Sashe 62
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Abbi ya ce "To Abra ya zanyi muku? Nace a bari ki kammala karatu, kince ke A'a, Aure zakiyi, kuma kinga tafiyarsa shine Mafi Alkhairi, idan ki kayi Aure zai shiga damuwa sosai".
"Abbi shine kuma za'a rabani da shi tun yanzu, duk duniya kun san bani da wani ɗan uwa bayan shi, ni na fasa Auren nan, dan Allah ku ƙyale mini Faris ɗina, na fasa Auren Abbi".
Gaba ɗaya Abra ta birkice, Abbi ya tashi ya riƙota yana faɗin "Calm down Abra, ai zai dinga zuwa har gidanki, kuma......
"A'a Abbi, ni rayuwar É—an uwana ta fiye mini dukkan wani farinciki, Abbi na fasa Auren, dan Allah kar Faris ya tafi China".
Na'ima ta hayayyaƙo zata fara masifa, amma sai taga idanun Abra sun lumshe, jikinta ya saki ta tafi zata faɗi Abbi ya tare ta.
Abbi ya ce "Subhanallah".
Na'ima ta ce "wai ni wannan wace irin Yarinya ce? Ba damar ta shiga damuwa sai ta hau suma, yanzu da za tayi Aure, namijin ƙanin uwatta ne da ba zai ɓata mata rai ba?".
"Na'ima, this is not time for discussing this issue, kira mini Salman ya É—akko mota mu tafi Asibiti.
Mami ta kira Salman a waya, nan da nan sai gashi ya zo.
Yana ganin Abra a kwance a jikin Abbi, ya rikice, da sauri yayi waje ya É—auko Mota, suka tafi Asibiti.
Abbi yana mamakin irin wannan yanayi da Abra kan shiga, idan ta shiga firgici ko fushi, amma duk wani bincike da za ayi anyi, amma ba'a gano dalilin da yake sanyata haka ba.
Abbi ya ga dacewar idan Adnan ya kuma zuwa ya zauna da shi, ya sanar masa da wannan rashin lafiyar ta ta.
A hankali Abra ta motsa, tare da buÉ—e idanunta, da idanun Salman ta fara tozali, a hankali ta ce "Faris".
Salman yayi ajiyar zuciya sannan ya ce "Na'am Angel".
"Dan Allah kar ka tafi ka bar ni".
"Angel dole in tafi in barki, kin zaɓi wani a kaina".
"Faris, ina son Adnan, amma ba zan iya jure ganin ka nesanta da ni ba, dan Allah kar ka tafi ka ka barni".
Shiru Salman yayi bai ce komai ba.
Abra ta yunƙura ta tashi zaune, ta riƙo hannayensa a cikin nata, muryarta na rawa ta ce "Please Faris, dan Allah kar ka tafi ka barni, I can't survive without you, Faris kai kaɗai ne nake da shi a matsayin ɗan uwa, bana son kayi nisa da ni Please Faris".
Shiru Salman yayi, ya ƙi Magana.
Hannunta ta saƙalo a wuyansa tana kuka, "Talk mana Faris, please talk Brother"
Kasa magana yayi, sai É—ora fuskarsa akan tata, suna iya jin numfashin juna, a hankali hawaye ya fara zuba daga idanunsa, Abra tana masa so na 'yan uwanta ka, shi kuma yana mata so irin na Aure".
"Faris talk" ta kuma Maganar tana sake maƙalƙalo shi, wanda hakan ya jefa Faris ɗin cikin wani mawuyacin hali.
Ba zato ba tsammani Farisa ya shammaceta, ya haɗe bakinsa da nata, jikin Abra ya hau rawa, saboda yadda taji abun ba tsammani, ga rashin sabo, sai dai tana jin yadda jikinta ke karɓar saƙonsa.
Sosai idonsa ya rufe, yana shafa gashin kanta.
Da sauri Abra ta farga, tare da tuna Faris ne fa ƙaninta, ture shi tayi da sauri tana mai da numfashi.
A hankali Salman ya ce "Am sorry Please, zanje reception, kan Mami ta dawo".
"In ka je gida, ka taho mini da wayata Please".
"Ok" shine abun da ya faÉ—a ya bar É—akin.
Meenal ce zaune a wani katafaren Joint, ta kammala cin abinci, ta tashi tana niyyar tafiya.
"Hi beauty" ba tare da sanin da wa ake ba, ta waigo domin taga waye.
Wani kyakykyawan matashi ne a tsaye a bayanta, yana murmushi.
Ya kuma cewa "Tun da kika shigo gurin nan, nake jiranki ki kammala kar in takura miki".
"Ok what happens?" Ta tambayeshi cikin iyayi.
"Wow, beb you are so beautiful fa" yayi Maganar yana ƙare mata kallo daga sama har ƙasa. Yadda duk wata surar jikinta a bayyane take, cikin doguwar rigar jikinta.
"Anyway, if you have nothing to say, i have something to do".
Ya ce "Well, ko zanyi dropping É—inki, a in da zaki?".
Car key É—in hannunta ta É—aga masa, alamar da motar ta tazo.
Yayi murmushi tare da gyara tsayuwarsa ya ce "Can i have your number please?".
Ba musu Meenal ta bashi lambar wayarta, saboda ita kanta ya burgeta, ya haÉ—u gayen. Suka yi musayar lambar waya, sannan ta wuce ta tafi.
A yau ne aka fara sauraran ƙarar da gwamnatin tarayya ta shigar a kan General Ibrahim mai retire, tare da wasu tsofaffin manyan mutane da suka riƙe maƙamai a ƙasa, da wasu daga cikin jami'an tsaro, da manyan 'yan ta'adda a gaban kotu, da tuhume-tuhume daban-daban, akan haɗin baki, tare da yiwa ƙasa zagon ƙasa akan harkar tsaro, ga cin hanci da kisan kai da ake zargin General Ibrahim mai retire.
An gabatar da shedu da hujjoji, da aka fara gudanar da shari'a. Ba yadda Manyan lawyoyi ba suyi ba masu kare su General Ibrahim, akan a bada belin su, amma lawyoyin gwamnati suka yi suka, Alƙali ya hana ba da su beli.
Salman yana tafe a hanya wayar Abra sai vibrating take, saƙonni suna shigowa.
'Unknown' ya maimaita ko waye kuma unkown oho mata, sai kuma Adnan da ke ta kiran wayarta ba ƙaƙƙautawa.
A fusace Salman ya É—aga wayar ya ce "Dan Allah malam ka tsahirta haka da kiran wayar nan, tana Asibiti ba lafiya Malam".
Adnan yayi murmushi ya ce "Matata babu Lafiya amma a kasa gaya mini Faris"
"Ai ka bari a É—aura Auren, kafin ka kirata matarka, kuma kar ka sake kiran wayar nan yanzu".
Adnan yayi murmushi yana jujjuya maganar Salman, ya kasa gane meyasa yaron nan baya ƙaunarsa.
Likita ya ce ba zai sallami Abra ba, saboda jininta yana hawa yana sauka.
Salman ya je Asibiti ya tarar da Abra tana bacci, ya ƙura mata ido, hawayensa na ɗiga a kan fuskar Abra, ya durƙusa ya sumbaci goshinta, ya ajiye mata wayarta a gefen pillown ta, har ya kai ƙofa ya tsaya ya waiwayo ya kalli yadda take baccinta Hankali kwance. Ya juya ya fice.
Abbi ya biya duk bills É—in da Abar taci, Ba yadda Mami ba tayi ba, a kan a sallami Abra a daren amma abu ya gagara, kuma ga Abbi na nan ba damar tace ba zata kwana a gurin Abra ba.
Sai cikin dare Abra ta sake farkawa daga baccin da takeyi, tayi alwala tayi sallar da ke kanta.
Mami nata baccinta, Abra ta ɗau wayarta, ta shiga duba saƙonnin da ke wayar tata.
Saƙonnin unknown ba adadi a wayar nan, yana bata tabbacin kowane lokaci zai iya bayyana mata kansa.
Ajiyar zuciya tayi tai masa reply da "Is too late!!!".
Ta buÉ—e what's app É—in ta, Adnan yayi mata messages kala-kala na soyayya da sannu. Murmushi tayi ba tare da tayi masa reply ba.
Lambar Salman ta nemo, ta kirashi ƙarfe biyu da rabi na dare.
Ba tsammani ta ji ya É—aga wayar "Hello Angel"
"Na'am Bloody na, ba kayi bacci ba?"
"Na kasa bacci Angel".
"Faris why?"
"Nothing, ya jikin naki?"
"Naji sauƙi Alhamdilillah, ina ga da safe in Allah ya kaimu za'a sallameni, kaina ne kawai yake ta ciwo, kamar zai fashe".
"Sorry, ki kwanta kiyi bacci kar kan ya cigaba da ciwo"
"Faris, ya batun tafiyar nan, ai ka fasa ko? Abbi ya janye tafiyar ta ka ko?"
Ajiyar zuciya yayi ya ce "Kiyi bacci Angel".
"Faris ka gaya mini mana, hankalina ya kasa kwanciya, kuma ban sake ganin Abbin ba".
"Zamuyi magana da safe insha Allah, sleep well Dear" ya katse wayar.
Abra tayi shiru tana tunani kala-kala a zuciyarta.
Wayewar gari ma Abra da matsanancin ciwon kai ta tashi, sai kuka take yi, hakan ya sake tilasta wa likitoci yi mata allurar bacci, saboda daren sam ba tayi bacci ba, ta kwana kukan ciwon kai.
Da safe da Salman ya dawo duba Abra, bacci take yi, dan haka ya juya ya koma gida.
A harabar Asibitin ya ci karo da Adnan, ƙarfe tara da rabi na safe, har Adnan ya dira a garin Kano.
Wani irin mugun kallo Salman ya yiwa Adnan, ji yake tamkar ya shaƙe Adnan ya huta.
Adnan kuwa murmushi yayi ya ce "Faris our lil Brother, ya Jikin matar tawa? Ina fatan tana samun sauƙi, na kasa samun nutsuwa gaba ɗaya, a wani ɗakin take ne? Naje can gida aka ce mini kuna nan Asibitin".
"Idan ka shiga idanunka sa gane maka" Amsar da Faris ya iya bashi kenan ya nufi mota, Adnan bin Faris yayi da kallo yana murmushi.
Adnan Ya shiga ya tambaya a reception, aka gaya masa lambar É—akin da Abra take, yana zuwa ya tarar da Mami a zaune tana waya.
Cikin girmamawa suka gaisa da Mami, yayi mata ya mai jiki, ta amsa masa da sauƙi, daga nan ta tashi ta basu guri.
Gaban gadon Abra yaje ya tsaya, ya zubawa kyakywar fuskarta ido, da uban gashinta da yake baje a kan pillown da take kai.
A hankali ya kai hannu ya shafa gashin na ta, dan tabattar da ko nata ne, ba ƙari bane gashin Abra ne, fal da shi akan pillow. A hankali ya kai hannunsa inda hearing aid ɗin ta yake a kunnenta.
A hankali yake taɓa aid ɗin yana tunanin, wannan meye amfaninsa a kunnenta?.
Ya koma ya kulle ƙofar ɗakin, ya dawo ya zauna a gefen gadon, ya ɗago Abra daga kwanciyar da take.
"Mhmm Faris" ta faɗa cikin shagwaɓa.
"Ba Faris bane Baby, Adnan ne"
A hankali ta buÉ—e idonta akan Adnan.
Zaro ido tayi, ta tashi daga jikinsa tana faÉ—in "Yaushe ka zo?".
"Yanzun nan, na kasa samun nutsuwa jiya na kira wayarki, Faris ya É—aga yace mink baki da lafiya, meyake damunki ne?"
Kawai Abra ta fashe da kuka.
"Angel menene kuma?".
"Wai Abbi ne ya ce sai Faris ya tafi China karatu".
"To shine me?".
"Dan me za'a É—auke mini shi? Wa zan dinga gani, na saba da Faris".
"Ni É—in kuma fa?" Adnan yayi Maganar in a serious tone.