunda na fara harkan nan, ya akai haka ta faru?." Cikin É“acin rai General ya ce. "Ba za ka gane baÆ™in cikin da nake ci da wannan Nasara da yaran nan suka samu ba, ban taÉ“a tunanin hakan za ta faru ba, a yanda na san ka na san taÆ™adirancinka ko rundunar sojoji million aka turo za ka iya gamawa da su, na baka komai a tsare, umarnin harbin da aka basu ne ya É“ata komai, kuma aka shirya wata rundunar aka tura ba tare da sanina ba, shiyasa su suka yi galaba a kanku. Babban baÆ™in cikina da wancan yaron Khamal ya dawo a raye ba, kuma na san duk nasarar da aka samu sanadiyyar sa ne, dan ba Æ™aramin jajircewa ce da shi akan aikinsa ba, yana aiki ne da jikinsa gami da zuciyarsa, He knows the value of his work, especially if he wears military uniforms on his body, he feels like he is carrying the whole country in his shoulder, gaba É—aya yanzu idan manyanmu a kansa yake".
Gwaska ya yi wata shegiyar dariya ya ce. "Indai kere na yawo, zabo na yawo wata rana za'a haɗu, Wallahi sai na ɗauki fansar kisan yarana da akai mun da kuma harsashin da ya huda jikina, zan yi ɓarnar da sena girgiza ƙasar nan girgiza ta gaske makuwa, kuma dole a sakarmin yarana da aka kama ko kuma aga abunda ba'a so" Cikin mamaki General ya ce. "What? You mean kai ma sun yi nasarar harbin k......,"
kiran da ya shigo cikin wayarsa ne ya katse masa abun da yake cewa. Janye wayar ya yi daga kunnensa ya duba, ganin Chief of Army staff ne yasa cikin sauri ya cewa Gwaska "Ina zuwa, I will call you later." Bai jira amsarsa ba ya É—aga kiran Chief É—in.
Ƙamewa ya yi kamar yana gabansa with so much respect ya ce. "Morning Sir." Daga ɗaya ɓangaren Chief ya ce. "Morning General, ka shirya kai da sojoji kamar 20 anjima za mu zo mu je mu dubo yaranmu na Naija state, sanann mu jagoranci miƙa yaran nan ga iyayensu "
"Done Sir." General ya faÉ—a tare da sara masa.
Dungurar da wayar ya yi bayan ya katse kiran cikin tsananin takaici. Abun da yake ƙara baƙanta ran General idan ya tuna yanda Nigeria da duniya gaba-ɗaya ta ɗauka da zancen nasarar da su Captain Khamal suka samu akan ƴan ta'addan, duk inda mutum ya duba a social media zancen ake yi ana yaba musu da jinjina musu akan bajintar da suka yi. Kuma daga faruwar abun jiya har Chief zai je ya dubo su da kansa da sauran manyan muƙarabban gwamnati, duk kuwa da tarin sabgogin dake kansu. Tsaki ya ja a fili ya ce
"Sai ka ce akansu aka fara fita operation, mu da duk da muke zuwa uban wa ya yi mana haka?" Sumar kansa ya yamutsa cikin rashin sanin abun yi, duk wannan abubuwan ba su wani dame shi ba kamar irin ace za'a ƙarawa Captain matsayi, domin ya san tabbas idan hakan ta faru gaba_gaba Captain zai kamo matsayinsa ko ma ya wuce shi tunda mutum ne shi jajirtacce akan aikinsa, kuma ze iya bankaɗo muguwar harƙallar da yake aikatawa.
Table ɗin gabansa ya ƙara bugawa da dukkan ƙarfinsa idanunsa duka a waje ya ce "Impossible! Wallahi ko zan rasa aikina ba zan taɓa bari a ƙarawa yaron nan girma ba." Kamar mahaukaci ya ɗauki wayarsa ya fice fuuuu!! daga office ɗin tamkar zai tashi sama.
A hankali ta buɗe idonta tana bin inda take kallo, kunnuwanta na jiyo mata sauti mai kama da maganganun mutane ƙasa_ƙasa. Hannun hagunta ta ji ya ɗaure mata, ga wani abu da take ji daga hannun yana shiga cikin jikinta a hankali. Yunƙurin tashi zaune ta yi, Madam Halima dake zaune a kujerar gaban gadon da take, ta yi saurin tashi tsaye tana faɗin. "Kin farka, sannu Dear."
Da ido kawai take bin ta dan ba ta jin abun da take cewa sosai, kamar mai yin magana cikin raÉ—a haka take ji. Madam Halima ta mayar da ita ta kwanta, cikin kulawa ta ce.
"Let me call the doctor"
ta juya ta fara tafiya, Yarinyar dake kwance saman gado, ta bi ta ido har ta ɓacewa ganin ta, kalle-kalle ta shiga yi a ward ɗin da suke mai ɗauke da gadajen marasa lafiya guda huɗu, duk yara ne ƙanana kamarta sai masu jinyar su. Tare Madam Halima suka dawo da Doctor Zainab, dudduba jikinta ta yi bayan ta yi mata sannu, d Doctor ta dubi Madam Halima ta ce "Madam a ba ta ko ruwan tea ne ta sha dan tana tattare da yunwa, anjima idan ruwan nan ya ƙare za'a iya discharging ɗinku, because gaba-ɗaya results ɗin gwaje-gwajen da aka yi mata ya nuna ba ta da wani ciwo mai illa a jikinta."
Madam ta ce. "Masha Allah, Mun gode sosai fa Doctor."
Doctor ta yi murmurshi ta ce. "Don't mind." Sannan ta shafa cukurkuɗaɗɗan gashin Yarinyar ta ce. "Cute Baby Allah ya ƙara lafiya." Da ido kawai yarinyar ta bita.
Bayan fitar Doctor, Madam Halima ta bar ta a hannun wata Nurse ta tafi haÉ—o mata kayan tea ta dawo.
Har lokacin idanunta biyu ba ta koma barcin ba. Bayan ta haɗa mata tea ɗin ta tashe ta zaune ta jingina bayanta a jikin pillow sannan ta ɗauko cup ɗin da spoon ta deɓo tea ɗin ta kai bakinta. Kawar da kai ta yi dan ba ta taɓa ganin irin wannan abun ba.
Madam Halima ta kamo hannunta ta ce "What happen?" Duk da ba ta ji abun da ta ce sosai ba amma sai ta girgiza mata kai. Tsayawa Madam Halima ta yi tana kallon ta, har yanzu yanayinta ya nuna tana cikin tsoro, ba tare da ta yi zato ba ta ji cikin muryar yara da ƙarfin sauti ta ce. "Zan yi fitsari."
Madam Halima da ta yi tunanin duk yanayin tsoron da yarinyar take ciki ne yasa ta yin maganar da ƙarfi, cikin farinciki ta ce. "Alhamdulillah, baki ya buɗe kenan?"
Yana nan kwance Likitan da ya je É—auko masa wayarsa ya dawo ya kawo masa.
More than 50 missed call ya tarar, fiye da rabi duk na Family É—insa ne.
Numbern Mahaifiyarsa da ya yi saving da First love ya fara bin bayan kiran, amma har ya kira sau biyu not
respond, numfashi ya sauke ya kira numbern My wife, still ita ma no respond.
Tsaki ya ja ya ajiye wayar a gefensa tare da lumshe idonsa yana sauraren bugun zuciyarsa, gefe guda kuma raɗaɗi da ciwon harbin jikinsa na ɗan damunsa, musamman da ya kasance sai dai ya kwanta ta ɓari ɗaya. Gently ya ji an turo ƙofar ɗakin an shigo tare da yin sallama, buɗe idonsa ya yi ya sauke akan wanda ya shigo.
Lieutenant Faruk ne, da mamaki Khamal yake duban shi ganin hannunsa nannaÉ—e da bandage, alamar shima an harbeshi.