Sashe 7
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Captain dai ya kasa cewa komai, Granny tana matse Idanunta tace "Abinda matarka tai min, Allah kaɗai na barwa, shi yasan yadda zai da ita, banda haka mace bata san darajar ɗan fari ba, tai ta gantali da narkeken ciki a gaba, duniya duk ta lalace da ɓata gari, haka kurum ta haɗu da wani mayen ya lashe ɗan Tun a ciki? To ya bazan mata Allah ya isa ba? Nifa shi yasa tun farko nace kawai kayi mata huɗu ko wacce tayi ta kanta, amma yanzu zanta shela wacce taga Allah taga Ma"aiki ta aureka"
Captain ya kalli Na'ima data haɗe fuska yace "Granny, Soon zan ƙara mata ai..." Granny ta waro Idanunta tace "kace Allah?" Ya ɗaga mata kai.
Tayi ƙasa da murya tace
"To ai kaga haka yafi? Nayi magana cikin azanci, kuma ka fahimcen, Amma wannan matar taka mai kama da sadaka yalla sam ba tai min ba, ƴar banza ce, tana kallon kuwa a wulaƙance"
Haka tai ta surutu daga ƙarshe ta kashe wayar. Na'ima ta cika tai fam, Captain ya jawota yana matseta yace "Sorry, Wife... Zo kiji".
Kwanan Na'ima huɗu wajan Captain a gidan da aka ware masa, shi kuma yana Hospital, kullum sai Faruk ya kawo masa Abra, amma basu taɓa samun Na'ima a wajan ba, hakan ya yi wa Captain daɗi, dan yasan rikicin Na'ima, Abra kullum da kuka take barin Wajan Abbi ɗinta.
Yana zaune, cikin wasu ƙana nan kaya masu kyau, a hankali aka turo ƙofar tare da shigowa, tunda ta Shigo yake binta da kallo, idanunsa ya ɗauke cikin sanyin jiki Salima ta Ƙarasa tare da faɗin "Ya jiki dear?" Captain ya yi mata banza, wajansa ta Ƙarasa kafin ya tashi ta riƙe ƙafarsa tare da fashewa da kuka sosai tace.
"Dan girman Allah, kaji tausayi na Khamal, ka daina azabtar dani da soyayyarka"
Daka bakin ƙofa akace "Kutirin Ubanki zaici ba tausayi ba, Shegiya karuwa mai bin mazan mutane"
Da sauri Salima ta miƙe tsaye, shi kansa Captain a rikice yake kallon Na'ima, tana zuwa ta ɗauke Salima da maruka tace "Wlh wlh sai naga bayanki, akan mijina sai na kashe mutum, mijina nawa ne kawai, da ƴa ƴan da zan haifa masa, karuwa kawai" Salima ta haɗe fuska tace "I am not a prostitute" Na'ima ta cire mayafinta, ko cikin jikinta bata gani ta shaƙo wuyan Salima tace "Na faɗa karuwa, idan ba karuwa ba gantalalliya wace za tana bin mijin wata tana cewa ya so ta? Wlh sai na kashe ki na kashe Captain na kashe kaina, gaba ɗaya mu tafi lahira ai mana hisabi a can, babu wata banzar data isa ta shiga rayuwar mijina, ina son mijina fiye da komai" da ƙyar Captain ya ƙwace Salima da ga hannun Na'ima, tare da daka mata tsawa yace "Stop this nonsense, Na'ima." With so much surprise Na'ima ke kallon Captain. Ya kalli Salima yace "Get out"
Salima ta kalli Na'ima ta ce "Zaki gane da karuwa kike magana, Wlh sai na shigo gidan ki, sai na auri Mijinki, sai na rabaki dashi"
Wani ihu Na'ima ta saki, ta shiga ƙundumawa Salima zagi, tana ƙoƙarin ɗaukan wata kwalba zata kwaɗa mata, Captain ya riƙe Na'ima yace "I Said Get out, Salima" fita Salima tayi. Na'ima ta fashe da kuka sosai, Captain ya kasa ce mata komai ya jata jikinsa sosai ya rungome ta yana faɗin "meyasa kike hakane? Matar nan soja ce ga ciki a jikinki ba kya tsoron tai miki illa?".
"Wallahi in dai akan ka ne, bana tsoronta" ta ƙarasa Maganar tare da zame jikinta daga nasa tai waje.
G.Y Bulama hospital and Merternity.
Dr G.Y ya kalli mutumin dake gabansa kafin yace "ranka ya daÉ—e, zamu shiga tiyata da ita"
Mutumin yace "Dr Ka taimaki matata, I don't want to lose her" yanayin yadda yai maganar zaka gane, tsohon É—an boko ne.
G.Y yace "Tunda ka kawo kuÉ—in aikin da wuri, Don't worry, she will be fine insha Allah". Yana faÉ—in haka ya nufi theatre room inda aka kai matar mutumin.
Ƙyakƙyawan yaron dake kusa da Mutumin a ƙalla ze shekara goma sha ɗaya, kamarsa ɗaya sak da mutumin yace "Abu, Mami na"
Mutumin ya shafa kan yaron nasa yace "Mami zata samu lafiya, stop crying My son" yanayinsu ya nuna suna da cikakken ilimi sosai. Both arabi da boko.
Dr G.y ya kalli matar dake kwance akan gadon tiyata, cikin jikinta sai juyawa yake, duk abinda ke cikin nata shima wahala yake sha sosai, ya matso yazo duniya.
Cikin ko in kula ya kalli wata Nurse yace "Ina wannan yaron mai ciwon Sikila?"
Tace "Yana male Ward"
"Shine wanda za'a ƙarawa jini, Iyayensa sune masu kuɗin nan?" Ta ɗaga masa kai.
yyace "Ok a É—auki 1 Pints of blood, da aka ajiye na wannan matar, naga irin jinin su É—aya, sai a kaiwa iyayensa su bada 50k a sawa yaron"
Nurse ɗin tace "Dr ita kuma matar fa? C.s za'ai mata fa,kuma zata buƙaci jini immediately in an fito da ita, ai bai dace a ɗauki nata ba"
Dr G.y ya nemi waje ya gyara tsayuwarsa yana faÉ—in "Who is the boss between me and you?".
Cikin girmamawa tace "kai ne Sir" yace
"So do as i said, is hardly for her to survive"
Kamar za tai kuka Nurse É—in tace
"Amma aka amshi kuÉ—in aiki har 180k, Dr? But You can still try to help her."
Dr ya haÉ—e rai sosai ya ce "Ke nan, zuwa asibitin duk a banza? Ra'ayi na ne haka, har a gado aka kwantar da ita, and bance ba za'ai mata komai ba, za'a cire abunda ke cikin nata, but she's hypotensive and at the same time she has hyperglycemia, is hardly for her to survive".
Nurse É—in tai zuguum tana kallon cikin tiyatar in da matar ke kwance, take ta jujjuya kanta, alamar tana jin jiki.
Wani likitan ne ya shigo cikin tiyatar, yana faÉ—in "an haÉ—a komai?"
G.Y ysce "Eh an haÉ—a komai mu shiga"
Suka je suka kewaye matar, sukai mata allurai aka kashe daga cikin ta zuwa ƙafafuwan ta, sannan suka fara ƙoƙarin yankata, GY ya samata ruwa da allurai a ciki sannan suka fara aikin.
Suna tsaka da yi numfashinta ya fara sama yana ƙasa, SPO2 ɗinta was very low, ga PR ɗinta was very high.
Da sauri É—aya likitan yace "what's going wrong? GY wace allurar ka sa mata a ruwan nan ne?"
GY ya gaya masa, ya duba ruwan ya É—akko kwalaban alluran ya duba, a take ya zare ido yace "GY ka manta she's hypertensive ne? Kuma allurar ai ba ita bace".
Da sauri GY ya duba tabbas yayi kuskure gurin saka allurar, na da nan suka tsaida ruwan, suka cigaba da ƙoƙarin ciro ɗan, amma yaron haka suka ciro shi babu rai.
Tuni ta galabaita matar, ta fita hayyacinta ba ta gane koma, ga jini da ya ɓalle kamar an kunna famfo, da ƙyar su ka ɗinke cikin nata, Amma ta ƙasanta jini sai ambaliya yake, ɗaya likitan yai mata duk alluran da suka kamata, amma jini be tsaya ba, ya kalli GY Yace "maza maza da an kaita ward, a saka mata jini, sannan ƴan uwanta su sake kawo wani jinin".
Mutumin nan da ɗansa suna tsaye aka fito da matar, gaba ɗaya abunda aka rufeta da shi, jini ya ɓata har ɗiga yake, aikuwa yaron ya bi bayansu da sauri
GY ya kalli Nurse yace "maza aje lap, a É—akko jinin nan a sakamata".
Nurse tace "Doctor, har ka manta kace a siyarwa da iyayen yaran nan me sickler?"
Ɗaya likitan yace "GY harƙallarka tayi yawa Wallahi, yanzu ya za muyi da matar nan, she needs blood urgently, naga ance she has hyperglycemia, a bani glucometer in sake gwadawa"
Sai dai yana gwadawa ya ga sugan nata yai ƙasa sosai, ya duba file ɗinta, tun da tai awo a Asibitin, ba'a taɓa cewa tana da sugar ba sai yanzu.
"Waye ya duba sugarn nan kan a shiga tiyata"
Nurse É—in dake biye da su tace "Nurse Bintu ce"
"Yaushe ta zama Nurse? Ba food hygiene tai ba? Dan me za ta dinga aikin Nurses, gaskiya GY Asibitinka da gyara".
Duk wannan mujadalar, yaron na tsaye a bakin ƙofa, yaji duk abunda suke faɗa.
Ya ja da baya ya koma in da ya baro mahaifinsa, cikin damuwa yace "My son, kayi mana Maminka addu'a"
Shiru Yaron yai bai ce komai ba, Su GY suka fito a tare ya kalli mutumin yace "Sai dai kuyi haƙuri, mun rasa ɗan da ke cikin ta, ita ma kuyi ta Addu'a muna kan ƙoƙarin ceto ranta ne"
Ba su kuma yi musu wani bayani ba, suka wuce, yaron ya kama hannun mahaifinsa ya ja shi zuwa É—akin da take ciki, tana kwance jini na ta É—inga daga kan gadon da take!
For seven days now, Captain is being treating in the military hospital, in Naija State military base.
Chief of Army staff ne, da General Ibrahim, da Chief Commander tsaye a cikin Room É—in, Chief ya kalli Captain yace "Congratulations Captain, we were confirmed that today you will be discharged "
Captain yace "Thank you, sir"
Chief ya ce "akwai Good news, but it will be surprising.." Captain ya ware idanunsa sosai, Chief Commander ya yi Murmushi kafin ya kalli Captain ya ce.
"Jirgi na jiranka an gama komai, Allah ya ƙara sauƙi Captain, kai na musamman ne" General dai hararar Captain yake, yana tunanin yadda zai ga bayansa.
Gaba ɗaya fita sukai waje. A hankali Captain ya fito cikin wata farar singlet irinta sojoji yana ƙarewa harabar Barrack ɗin kallo. Tunanin yadda zai tafi da Abra yake ga Na'ima, gashi Chief ya tilasta sai an bincka iyayenta.
Yana tsaye yaga Faruk ya nufu wajansa, Captain ya ce "What happened?"
Faruk ya Girgiza kai yace "Abra" a hargitse Captain yace "Abra What? Don't tell Anything mara kyau akan Yarinyata" Faruk yace "Abra was missing, tun safe babu Abra gaba ɗaya n duba cikin Barrack ɗin nan babu ita... Abra ta ɓata!.
Bright pens
Nimcyluv
Zee kumurya
AyushercoolâœðŸ¾ðŸ¤˜ðŸ¼