Sashe 59
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mami ya ya ki ke so na yi da raina? tun da na buɗe idanu da Yaya na fara arba cikin rayuwata, ita ce komai nawa, jin daɗina, farin cikina, kwanciyar hankalina, gaba ɗaya Abra ce silar komai Mami, ko kuka nake zata sanyani dariya, bata bari na cikin damuwa, she love's me, and I love her too, we love each other Mami"
Zuciya ce ta kwashi Mami bata tsaya jiran komai ba, ta É—auke Salman da wani irin wawan mari wanda ya sanya ya yi saurin runste idanunsa tare da safe kuncinsa, idanunsa ya yi jajur sai ajjiyar zuciya ya ke saukewa.
Da hannu ta nuna shi tana mai girgiza kai ta ce.
"You are lying, if I am alive you will never marry Abra, kai da ita sai dai hange da ga nesa, ba zaku taɓa zama abu guda ba,You want reveal the secret and make your father divorce me"
Kallon ta kawai Salman ya ke, yayin da ya ke jin ƙuncin zuciyarsa na ƙaruwa fiye dana baya.
"Mami marina ba zai hana na janye da ga kan ƙudirina ba, me yasa ki ke son a dole ki gyara kuskuren da kin riga da kin aikata?, da ace kin ajjiye cewa Abra ba ƴarki bace a zuciyar ki, baki gaya mini na, da yanzu ban furta kalma SO ba, da ban yadda sonta yayi mini illa na, balle har aje ga batun aure, da har zuwa yanzu zan cigaba da ɗaukar som da nake mata na 'yan uwanta ka, buy it's too late to cry Mami wallahi wallahi I will never stop loving her, and I wan marry her, zan faɗawa Abbi everything dake faruwa zan faɗa masa yadda nake son Angel, wataƙila shi ya fahimce ni"
"Ni kuma faÉ—a masa daidai yake da in tsine maka albarka!, wallahi ko da wasa ka faÉ—awa mahaifinka, cewa kana son Abra sai na tsine maka, kabi duniya in huta da Masifa, wannan wace irin jaraba ce? Tunda yarinyar nan ta shigo rayuwarmu komai ya lalace mini"
Sai kuma ta saka kuka tana faɗin "Yanzu Salman a duniya ko ban haifeka ba, nace kada ka aikata abu ba zaka iya yimin alfarmar hakan ba albarkacin riƙon da nayi maka?. Balle kuma ni nasan zafin haihuwar ka, akan mace zaka nuna fifiko akan mahaifiyar ka?"
Idanun Salman cike da hawaye ya ce. "shi kenan, amma duk abun da ya sameni a rayuwa Mami ke ce sila, rasa Angel daidai ya ke da rasa raina"
Yana faÉ—in hakan ya juya da sauri tare da barin gidan baki É—aya, domin da zarar yaci gaba da zama komai zai iya faruwa.
Da daddare Abbi na zaune akan kujera sanye da kayan bacci, idanunsa maƙale akan system yana duba wani abu, gefe guda kuma black tea ne wanda aka matsa masa lemon akai.
Mami ce ta shigo cikin bedroom ɗin tana zabga ƙamshi cikin shirinta na kwanciya bacci, a hankali ta zauna gefen sa tana faɗin.
"Barka da dare Yallaɓai"
"Yawwa" ya amsa ba yabo ba fallasa ganin yanayin sa ya sanya ta ce "You are still angry because I told you the truth?"
"Sure"
Ya bata amsa nan ma a gajarce har yanzu kuma bai É—aga kai ya kalleta ba, sai ma tea É—insa da ya É—auka yana sha a nutse. Cikin damuwa Mami ta ce.
"Na kasa fahimta, kai na ya É—aure" sai a lokacin ya buÉ—e baki cikin ko in kula ya ce "ba zaki gane ba daman, bana da tabbacin kuma zaki gane"
"Idan baka bari Abra tayi aure ba, kai ne zaka aureta?"Â Da shock Abbi ya ke kallon Hajiya Na'ima, jin anun da ta faÉ—a, sai kuma ya saki Murmushi cikin nutsuwa ya furta.
"Ina tunanin babu haramun a hakan, dani dake kin san ba Æ´ar cikina bace, so anything can happen as you said"
"Me kake nufi? I can't hear you correctly me kake son faÉ—a mini?" Juyawa ya yi gaba É—aya zuwa inda take idanunsa cikin nata kafin ya numfasa ya ce.
"Ina nufin ba zanwa Abra aure a wannan situation ɗin ba, sai ta gama schoo'l ta zama ƴar jarida. Idan da hali ta haɗa komai nata na karatu, ban damu da adadin shekarun da zata ɗauka ba, cikakken ilimi nake son bata wanda za tayi alfahari da shi, sannan innzaɓa mata nagartaccen miji, wannan shine gatan da zan yiwa Abra, wanda zai amfaneta ko bayan raina, don Allah kada ki sake zuwar mini da maganar wani aure i don't like it. Bana jin kuma akwai wanda zai sauya min tunani kada na sake jin labarin kuma wani ya zo ƙofar gidan nan da niyyar zance wajan Abra Khamal Khamis. Idan har kin ɗaukeni matsayin miji"
Yana faɗin hakan ya miƙe tsaye tare da ɗauke system da tea ɗinsa ya nufi cikin library gidan domin samun peace of mind.
Mami kasa motsawa ta yi me hakan ke nufi? Kada fa dace ta jawa kanta, garin neman gira a rasa idanu. Kamar mahaukaciya haka ta miƙe ta nufi part ɗinta.
Washe gari bayan sallar Subhi Abra na zaune tana azkar kamar yadda ta saba, lokacin ƙarfe 6:10 wayarta ce ta ɗauki vibration alamar notification ya shigo. Hannunta har rawa yake wajan buɗewa musamman da idanunta ya sauka akan number _Unknown_ mutumin da a koda yaushe take jin tsananin faɗuwar gaba idan ta riski saƙonsa, rashin ganin saƙon kuma ya kan jefata tunanin a wane hali yake ciki.
Fararen idanunta dake cike da bacci ta lumshe a hankali kuma ta buÉ—e su, tare da sauke ganinta saman screen É—in wayar.
Message ne rututu daga na _I love You_ sai na _I miss You_ tare da jaddada kalmar _LOVE_
Saƙon farko ta buɗe a hankali ta fara karantawa kamar haka.
_Your love splashes on my mind, I cannot do without thinking of the moments that concern us both. You are my laughter, joy, and peace. Anytime I can find you beside me, it means I am deprive of these virtues. I know I am not that strong enough to come see you right now, but I have you in my heart beating in a speed of light._
Idanunta ne ya cicciko da hawaye, a fili ta furta "Who are you? Mene yasa kake ɓoyewa? Maybe Adnan Aliyu Matawalle ne? Anya mutumin da kai tsaye ya bayyana mini abun da ke ransa, mai zasa ya dinga yi mini wasa da hankali?" saƙo na biyu ta duba mai ɗauke da faɗin.
_Kiyi haƙuri da rayuwa a duk sanda ta zo maki, ina ji a Zuciyata ke ta musamman ce, ke abar alfahari ce, burina ki ai jirani soona or later zan bayyana a gareki Abra, ban san ya zan kwatanta maki yadda matsayinki yake a zuciyata ba, zan baki misali da wanda aka ce yau ya wayi gari zuciyar sa ta daina aiki. You're a darling. Anna Uhibbukiiii_
Jikinta na rawa ta duba buɗe saƙo na ukun mai ɗauke da crying na Emoji da kuma heart, sai double kiss sama da ashirin tare da sticker ta hug.
"Ba'a wasa da kalmar soyayya, don Allah ka bayyana a gareni kada ka sanya zuciyata ta buga" cikin sauri take typing É—in tana gamawa ta danna _Send_ ya tafi sai kuma ta yi shiru tana tunani, mai yasa ta damu da wannan unkown É—in bayan ga Adnan É—inta?.
Babu jimawa ya yi mata reply da _Just pray_ kasa reply tayi tunani duk ya addabi zuciyarta.
Shiru tayi ta shiga kogin tunani, yau tana da test, gashi Mami ta hanata karatu.
' Mami ki kewa karatun? Kin san ambition É—in da mahaifin ki yake da shi akan ki? Kin kyuta masa ke nan?' wata zuciyar ta gargaÉ—eta
ita kanta ta san ba daidai bane, dole ta san abun da ta ke, ba zata taɓa yarda ta ɓatawa Abbi rai akan soyayyarta da Adnan ba. This is not fair.
Sai Yamma suka dawo da ga makaranta, duk tsayin lokacin da sukai a school tsakaninta da Salman Idanu, sai ya zauna ya yi ta Kallonta ko kuma da sun haÉ—a idanu ya lumshe nasa idanun,ya zama wani so silent duk surutun nan nasa babu, ko littafi ya É—auka zai karatu sai ya tafi tunani.
Ammi ce zaune a Parlourn dake part ɗin Abbi, bata samu zuwa ba sai yamma, yayin da Abbi ke zaune ƙasan carpet kansa a ƙasa yana sauraren abun da take faɗa masa. A sanyaye ya ce.
"Ammi ban hana Abra aure ba, ban kuma ce ba zata ba, abun da ka sani shi ne sai ta kammala makaranta zan aurar da ita, nasan yarinyata zatai mini biyayya ba zata taɓa watsa min ƙasa a idanu ba"
"Ni kuma a matsayina, na uwa a gareka wacce ta kawo ka duniya nace dole a Aurar da Abra, kuma ka bayar da dama ga wanda ya ke son nata ya turo magabata ai magana, ka faɗa mini inda aka ce karatu ne gaba da aure? banda Aƙidar banza da wofi ma mene wani karatu, wallahi akan maganar nan sai na saɓa maka"
Kamar Abbi zai kuka haka ya buɗe baki da ƙyar ya ce. "Shi kenan Ammi, zan yi bincike akan yaron sai na bashi dama, kiyi haƙuri na janye kalamai na"
Murmushi ta yi ta ce "Ma sha Allah, Ubangiji ya yi maka albarka dakai da zuri'ar ka, Allah ya sanyawa auren albarka"
"Amin" ya ce yana Miƙewa tsaye tare da barin parlourn zuciyarsa babu daɗi sam.
Salman dake bakin ƙofa yana jin duk abinda ake faɗa, jikinsa na rawa ya buɗe ƙofar zai shiga Mami tayi saurin kama hannunsa tare da jansa zuwa part ɗinsa. Idanunta cikin nasa ta ce.
"Da kyau, Ammin zaka je ka faÉ—awa kana son Abra kana son aurenta ko? To jeka ban hanaka ba, amma kasan abinda zuwan naka ke nufi"