Sashe 137
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Kiyi mini alfarma a matsayin na wanda na isa a gareki, duk mijin da kika riska a matsayin shi ne mijin ki, ki amince da shi don Allah Abrana, kada ki watsa miki ƙasa a idanu, a wannan karan miji mai nagarta na zaɓa miki wanda ya dace da rayuwar da kike mafarki,
Kada kiyi baƙin ciki da duk wanda kika gani don Allah ki yarda dashi,ki bisa sau da ƙafa aljannar ki na ƙarƙashin shi, wanda kuma sai kin yi biyayya zaki same ta, maza tashi kije yana waje yana jiranki zaku shige ba zaki sake kwanar mini a gida ba"
Abra ta rushe da kukan da ita kanta bata san na menene ba, a karon farko hukuncin Abbi ya yi mata tsauri, ba damuwarta wanda ya zaɓa mata ba,
Kawai Aishatul-humaira take tunani.
"Insha Allah Abbi, nayi maka al'ƙawari"
"Allah ya yi miki Albarka" ta faÉ—a jikin Mami tana kuka kamar ranta zai fita. Salima murmushi kawai take wacce take É—auke da jaririn cikin Abbi a jikinta.
Mami taiwa Abra nasiha sosai mai ratsa jiki. A tare suka rakata waje idan akace mijin nata yana nan.
Wani magidanci ta gani tsaye fari ba sosai ba, suka haɗa idanu haka kurum ƙunci ya kama zuciyarta a haka ta shiga mota suka ɗauki hanyar da ita kanta bata sani ba.
Bata kula shi ba, bai kulata ba har bacci ya É—auke ta.
Sai dare suka shigo garin cikin wata hadaddiyar unguwa mai kyau da tsari, har cikin gidan ya yi parking ya fita, itama ta fito tana mamakin abin da yana mutumin magana ita ko sunan shi bata sani ba.
Ya kalleta ya ce "Madam shiga ciki, ina zuwa just 10 minutes" bata ce komai ba ta nufi hanyar shiga gidan tun a parlour ta san Mai gidan Ubangiji ya hure masa arziƙi ba a magana.
Ta zaɓi ɗaki guda ɗaya wanda ya haɗu sosai, ta jima zaune kafin tai sallah ta kwanta har barci ya ɗauke ta bata ji motsin Mai gidan ba.
Can cikin barci taji an rungome ta tsam a lallausan ƙirji wani ƙamshi na ratsa hancinta, ya sumbaci labbanta masu taushi a hankali ya ce "Wake up My Queen, heartbeat, my rigimammiyar matata" yaja hancinta yana ƙarasa zame rigar jikinta cike da soyayya, yai holding nata very tight. Abin da taji ya sanya Abra ta buɗe idanunta, da sauri ta ƙarasa buɗe idanun mamaki ya kasheta muryarta na rawa ta ce "Adnan.... You?' ya ɗora bakinsa akan nata ya yi kissing sosai yana kashe mata ido ya ce "Yes My Queen waye yace zan iya rabuwa dake?" Ya faɗa yana mirgina ta zuwa ƙasa.....
*🔥 IDAN BA KE 17🔥*
Marubuciyar
Tsintacciya (Published)
Kwaila ce
Moon
Uncle ne
Sirrin mu
Zain Abeed (Published)
Auren fansa
Abu maleek
Lamrat
Jidda
Juyayi
Raino ne sila
Sai na aureta
Izzar so
Dare da duhu
The new emir
Ban sani ba ko wannan zai samu daidaito a zuciyoyinku? Tafiyar ƙaddara ce wacce ban saba yinta zallah ba... A wannan karan nace me zai hana muyi labari zallah akan *SOYAYYA*
*SOYAYYA TSAKANIN MUTUM DA ALJANI???* Idan kun taɓa ji to labarin zai zo da salo na musamman.
*IDAN BA KE* zan kashe dubban rayukan jama'a,na kuma shirya kashe duk mai son raba tsakanin ruhina da naki.... Shi ne alwashin da *ALJANI PRINCE BILAL* ya yi.
Labarin *IDAN BA KE* Labari ne dana share shekara a zuciyata ina tsara yadda zan labaranta muku shi, Labarin Babban Malami ɗan kimanin shekaru 34 da haihuwa wato *YAA SHEIKH ALIYU HAYDAR ALIYU* da yarinyar da *ALJANI PRINCE BILAL* ya aura. Waye zai ci galaba? An bashi shekara guda domin kare rayuwarta tunda ya dai na yi mata kallon matar shi ta aure da sunan tai masa ƙanƙata kuma *MATSAYIN ƳA* take a wajansa. Kwatsam sai ciki ya bayyana, cikin waye? *YAA SHEIKH KO PRINCE BILAL???*
Yayin da ya gama lalacewa da soyayyar ta a zuciyar shi, a lokacin aka raba zuciyoyin su da ƙaddara mafi muni ta yadda sam bazu zatta ba. TAYAYA Suka fito daga *CIKI ƊAYA?*
gaba É—aya wannan a cikin labarin IDAN BA KE. Wanda bai karanta ba ya nema ya karanta. Mun jima da gama free pages GOBE 29/11/22 zamu É—ora da posting ga wanda suka siya iya PAID GRP.
Hanzarta biya ta nan 6850917335 Na'ima Shu'aibu sulaiman fidelity bank. Ka tura shaidar biya ta nan 08119237616.... Salon na musamman ne🔥TEAM HALISA DANEJO ROME a shirya masoya ALJANI PRINCE BILAL A shirya. tawagar YAA SHEIKH ALIYU HAYDAR ALIYU a shirya🔥🔥🔥 yanzu zamu fara...
SARAUTAR MARUBUTA
[12/2, 2:49 PM] Abk: A gigice Abra ta ce "Adnan, you again? Wai me ya dawo da kai cikin rayuwata, a kan me zaka kuma dawo mini, ka shirya sake ƙarasa ni har lahira kenan?".
"No Angel, please understand me"
"Shut up Adnan, you have nothing to tell me, babu abin da zaka gaya mini, in dai halinka ne sai dai na gayawa wani".
"Wallahi Abra nayi nadama, dan Allah dan Annabi ki taimaka mini ki yafe mini"
"Kaga saurara mini, É—an cikani malam"
Adnan ya sake marairaicewa ya ce "Abra please, dan girman Allah ki saurareni ki yi haƙuri".
"Adnan ka rabu dani nace maka, haryanzu ina kan bakana bana sonka bana ƙaunarka, kuma har in koma ga Allah ba zan manta cin zarafin da kayi mini a rayuwar aurenmu ba, dan haka ka ƙyaleni" a zuciye tayi Maganar, wanda hakan ya tilasatawa Adnan cikata, bata saurari komai ba ta diro daga kan gadon, ta nufi hanyar barin ɗakin. Bashi da zaɓi illa ya bi bayan Abra yana faɗin "Dan Allah ki tsaya ki saurareni" tsaki tayi ta koma falo, ta hau kan doguwar kujera ta kwanta.
"Shikenan, ba zan kwana a É—akinki ba, zan kwana a É—aya bedroom É—in, ki koma É—akinki ki kwanta Please".
"Malam dan Allah ka rabu dani Adnan, meye haka ne wai, Wallahi ka matasa mini barin gidan zan yi a daren nan, ba sai zuwa wani lokaci ba"
"Yi haƙuri na ƙyaleki, amma dan Allah kar ki kwana a kan kujerar nan wuyanki zai yi ciwo" ko kallonsa ba tayi ba ta gyara kwanciyarta, ta rufe idanunta, sai da ya bar falon sannan ta tashi ta koma ɗakinta, ta kulle ƙofar ta saka key.
Adnan kuwa kasa bacci yayi gaba ɗaya, juyi kawai yake a kan gadon nan, zuciyarsa na masa wani nauyi, yana tuna irin abubuwan da ya aikatawa Abra, duk da a lokacin yana sonta, da yadda yake fama da ita yanzu, taƙi ta tsaya ta saurare shi, balle ta bashi damar da zai gwada mata irin son da yake mata.
"Koma me kika zama laifina ne Angel, ni ne silar sauyawar halayenki, amma ki yafe mini, na shirya baki dukkanin farinciki Abra Khamal Khamis" ya faɗs yana ƙanƙame pillow a ƙirjinsa, yana jin wata irin kewarta na ƙara ratsa zuciyarsa, ya tuna yadda ya dinga zuwar mata kamar ba matarsa ba, ba shi da tabbacin a zaman da suka yi Abra ta san menene ma daɗin auren, saboda buƙtarsa kawai a gabansa.
"Am sorry Angel, ki yafe mini mana, Allah yana son bayinsa masu afuwa da yafiya".
Abra kam zullumi ta shiga da tunanin kar da wani sabon salon yaudarar Adnan ya kuma zuwar mata, amma yanayinsa ya nuna tabbas yayi nadama, kuma ta san su Abbi ba zasu zaɓa mata abinda zai cutar da ita ba, sai dai duk ƙoƙarin da za tayi wurin manta abinda Adnan ya aikata mata ta kasa, saboda girman tarin laifukansa a gareta, da haka wani nannauyan bacci yayi awon gaba da ita.
Duk wata kulawa da ta dace mace ta samu a wurin miji, Salman ya dage yana nunawa Afra yadda ya dace, gaba ɗaya Salman ya mantar da ita tarin damuwa da ƙuncin rayuwa da ya samu kansa a baya, Yanzu haka shirye shirye sun yi nisa, zai koma china dan ɗora karatunsa daga in da ya tsaya, kuma tare da Afra zai koma, domin ita ma ta cigaba da nata karatun a can.
Washegari da safe, Adnan ya tashi ya gyara komai, ya dafa tea da kansa ya sayo bredi, already akwai kayan tea dan duk wani kayan Abinci ya saya ya ajiye. A falo ya koma ya zauna, yana jiran Abra ta fito, dan yana tsoron kar yaje tasota ta kuma yi masa wulaƙanci.
Sai wurin ƙarfe goma ta fito, ta fito cikin wata doguwar riga mai matuƙar kyau da ɗaukar hankali, rigar tabi jikinta ta kwanta luf.
Kallo É—aya tayi masa ta É—auke kanta, shi kuwa gogan murmushi ya yi ya ce "Good morning my Angel".
"Ina ne kitchen, zan samawa kaina abin da zan ci ina jin yunwa".
"Ai na haÉ—a breakfast, gasu can a kan dining na ajiye komai, ga kazar kuma ki a fridge idan ita ki ke so, sai in warming É—in ta ki ci". Ba ta bashi amsa ba ta wuce dining, ta zauna ta fara haÉ—a tea.