← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 110 OF 178

Sashe 110

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿4⃣9⃣. *S* auke ajiyar zuciya yayi sakamakon salon kallon datai masa da fararen idanun nata wanda ba qaramin tafiyar masa da hankali taiba. wani dan taqaitaccen murmushi yai tareda miqa hannuwansa saman kanta ya tattaro bajajjen gashin kanta daya kwanta saman bayanta shima kuma ya hau har saman qirjinsa, nan yai mata baby parking dashi ya nad'esa snn ya tuqe mata shi. bai sake yunqurin janyeta daga jikinsa ba saima hannuwansa daya daura bisa qugunta ya rungumesu da dogayen arms dinsa sannan ya matso da bakinsa setin kunnenta yace "muyi barcinmu haka ko lollypop na?" cikin jin dadin sunan daya kirata dashi ta gyad'a masa kai cikin rufaffun idanuntan nan da har yanzun bata bud'esu ba.. babu zato taji ya saka bakinsa ya lashi jajayen lips d'inta wanda hakan ba qaramin jin abun taiba har a tsakan kanta taji dadin hakan har tana rayawa a qasan ranta inama zai qara mata hakan data so ay. sannan kuma dai taji yasake ja musu blanket ya rufe rabin jikinsu nan suka shiga barci. sanyayen qamsasshen numfashin sa na sauko mata saman fuskarta cikin nishad'i dajin dad'i barci yad'auki kowanensu suna qwaqume a jikin juna. koda sukagayi sallar asuba lokacin garin yafara dan haske dan lazumin da sukaitayi byn gama sallar asuban dan koyi da sinnar manzon tsira. jikinsa yasake jawota suka koma barci sune basu farka ba saida qarar wayar sa ta tashe sa. momyn sa ce bayn yadaga take cewa "maitsada na ya haryanzun bakazo d'aukar muku breakfast bane gashi inason zuwa anguwa?" saida yaqara matsoda heenduh dake kallonsa a cikin jikinsa sannan yace"gani nan tafe momy yanzun God willing" Yana fadin haka ya kashe wayar tareda miqewa zaune ya miqar da ita bayan ya zaunar da ita saman cinyarsa yasa hannunsa bibbiyu yana shafa saman kanta zuwa wuyanta sannan ya zube mata idanunsa cikin nata dataji gabanta na d'an bugawa sakamakon wani annuri da tsabar kwarjini data sake tsinkayowa a cikin fuskarsa da idanunsa. "jikinki naji so well,,,, hope madai cikin ya daina miki murdawan ko?" yayi maganar yana tura hannunsa qasan rigarta yanamai shafa plate din cikin nata. runtse idanunta tai sannan tasaki ajiyar zuciya bayan ta bud'esu ta bud'e baki a hankali cikin wani salon karya harshen yanga na mgn wanda bata taba yiwa kowa shiba saiyau tace ''ehmnn ya daina duka ay" "Are you sure?" "Eman" sauke ajiyar zuciya yayi tareda janyeta yasake kwantar da ita a katifar tasa bayan ya miqe yace "to kwanta ki qara hutawa sosai kinji ko?" yayi maganar yana mai sake ja mata abin rufa a jikinta. binsa tai da kallo ganin kamar zatai masa kuka yasashi dawowa ya zuqunna tareda riqo hannun ta guda daya yace "fad'amun mikike so na tafo miki dashi inna dawo daga kaiwa su baffa breakfast to emm?" saida ta langwabe kai gefe cikin shagawa66iyar murya tace"emh to kaida baka dawowa saida dare ma taya zaka kawomin abinda nikeso?" saida yayi wani dan murmushi kadan sannan yace "dan dole yasa nike nisa dake lollypop. banason zuciya na da hangar jikina suqara jana na aikata miki abinda zuciyarki da gangar jikinki basu so kingane ay ko? kuma ni mutum ne mai cika alqawali banson na sa6a alqawalin danai miki ne nacewa bazan sake shige miki ba saida amuncewarki sakamakon wani kallo na daban da kikaimun a yayinda zuciyarki take neman fassarani akan abinda bahaka bane har a raina, kinga kuwa dole nayi nisa dake har sanda zakiji zuciyarki hundred passent ta aminta dani a masoyi na haqiqa bawai mai sha'awar ki ba din kamar yanda kikace,, dan shiru yai sannan yaci gaba da cewa "amman dayake yau kin koma patient zan dawo yanzun inna dawo asbiti danki samu cikakkar kulawa da kowane adalin miji kebawa matarsa sa'ilin datake buqatuwa da son a kula da ita akan rashin lapian ta ko?" yayi mgnr tareda shafa saman goshin ta ahankali. wasu kalar zafafan hawaye ne na tsabar tausayin sa taji suna gangaro mata a fuskarta, anya kuwa tai masa adalci kuwa? tana halalinsa amman tasa ya koma manisanci daga gareta batareda wani qwaqqwaran laifi daya aikata mata ba?anya kuwa yanzun haka batana cikin fushin Allah ba yayinda tasa mijinta na tsoron tunkararta da qudirin son samun haqqinsa gareta? yazauna kullum saidai yaita murd'e murd'en ciki dud dare kuma tanasane da hakan da abinda ke jaza masa hakan? amman gashi ita yanzun daga tayi masa d'an ciwo na qarya dud yabi ya rud'e kamar mi? tausayinsa yasa taji sosai ta fashe da kuka wanda hakan baqaramun tsoratasa yaiba dan a tunanunsa ko ciwon cikin ne yadawo mata lokaci daya kuma, shiyasa a rude ta ruqo kafad'unta ya tayar da ita zaune yana fadin"mi...miya faru lollypop?! ko ciwon ne yadawo kuma?? da gudu ta shige jikinsa tareda saurin qanqamesa tana kuka mai sauti kalar mai girgiza dukkan illahirin jiki kuwa. "Kayafemun Yaya khaleepa dan Allah na haqqinka dana riqe maka tsawon lokaci wlh abinne ya firgitani shiyasa nai maka bore, amman kayafemun mijina dan Allah kona samu salama a zuciyata da kuma rahamar ubangiji na, bazan sake hanaka kaina ba bazan juri iya cigaba da ganin qunci da damuwa gamida fushinka gareni ba" mgnr take tana qara sautin kukanta sosai. zama yayi gefen katifar tareda rungumota jikinsa yana dan bubbuga bayanta alamun tai shiru, ahaka baice komi ba ya d'aura ha6arsa saman kanta yana murza bayanta da cinyar hannuwan ta har saida tayi shiru da kukan takoma sauke ajiyar zuciya sannan ya bud'e bakinsa a hankali ya kaisa a kunnenta yace ''is okey lollypop na, bakomi daman bawai d'auka nai da zafi ba saidan mgnr dakikai na cewa ba sonki nikeba sai sha'awanki, amman inda ynzun kin gane so daban sha'awa ma daban shikenan komi ya wuce yanzun" narkewa tasakeyi jikinsa cikin farinciki sosai tanata murmushi Wanda shima ya lura da farinciki nata shiyasa ya tsokaneta da cewa "yanzun Idan nace zan maya second morning za'abani hadin kai kenan?" yayi mgnr tareda kashe mata idonsa daya sakamakon dagowa datai tana kallonsa da idanunta. 'yar dariya tasaki har qasan ha6arta ya shige ciki sann tace "an baka dama oga." "hmnn lollypop na kenan kamar duka kenan kin d'auka na manta rakin ki ne? sum6uro d'an bakin ta tayi ta miq'e a jikinsa ta fice tsakar gida ta d'auko tsintsiya zata fara shara kenan taji ya wani rungumota ta bayanta ya d'aura fuskarsa a tata yana fadin"wasa fa Nike miki lollypo nawa aina fara sanin matata jaruma ce tuni ma" sakin tsintsiyar tai daga hannunta zuwa qasa amman taqi juyowa ta kallesa kamar yanda yakeso. "haddamun yanga ma ni din ko?" yayi mgnr tareda juyota suna kallon juna yana mata murmushin sannan mai kashe mata gabban jiki kota'ina. "zanje hospital yanzun amman bazansamu komi ba lollipop na daga gareki please?'' yayi mata mgnr kansa a langwa6e. "to mikakeso?" ta furta mgnr daqyar cikin mutuwar jiki. turo mata bakinsa taga yayi tareda nuna mata red lips dinsa da yatsansa manuni yace "kiss me on lips with hotttt suck" zaro idanuwa tai tareda saka hannuwanta biyu ta rufe bakinta tareda furta''kaiiiii nan kuma fa dai? you change it please" d'aure fuskarsa yai ya saita bakinsa snn ya dubeta yace "daman nasan baki so na Nike damuwa kawai dake, inda kuma bazakimun ba shiknn" yayi mgnr yana ciccin magani kamar gaske dan a zuciyarsa wasa yake mata ba fushin bane, shi banda ma farinciki tsantsa baijin komi a ransa na shiryawarsu. qara dubanta yayi tana tsaye jikin bango ta zuba masa idanunta tana kallo takasa yinqurin komi dudda zuciyarta na bata Shawara data cire tsoron komi kawai ta farantawa mijin nata kamar yanda yakeso,, wata zuciyar tace "zauna nan yanda mijin nan naki yake dan kwalisan gayu kyakkyawan guy bazai samu wahalar ayi masa hakanba a did budurwar daya canko datai masa komi yakeso cikin masu son neman shiga a wajensa indake ke matarsa kin kasa kuma kinsan halin mijin naki mabuqaci ne sosai fiyeda qima, dudda tasan baya wata harkar banza da mata a waje dan fuskarsa batama nuna musu wargi bare sukawo masa shi amman saida taji gabanta ya fadi Sanin satai buqata ba'ai mata shamaki ita din ay. yiyai kamar zai juya ya fita daga gidan dasauri kuwa yaji. ta ruqo hannuwansa da dukkan qarfinta tasamu ta juyo da shi setin ta ta janyo rigarsa nan gamida kamo fuskarsa zuwa saman tata, nan kuwa yai mata rumfa daga jikin bangon datake tsaye bayan ta gayyatosa jikinta. saida sukabi juna da kallo sosai sannan ta lumshe idanunta , ahankali ta dingi matsowa da fuskarta zuwa tasa sannan ta dora bakinta anasa ta sauke masa tausasan labunanta saman nasa, jin yanda take kissing dinsu ba qaramin dauke masa wuta a jiki taiba, sosai take sucking dinsu kamar ba gobe danshi ko kwakkwaran motsin kirkima ya gagara yi. saida tai masa full sucking na tsawon minti biyar sannan ta saki fuskansa daga riqon datai mata. ganin yanda yayi sororo yana kallonta ne yasata sakar masa wani iriyar dimautaccen smile ta kanne masa ido daya tareda d'age masa girarta tace "hakan nayi trying ko oga na?" sauke wata nannauyar ajiyar zuciya yai shima cikin murmushin daya kalato yace "kinfi qarfin traying ay kinfi qwararrun ma qwarewa" yafada hakan yana dan lasar lips din nasa. qyalqyacewa tai masa da dariya shiko yai tsaye yana kallon yanda dariyar ke qara haskata kawai yana murmushi ya tabbata son heenduh yagama gauraye jinin jikinsa babu inda so da qaunarta bai zagaya ya kakkame saba yanda babu koda wata 'yar qofa wace tai saura dason wata mace daban zai shiga Sam Sam tarigaya data datse zuciyar gam. hannunsa yasa yana shafa fuskarta yana murmushi sannan yace"kina da kyau ma'ishi lollypop gskia naji dadi da Allah yabani kyakkyawar mata har haka, Allah kaiwa kaka Abdalla albarka tareda rahamshesa shida inno haqiqa sun taimaka wajen ganin sun min wannan kyakkyawar kyauta a sanda bansan waye niba a duniyar nan gashi yanzun kuma ina more kyautar Allah na da sukaimun alokacin da nikeda tsananin buqatar Jinson lafiyayyar Mace kusa dani kuma wace nikeso take sona lollypop d'ina, tomi yamin saura a rayuwa bacin nadinga binsu da addu'an nan tanuna jin dadin alheransa garemu" 'wata 'yar sanyayyar dariya heenduh tasaki tareda d'an dukan qirjinsa tace "hmm hearty na yaushe ka iya doguwan magana ma haka wai?"
Chapter 110 · 0% Book details