← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 57 OF 178

Sashe 57

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿2⃣9⃣. *B* aba Ismail' yace "af to shikenan Inda tare kuke babu laifi ay, matsalar dai itace ace an barota ita d'ai acan tana mace mai nauyi a knta kaga hakan bai kyautu ba ay" khaleepa dai kamar yace wane nauyi ne akan ta? sai kuma dai yayi shiru daga bisani kuma ya miq'e tsaye yace" to shiknn mama natafi saida safenku small dad" da "Allah tashemu lpia" suka amsa sannan yabi ta gefen inda heenduh ke tsaye har lokacin ya wuce bayan ya d'an matse mata yatsan hannunta guda d'aya da remot keys din sa na mota da gangan kuma" da harara tabisa tana juyowa kuwa suka had'a ido da mama Zainab, tai saurin sadda kanta q'asa kuwa tana murza yatsan nata daya matse matan tana cije lips d'inta dan kuwa taji zafi. jitai mama Zainab tace "wannan after drees d'in naga ai bada ita kika fita ba a ina kika samo ta? gaban heenduh yai wata kalar muguwar fad'uwa dan tasan maman tata dasa ido akan dud wani abu daya shafeta na sutura tata koba tata bama, da wasu ma abubuwan muhimmai. dan haka da Sauri tace "eh..ehm.emm mama acan ne wata Friend d'ina ta ari tawa wai tafison mai kauri shine ni tabani wannan na saka kuma da muka tashi tafowa ban ganta ba amman gobe yaya khaleepa zai kai mata inda qanwar abokin sane ita"! tayi maganar tana sosa kai gabanta na qara wani tsananta fad'uwa tana kuma roq'on Allah dayasa mama ta yarda da tsarin maganar tata dan tasan maman tata kamar kotu take saida shar'ia filla-filla kuwa ake wanyewa da ita ko. jitai mama tace "ahoo shine ke gaki marar ta ido sai kika amshi rigar dud tabi ta kama miki jiki kika Santa ta hakan ko? wai yaushe zakiyi hankali ne heenduh dan Allah kuwa?. baba Ismail yace "keko zainabu inda dai tabaki uzurinta shikenan ay kuma magana ta wuce ko?" yayi maganar a d'an fara'ance. harararta sosai mama zainab tayi ganin ynda heenduh d'in keta sunne sunne kamar marar gskia hkn yasa tace. "in kinga dama sai kiyita tsayuwa anan kada kije d'akin naki inda dasaki akai nan wajen da kika kafe ay" cewar mama Zainab d'in. tana gama fad'a mata hakan kuwa tai wucewarta d'aki. wni murmushi baba Ismail yayi yace "zonan wuce d'akin ki heenduh na rabu da maman nan naki mai jiran kiyi laifi ta baibayemun ke, jeki d'akin ki Allah shi miki albarka kinji ko 'yata" cikin jin dad'i tace "ameen baba na mai sona" ahaka ya wuce yabi bayan mama Zainab' itama ta shige d'akin nata. tana shiga d'akin tayi sukuwa saman katifarta cikin jin dad'i ta kwanta tana mai sauke ajiyar zuciya. da sauri kuma ta miq'e ta turo d'akin nata tareda saka sararaf ta dawo ta cire afterdrees din jikinta da inglesh wears din nan ta jawo rigar barcinta ta zura tai saurin lunke q'ananun kayan ta 6oyesu cikin kayanta ta koma ta kwanta bisa katifar idanu a rufe sai faman sauke ajiyar zuciya take. yau kam ta zagi sa'a zagin dama batasan iyakarsa ba, dan a ganinta da bata tafi ta barta wajen ba da dud wannan dabaibayin bai sameta ba yau. gashi wayarta na cikin jikkarta wacce ke wajen sa'a da saita kirata ta qara zazzageta kotaji sauqin fushinta a kanta. sosai ta rintse ido dajin jikinta na mata wani iriyar kalar abu yamm! yamm! yem! said kuma jitai jikin nata ya saki hakan kuma dud ya faru ne sakamakon tuno abinda ya faru tsakaninta da wannan d'an girman kan doctor. a hankali ta saka hannunta tana ta6a le6unan nata tareda miqewa zaune ta dauki madubi ta kalli fuskarta dayake a kwai NEPA aiko nan taga pinks din lips dinta sun koma jawur sabida mugunyar tsotsar dayai musu ta gaba da mugunta ma. komawa tai ta kwanta tareda jawo filo ta rungume sa tsam cikin qirjinta kamar yanda tasaba, sosai ta lumshe idanunta bazata ce bataji dadin hakan ba dayai matan ba kuma gashi koyaya tai mgn sai qamshin turarensa ya fito cikin bakinta' kazalika dudda ta cire kayan jikinta tofa koyata motsa jikinta qamshinsa ne ke addabar rayuwarta' amman yanda lips dinta taji Sina mata tsu! tsu! na dan zafin matsar da yai musu dole ta dinga furta "Allah kuwa ya isarmun mugu d'an iska yai ta wani tsotsar wa mutane baki kamar maye😒." tayi maganar kamar zatai kuka. haka taita juye juye da tunanun abun har barci ya dauketa batareda ta nemi abincin data so ci ba dudda yunwar da takeji tana katsarta kuwa sama sama amman ta kasa ma tashi sam. haka wanshekare ta tashi cikeda tunanin mafarkan da taitayi gameda doctor' sosai jikinta ya qara mutuwa murus dud inta tuno yanda ya dinga yi mata a mafarkan nata, ta tabbata da'ace ba halin rashin tsarki take ba babu abinda zai hanata yin wnka. zaune take yanzun hakan a gefen katifarta da handout ahannunta tana son duba wani abu amn taiwan qofa zuru kamar wacce ke tunanin shugowar wasu. ko kalaci ma batai ba dudda mama ta kawo mata natan kuwa. muryar sa'a taji a tsakar gida tana gaida mama babu jimawa kuwa saiga shi ta shigo dakin. zama sa'a tai gefen heenduh riqeda baki cikin mamaki tace "heendu beauty wagga hararar fa da kike mun fa ta miye kuma to? baccin ma nice ma ya cancanci dana miki ita dan kuturun wulaq'anci har jia zaki tafi ki barni sake da baki saidai shafawa nai naga baki wajen partyn nan tomiye yafi wannan wulaqanci nikega munje tare kin baroni wato ni marar tsoron uwa?, kuma saima niketa mamaki da har kika dawo gida haka rabi tsiraratu wato halp naked ince dai kinci q'aniyarki wajen mama dan naga jikkarki da komi da komi na cikinta na guna?" heenduh saida ta qara dannawa sa'a wata qatuwar harara sannan tace "kujimin wannan matar ma, lallaikam sa'a bariki iyawa CE, baccin ma kina 'yar wulaqanci kin tafi kin barni a filin Allah ta'ala ina gararanba amman zakice wai ma na tafo na qyaleki baccin tare mukaje? cikin mamaki sa'a tace"tofa, ya ilahee, ta666 to wlh qawata serious na nemeki bn gnki ba mafarin knn na tafo ko'a tunanina tunda daman kin matsa mun na tafo naq'i shine na zata maybe kina samun left kika gudu kika barni a wajen shiyasa koda na dawo gida nan gidanku ba fara zuwa amman sai mama tace baki dawo ba ganin kamar ranta ya 6aci ne da rashin dawowar taki ne yasa ni mata qaryar cewa kuna hanya mune aka fara d'aukowa, kuma wlh kuwa qawata da gaske nike ki yarda dani man kinsan ba muna muna tsakaninmu fa" shiru heenduh tai said yanzun ta gano bakin zaren ma ita. dan haka ta dubi saa tace"wkh qawata in gaya miki wani iccen mangoro ne naga ya fito da 'ya 'ya, kinsanni da son mango kawaifa daga na zagaya na ciro to nad'an jima a wajen wai in gaya miki ina dawowa naga Ashe har an tashi partyn nan"! a razane sa'a ta dafe qirji tace"mi?! wai kina nufin nan muka baroki? ca66 d'ijam to Yaya kikayi? yatsuna fuska heenduh tai tareda ajiye handout din dake hannunta tace hmmn wannan marar imanin ne ya maidoni gida baccin gama gana mun azaba da yai kuka na gidan duniya sa'a nasha shi jia kan na samu mugun mutumin nan ya maidoni." sa'a tace "wai wa kike magana wai?" "doctor man mugu"! da sauri sa'a ta rufe baki tace"doctor khaleepa fa kikace qawata? cabbb!! wlh ni namayi mamakin daya daukoki dudda Baku afuwa was junanku" hmmm kawai heenduh tace amman saita samu kanta da 6oye sirrin su dashi bata fad'awa sa'a matsar data sha ba a baki. sa'a tace "wai huuu ai doctor akwai nuna aji fa, kumafa wlh dudda fad'in ran nan nasa fa masifar burge mata yake ciki harda ni dan wlh guy din ta ko'ina ya iya murmurza kambun sarautarsa matuqa, waiyama akai ni bngansa ba wajen partyn jia ba saike?, cikin ko'in kula heendu tace "inda yana burgeki saiki auresa ay"! dariya sa'a ta qyalqyace da ita tace "hoo qawata fitina da musifa, to miye na canza fuska kuma qawata? kuma nadaiga bawai kula matan yake ba bare musa rai dashi ms" cikin yatsina fuska heendu tace "ina matuqar tausayawa dud wacce gigi yasa ta auresa fa ni, kuda ke sonsa ay wlh ko duka zaku auresa ko 'a jikina fa wnn kuku kaji zaku iya dan nikam bazan iya da halin saba na rashin fuska wlh shima kansa ya sani kuma" sa'a tace''ni ko aure zaiyi ai nasan bama kalata yake so ba saidai kalarku shuwa" ta6e lips dinta heendu tai tace "so bashi a muni fa qawata, sannan kuma kidaina mun ma fatan aurensa can yaje ya samu mai kalar halinsa suyi rayuwarsu nima nasamu daidaini talaka na aura dan auran d'an masu kud'i in akai rashin dace ba qaramar nadama ke samun mace ba, musamman ma in akai dace da surukai marassa *m* iriyan Uwa tasa Hjy firdauseey. sosai sa'a ke mata dariya tace aike kinsanta ta sanki mamar tasa sai nikega kamar ma ta daina fad'a in ta kad'o miki kinje musu kwashe kwashen kayan zaqi ko a gidan? wata 'yar dariyar garari heenduh tai tace "ah tamayi to tagani, kuma bama dole ta daina ja ba ta sakar mun ba, inda dai nima inada iko da gidan ba ita kad'ai ba?, hmm Allah sa ma d'an nata ya auro mata mai kalar halina tsaitsaye wlh datasan kuwa tagamu da *surukar zamani* dan wlh tsab zan casheta intamun iskaranci dan bawai tsoronta nikeji bafa walla kwata2🤷🏼‍♀" sa'a tace "lallaikam naga halama ay, amman plss qawata kibani amsar yaya akai doctor yaje gun partyn nn? dan wlh ban gansa bafa ni, d'age kafad'arta heendub tai tace "to ohon masa, nimadai ganinsa nai kawai a gabana zai wuce a lokacin, amman ina tunanin angon nasu nema" sa'a tace "aho koda naji dai, ga jikkarki nan da wayark dan kuwa musaddiq in gaya miki qawata tun jia yake kiranki". tsoki heendu taja tace "matsalarsa" sa'a tai saurin cewa "yawwa qawata na mnta na gaya miki kin kosan jia fa guy dinnan wnda ya siya mana kaya yazo har nan gida nemanki?'' dubanta heenduh tai sosai tace
Chapter 57 · 0% Book details