Sashe 132
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
"Son ya jikin?" Cewar Abbi. Adnan ya buɗe idanu sosai kallon shi ya sauka kan Afra dake kusa da Salman, ya runtse idanun zuciyarshi na ƙara bugawa ya kalli Abbansa, da Hajiya Mama sai kuma Abbi. Ƙamshin da yaji a gefen shi na dama ya sanya ya juya dan ganin waye, ya zabura jiki na rawa ya miƙe zaune yana ƙara kallon wacce ke dab da shi, ya ƙara juyawa ya kalli ɗayar wacce ke kusa da Salman.
Ya mustsika idanu tare da diruwa daka bed ɗin yana tsinke ruwan hannunsa. "Abba idanuna ya samu matsala me ya sa Afra ke rabewa gida biyu ne?" Abba yai murmushi ya ce "A Lallai mukan ras namu idanun suke, mata biyu ko wacce daban" Adnan da jikinsa ke rawa sosai ya ƙara kallon wacce ke can kusa da gadon shi ko ɗago kai ba tayi ba, ya sake kallon wacce ke kusa da Salman, ya juya ya kalli Abba.
"Your wife Abra khamal Khamis" cewar Abbi Innalillahi da wani irin sauri Adnan ya nufi wajan wacce ke kusa da Salman yana zuwa Salman ya girgiza kai yana sakin murmushi ya ce. "No! Wannan is no longer your's. Is not your Abra is mine"
Adnan ya juya ganin haka ya sanya wacce ke zaune kusa da gadon ta miƙe tana tsare shi da idanu sosai alamar "Don't ever trying to come" da wani irin sauri Adnan ya nufeta gadan-gadan tamkar mahaukaci.....
Contact to subscribe
09047871750
[11/27, 12:18 PM] Abk: A gigice Adnan ya ce "Innalillahi wa Innalillahi raji'un, Allah ya sa ba kuma haukacewa zan yi ba, dan Allah ku tasheni idan bacci nake, ko dai nima mutuwa na yi ne, muka haÉ—u a lahira?".
Abba ya ce "Ba mutuwa kai ba, da ranka abin da kayi ka ke girba, tunda an salameka sai ka tashi mu tafi" A rikice Adnan ya nufi Abra zai damƙota, amma ta zura da gudu ta ɓuya a bayan Abba, tana kallon Adnan.
Afra ma tashi tayi ta koma kusa da 'yar uwatta, tare da riƙe hannun Abra , cike da so da ƙauna.
Adnan ya kuma nufo su, Amma Abba ya tare shi, ya ce "Ai baka isa ba, yanzu kazo mu koma gidan Major, zamu gabatar da ita ga mahaifinta da kuma mahaifiyarta, sannan ka zauna ka gaya musu abin da ka aikatawa 'yar su".
"Abba dan Allah kayi mini rai" Adnan yai maganar yana haÉ—a hannayensa biyu.
Abba ba sani ba sabo, ya haÉ—e rai ya dinga yiwa Adnan tsawa, suna fitowa daga É—akin, Salman ya kuma rungume Abra, ji yake tamkar mafarki ne, ga Abransa a kusa da shi, abu kamar mafarki haka yake ganin faruwar abubuwan, Abransa is alive.
Wani baƙin ciki ya kishi ne ya mamaye zuciyar Adnan, zai yinƙura yai wajen su Salman Abba ya ce "Wallahi kai mini wani hauka, sai na ci mutuncin ka a wurin nan, wuce mu tafi" Duk in da Abra ta waiwaya 'yan uwane masoya ke ta farincikin sake ganinta.
Suna zuwa gida, suka tarar da Mami, ta na ta rusawa Ammi kuka, tana cewa akan me Major ya ɓoye mata Abra tana raye, ya jefa zuciyarta cikin ƙunci.
Ai Abra ba tayi sallama ba, ta tafi da gudu, ta danne Mami tana wani irin kuka kamar wadda ranta zai fita.
Kasa magana suka yi, daga Mami har Abra, tamkar Mami zata mayar da Abra cikinta,Â
falo ya cika ga Ammi ga Abba da mahaifin Abbi, ga su Inna da Yaya Musa, gida sai koke koke ake, Ammi ta tsare Abba da son jin dalilin da ya sanya, suka aikata musu haka a kan Abra.
A hankali idon Abra ya sauka a kan Little da ke hannun Salima, Abra ta zubawa Little ido.
Ammi ta ce "Kawo mata 'yar ta ta ganta, taji É—umin 'yar ta" girgiza kai Abra tayi ta ce "Ni ba 'ya ta ba ce"
Gaba É—aya suka kalleta, Ammi ta ce "wane irin abu ne haka kuma?".
"Ammi na barwa Adnan 'yar sa, ina son su fita daga rayuwata gaba É—aya da shi da ita" tai maganar tana kuka.
"Baki da hankali ne? 'yar ta ki kike cewa kin barwa babanta?".
"Eh Ammi, nima haka na rayu ba iyayena, har gara ita tana da uba"
Abbai zai tsawataraa Abra, amma Abba ya ce "Ƙyaleta Major, tayi mini daidai, amma muna dakon jiran wani albishir da zamu yi miki ne, kan mu fayyace musu yadda aka yi mu kai musu haka ba su sani ba".
Harabar gidan Major ta cika da motoci, sai hayaniya ake ji ƙasa ƙasa tun daga harabar gidan.
Falo ya cika ya batse da mutane.
A tsawon Kwanakin da Rumaisa ta yi a gidan Major, taga gata da karamci, kullum Afra tana tare da ita, ga Salman da take jin shima kamar nata ne, ga kuma Little da aka ce 'yar ta ce ta mutu ta bari, gashi suka yi wani irin sabo da Na'ima, duk da zasu yi sa'anni da Naima, amma Rumaisa tana girmamata kasancewar ita ta riƙe Abra. Bulama yana nan garin Kano, kullum cikin sintiri yake gidan Major, dan ganin Rumaisa da 'yarsa da kuma jikarsa, amma sam Rumaisa tayi mursisi ta dinga surfawa Bulama rashin mutunci, dan babu babban abinda ya ƙara mata tsanarsa irin jin shine dalilin da ya sanya ta rasa 'yar ta a karo na biyu, bayan sace su da aka yi da fari.
Rumaisa ta fito falon, jin yadda gida ya cika da mutane, sai dai babu zato babu tsammani idanunta suka sauka a kan Abra da ke kusa da Salman, ga kuma Afra a gefe guda. A gigice ta nufi wurin da Abra take tana sambatu.
" 'ya'ya na, duk nawa me sun dawo basu mutu ba 'ya'yana ne, Abdallah zo ka gani" Rumaisa tayi maganar tana nuna Abra da Afra.
Ƙurii Abra ta yiwa matar da ido, ko ba a gaya mata ba, tabbas wannan matar suna da alaƙa.
Zuwa tayi ta rungumesu gaba É—aya, ta dinga gunjin kuka, har mayafin abayarta ya cire, dogon gashinta bar tsakiyar bayanta ya sauka, tayi larabci, tayi Hausa tayi turanci.
"Abra she's your Mum" Abbi ya faÉ—a yana kallon Abra.
Wani irin zillo Abra tayi, itama ta rungume matar, tana jin wani abu ya ratsata ba tare da ta gane takamaimai menene ba.
Bulama ne yayi sallama ya shigo, yana sunkuyar da kai tamkar munafuki, yana sunkuyar da kai, Yaya Musa me ya ce "Laa Inna, baki gane wannan ba?".
Inna ta ce "Ina zan manta shi, baƙin tsinanne, aka kashe mini miji a Asibitinsa, shi kume meye ya kawo shi nan, baƙin Azzalimi, muna ji muna gani yaƙi zuwa kan bawan Allah nan har ya mutu" Waro idanu Afra ta yi ta ce "Kenan kai kayi sanadiyyar mutuwar Mutumin da ya riƙe ni kamar uban da ya haife ni?"
Adnan ya ce "Ba mutuwar mariƙinsa kawai ba, har da kisan 'yar sa a Asibitinsa wadda ta kasance matata Abra, sai dai gata nan a gabana, na kasa gane mafarki ne ko zahiri".
Bulama ya samu wuri ya zauna, ya sunkuyar da kai yana zubar da hawaye, ya ce "Haƙiƙa wannan ishara ce Allah ya nuna mini, mutane sun rasa rayukansu a saboda sakacina, da sa neman kuɗi a gabana fiye da lafiyar mutane mugun halina ya zame mini DARE DA DUHU, babu lallai 'ya'yana su ƙaunace ni, sakamakon kowacce na bar mata wani tabo mai tsayawa a zuciya, dan Allah ku yafe mini, dama hausawa na cewa, idan kana mugunta ba ka yiwa kanka ba, baka iya ba, na watsar da dangina, na zalunci matar da ta mini halacci, an salwantar da rayuwar 'ya'yana, wadda na riƙa da soyayya ta ci Amanata, gaba ɗaya rayuwata ta zama DARE DA DUHU, da bana tunanin garin zai wayewa wannan duhun dare nawa, ku yafe mini dan Allah".
Rumaisa ta ce "Wallahi ba zan baka yarana ba, kuma ka tattara duk wata dukiya tawa ka bani abata, wadda ka cinye kuma, zamu haÉ—u a kotu, sai ka biyani"
"Rumaisa duk hukuncin da kika É—auka a kaina daidai ne, amma ni ya aka yi naga Abra, bayan an sanar da ni ta rasu?".
Abba ya ce gyara zamansa sannan ya ce "Eh wannan bayanin duk shi ne ya tara mu a nan, Adnan ya auri Abra ne bayan ya gano 'yar ka ce, dan ya É—au fansar abin da kayi masa, na sakaci mahaifiyarsa ta rasa ranta.
Tsawon zaman da Abra tayi da Adnan...
Adnan ya katse shi ta hanyar cewa "Dan Allah Abba kayi mini rai"
A fusace Abba ya ce "Zan tsinka maka mari, ka mini shiru mutumin kawai".