Sashe 18
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
LITTAFIN DARE DA DUHU, ₦300 NE KACAL, ZA KU TURA TA WANNAN ACCOUNT ƊIN
0116886423 Sulaiman Na'ima s union Bank.
KU TUNTUÆI WANNAN LAMBAR DAN TURA KATIN WAYA NA NAIRA 500 TA WANNAN 09047871750
DOMIN NEMAN ƘARIN BAYANI, KU TUNTUÆE MU AKAN WANNAN LAMBAR 07063065780\09047871750
MUNGODE.
Abra ta sha wahala sosai zamanta a tare da Na'ima, samun sauƙinta kawai shine idan Major Khamal yana gari, ko kuma idan sun je gidan Ammi, ko idan ta na tare da Faris, wato Salman.
GY BULAMA HOSPITAL AND MATERNITY.
MD ne wato Doctor GY a office ɗinsa, tare da wani mutum, GY ya gyara zaman glass ɗinsa ya kalli mutumin yace "wannan harƙallar ana samu sosai, zamu tura musu wannan mutumin da za suyi masa aiki, zasu turo mana da namu share ɗin".
Mutumin ya gyara zama yace "amma doctor baka ganin zasu iya ganewa, dan mu ci kuÉ—insu za'a tura su india?"
"Ba zasu gane ba, ai ba yau muka fara wannan harkar da doctor Aman ba, shine shugaban Asibitin Darman Shakti, wannan ne karo na huÉ—u ina tura masa mutane, muna wannan harka"
Mutumin yace "Amma in balli ya tashi akwai damuwa fa"
GY yace "kar ka damu, ba wani balli da ze tashi, normal ne"
Mutumin yai ajiyar zuciya yace "Shikenan doctor, Allah yai mana jagora".
"Wallahi ranka ya daɗe, gaba ɗaya ji na ke aikin nan ya fita daga kai na, bana ƙaunar aikin nan yanzu gaba ɗaya".
"Subhanallah, amma meyasa ka ke jin aikin ya fita da ga ranka ba ka so?"
Cike da damuwa yace "Yanzu fisabilillahi abun da ake ya dace? Muna sadaukar da rayukanmu saboda ƙasarmu, amma manyanmu sun mai da ranmu ba a bakin komai ba, ƙirƙiri ga Nasara mu na kallo, amma se a dinga dakatar da mu?".
Major Khamal ya gyara zamansa, ya kalli matashin saurayin da ke ta mita yace "kai min bayani sosai yadda zan gane"
Matashin yace "Ranka ya daɗe, yaƙin da mu ka je ɗin nan, just recently, an gama shirya Komai mu ka shiga dajin nan, sedai ƙiri ƙiri aka hanamu harbi, su kuma kamar sun san dabarun da za mu yi amfani da su gurin yaƙin, su ka far mana da harbi, muna ji muna gani haka su ka far mana da harbi, se ɓuya mu kai Kamar wasu sakarkaru ba sojoji ba.
Shekaranjiya mun biyo ta wani ƙauye, an turamu wani aiki, ga mu ga 'yan ta'adda muna kallonsu, su na ta wucewa akan babura, sun rako wani Babban ƙusa a cikin su, wanda da ina gabda Allah ya sa mun kama wanda suka ɗakko ɗin, da mun karya alkadarinsu, dan a lokacin mun fi su yawa da kayan aiki a hannu, mu kai waya mu kace a bamu umarnin harbi, gamu gasu, amma se cewa a kai ba ruwanmu da su, kawai mu wuce.
Dan Allah ya rayuwa za ta yuwu da haka? Muna sanye da uniform amma ya zama aikin banza, sedai mu saka mu ɗau tsofaffin bindigogi muna hura hanci, idan munje yaƙi a fito a kashe mu, ba mu da kataɓus".
Ɗan shiruu Major Khamal ya yi Sannan yace "waye kwamandannku, lokacin da kuka je yaƙin?"
Cikin damuwa sojan yace "Captain Alex ne"
Ai yana cewa Captain Alex, a hankali Major Khamal yace "General Ibrahim"
A fili yace "Komai ze wuce insha Allah, idan irinku zaratan matasan sojoji na rasa karsashi suna ajiye aikin ya goben ƙasarmu ze kasance?"
"Yallaɓai to mu ya ta mu goben za ta kasance, da mu da iyalan mu da iyayenmu, idan an tura mu daji an hanamu kare kanmu balle ƙasarmu, in mun mutu wa ze kula mana da su?"
Major Yace "Allah yana tare da ma su zuciyar taimako, wadda ta ke aiki dan Allah".
Yai ajiyar zuciya yace "to shikenan Yallaɓai, Allah ya wuce mana gaba".
Major yace "Ameen, amma kar a karaya Please" jinjina kai yayi, ya gyara zaman bindigarsa ya fice.
TWO YEARS LATER....
Tsaye yake a ƙofar kitchen, ya zuba mata idanunsa, tana sanye cikin riga da skirt na English wears, ta na gaban sink ta na wanke wanke, gefe kuma ta ajiye littafi tana yi tana karantawa.
Murmushi ya yii tare da gyaran murya, duk da ya san ba jinsa za tai ba, saboda a hankali ya yi, cikin sanÉ—a ya je bayanta ya tsaya, ba zato ba tsammani ta waigo ta ganshi a bayanta, "Abbiii" ta faÉ—a a tsorace.
Dariya Salman ya shiga yi mata ya É—an É—aga murya yace "Matsoraciya kawai"
ÆŠan tura baki tai tare da kai masa dukan wasa tace "shine zaka bani tsoro?"
Yace "Sorry Uktyna, Abran Abbi, kina aiki kina karatu?"
Tace "Eh mana, kasan from now, anytime our timetable can be fixed, amma kai kana yawon ball ko?"
ÆŠan sosa kai Salman yai yace "don't mind me, dan Allah ki dafa min indomie mana".
ÆŠan buÉ—e baki tai da mamaki tace "Ohh God, Faris kafin ka fita fa almost kai ka cinye Abincin rana fa"
"Eh, to ai ball nai gaba É—aya ji nake kamar ban ci komai ba"
Abra tace "to yanzu dai kana gani aiki nake, bari in gama se in dafa maka"
Salman yace "let me help you with the dishes, bari in wanke se ki dafa mana"
Abra tace "ni a ƙoshe nake, kai ne dai sarkin ci gashi nan kafi kowa girma a gidan nan"
Salman yace "ke ma da za ki dinga cin abinci sosai kamar ni É—in nan, da kin yi girma sosai, amma yanzu kalli ba wanda zece kece yayata, amma na ji daÉ—i gara a dinga cewa nine yayanki"
Dariya Abra tai tace "Koma dai menene nice Babba"
"Ba wani nan, in aka duba girma na fi ki girma, baki fi in goyaki in ta gudu da ke a cikin GRA ba"
Haka ya cigaba da tsokanar ta, ya karɓi wanke wanken, ita kuma ta ɗora tukunyar dafa masa indomie.
"Kai Salman meye haka? Me kake yi a kitchen?" Salman ya waiga ya kalli in da Mami ke tsaye a ƙofar kitchen ɗin, ita ma Abra waiwayawa tai tana kallon Mamin.
"Nace me kake a kitchen?"
Salman yace "Mami wanke wanke na ke ta ya Sister"
"Uban me ya haÉ—aka da wanke wanke, mace ne kai? Me ma kake yi a kitchen É—in ba ka da aikin yi ne?"
Cikin sanyin halinta da son bawa ɗan uwanta kariya Abra tace "Eyya, Mami yi haƙuri ni nace ya tayani"
"Dalla rufemin baki da ke nake?" Abra ta ja bakinta tai shiru, Sam Salman baya jin daÉ—in yadda Mami ke treating É—in su da banbanci, yana mamakin yadda Mami ke banzatar da Abra kamar ba ita ta haifesu ba, ko da yake ya ga Abbi ya fi son Abra, shi kuma Mami tafi son sa, amma duk da haka ai shi Abba baya hantararsa kamar yadda Mami kewa Abra.
Salman yace "Mami, ba Yaya ce ta sani wanke wanke ba, aiki take nace ta dafa min noodles, shiyasa na karɓa nake tayata".
"Dalla ajiye kwanukan nan ka zo ka fita ka bar kitchen ɗin" cikin tausayin yadda yayartasa tai kasaƙe tana binsu da ido, ya ajiye kwanukan, yace "to bari in karɓi girkin"
"Salman kana so in zageka ne ko? Ba zaka zo ka bar kitchen É—in nan ba?" haka Salman ya bar kitchen É—in jiki a sanyaye.
Idan da sabo Abra ta saba wannan halin ko in kula da Mami take nuna mata, amma sam hakan ba ya mata daÉ—i, tana son kasancewa da mahaifiyar ta ita ma, ta ji É—uminta su yi hira, amma hakan yana faruwa ne kawai idan Abbi yana gari, da zarar baya nan, shikenan za su koma yadda su ke.
Salman yana nan Falo a zaune, Abra ta fito da plate a hannunta, sai tururi taliyar take, murmushi yai yace "Yawwa ƙanwata, Allah yai miki albarka" haɗe rai tayi tace "idan ba zan mayar ba"
Salman yace "Am sorry sweetheart, tuba nake babbar yaya, uwar son girma"
Ta ƙaraso ta ajiye masa plate ɗin abincin, ta ɗakko masa ruwa da kofi ta ajiye masa, ya ɗau plate ɗin yana cewa "tun da na fara jin ƙamshin Abincin nan nake salvating, Ko restaurant zamu buɗe ne?"
Abra tace "in dai zaka dinga girkawa shikenan, and please my bro, a É—an tsagaita da yawon ball É—in nan, ka ga exams zamu fara fa, amma baka da aiki se dai kaci Abinci, kai video games, se yawon ball wanda be dace ba, kaga Abbi yadda yake ta É—awainiya da mu akan harkar karatunmu, ba sa jin daÉ—in result É—in da kake kawowa a 'yan kwanakin nan. And bana jin daÉ—i inga ana maka faÉ—a bana so, dan Allah ka mai da hankali akan karatun ka ka ji dearna, You are brilliant before ban san meyasa ka dena son karatu ba yanzu, performance É—in ka ya yi baya" maimakon yai mataa magana seya É—age mata gira É—aya.
"Ina maka magana kana É—agamin gira"
Yai dariya yace "dariya ki ke bani ne, wai ke a dole ga babba kina faÉ—a, Sannu Mami"
Filon kujera ta jefa kwaÉ—a masa a ka tace "ina maka magana ka mai dani abun dariya ko?"
Cigaba da yai da dariya yai yana " 'yar ficikar Abbi, don't mind me, insha Allah zan baki mamaki this time around, ki mana timetable, zamu din ga karatu tare, in dai hakan ze saki farinciki".
"Wace irin jarabace ne wai Wannan? Na koro ka da ga kitchen, shi ne ki ka kuma biyo shi nan, meye hakane Abra, waike wace irin mara hankali ce ne?"
Salman yace "Ohh my goodness, Mami idan ban hira da 'yar uwata ba da wa zanyi? Mami idan ba ku ba wa muke da, wanda zamuje mu sake da shi haka? Meye laifin Yayata ne? Haba Mami? Yanzu haka faɗa takemin akan karatu, in mutum be shaƙu da ɗan uwansa ba to gurin wa zeje?"
Hajiya Na'ima tace "Ikon Allah, Au Salman har mun kai gaɓar da zan dinga faɗa kana mayar min akan wannan yarinyar? Kaga Salman ka kiyayeni"
Abra tace 'Mami kiyi haƙuri dan Allah.....