Sashe 29
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Da haka ya lallaɓata suka ci Abinci tare, yana yi yana tsokanar ta, wai idan a gidan yawa take, se an dinga cinye Abinci ana barinta saboda ɗan abunda take ci kamar wasan yara.
Suka kammala ci, ta saka hjjabinta suka fice Islamiyya tare.
G.Y Bulama Hospital and Maternity.
Bainu ba kya tsufa, shine kirarin da wasu ka yiwa MD na Asibitin, wato mamallakin Asibitin GY Bulama Hospital and Maternity, babu alamar shekaru a tare shi, kullum cikin gayu da tsafta yake, ga kyawunsa na nan farin bafulatani jawurr da shi, kamar ba ya jin hausa.
 Daga abokan aikinsa zuwa ma'aikatansa mata, da yawa na nuna suna sonsa, sedai ba fuska ga shi ba wanda ba shi da labarin masifar Matarsa da yadda ta kasa ta tsare akan Mijin nata.
Yana zaune a Office É—in sa, yana aiki a Computer É—in sa, Nurse Basira ce ta shigo, tace "Sannu da aiki Sir"
Yace "Yawwa Sister, ya aikin"
Tace "Alhamdilillah Sir sai dai...."
Ya É—ago ya kalleta yace 'ina jinki meyafaru?"
"Nace da ma, kaga muna da patient a ward a kwance, ga out patient ga wanda aka ajiye for observation, amma naje pharmacy given set ɗin da za'a saka musu ruwa be fi uku ya rage ba, an tafi kawowa me kawowar haryanzu be dawo ba, wasu sun fara ƙorafi, nace ko gurinka za'a samu? Ko a bawa security yaje Sarauta Pharmacy ya siyo a fara sa musu, tun da duk sun biya kuɗi".
Yai ajiyar zuciya yace "Basira, do you forget this is an business organization, muna aiki ne dan neman kuÉ—i, Pharmacy sun je siyo abunda babu, and still you are asking for another money a siyo kan su kawo, wannan ai asara ce, wanda ze jira ya jira, wanda ba ze jira ba ya tafi, amma kuÉ—in mutum baze dawo ba.
And must i teach you everything a Makaranta ba a koya muku use of available resources ba? Ki yi 'yan dabaru ki musu amfani da guda ukun, idan na wannan ya ƙare, sai ki wanke shi ki kuma yiwa wani amfani da shi".
Seda Basira ta buÉ—e baki sannan tace "Amm Doctor, ai this can be a means of transmission disease, mutane with different health status ai musu using one giving set, is a risky".
"Basira get out of my Office, if you can't do it, i will do it myself".
Cikin girmamawa tace 'am sorry sir" daga haka ta bar Office ɗin ranta a ɓace.
A Nursing station ta tarar da Jamila tana jiranta, Jamila na ganinta tace "yaya ku ka da shi? Ayi a sallami Mutanen can na Emergency, relatives É—in su sun fara complain"
Basira ta kwashe mata yadda su kai da doctor.
Zare ido Jamila tai tace "ke kuma yanzu yi zaki?"
Basira tace 'idan ban ba to ya zanyi?"
"Caɓ, to gaskiya Wannan rashin gaskiyar ba dani ba, wannan ai zalunci ne, mutum ya biya maƙudan kuɗi dan neman lagiyarsa amma a ƙara masa ciwo, Tiirrr da wannan abu, idan mu kai haka ilimin da mu kai be amfane mu da komai ba"
Basira tace "to ya zan yi, idan ban hakan ba ze iya korata"
Jamila tace "Allah ya temaka, amma ba da hannuna ba kam, ba zan iya wannan gangancin ba".
Cike da farinciki da annashuwa Abra da Salman suka taho gida, sakamakon nasarar da Abra tai, na tsallake screening ɗin sauka, suna tafe ya na zigata yana cewa "dama na san zaki iya, Yayata ba dai hazaƙa ba".
Suna gida a falo suka tarar da Mami, gaba É—aya har Abra ta manta da abunda Mamin tai mata, Salman ya kalli Mami yace "Mami, Yaya ta ci screening É—in sauka, a yanzu haka babu me makinta"
Wata uwar harara ta watsa masa tace "to sai me? Kai kuma fa, kana nan kana gayamin taci screening kai kuma fa?"
Abra tace "Mami ai shi ma ya ci zagayen farko zuwa na biyu, gobe in Allah ya kaimu za'a gama yi musu suma, kuma nasan ze ci insha Allah"
"Rufen baki da ke nake?" Tai mata Maganar cikin tsawa.
"Kai kenan kana ɓare ɓare, ita tayi abun arziki a makaranta amma kullum kai ne koma baya"
Salman yace "to Mami ai naga ni da Yaya É—aya ne, nasararta tawa ce banga.....
"Shut up! Sakarai ba zaka taɓa gane me nake nufi ba, namiji ne kai ita rayuwarta taƙaitacciya ce a gida zata ƙare tata rayuwar, kai ne namiji kai ne ɗan gwagwarmaya, amma kullum ana nuna maka kana shirme"
Abra ba ta kuma tankawa ba, ta wuce É—akinta rai ba daÉ—i.
Ƙaton ɗakin taro ne wato event center, cike da manyan mutane, tun daga harabar gurin irin Manyan motocin da akai parking, za ka san taron ya haɗa da Manyan mutane.
Wani sashi na É—akin taron, É—alibai ne 'yan makaranta sanye da uniform a jikinsu, kowannen su fuskarsa É—auke da walwala.
 A dukkan bangon ɗakin taron, ƙatuwar banner ce da tambarin makarantar, daga ƙasa an rubuta speech and prize given day.
KiÉ—a ne ya ke tashi, kaÉ—an kaÉ—an a cikin manyan speakun da ke É—akin taron.
Can aka sanar da fara gudanar da taro, in da É—aliban makarantar za su gabatar, da abubuwa domin nishaÉ—antarwa da kuma nunawa iyayen su irin ilimin da suke samu a wannan makarantar.
Kasancewar makarantar haÉ—aka ce ta musulmi da kiristoci, akace za'a gabatar da Addu'a, daga bakin É—alibai, kan a fara taron.
ABRA KHAMAL KHAMIS, aka fara kira domin buÉ—e taro da Addu'a.
Cikin nutsuwa ta fito, ta nufi in da zata karɓi mic, gaba ɗaya ido ya koma kanta, saboda farar fatarta da ke ɗaukar ido.
Haushi ne ya kama Salman, ganin yadda aka bi Yayar ta sa da ido, kamar wasu mayu, wasu ko ƙiftawa ba sa yi, komai na ta a nutse.
Abbi kuwa se murmushi yake, yana kallon 'yar ta sa.
Cikin zazzaƙar muryarta ta fara kwararo Addu'a, yayin da hall ɗin ake amsawa da Ameen.
Mami kuwa kamar tai bindiga, dan haushi komai sai dai ace Abra, maimakon Salman.
Bayan ta idar ta koma mazaunin ta, aka kira wani kirista shi ma yai Addu'a, aka saurari jawabin maraba daga bakin shugaban Makaranta, daga nan aka kira debate.
Debate É—in akan rashin tsaro da ake fama da shi, laifin waye? Gwamnati ko jami'an tsaro?.
Abra na cikin masu kare Jami'an tsaro, yayin da Salman ke cikin masu kare gwamnati.
Masha Allah, yaran sun yi bajinta, yadda suke zubar da turanci, da hujjoji.
Ko da Abra ta fito domin yin nata, Subhanallah, sai da ta sanya idonta a cikin na Abbinta, tai murmushi sannan ta fara kwararo kirari ga jami'an tsaron, ta ƙame tare da sarawa, san nan ta fara sauke sanka-sankar hujjoji, wadda take jin su daga ƙarƙashin zuciyar ta, saboda yadda take jin Abbinta da yadda yake bawa ƙasarsa gudunmawa.
Sai da Abbi yai ƙwalla, yana tafa mata yana jin ƙaunar yarinyar ta sa a cikin ransa.
Ku san duk wani abu da aka gudanar a gurin, akwai Abra ko Salman a ciki, amma Abra ita ce akan gaba a Komai.
A ƙarshen taro da aka fara raba kyaututtuka, Abra ce ke da rinjayen grade a kaf makarantar, sau ɗaya kacal aka taɓa samun wanda ya taɓa samun irin grade ɗin ta, Salman ne na uku, a ɓangaren tsafta sai da ta samu kyauta, haka ladabi da biyayya, sakamakon debate ɗinsu ma su ne na ɗaya.
Abra tafi kowane É—alibi samun kyaututtuka, duk da Salman ma ya samu sosai, amma ba kamar Abra ba.
Shi kansa Abbi sai da Makarantar ta karrama shi, akan jajircewaesa akan yaransa, aka karrama Familyn su gaba É—aya, aka gayyace shi dan ya tofa albarkacin bakinsa.
Shima a nan ya dinga koɗa Abra, yana jinjina ƙoƙarinta da jajircewarta.
Salman ko a jikinsa, murmushi ya dinga yi yana tafi, Ammi kuwa ji take da da madoki, sai ta zanewa Salman jikinsa dan sam ba ya kishin kansa.
Daga ƙarshe aka dinga hotuna, ba yadda Hajiya Na'ima ta iya, haka ta dinga yaƙe ana hotuna, sannan suka nufi gida.
Suna tafe a hanya Salman na sake wasa Abra, yana mata kirari tana murmushi, Haka Khamal ma, ya biyewa Salman suna koÉ—a Abra.
"My favorite, yadda kika dinga wasa jami'an tsaro da gudunmawarsu ga ƙasa, da yadda kika dinga blowing English da points masu kyau, i almost cry".
Abra tace "Abbina, yabon gwani ya zama dole, idan ba'a jinjina muku ba be kamata a zage ku ba, day and night, rain and sun you never off duty,
Tun tasowarmu kuke tsaye akan ganin ƙasarmu ta samu zaman lafiya, Salute to our brave soldiers" ta ƙarasa Maganar tana sarawa Abbin nasu.
Salman wata shewa yai yana tafawa Abra, yayin da Abbi yake ta murmushi yace "Allah ya rayamin ku da imani, haƙiƙa Ku ababen alfahari na ne, ina fatan ku zama wani abu a rayuwa, yadda al'umma da ƙasarku za suyi alfahari da ku, sannan insha Allah zamu shirya walima tayaku murna"
Abra tai farat tace "Abbi, ka manta saukar mu saura sati biyu, kawai a bari semu haÉ—e kar kashe kuÉ—in yai maka yawa"
Abbi yace "Masha Allah, Allah ya albarkaci rayuwar ku, ya raya mana ku da imani".
Salman yace "Ameen Abbinmu, maganin kukan mu"
Abbi ya kalli Hajiya Na'ima yace "Madam ba kice komai ba, ba ki ga irin bajintar da yaran naki su kai bane, gaskiya kin iya haihuwa da kika haifa min 'ya'ya masu ƙwazo".
Murmushin dole Na'ima tai kamar be basir, kai da ganin fuskarta ka san be kai zuci ba murmushin tace "Aikam ina jin ku, Allah ya ƙara musu basira"
Haka suka ƙarasa gida, su Salman na ta nishaɗinsu su da Babansu, Hajiya Na'ima kuwa tana tunanin me za taiwa Abra ta huce, saboda yadda take jin tsanar Abra na sake ninkuwa a zuciyarta, kullum Abra ce gaba akan komai, gashi daga Salman har Babansa gaba ɗaya sun maida hankali akan Abra, kamar ba su da sauran abun yi a doron ƙasa sai akan Abra.
"Daddy"
"Na'am Babyn Daddy ya akayi ne?" Cewar GY Bulama, da ke kallon 'tilon yar sa cike da tsananin ƙaunarta.
"Daddy na kusa shakara goma sha takwas fa"
Yace "wow, Masha Allah babyna ta girma, we most celebrate your birthday"