Sashe 10
Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Dama kiran da nai maka kenan, yau me magana da yawun shugaban ƙasa ze sanar da rufe makarantun firamare da na sakandare na yankin gabashin ƙasar nan, har zuwa lokacin da za'a samu tsaro, Sannan akwai maƙudan kuɗaɗe da za'a bawa ƙasar nan tallafi dan siyo makamai da cigaba da yaƙar ku" gaba ɗaya ya kwashe Abinda aka tattauna ya gayawa Gwaska.
Wata irin mahaukaciya dariya Gwaska ya saki, kai da jin wannan dariya ka san me ita ya samu rauni a imaninsa ya tsagaita da dariyar yace
"Yankin mu na ta samun koma baya ta kowace siga, yayin da ta wani fannin hakan ya zama hanyar samawa ƙasa hanyoyin samun kuɗaɗen da manyan ƙasar suke kashe mu raba. Hakan yayi kya a satin nan zamu ƙaddamar da babban harin da yafi wanda mu kai a baya.
Muna nan muna cigaba da saurarenka, duk yadda ake ciki game da shirin rundunar ku, muna sauraren ka, abunda ya shafi shirin gwamnati shima muna da masu kawo mana rahoto, ka huta.." daga haka Gwaska ya kashe wayarsa.
Bayan Sallar la'asar Captain yana zaune yana shan coffee ɗin da ya saka aka kawo masa a hankali aka turo ƙofar ɗakin da yake da ƙarfi.
Ɗaga kansa ya yi cikin sauri saboda ƙamshin da yaji ya ziyarci hancinsa, da mamaki yake kallon matashiyar kyakkyawar matar dake tsaye tana kallon sa hawaye na shatata daga cikin idanunta.
Ajiye cup ɗin hannunsa ya yi cikin tsananin mamaki, duk da tsohon cikin da matar ke ɗauke da shi haka ta tako cikin gudu ta zo ta rungume shi tana sakin ajiyar zuciya mai ƙarfi tare da fashewa da kuka. Ɗan ture ta ya yi daga jikinsa a hankali saboda yanda take ƙoƙarin fama masa ciwukan jikinsa. Cikin dauriya ya kwantar da kanta akan kafaɗarsa, Gently ya shiga bubbuga bayanta alamar rarrashi cikin sauke ajiyar zuciya ba tare da ya ce komai ba.
Lumshe idanunsa ya yi yana shaƙar ƙamshinta da ya yi bala'in missing ɗinsa. Tsahon 5 minutes suna haka sannan ya ɗago ta ya shiga share mata hawaye tare da girgiza mata kai. Ta gane me yake nufi, hakan yasa ta haɗiye kukanta. Cikin muryar da ta ci kuka ta ƙoshi ta ce. "My Man, sun kusa kashe mun kai ko?" Hannunta ya kamo ya shiga murzawa slowly cikin tsananin ƙaunarta ya ce. "Ba su kusa ba, tunda Allah bai yi ba gani a raye."
Ta ɓata fuska ta ce. "Wannan manyan raunikan dake jikinka fa My Man? Na san ba dan Allah ya yi da nisan kwananka a gaba ba da tuni na rasa ka." Ta ƙarashe maganar tana sakin kuka. Cikin sanyin murya ya ce. "Aikin sojan kenan My Wife, kar ki manta sai da muka rantse za mu kare rayukan al'umma kafin mu fara aikin. Ki bar kukan nan haka, just pray for me." Ta ja hanci ta ce. "Allah ya baka lafiya My Man." Karan hancinta ya ja tare da ɗan yin murmurshi ya ce. "Ameen My wife, ya aka yi kika san ina nan har kika zo?" Ta zauna a gefensa tana kallon cikin idonsa ta ce. "Ta yanda labarin irin bajintar da kuka yi ya zagaye duniya, kafafen yaɗa labarai ko ina ana ta sanarwa, kuma an kira Baffa an sanar masa.
Yana shafa cikinta a hankali ya ce. "How was My unborn Baby? I missed both of you so much."
Kwantar da kanta ta yi akan kafad'arsa ta ce. "We missed you too, Baby yana lafiya, sai dai jiya na san yanda ban yi bacci ba shima bai yi ba, saboda yanda ya dinga wutsil-wutsil kamar zai fito duniya ya tarewa Dad É—insa harbin da aka yi masa."
Murmurshi ya yi irin wanda shi kansa ya manta rabon da ya yi kamar sa ya ce. "Zai iya ai, tunda shi ma Jarumi ne kamar Babansa." Dai-dai nan aka turo ƙofar ɗakin aka shigo.
Share, share share Please
Nimcyluv
Zee kumurya
Ayshercool.
'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp OR
Call *08066268951*
[9/30, 8:55 PM] Abk: *✷ DARE DA DUHU ✷*
Bright pensâœðŸ¾
Nimcyluv
Ayushercool
Zee kumurya
*5.....*
Elegant Online writer's
_Domin samun Complete labaran mu, na littafai kala-kala, kuyi following wannan Acct É—in a Arewabooks👇ðŸ¾_
https://arewabooks.com/u/nimcyluv
Wani irin kallo Captain ya bi Faruk da shi, yana son gazgata abun da kunnuwansa suka jiye masa ya fito daga bakin Faruk.
"Do you mean my Abra?" Yai maganar yana nuna kansa da yatsansa.
Faruk cikin damuwa yace "eh, Abra ba'a ganta ba, na duba duk in da ya dace a cikin barrack É—in nan ba'a same ta ba"
"Shhhhhh, kar ka gayamin maganar banza mana Faruk, ya za'ai ace yarinyar nan ta ɓata how comes? Kaga, i have no option for now am going make sure you bring back my daughter"
"Haba Captain, ta ya zan maka ƙarya, Wallahi a.....
Be ƙarasa maganar ba Captain Khamal ya ɗaga masa hannu yace "na gama Magana, duk in da 'ya ta take ka tabbatar ka nemo ta ka kawo min a bata"
daga haka ya cigaba da takunsa sannu a hankali me kama da na ƙasaita yaa bar Faruk a tsaye a gurin.
Faruk yace "ya salam, Madam Halima kin kashe ni ina kika bar yarinyar nan ta tafi? Ya a kai ta ɓata?" ya ƙarasa maganar yana sauke wani irin nannauyan numfashi, kafin daga bisani ya juya cikin sassarfa ya nufi wani sashi na barrack ɗin.
Zaune take a kan gwiwonwinta, ta zubawa kyakkyawar yarinyar me kama da 'yar larabawa idanu, hawaye ne kwance akan fuskar yarinyar, hannunta ɗaya riƙe da teddy bear, ta zura yatsanta ɗaya a baki tana tsotsa kamar me shan nono.
"Hey look up, kina son chocolate?" Tai Maganar tana kallon idon Abra.
Shiru Abra tai tana binta da kallo, dan sam ba ta ji me tace ba.
"In baki chocolate, ai zaki sha ko?* Still Abra bata amsa ba, kallonta kawai take kamar wata gunki.
Salima ta tashi ta ɗakko jakarta,ta ciro Chocolate ta miƙawa Abra, maimakon Abra ta karɓi Chocolate ɗin, se ta fashe da kuka tana kiran "Abbi, Abbi".
"Shhhhhh, is ok i will take you to your Abbi, amma ki yi shiru, I have plenty chocolate and teddies, zan baki idan ki kai shiru"
Ƙaro sautin kukan Abra tai, tana kiran sunan Abbi.
"Ji min makirar yarinya zata É—aga min hankali, will you shut up?"
Babban abunda ya bawa Salima mamaki, be wuce yadda sam Abra ba ta responding ga Maganar da duk za tai mata ba, kukanta kawai take yi.
Salima tace "what so ever, da ke zanyi amfani in cika burina, se na nunawa matar Khalid bariki iyawa ce, sena rusa gidan da mijin da take taƙa ma da shi.
TWO DAYS BACK. Kwana biyu da suka shige!
tun bayan faÉ—an nan da Salima sukayi da Naima, Salima ba ta sake komawa gurin Khamal ba, se ta fita waje ta kama Hotel tai zamanta, sakamakon rashin posting É—in su da ba'a yi ba.
Tun abun da ya faru a tsakanin ta da Na'ima matar Khamal, tace se ta ga abunda ya turewa buzu naÉ—i in dai akan Khamal ne, se ta gwadawa Na'ima kalar nata rashin mutuncin da iya barikanci.
Khamal kuwa da ƙyar ya rarrashi Na'ima, kasancewar ta mace me tsananin kishin tsiya, ba ta da haƙuri ko kaɗan akan kishi, ita da ta zo dubiya ƙarshe se da su kai faɗa da Khamal akan Salima.
Na'ima ta daÉ—e da sanin Salima na bibiyar Khmal, amma tafi kowa sanin halin mijinta, mutum ne kamili da be É—au duniya da zafi ba, sam ba shi da wannan É—abi'ar ta kule kulen mata, hasali ma mutum ne me tsare gida, wanda ba'a kawo masa wargi, amma Salima ke ta cusa kanta a wajensa.
Tun kan ya Auri Na'ima, Salima take son sa, amma kasancewar Salima ba mutuniyar arziki ba ce ya sa ko saurararta ba ya yi sam, ya sha yi mata gargadi da jan kunne, akan ta fita daga rayuwar sa amma taƙi, se da ta ƙure shi ta kai ga ta sa ya gaya mata miyagun maganganu, amma still ta ƙi barin rayuwarsa, sannan tai alwashin se ta ga bayan Na'ima, se ta raba shi da ita.
A ranar da Na'ima su kai faÉ—a da Salima, washegari ta shirya tace ba zata cigaba da zama ba, tafiya za tayi gida.
Captain yace "dear, yanzu tafiya zaki ki barni a nan, nika É—ai?"
"To zaman me zan cigaba da yi, ka san EDD É—ina ma ya kusa, gara ina gida haihuwa ta zo min, tun da suna kula da kai kuma an kusa sallamar ka"
Haka ya ƙyaleta, tai shirinta ta juya Kanon dabo.
Washegari da safe wajen ƙarfe sha ɗaya na safe, Salima tai wanka ta shirya ta koma gurin Khamal, a hanyar da zata sada ta da ward ɗin da yake, ta haɗu da Faruk hannunsa ɗauke da Abra.
Ta tsaya suka gaisa, ta kalli Abra tace "ina ka samo wannan cute Babyn haka?"
Nan Faruk yai mata bayani yace "a gurin operation Captain Khamal ya tsinto ta, tana gararanba a cikin daji, Kuma ikon Allah, Allah ya haÉ—a jininsa da ita sosai"
Salima tace "ita ma kidnapping É—in nata a kayi?"
Yace "Sanin gaibu se Allah"
Tace "ikon Allah, to an gano iyayenta?"
Yace "A'a, ba'a gano su ba, tana gurin wata staff É—in mu ne, Madam Halima matar Captain Abdussamad Goza"
Tace "ok, Allah sarki shes cute Masha Allah, to yanzu ya za'ai da ita? Tun da ba'a samu iyayenta ba?"
Faruk yace "Ai da kyar ne idan ba Captain ne ze ɗau yarinyar nan ba, dan kamar sun daɗe da sanin juna, yana son yarinyar sosai dan har ya raɗa mata suna, it ma Abbi take ce masa, kamar sun san juna,. Se dai be gayan abun da ya yanke ba amma nafi kyautata zaton da ita ze koma, ya riƙeta kan a ga iyayenta"