← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 108 OF 178

Sashe 108

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

nasha man saudayawa dayawa amman yaqi dainawa tun safe yakemun ciwon nan gashi harda wajen zuciyana ciwo yakemun yanzun"! "taqarashe mgnr tareda matsar qwalla. waro idanunsa yai yace" tun safe kikace fa?!" miyasa bakimun waya ba kika fad'an? shiru tai bata basa amsa ba saima jawo hannunsa datai ta daura saman cikinta cikin maganar nishi tace "dannamun pleass zafi...,,,,," saurin shirin janye hannunsa yake amman yaji tai saurin sake maido hannunsa saman cikin nata ta d'aurasa tareda dannesa da nata hannuwan 2. "Kibari naje ba dubo miki wani maganin to amman kuma gashi kinqi bari na tashi kuma headache?" "Aa nida nasha magani kuma nafarajin sauqi,,, daman in ina ciwon ciki na menses mamace ke taimakamun kuma kaga battanan ynz plss ka taimaka ka matsamun cikin kaji?,, kasa mata komi yai jin yanda tattausan tafinkan hannunta ke shafa nasa dake saman cikin nataa hankula,, ganin yaqiyi yasata bata fuska tace ''bazaka mumba? ciwofa nakeji?!,, "Zuba mata kalar idanunsa yai yana kallonta sannan yace"menses zakiyi daman?" saida ta lumshe idanunta a fuskarsa sannan ta bud'esu tarr a nasa idanun ta gyad'a masa kai da gira tareda furta "I think may be" taturo dan tsiwataccen bakin nan nata snn tace "inkuma bazaka iya mun helping messages dimba shiknn ngd" tayi mgnr tareda qara turo Bakin tana shirin juya masa baya bayan sakar masa hannuwansa datai. dasauri ya riqota yace" inane zan miki?" d'an murmushi tai a fakaice tareda kallonsa amman a fili sai tace "duka cikina" tayi mgnr tareda janye masa rigar tata iya qasan qirjinta ta barta shafaffen fari tas din cikin nata ya bayyana kuwa da lumtsattsiyar cibiyarta a tsakiya. runtse idanunsa yai ganin yanda sharp din qugunta ya bayyana sosai gwanin sha'awa. hannunsa na d'an rawa ya d'aura bisa cikin nata yana d'an mammatsa matan. itako sai kallon fuskarsa take tana murmushi harda masa gwalo a fakaice.... saiyayi nisa yanayi kuma da zarar taga yana shirin janye hannunsa daga cikin nata yanzun ko zata saka masa d'an kukan rigima ita haryanzun baii da dainawa ba da saura ciwon wajen, a haka zaicigaba da mirza mata cikin daga qarshe ma tasowa tai ta matso ta kwantar a kanta a cinyara ahaka yaci gaba da mata messages dinta tanajin dadi har batasan sanda wani d'an matashin barci yafara figarta ba Sama Sama dafatan imama zasu dawwama hakan take rayawa.. ganin tayi barci ne yasashi cigaba daqarewa kyakkyawar fuskarta kallo sonta na dukansa kota ina kamar ya had'iyeta yakeji a rayuwarsa. kallon lips dinta yayi ganin sunqara jaaaa sunsha farin wet lips sai qyalli suke aransa yace "headache baki lpia kikai kwalliya kuma dan girman fitina kalar taki?" qoqarin d'aga kafad'unta yake danya kwantar da ita a katifarta koya samu ya koma tasa amman kuwa cikin tsautsayi hannunsa ya goce sulbin gashinta yaja hannunwansa saigasu saman qirjinta zube tasaman rigarta. dasauri yaji ta motsa wanda harsaida gabansa yafadi danyazata farkawa zatai amman saiyaji sabanin hakan ya sauya ta hanyar rungume hannuwan nasa datai cikin qirjinta gam tayi lamo wanda daman tun sanda taji saukar hannuwan nasa a qirjin nata Allah yai mata farkawa. saidai tai masa lamo uwa tana barcin data fara. gaba d'aya yaji jijiyoyin jikinsa sunyi masa sanyi yayinda yakejin jikinsa na neman badashi yana masa wani shocking sakamakon tsananin taushin na shanunta dasuke manne da hannunwansa yanda kasan atafa saboda laushi haka yakejin jinsu a hannunsa. runtse idanunsa yasakeyi lokacin daya samu ya zare hannunsa daga cikinsu, bawan Allan a dudduqe ya qarasa shimfidarsa sakamakon ciwon mararsa dataja yataso masa batareda yashirya ba. ko abincin daya shigo dashi baibi takansa ba haka ya kwanta dafe da cikinsa yana faman murqususun juye juye dama da hauni. sosai tausayinsa yacikata ganin yanda yake juye juye dan kusan kullum ma da dare saitagansa a wannan condition d'in yana matse matse kamar mai sick. sarai kuma bata manta mgnr dayai mata nacewa lalurarsa CE hakan muddin tataso saiyayi ciwon ciki. kamar zatai masa kuka takeji dan tausai. yaye blanket din daya rufeta tayi ta miqe tsaye tareda maida gashinta baya da hannunta haka ta isa garesa yana daga kwance rigingine idanunsa runtse tagansu ma.. bata tsaya tunanin komi ba tabi lafiyan jikinsa ta kwantar da jikinta a nasa har zuwa faffaden qirjinsa takai. yayinda gashinta ya sauka jikinsa manyan nashanun ta kuma ke sukar masa tudun qirjinsa, nanta zura hannuwanta ta bayan sa ta rungumosa gam tareda kwantar da kanta tsakiyar qirjinsa a kunnensa tace cikin muryar rauni "nadaina jin ciwon ma amman sanyi nikeji yanzun, kabarni cikin jikinka pleass na kwanta naji d'umi sanyi nikeji. tayi mgnr tana rufe Rabin jikinsu da blanket dinsa tareda sakar masa wani kalar sanyayyen numfashinta a dokin wuyansa tareda qara nutsa fuskarta cikin qirjinsa. tuni yaji wani iriyar gumi na ketowa masa kota ina a cikin kasalallen jikinsa kuwa. jin dayai komi nason qara hautsine masa anan take. so yake ya rabata da jikinsa ya miqe zaune amman Sam taqi basa damar hakan sakamakon nutsewa datake sakeyi a cikin jikinsa...yana shirin mgn ne sarai talura da nufun mgnrsa natabar jikinsa ne zaiyi aiko dasauri ta D'ora lips dinta saman nasa batareda zarce ba iya hakan kawai ta shata layi...nan qwayar idanunsu suka hade da hancunansu da goshinsu ba 6ata lokaci sukahau musayar kallon fuskar juna ko'ina tareda musanyar shaqan numfashin junansu babu qaqqautawa kuwa, gaban kowanensu kuma na bugawa dass dass dasss... qoqarin janye idanun juna sukai daga kallon junansu dasukeyi atare a lokaci daya kuma bayan sauke qarfaffan ajiyar zuciya da sukai shima lokaci daya kuma atare. ahankali tafara shirin zamewa daga jikinsa dasauri kuwa taji yasa dogayen hannuwansa biyu ya ruqota yanamai cigaba da kallon zatin kyawun fuskarta. "kintabbatas ciwon yayi sauqi sosai a yanzun?" tambayar dayai mata knn yana mai qara nutsa qwayar idanunsa cikin nata fararen idanun data lumshesu tareda daga masa girarta alamar "eh haka ne".....
Chapter 108 · 0% Book details