← Book details Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 24 OF 145

Sashe 24

Dare Da Duhu Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Salman ya tura baki gaba cikin ko a jikinsa yace.
"Kefa Yaya matsala ce dake wani lokacin, ba gwara na faÉ—a maki ba tunda ke baki sani ba, ko kinfi so Kullum Dr sai yaga Sirrin ki?"
Tai masa banza yace.
"Nida dole na faÉ—a maki, I don't want anyone to hear your secret"

Kallonsa kawai Abra take tana ji yace.
"A woman's maturity is different from a man's, mace tana balaga za kiga tana ƙara kyau, muryarta daɗi Kullum kamar Algaita, ita mace bata da gashin ƙirji, sai armpit and public hair, sai Development of breast zai ta girma saɓanin shekarun baya, zasu fara Developing feelings towards opposite sex, komai na mace mai kyau ne, kyansu, Murya, diri, zasu iya attacking opposite sex ɗin su..."

Shiru ya yi yana kallon yayar ta sa sai kuma ya yi ƙasa da murya yace.
"Sai Menstruation or period, Duk wata wata mace keyi kuma shima yana cikin alamomin girma na mace, kuma shine abu mafi hatsari fa Yaya,
Ance a wannan gaɓar mace na iya samun ciki da wuri,
Shi Haila is normal vaginal bleeding that occurs as part of a woman's monthly cycle. Every month, your body prepares for pregnancy. If no pregnancy occurs, the uterus, or womb, sheds its lining. The menstrual blood is partly blood and partly tissue from inside the uterus,
Shi ya sa time ɗin da naga Dr na dubaki naji babu daɗi Yaya, kuma naga Mami bata faɗa maki shi ya sa ni kuma na ƙara research akan haka"

Shiru kawai Abra tayi, kafin tayi Mgn yace.
"Islamiyya tashi mu tafi, tunda babu wanda ya kulamu" tana ƙoƙarin tashi wani ƙanin Na'ima mai suna Faisal ya shigo idanunsa akan Abra kafin ya zauna saman Kujera yana kallon Salman.

Salman yace "Ina yi ni Uncle?"
Faisal yace "Lfy, ke jeki dafa min indomie yanzu"
Da sauri Salman yace.
"Uncle Islamiyya zamu koma gida mu tafi"
Faisal haÉ—e fuska sosai yace.
"You will go, until she finishes cooking indomie" A sanyaye Abra ta miƙe ta nufi kitchen, ƙilan ita bata da ranar hutawa a duniya, ɗan uwanta Shine farin cikinta, sai kuma Abbinta.
Miƙewa Salman ya yi zai bi bayanta, cikin sauri Faisal yace.
"Jeka mota akwai kaya na kwaso min" ya faÉ—a yana bashi key É—in motar, amsa Salman ya yi tare da yin waje yana surutai.

Faisal na ganin Salman ya yi waje, ya miƙe da sauri yana sakin Murmushi kai tsaye kitchen ɗin ya nufa, Abra na tsaye tana yanka albasa, gaba ɗaya a firgice take, taji motsi a bayanta sai dai bata ɗauka na mutum bane.
Cikin sanɗa Faisal ya Ƙarasa inda take tsaye, wani irin kallo ya bita dashi, idan ba zai manta yanzu shekarar ta 18 Salman kuma 15, gaba ɗaya suna matakin secondary schl Ss 1, Salman Science class, Abra art class, amma girma da tunanin Salman haɗi da wayonsa yafi ƙarfi na ɗan Shekara 20 zuwa sama, domin babu abinda Abra zata nuna masa dan gane da wayo, dalilin hakan yasa ya korasa zuwa waje.

A hankali Faisal ya matsa dab da bayanta har yana sauke mata numfashi,
Saukar numfashi da taji yasa jikinta fara rawa wuƙar hannunta ta yanke ta, amma saɓar tsoro bata yankan take ba,
Tana ƙoƙarin kurma ihu yyi saurin rufe mata baki da hannunsa.

Ganin yanayin Faisal ba ƙaramin gigita Abra Khamal Khamis ya yi ba, cikin wani yanayi Faisal yace "Shhhhhh"
Ya faÉ—a yana bin jikin Abra da kallo, har lokacin hannunsa yana bakinta ya hanata yin ihun cikin rawar Murya yace.
"I want to talk to you,If you yell at me, I will surprise you".

Kai kawai ta É—aga masa burinta ya saketa, sai a lokacin kuma maganar Salman ya faÉ—o mata na É—aukan ciki.
He's still holding onto her ya ce. "Ina son muyi wani deal dake" shiru kawai tayi kanta a ƙasa zuciyar ta na harbawa, Faisal ya zame hannunsa daga bakinta yace.
"Zan baki kuÉ—i, ki bani wani abu" da sauri Abra ya kallesa ya É—aga mata kai yace.
"Zan iya forcing naki akan abinda nake so, amma zan baki dama, ki saka a ranki duk abinda nayi Maki babu uban wanda ya isa ya yi taking action akai balle ki Tsammaci za'a kulleni, I want to sleep with you, I really want you,
Ina son yin wasanni dake i mean _“Romance”_ baki da gata baki da ƴan ci, ki tsaya na moreki na tara maki dukiya Abra!"

Jikinta ne ya fara rawa tama kasa cewa komai, Faisal ya É—aga mata kai yace.
"Yes Abra, just like that"
Ya faɗa yana shafa ƙirjinta wanda ya Sanya Abra saurin runste idanunta, muryarta na rawa tace. "Uncle kai ƙanin mahaifiyata ne, babu kyau abinda kake haramun ne, bana son dukiya ka cika ni"
Faisal ya yi Murmushi yana ƙara shafar ƙirjinta dake mugun burgesa yace.
"And so what? Gaba É—aya duniyar nawa take Abra, kawai muji daÉ—in mu, zan riritaki"

Abra could not understand what Faisal was saying to her.
gani take babu yadda za'ai ƙanin Maminta yace haka, daman ance yana shaye-shaye Maybe shiyasa yake abu kamar Mahaukaci.
Dagewa tayi ta kurma ihu! Iya ƙarfinta tare da faɗin.
"Salman!!!!!"
Jin hakan yasa Faisal saurin sakinta yana zame hannunsa daga jikinta, da sauri kuma ya juya ya fita, yana fita Salam daya shigo yanzu jikinsa na rawa ya dubi Uncle É—in nasa,
Da sauri kuma ya yi kitchen É—in yana faÉ—in.

"Yaya.. Yaya... Angel"
Cak ya tsaya yana kallon yadda jikinta ke rawa, ga bleeding É—in da take a hannunta, muryarsa na rawa yace.
"Angel"

Da sauri ta ɗago kanta ganin Salman yasa ta nufi inda yake, gani take har lokacin Uncle Faisal na nan, tana zuwa ta faɗa jikinsa tana ƙanƙame sa, Her whole body is shaking, she was very scared.

Shiru Salman ya yi, domin yasan halin Yayar tasa, a duk lokacin data tsorata wajansa kawai take zuwa ta ɓoye, idan tsoro ya yi mata yawa numfashinta har ɗaukewa yake.
"Shhhhh, I'm here Yaya"
Ya faÉ—a a sanyaye yana É—an bubbuga bayanta alamar rarrashi, sun jima a haka kafin ta fara sauke ajjiyar zuciya har lokacin yana rungome da ita.

Tunani fal cikin ransa, ita da wa? what is she afraid of? Sai ya tattara komai ya alaƙan tashi da Uncle Faisal.

ÆŠago kanta tayi, suka haÉ—a Idanu da Salman daya kafeta da Idanu, wanda cikin few minutes suka sauya launi tace.
"Faris muje gida"
Ta faɗa tana zame jikinta, ganin yaƙi ce mata komai tace.
"Salman"
Idanu ya buÉ—e sai kuma yace. "Ke da wa Yaya? Uncle Faisal right?"
Ta girgiza kai tace.
"you misunderstood, I'm just saw a cat in the kitchen, naji tsoro"
Tana faÉ—in hakan tayi waje da idanu ya bita a fili yace "Liar"

Lokacin da Salman ya fito parlour Abra har tayi waje, Uncle Faisal da Mama ya samu zaune,
Mama tace "Mai gidana ba kaci abinci ba"
A fili yace "No thanks" sai kuma ya juya ya kalli Uncle Faisal ya yi ƙwafa kana ya yi waje.
A entrance na gidan ya samu Abra yana zuwa driver ya buÉ—e musu suka shiga kana suka nufi, Railway quarters.

Washegari ya kama Monday, cikin sauri Salman ya fito sanye da Uniform yana faÉ—in.
"Yaya we getting late, kiyi sauri ni ba zan breakfast ba" daidai nan Abbi ya fito yana gyara zaman I watch É—in sa, Salman ya yi murmushi yace.
"Mrng Abbi"
"Mrng, how are you My son" Salman yace "I'm good Abbi"
Abbi ya duba time yace "Laa! Zaku makara where is she?" Salam yace "she's in her room"
Gaba ɗaya suka nufi bedroom ɗin Abra, a tsaye suka sameta tana ƙoƙarin saka baby hijab ɗin jikinta, Abbi ya yi Murmushi tare da ƙara sawa wajanta, ya amshi hijab ɗin ya saka mata yana faɗin.
"My dear san yin jikinki ya yi yawa"
Salman yace "Wlh Abbi, kamar mai shawara, And Yaya bata son cin abinci"
Kama hannunta Abbi ya yi yace "Mene yasa kuka makara yau" kafin Abra tayi Mgn Salman yace.
"Abbi ita tayi breakfast, tayi shara, wanke kwanuka, tayi mopping"
Abbi ya ware Idanu waje ya ce.
"Why My dear? As from today kada ki sake yin komai Tun da akwai shcl, amma weekend kina free sai islamiyya, zanwa Maminku magana a samo Maid ko?"
Waje sukai yana musu hira, da kansa ya kai su makarantar, time É—in ana Assemble.

Bayan an gama Assemble aka kira Abra Khamal Khamis ta yi addu'a, daman ta saba kanta a ƙasa take karatu kafin ta ɗura da addu'a, tana gamawa kowa ya nufi class ɗin su.

5 Subjects sukai attending kafin a fita break, tana zaune tare da wasu class mate É—in su, wata Khairy tace.
"Abra Khamal Khamis, U looking so worried what's up?" Murmushi tayi tace "Noting Khairy, kawai tunanin exam nake, kinga yanzu duk revision ake"
Khairy tace "you're right, Keep trying, I know you will pass the final exam"
Wata Jannat tace.
"Ai ko ba kiyi karatu ba, dole kici exam Abra, Duk team kece 1st position fa"
Khairy tace "Wlh idan nice Abra ba wani karatu da zan" Murmushi kawai Abra tayi har beauty point É—in ta suka loma tace.
"Malam yace a cikin sira, wata rana a kogon hira, an saukarwa da Manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama wahayi, cikin suratul Alaq, Sura ta 96 a cikin Alkur'ani, wacce take da ayoyi 19, surar data sauka a Makkiyya, kalma ta farko cikin Alkur'ani ita ce “IƘƘIRA” aka cewa Manzon Allah s.a.w kayi karatu, wannan kalma ita ce ta farko cikin Alkur'ani kafin cikakken bayani yazo a Suratul Alaq, kinga ke nan karatu wajibi ne, ya zama dole tunda har aka fara yiwa Manzon Allah Sallallahu alaihi wahayi dashi,
Yace shi ba mai karatu bane, amma Mala'ika Jibril ya matse sa yace IƘKIRA.. yace Laa ana bi ɗalik, kinga karatu ana nufin samunsa da wahala Khairy komai akwai wahala idan ka dage ya zama sauƙi a gareka.. do what is right not what is easy"
Chapter 24 · 0% Book details