← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 149 OF 178

Sashe 149

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿6⃣1⃣. *K* owanen su kasa magana yai awajen dan banda kukan heenduh babu abinda ke tashi a wajen. "kunmin shiru ku fadamun mana dan hankalina yasoma d'aguwa nima"cewan baba isma'il d'in yana mai sake binsu da kallo. daqyar yunus ya samu yafad'a masa komi ya haddasa faruwan hakan. duban Khaleepa baba isma'il d'in yai da yaketa faman sakin hucin zafin zuciya yanaji uwa baba isma'il yabasa dama daya koyawa mutumin nan hankali. janye fuskarsa baba isma'il yayi daga ta khaleepa sannan yamaida dubansa ga musaddeq daya mayarda kansa qasa bakka iya gane yanayin da yake ciki Sam. girgiza kansa baba isma'il yai sannan kuma ya sauke ajiyan zuciya yace "dud ku biyoni cikin gida zamuyi magana daku" babu musu heenduh ta samu ta miq'e tsaye tabi bayan baban nata mararta na katsawa yayinda suma su khaleepa d'in suka biyo bayanta har zuwa sitroom d'in baba isma'il d'in kamar yanda suka samesa ciki. zama sukai sannan baba isma'il yayi 'yar gyaran murya yace "Alhamdillah na fahimci dud Inda zancen naku yandoma, kuma kai khaleepa a wannan lamarin kada kaga laifin bawan Allah yaron nan musaddeq danba laifinsa bane tun Fargo laifinmu ne dabamu fad'a masa gaskiyar lamari ba gameda tsakaninku da heenduh, daga nan kuma baba isma'il ya juya ya dubi heenduh da fuskarta ke kallon qasa yace "heenduh kin fadawa musaddeq ne abunda ke tsakaninku da yayanki khaleepa tun sa'ilin da gskian zancen auranku ya'ida fitowa ne?" bata d'ago fuskarta ba dan tasan dole yau musaddeq yaji ainahin ko'ita wacece. daqyar tasamu kalmar "a'a" ta fito daga cikin bakinta. saddar da kansa baba isma'il yayi qasa yana kallon hannunsa sannan ya d'ago ya dubi musaddeq yace"kai haquri da abinda kunnen ka zai jiya Maka daga garemu musaddeq, dan gskian mgn cigaba da boyewa baida wani amfani agaremu baki daya, sirrintawar damukai abaya muka sa6awa ubangiji to muna cigaba da roqon ubangiji Allah daya yafe mana kan tsawon tarayyar damuka barku ku kayi da heenduh alhalin tana mallakin wani, shiru yai sannan yaci gaba da cewa "musaddeq heenduh da kuke zaman saurayi da budurwa da ita kamar yanda kuka zata daga kai har ita to ahaqiqanin gskia heenduh matar aure ce musaddeq tun tana jinjirarta a cikin zane ranar rad' in sunanta aka d'aura mata aure da d'an uwanta gashi nan khaleepa" ay azabure musaddeq yad'ago da fuskarsa yana kallon baba isma'il bakinsa na kyarma yace "auurrr... aure kuma heenduh a jarinta baba?" baba isma'il yace"qwarai kuwa musaddeq suma basu San da hakan ba har tsawon shekaru sama da 25 sai wannan lokacin a kuma cikin wannan 'yan watannin suka sani musaddeq, bakomai neyasa kuwa muka boye musu gskian auran nasu ba musaddeq sai dan saboda wata gaggaruman matsala ta cikin gida wacce take sirri ne saikuma yanzu da Allah ya kawo mana maslaha a lamarin daidaituwar zumun cin namu har suma suka san da auran awattni uku da suka wuce, to wannan shine gskian zance, saboda haka kayi haquri musaddeq munsan babu dadi dan nasan ko wataqil zuciyarka zata iya zarga maka ko akanmi dud wannan jumawan da kukai da ita heendun bamu hanata tsayuwa dakai ba, to babu yanda zamuyi ne wlh musaddeq dan munsan a lokacin muddin wani bangare daga cikin mu da basu San da auran ba suka san an sani to a lokacin gskia zan iya cewa gaba dayanmu daga mu har ita heebduhn rayuwarmu zata fuskanci wata barazanar ta daban akanma wacce muke ciki wato barazanar rasa rayuwarmu a lokacin, shiyasa muka haqura muka cigaba da roqon Allah Akan yai mana maganin abun daya gagari qarfin mu a lokacin, to sai gashi da Allah ya kawo iyakar komi yazamo tarihi anyi setling nakomi ya daidaita,kayi haquri musaddeq muna roqa Maka ubangiji Allah kaima ya musanya Maka da mace mafi dacewan alheri a gareka kaima,da fatan zakaiwa mgn ta kyakkyawan fahimta musaddeq dan wannan shine babban dalilin dayasa nace kazo muyi mgn dakai kai haquri dan Allah musaddeq dan bazan taba iya gajiya da baka haquri ba sakamakon barinka cikin duhu da mu kayi maka kuma ba'a San ranmu ba kai haquri dan Allah" Sosai musaddeq yayi mamaki wannan babban magana dayakeji daga bakin baba isma'il din wanda ya tabbata da'ace ba'a bakinsa yafarajin wannan zance ba lashakka kuwa bazai ta6a yadda ba da magnr, saidai harga Allah son heenduh ya shigesa sosai har yana mamaki yanda yamatowa heenduh haka, lallai so bawasa bane, yazaiyi dole yahaqura komi sonda yake mata kuwa lazeem ne rabuwa da'ita dan cigaba da girmama tsarin dokokin musulnci na rashin halatta yin tarayya da matar aure batareda izinin mijin taba, koba komi yaji dadin yanda baba isma'il yayi masa zancen cikin tsantsar kyautatawan lafazi da nuna san mutumin da ake fahintarwar yasan inda aka dosa gamida haqura da abun , yatabbata da'ace wasu iyayen ne daban kai tsaye kota yaya takama haka zasuyi masa mgnr kotai masa dad'i ko kuma akasin hakan sukam dai basu damu ba, kuma yatabbatar dacewa su baba isma'il abin duniya bai rufe musu ido ba bare yayi tunanin kodan kud'i ne suka auras ga heenduh GA khaleepa toba hakaba ne kuman dan tun jarinta kam yafi qarfin ace son abin duniya saidai dan qulla zumunta kmr yanda baban yace marigayi baffan nasu yayi, dan haka a hankali kuma sai musaddeq d'in kuma yaji ransa yarage damuwa sakamakon ambatan Allah dayakeyi can qasan ransa cikin 'yan muntunan nan kuwa, dan haka cikin murmushi yad' ago yadubi baba isma'il yace"to shiknn baba na fahimci mgnr ka bakomai ina kuma roqon Allah daya basu zama lpia a tsakani ", cikin farin ciki baba isma'il yace" masha Allah ngd sosai musaddeq da fahinta ta dakai Allah saka maka da alheri" cikin wani murmushin dole musaddeq yace"aminn baba insha Allah nima zanyi amanna nayi biyayya ga auran wacce mahaifiyata taso bani na aura wato 'yar qanen baba na hafsat, todayake su iyayen nawa sunso nayi auran kuma da suka fahimci muna tarayya da' ita heenduh to sai suka janye mun mgnr hafsat d'in da tunanin in Allah yaqaddara matatace ko bayan auran namu da heenduh ne saina auretan inda rabon, todayake Allah yasa ita heenduh ba rabona bacen Allah sa hakan yafi alheri" da amin suka amsa inka dauke heenduh da khaleepa, har gaban khaleepa musaddeq yaje yabasa hannu sukai musanya cikin yiwa juna murmushin dan zuwa lokacin hankalin khaleepa ya d'an kwanta tunda yafuskanci musdq ya haqura da binbinin heenduhn tasa kuwa. dan haka musaddeq yace "ayi haquri abinda yafaru tsakanin mu ynx likita akan rashin sanine" cikin wani kwantaccen murmushin khaleepa yace "komi ya wuce musaddeq kuma insha Allah zamuna tare har yanzu kada kadamu" yunus ya amshe da fadin ''hakane kuma dayardar Allah in bikin naka ma yaqaraso muma zamu shigo cikin hidimar ayi damu insha Allah" haka musaddeq yaiwa heenduh Satan kallon bankwana yafuta baba isma'il yabisa shima dan heenduh kam batasan sunma fatan ba sbd kanta na qasa har lokacin, to Jin shiru yayi yawa ne a wajen yasata daguwa aiko caraff takama idanun khaleepa yana faman qare mata kallo, yayinda yunus ke kusa dashi nandanan ta b'ata fuskarta ta daureta tam tareda kauda kai gefe. jitai yunus yace, "afuwan amaryamu muna qara dai bada haquri na tsautsayin daya gitta a tsakaninku da mutumin tsantsar kishine yasa shi yin hakan ayi haquri muna tuba" wani takaici ne yasake taso mata wato itama zasu rainawa hankali knn dawasu maganganun su na bacin ran?, alhalin yana ganin sanda abokin nasan ke faffaska mata marika a lokacin bai basa haquri ba sai yanzu da'aka rabata damai sonta na gaskia ko?, jitai kamar tarufesu da duka dan haka cikin fushi ta yunqura zata miqe knn saiga baba isma'il d'in yasake dawowa sitroom d'in yazauna a inda ya tashi . hakanne yasata komawa ta zauna dole. baba ismail dinne yadubi khaleepa sannan ya maido da dubansa wajen heenduh yace" heenduh na kema zakiyi haquri da abinda nasan kinji wataqil kodaga ma bakin mahaifiyarki Inda munyi magnr da'ita wato mgnr auran zarah da khaleepa nanda sati na sama,munsan kishi halitta ne acikin zuciyar kowace mace, da hakane niqe qara tausar heenduh na data qara haquri da dauriya gamida jajircewa fiye da yadda na sanki dasu kinji ko heenduh na?" cikin dubara heenduh tayi saurin maida hawayen idanunta ta shanyesu dan kwata kwata battason baban nata yafuskanci damuwarta ko kadan kan wannan batun, dan haka cikin sanyin murya ta dago ta dubi baban tace"mama ta fadamun babana bakomai kuma,,, taqarashe mgnr muryarta nason fara seizing dasauri kuma ta datse mgnr tareda mayar da fuskarta qasa tana wasa da yatsun hannunta kamar ta fashe takeji tsabar yanda can qasan zuciyar ta yake qara 6aci da d'acin mgnr zarah. sosai fara'ar dake fuskar baba isma'il ta q'ara fad'ad'a yace "naji dad'i kuwa heenduh na Allah shiyi muku albalrka dukkanku kuma ina roqon Allah kuma Allah Baku masu muku d'a'a kamar yanda kuke mana''da aminn suka amsa''sannan ne baba ismail din ya miqe tsaye yace" nashiga cikin gida ni zand'an watsa ruwa dan dama daga office nake na dawo na iske wannan lamarin amman alhamdillah ay Inda komi ya wuce an fahimci juna Allah kuma qara hade Kanunku" yunus ne yace '' amin baba sai anjima to'' "to shikenan mujima da yawa yunus''cewa baba ismail din yana mai ida fucewa daga sitroom din. har gaban heenduh doctor yataso tsam daga mazaununsa ya durqusa gabanta sam baiji kunyar yunus ba yakamo hannunta yana murzawa cikin nasa a hankali, wanda haka kuwa ba qaramin tadawa heenduh tsigan jiki yaiba lokacin, ahankali ya kwantar da kansa saman qafafunta muryarsa cikin son lallashi yake cewa''please lollipop na kiyi haquri da marin da kikaga nai miki d'azun dan zan iya rantse miki da Allah bansan ma sanda hakan ya faru ba, kawaidai tsananin zafin maganganun dakikai munne suka samu gurbi araina harna kaiga yin wannan gangancin..... bai ida qarasa fadin mgnr tasa ba azabure ta miqe da qarfi bayan ta ture kansa daga jikinta cikin tsiwa sosai takama qugunta na dama da hannunta ta riqe tace''ok nicema naja harka maran ko? wato kai bakaga kalar cin amanar daka munba ko na qaramin kishiya ko? wani murmushin takaici tasaki tace "uhmm yaya khaleepa to albishirin ka ni heenduh isma'il inamai farin cikin shaida maka cewa Kagama samun Jin wani d' and'anon
Chapter 149 · 0% Book details