Sashe 64
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Oh My God, sorry Angel, yaushe ya tafi?"
"ÆŠazu, kuma ko sallama ba mu yi ba."
Cikin rarrashi ya ce. "Stop crying please My love, ai dan ya yafi China ba yana nufin kun rabu ba ne har abada, tunda ga waya duk time É—in da kike so zaki yi magana da shi. Please ki bar damun kanki, ko so kike in kasa bacci?"
"A'a."
"To ki yi shiru, na yi miki alƙawari bayan mun yi aure da kaina zan kai ki ki ga Salman ɗinki."
Cikin farinciki ta ce. "Dagaske?"
"Eh mana, mene a ciki, duk abun da zai saka ki farinciki kome ne zan yi miki, kin wuce haka a gurina."
Ajiyar zuciya ta sauke cikin jin daÉ—i, cikin murna ta ce. "Thank you."
"Don't mind Dear, bari na saka kaya, fitowata kenan daga wanka kika kira ni, i will call you later."
"Okay sai ka gama."
Cikin shagwaɓa ya ce. "Ki zo ki shirya ni my love, I'm tried."
Murmurshi ta yi mai sauti cikin kunya ba ta ce komai ba, shi ma murmushin ya yi ya ce. "Bye, Sarkin kunya, soon zan cire miki duk wannan kunyar taki, wuyarta a kawo ki gidana mu kwana tar...." Bai ƙarasa ba ta kashe wayar still tana murmurshi, wani irin son Adnan na ƙara mamaye zuciyarta, wayar da suka yi yanzu ta sa ta fara jin sauƙin damuwar tafiyar Faris da kewar shi.
Cikin takunta na É—aukar hankali mai cike da izza ta shiga parlour'n part É—in Momy. A shagwab'e take kiran sunan, "Mommy, Mommy."
"Na'am Daughter har kin dawo?"
"Na dawo Mommy."
"Welcome" Hajiya Saudat ta faÉ—a tare da rungume Meenal."
"Thank you Mom, I want to take Bath, ki saka wata a cikin baƙaƙen yaran nan ta haɗa mini ruwa a toilet yanzu."
Shafa kanta Mommy ta yi ta ce. "Yanzu kuwa."
Around 11pm Meenal tana online tana chat mutumin da suka haÉ—u É—azu ya yi mata magana, babu bata lokaci ta yi masa reply. Introducing kansa ya yi mata ya sanar mata sunansa Abdul. Daga nan suka fara hira, Abdul ya iya tsara mace, hakan ya sa a cikin daren ya sace zuciyar Meenal. Dama 2 days ta rasa gane kan Usman, ya canza mata gaba-d'aya.
Har 2 na dare suka kai suna chat É—in, wanda rabi duk stickers ne da emoji na love da hug da kisses Abdul ya cika ta da shi.
Cikin lokacin ƙanƙani Meenal suka saba da Abdul sosai, kodayaushe cikin chat da waya suke, video call kam kusan raba dare suke suna yi. 1 week da haɗuwarsu ya zo gidansu, aka sauke shi a parlour'n saukar baƙin Bulama. Abdul Saɓanin Usman yake, sun banbanta a halayya, dan shi Meenal tana zuwa ya rungume ta tare da kissing ɗinta. Hakan ko a jikin Meenal, ta biye masa sukai ta shashanci.
Shirye-shiryen biki ya kankama ta kowanne ɓangare, su Hajiya Na'ima ba zama, ana ta shirye-shiryen yanda abubuwa za su kasance. Yanda Na'ima take murna da rawar ƙafa akan bakin ba ƙaramin mamaki ya ba wa su Aunty Iman ba, sanadiyyar ƙin Abra da suka san Na'ima tana yi.
A ɓangaren Amarya kuwa tana cikin tashin hankali da damuwa, sakamakon kewar Salman dake addabar ta. Kullum sai ta ɓuya a ɗaki ta ci kuka ta ƙoshi. Ko kuma ta zauna ta saka hoton shi a gaba tay ta kallo tana hawaye, ko ta faki ikon Mami ta shiga ɗakinsa ta kwanta tana shaƙar ƙamshinsa da har lokacin bai bar ɗakin ba. Babbar damuwarta rashin ji daga Salman tun da ya tafi, komai take yi wayarta na hannunta cikin tsammanin kiran shi ko ganin text ɗinsa amma shiru. Ta karɓi sabuwar Numbernsa ta ƙasar Chinan a gurin Abbi, amma idan ta kira ba ta shiga, ta duba kuma numbern ba a WhatsApp da ita. Abun da yake rage mata damuwa Adnan, saboda wata irin kulawa da ƙauna gami da tattali na musamman yake nuna mata. Damuwar rashin Salman a kusa da ita ya sa duk ta rame.
Meenal ce tsaye a gaban mudubi tana shiryawa, sanye take cikin wasu matsatstsun kaya riga da wando, wanda suka bayyana surar jikinta. Wani yalolon mayafi net ɗan ƙarami ta saka akanta, rabin gashinta daga gaba duk a waje, mayafin kuma iya ƙasan wuyanta ya tsaya.
Cikin takunta na ƙasaita da ji da kai ta fice ta sauka ƙasa. Hajiya Saudat na zaune ita da wata k'anwar BULAMA da ta kawo mata ziyara suna hira, takun saukowar Meenal daga kan step ya sa su ɗaga ido suna kallon ta. Tun kafin ta ƙaraso ƙamshinta ya gama cika parlour'n. Baki buɗe Aunty Murja take kallon ta cikin ɗaurewar kai. Hajiya Saudat kuwa murmurshi ta saki ta ce. "Wow, Daughter irin wannan kyau haka? You look so beautiful!" Murmurshi Meenal ta yi cikin jin daɗi tare da juya ido ta ce. "Thank you Mom." Sannan ta dubi Aunty Murja daga tsayen da take ta ce. "Ina Yini Aunty?" Numfashi Aunty Murja ta sauke ta ce. "Lafiya ƙalau Meenal." Duban Hajiya Saudat ta yi ta ce. "Bye Mommy sai na dawo, Abdul na jira na tun ɗazu."
"To a dawo lafiya, Allah ya kiyaye ya tsare."
Bayan Meenal ta fita cike da al'ajabi Aunty Murja ta ce. "Aunty Saudat! Yanzu da wannan shigar kamar ta Æ´aÆ´an turai kika bar Meenal ta fita?"
Æata fuska Hajiya Saudat ta yi ta ce. "Ban gane ba? Me ne laifin shigar jikin Meenal?"
"Haba Aunty Murja, Æ´ar taki guda É—aya tal a duniya kikewa irin wannan tarbiyyar? Gaskiya wannan al'amarin naki da sake, kamar ba ki ga yanayin shigar tata ba ne? Kuma idan na ji da kyau kamar wani ta ce yana jiran ta."
"To sai me? Kawai sai in hana yarinya sakewa ta yi abun da take so? Mene a ciki dan sun fita da saurayi? Kuma ba wani gurin za ta je ba birthdayn ƙawarta zai raka ta."
"Taɓdi can! To ko ma ina zai raka ta ai bai dace ba, yaran yanzu ka yi iya yinka ma ya aka ƙare balle ka yi musu irin wannan riƙon sakainar kashin."
HaÉ—e rai Hajiya Saudat ta yi ta ce. "Me kike nufi Murja? Wacce irin magana ce wannan? Ni fa ba na son irin wannan sa idon, haba daga yarinya ta fita sai ki fara wani zancen mara tushe?"
"Zancen nawa ne mara tushe Aunty Saudat? Shikenan Allah ya kyauta ya kare."
Tunda ta fito ya ƙura mata ido ta cikin glass ɗin Motarsa, lips ɗinsa na ƙasa ya lasa cikin duniyanci.
"Oh My God! Irin wannan kyau haka Baby na?" Abdul ya faÉ—a lokacin da Meenal ta buÉ—e Motar ta shiga.
Murmurshi ta yi tare da yin fari da ido ba ta ce komai ba. Hugging ɗinta ya yi suka fara shashancinsu. Bayan wasu mintuna ya kunna Motar suka tafi. Wani ɗan ƙaramin gida mai kyau suka je, babu kowa a gidan, shi ya fita ma ya buɗe gate suka shiga. Bayan sun shiga ya fita ya buɗe wa Meenal Motor tare da faɗin. "I want to show you a special love today my Baby." Ya ƙarashe maganar tare da kashe mata ido.
"Mee too." Ta ba shi amsa tare da kwanciya a jikinsa. Kissing forehead É—inta ya yi sannan ya kama hannunta suka shiga cikin gidan. Direct wani bedroom suka shiga suka faÉ—a kan gado rungume da juna, shaiÉ—an na kaÉ—a musu ganga a tsakiyar kai.
Har bayan Magriba Meenal tana gidan Abdul, wanda ya yi nasarar raba ta da budurcinta a yau. Da farko Meenal ta ɗan damu bayan komai ya kammala, amma Abdul ya kalailame ta da daɗin baki, ya nuna mata hakan ba wani abu ba ne tunda shi zai aure ta. Ba tare da fargabar komai ko damuwa ba ta kimtsa ya mayar da ita gida. Abdul sai soyayya da ƙauna da tarairaya yake nuna mata.
Jiki babu ƙwari ta shiga gida saboda yanda take ji ko'ina na jikinta na yi mata ciwo saboda rashin sabo, yanayin tafiyarta kaɗai zai saka duk wani mai hankali da ya san me yake yi ya gane abun da ya faru. Amma Meenal tana cewa Hajiya Saudat ciwon mararta ne ya tashi ta yarda.
Tun daga wannan rana Abdul da Meenal suka zamto tamkar mata da miji, kodayaushe cikin sheƙe ayarsu suke.
Yau Lahadi, wanda ya kama saura sati Uku a fara shagalin biki, yau ne kuma za a kawo lefen Abra daga gidansu Adnan. Tun da safe driver ya kai ta gidan Aunty Iman, kasancewar Maza ne za su kawo kayan.
Tana kwance a bedroom ɗin Aunty Iman, idanunta a lumshe hawaye na fita daga cikinsu yana bi ta gefen idonta ya sauka akan pillow'n da take kai. A haka Aunty Iman ta shigo ta same ta. Cikin mamaki ta ce. "Subhanallahi, kukan me kike yi Abra? Ko auren ne ba kya so?" Buɗe idonta ta yi tare da taune lips ɗinta na ƙasa, cikin muryar kuka ta ce. "Ina so Aunty, kuma ina son Adnan sosai, damuwata kawai Salman ne."
"Me ya samu Salman É—in?"
"Ban san me na yi masa ba Aunty, tunda ya tafi ko kira na bai yi ba, kuma ya san ina cikin tsananin kewar shi."
"Ki yi haƙuri, may be sha'anin karatu ne."
Girgiza kai ta yi ta ce. "Ba karatu ba ne na sani, tunda yanzu bai isa fara karatun ba, sai ya fara koyon yaren ƙasar na 1 Year fa, idan ma karatun ne ai ko text ne ya turo mini."
Lallaɓa Abra Aunty Iman ta yi ta samu ta bar kukan da take da ƙyar. Amma a cikin zuciyarta ba ta daina ba, saboda ita kaɗai ta san halin da take ciki, gabaɗaya babu wani karsashi ko ɗokin bikinta da take yi, saboda rashin Salman a kusa da ita.
Da yamma Abban Adnan suna zaune a parlour shi da Yayansa suna tattaunawa akan lamarin bikin mutanen da suka kai lefe suka dawo. Uncle Kabir ƙanin Abba shi ya fara shigowa cikin wani irin yanayi, da kallo su Abba suka bi shi har ya zauna. Yayan Abba mai suna Alh. Mustapha ya dube shi ya ce. "Yaya Kabir? lafiya kuwa?"
"Akwai matsala Yaya."
"Subhanallahi? matsala kuma? ta mece ce?" Abba ya tambaya cikin ruÉ—u.