← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 98 OF 178

Sashe 98

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

yanda zata samu damar kusanci dashi kullum wataqil ma yaqara qaimi a sonta inyaga kulawarta da tarairayarsa gareta. saida ya fara ajiye yunus sannan itama baba dahara har bakin kofar gidan ta ya ajiyeta sannan suka ida qarasawa qofar gidan baba Ismail din ya kashe motar batareda yajiyo ya kalleta ba jin dayai tana shirin bud'e motar ta fita itama yasashi cewa "kada ki rufe gidan zan sake kawo miki wasu magungunan dan ina tunanin sunmafi Wanda na kawo miki inganci sosai" qasa da murya tai tace"to amman kada ka jima baka shigo ba zan rufe gidan ne dan gaskia barci nikeji kuma gashi gobe inason zuwa school dan ance an liqa mana sunayen Wanda sukaci exam" baice komi ba tasan daman bako yaushe take masa magana tasamu wata wadattaciyyar amsa a bakinsa ba. rufe masa motar tai bayan ta fita. sauke ajiyar zuciya yayi yaja motar ya wuce gida. jin datai cikin jikkarta akwai kud'i yasata qarasawa wani provision shago ta siyo madara da sugar da Lipton kuma dayake cikin kayan da dady salis ya kawo musu hadda crates nasu qwai hakan ne yasa bata siya ba ta saka dan makullin data sake fiddowa a jikkarta ta bude gidan ta shiga tareda turosa. ajiye kayan tai a daki cikin wani farin boket medium kicin ta koma ta dafa indomie tareda soya wainar qwai tarufesu a plate bayan ta zuba kowanne a muhallinsa. cikin d'aki ta koma sannan ta kwab'e kayan jikinta ta Shiga wanka ta fito tayi alwala ta shigo dakin ta kalli agogo taga har goma saura, rayawa tai a ranta lallaikam mun jima asibiti danma Allah yasa lokacin sallar isha'e shi baya kadan dasai tayi istigfarin rashin sallar kan lokacinta. saida ta fara shafe jikinta da manta na jiki masu qamshin dadi ta saka kayan barcinta riga iya cinya sai wandon har qasa sannan ta saka hijab dinta ta shiga salla. tagama tana cikin wutiri dan tagama shafa'e taji shigowarsa dakin. tana sallamewa ta gama addu'oenta ta miqe zata fita taji yace"tsaya muyi nafila kanki fita". cikin mamaki tace"yanzun nayi salla ni ai" cikin gimtsewa yace "yes I know .....also i see dan haka kinsan i'hate arguments banson musu." jikinta a sanyaye ta dawo ta tsaya bayansa yayinda shi yana gaba dud dai bisa pray mat din suke nan suka Shiga sallan. raka'a biyu yai saida ya fara addu'a cikin ransa ta Allah basu rabo cikin wannan daren mai amfani sannan ya dawo fili yana add'uoe da harshen larabci sosai yake add'ua kan Allah ya albarkaci auren su...da kuma sauran adduoe na haduwar kan iyayen nasu. mamaki taitayi sanda yafara mata tambayoyi na halin tsarki itakuma tana basa amsa dan zuwa lokacin kuwa tsoro ya shigeta Allah Allah take ya bata magungunan dayace ya tafi gida haka kota samu cikakkiyar nutsuwa dan yanzun kam yaraba mata hankali sosai take mamakin lamurran nasa. saida suka gama maimakon taga ya bata ya tafi saima taga ya kwanta rigin gine bisa katifarta fuskarsa na kallon rufin dakin da fankar dake wainawa a sama. kamar zatai kuka a marairaice ta dubesa tace "batafiya zakai ba dare yafara goma ta wuce duba agogonka kagani ma" juyowa yai saitinta shima a langwabe wannan karon yahau shafa cikinsa sannan yace "headache inajin yunwa sosai". dakamar zata ce masa badaga gidanku ka fito ba saikuma taji yace "Momy batanan daman abincinta kawai nike iya ci" ganin yanda yake yine wajen mgnr yasata jin tausayinsa sosai dan haka tace"to nima indomie da qwai ne na dafa zakaci? dasauri ya gyada mata gira alamun eh zaici. zuwa tai kicin ta dauko musu sannan tadawo tana shirin zama qasa taji ya janyota jikinsa ya zaunar da ita bisa cinyiyinsa yace "set here dear, shine mazaunin ki headache daga yau" itako dud kunya da fargaba sun rufeta bata qara tsinkewa ba saida taga yana bata abincin a baki shima yanaci dahaka dahaka harsaida suka qoshi sannan ta mayarda kayan kitchen cikin sand'a ta iso dakin ta toge bakin qofa tace"kazo ka tafi to zan rufe barci zanyi" miqo mata hannun sa yai daga kishingiden dayake a Katifar tata yace "ok taimakamin nata shi please headache iam tired nima yau sosai kamar anmun duka nike jina" yayi mata mgnr a marairaice ta sigar son a tausaya masa uwa gaske. cikin cigaba da tausaya masa ta baro bakin k'ofar ta qaraso gabansa tareda miqa masa hannunta na dama dan heenduh kam badai tausayi ba ita daman can,shiyasa tace"sannu taso to na taimaka maka saika miqe, tayi maganar tana kallon fuskarsa dan Sam bata fahimci wayau ne yake son mata ba danta iso wajen a karan kanta ba. aikuwa tana miqa masa hannunta kantayi wani yunquri bata Ankara ba saiji tai ya fuzgota da qarfi ta fada qirjinsa ya rungumeta tsam ko motsi ta kasa. cikin tsoro da kyarmar baki take cewa "m...mm.Miye haka.. haka karabu dani kada wani ya shigo ya ganmu" tayi maganar tana dan hararsa. "calm down 'Yan mata kwantar da hankalinki na rage miki aiki ai inda na rufe gidan.. inama laifin danazo zan tayaki kwana ai godiya ma yakamata kimin ko headache na?". yayi maganar yana mai kashe mata daya. kukan shagwaba tasaki gamida dan jijjaga kafadunsa da hannuwanta sannan tace"banace ba.. nidai jeka banason taya kwanan" tabe bakinsa yayi sannan yace"any way naji zan tafi yayi mgnr tareda ajiyeta ya miqe tsaye amman ki sani anguwar nan akwai sambin masu yankan kawuna kinga in dare ya tsala ba mamaki kiga sun shigo miki su hada da naki tattauran kan nan marar jin mgn inda sunsan ke daya ce a gidan kuma daman gashi sunfison kan mai kyau kamarki danko yafi tsada" yayi mata mgnr uwa gaske kuwa. cikin wani mugun tsoro dan jikinta harya fara rawa tace"kayyy😳dan Allah da yaushe ne sukazo mana Anguwa mutanen?" ci gaba da cewa yai "Idont know dan haka ni kinga tafiya na byeeeeeee Allah ya jiqan wata yarin.... aibai qarasa ba tadawo da gudu ta shige jikinsa tana hawaye tace"bakka qaunata ne doctor zaka tafi ka barni? cikin murmushin cin nasara ya dago fuskarta yace "bancin ke kika Kore ni kuma? "to..to na fasa qara korar taka yanzun ai ka kwanar mun nan please". "to naji amman da sharadi inkin amince mu zama daya yau banson kuma gardama kin yarda?" shiru tai dan bata gane hausar saba, dan haka ta zuba masa idanu tace"kamarya mu daya?, sake matso ta cikin jikinsa yayi sosai har nashanunta na danne qirjinsa suna lumewa ciki. dukkansu kuwa din saida sukaji tsikar jikinsu ta mimmiqe. babu shayin komi yace"ki mallakamin kanki I mean ok?" Cikin zaro idanu ta dinga ja dabaya2 tana girgiza kai tareda cewa "iam afraid...ina tsoro nidai" "tsoro na ciki ne kuma kin manta na baki maganin hana shigar cikin ne 'Yan mata na? "ba damuwa, yayi maganar gamida zakud'a kafadunsa da wara hannuwan sa snn yaci gaba da cewa inkina ganin akwai damuwa kibarsa zoki rufe gidan nina tafi" "Tsaya dan Allah" abinda tace knn. daga nan inda yake ya juyo yace"you agree? a sanyaye ta gyada masa kai danhar ga Allah ta dauki mgnr masu yankan kan nan serious dan tsoron tsiya gareta shiyasa bata fahimci gadar zare ce ya shirya mata ba" "Kin taimaki kanki" abinda yace kenan ya dawo ya zauna bisa katifar yasake dubnta a kaikaice yace"koba komi mama tabani damar kulawa dake harta dawo kuma kinji kema a lokacin data furta hkn" batace komi ba ta janye lallonta garesa ta isa inda ta ajiye maganin ta b'allosu ta shanye da ruwa sannan ta dubesa tace "ina maganin dakace zaka bani mafi kyan wadannan da kaban"? shi ganin ma yanda taketa shan magungunan nema yakeson basa dariya dud azatonta na gskia ne itadai. maksewa yai yace "zoki amsa gasu nan kinsan dai bazan iya baki su daga tsaye ba" bata kawo komi a ranta ba shiyasa ta isa gabansa a raunane, shiko yakamo ta tsam ya dora a qafafunsa.. tashin farko taji ya zare band din da ta daure tulin gashin kanta dashi. tuni ko gashin yabar bazo mata kota ina a jikinta. sunsunar gashin yakeyi yawara tafukan hannunsa yana matsa mata q'ugunta cikin nutsuwa mai salon janye hankalin wanda akewa. kamar zatai kuka tace"dadai ka fara bani magungunan nasha sannan ko? kissing din dokin wuyanta yake sosai kuma a hakanne yace"bake zaki sha ba nine na shasu to wannan abun da zamuyi shine zaisa maganin ya shiga jikinki sosai haryayi yad'o yanda mukeso kingane ko?" yayi maganar yana kallon fuskarta. gyada kai tai jikinta a Mace tunani take wannan maganin shi kuma a haka yazo knn? lallai magunguna salo salo a duniya ka gansu. shiko kallonta kawai yake lallai babu wayon komi a kanki headache sauna tsiwa Ashe"abinda yake fada knn a ransa. kallon juna suke ganin bazata jure kallon idanunsa ba sbd qwarjinin sa yasata yin baya luuuuuu ta kwanta a Katifar tareda lumshe idanun ta. binta yai yana cigaba da kissing din wuyan nata da dokin kafadunta yana mai cigaba da mammatsa mata jikinta da tausasan hannuwansa da hutu yagama ratsasu, hakan kuwa yasa sosai heenduh take enjoy a lokacin. a hankali ta bude idanuwa tana binsa da kallo daidai lokacin daya had'e bakunansu yana mata wani d'imautaccen kalar wasa a ciki. lumshe idanunta tasakeyi tareda taimakawa zazzafan wasan nasa itama. sunjima ta wannan fannin lokacin kowanensu na zakwadin jin kalar dan uwansa a garesa. bazato taji ya cusa hannuwansa ta qasan rigarta yana mata kalar wani gigitaccen wasa akan balloons nipples dinta da dukkanin kowane lungu da saqo na dukiyar fulanin nata. jikinta ya mutu mururus sanda yazame komi na jikinta yaja musu abun rufa bayan kashe wurar dakin dayai. jawota tai a jikinsa yayinda bakinsa ke kan nata suna cigaba da wasa atanan, hannunsa kuma babu inda bai tab'oba a jikinta dudya rure mata jiki da salonsa tunbuna ma sanda taji ya tura fuskarsa cikin nashanunta yana motsa mata su da bakinsa da fuskarsa tuni ta nemi shid'e masa ta qanwamesa gam a jikinta iyakar qarfinta kuka kawai tasoma saki wanda takasa sanin kona miye danbata saba jin kalar wannan magic play din with all her body up and down ba. saidai kukanta yaqaru jin dadinta kuma ya nemi yankewa sanda tajishi yana niyyar kutsa mata wata shafaffiyar dinkakkiyar hanya mai zafin
Chapter 98 · 0% Book details