← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 120 OF 178

Sashe 120

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿5⃣3⃣. *B* ayan ya miqo masa sune suka gama komi sannan yasa aka saka masa troles dinnan guda biyu a but dinsa tareda ledar kayan baby itama. yana gama shigar da kayan cikin dakin ya qaraso ta bayanta tana tsaye gaban Mirrow, ya zagayo da hannuwansa saman cikinta ya rungumeta gamm tareda kurd'ado da fuskarsa ta wuyanta ya jera fuskarsu waje daya suna kallon juna ata cikin madubin suna wani murmushi wanda azahiri nata yafi fita akan nasa dan gabaki daya hankalinsa naga bakinta bakinma asaman jajayen siraran tausasan le6unanta. shafa tattausan sumar kansa tai daga tsayen tace "yadai yalla6ai da wannan duba haka?" saida ya lumshe idanunsa sannan ya budesu tareda ya juyo ta gabansa suna kallon juna. qasa yai da idanuwansa yayinda yaga har lokacin rigar babyn na hannunta bata ajiye ba dudda ta ajiye gyalenta da jikkarta amman sam taqi ajiye rigar. hannunsa yakai da nufin zareta a cikin hannuwanta, aiko tayi saurin qara qanqame rigar tana kallon idanunsa da alamun tambaya. "mugani" abinda taji yace kenan sannan ta sakar masa rigar tana qara matsowa cikin jikinsa sosai kamar Wanda zai gudu da rigar. murmushi yayi ya janyo hannunta ya zauna saman kujerar gaban Mirrow din tareda zaunar da ita saman laps dinsa ya zura mata ido yana kallonta wanda babu shiri tayi qasa da nata idanun dan jitai idanun nasa na fiddo mata wani qwarjini a cikinsu na musamman kuwa. "Inna fahimceki lollipop kina son samun cikin baby ko?" nan take sai taji idanunta sunyi rauuuu rauuuu sun kawo ruwa, dag'owa tai ta kallesa dasu bayan ta zare rigar daga hannuwansa tana kallonta. babu zato taji hawaye na d'isowa saman jikin rigar, yayinda yahau kallonta cikin mamaki na tunanin cewa badai wannan 'yar maganar ce tasata kuka ba?!". hannuwansa yasa ya d'ago fuskarta ransa babu dad'i yace"miyasa? kuka? shiru tai kawai bata ce masa komi ba tahau faman share hawayen da tafin hannunta amman hakan da take bai hana sake fitowar wasu sabbun siraran hawayen ba daga ckn idanunta. "kina son nima nai miki kukan nan ko?" saurin girgiza kai tayi alamun a'a. "to maza fad'amun mike faruwa ne wanda bansani ba haryasa fitowar hawaye daga cikin kyakkyawar fuskar lollipop d'ina em?" kallonsa tai sannan kuma a hankali tabi jikinsa ta shige tareda kwantar da kanta saman faffaden cikakken qirjinsa mayalwaci. cikin sarqewar muryarta ta bude baki a hankali tace. "do..doctor...... inn..inason baby wlh har cikin raina saidai nasan hakan bamai ta6a yiyuwa bane samun nata duba da yanda aure yazamo mana a sirrance, to yaya ne harma zanyi ciki a gabansu mama da baba batareda nasasu halun k'unci ba?" taqarashe mgnr gamida sakin wani shessheqar kuka mai fidda sauti. gaba daya hankalinsa yaji ya tasar masa, shiru yai natsawon lokaci qwalwarsa tahau tunanin yaya zai samun musu mafita dan ganin farincikin nata. danshi ma har aransa yana matuqar kwadayin samun 'ya musamman ma daga gareta ace yau gashi lollipop dinsa ta basa baby girl mai kama da ita sak, shikam da ranar baisan kalar farincikin dazai shiga ba. shi wannan kukan babyn ma datake baqaramin tado masa da kwadayin jin son samun babyn bama a tsakanunsu yayi ba,har ma yakejin yama fita d'aukan tuwa da hakan, sosai yaqara nausawa a tunanin neman mafita. sauke wata iriyar qaqqarfan ajiyar zuciya yayi tareda fiddo wani dan murmushin ajiyar zuciya jin wata idea data shigesa akan hakan. riqota yasakeyi a jikinsa yana goge mata hawayen fuskar tata "mun samo mafita" abinda taji yace kenan a cikin kunnuwanta. a zabure ta dago ta kallesa cikin mamaki dason qara gasgasta mgnr tasa. gyad'a mata kai alamun hakanne sannan yaci gaba da fadin cewa "a dud sa'ilin da ciki ya shigeki lollipop in yadan fara girma wato ya tsuro ya fara nuna alamun kansa Wanda nasan alokacin da zai fito a dan sosai din bazai wuce wata 5 or above ma, gamai girman cikin ma knn, dan wasu matan harsu haihu bazaka yi tunanun sunada ciki ba sakamakon shigewa dayake jikinsu, like area brest or area hips musamman ma knn a taqaice na fada miki waje biyun nan ma, so in cikin ki ya fara fitowa zan wa small dad mgn kan cigaba da karatunki inda daman yatabamun mgnr yanason ki cigaban, to saikuma bai sake mgnr ba a tunani na koya canza Shawara ne yafasa, to kinga da wannan damar zanyi amfani da ita inma fasawa yayi zanyi dud yanda zanyi ganin cewa nashawo kansa ya amunce da karatun naki, kinga nikuma saina samo miki mazaunin gurbin shiga sabuwar makaranta a A.B.U. Zaria zakiyi can kiyi karatun hnkali kwance kinga shiknn zaki zuwar musu wato malaman da d'aluban a matsayin cikakkiyar matar aure mai ciki wanda hakan zai bamu damar cigaba da renon yabanyar mu a makarantar dud innaje visiting naki, kinga hankali kwance mureni abarmu tun kamin ta qaraso mana ko?, kinsan nima nakoyi fadin yabanyar nan daga bakin baba yawale" ya ida mgnr tareda kanne mata idanunsa duka. wani klr tsantsar farinciki taji ya shigeta da gudu ta qarasa qanqamesa tana qyalqyata dariya. murmushi yayi shima sannan yace"nice idea ko?" cikin dariyarta mai ban sha'awa ta d'ago ta dubesa tace"yeah nice nice one nice idea my doctor, kaima kanason samun baby ko shiyasa katunano wann fasaha haka?" "ban tunanin kinfini ko zaki fini da farinciki na samun babyn nn lollipop fa" zaro idanuwa tai tace"lalala hmnn nafika murna sosai sosai fa, nifa inason naga inama baby na kwalliya ina mata wanka, sannan burgeni yake Inga ina mata baby farking da band qananu a gashinta sann.....bata qarasa mgnr ba taji ya had'e bakinsu cikin na juna tareda miqewa tsaye da ita a cikin jikinsa ya dauketa ya kwantar saman katifarta bai tsaya jiran komi ba ya juya bayanta ya zuge zip din rigarta ya cireta dukanta. hakama ya zare zanen yabarta daga ita sai undie da breazier. kwanciya yai saman jikinta nan suka hau kallon fuskokin juna sunajin Uwa su cinye junansu dan tsabar so kuwa. turasa tai ta baya ya kwanta nan tayi saurin shigewa tai kwanciyarta cikin qirjinsa hannunta na saman fuskarsa tana shafa kwantaccen gashin fuskar tasa. matseta sosai yaqarayi cikin jikinsa har saida tayi 'yar qara, akaro na biyu yasake matseta Wanda yafi na biyun ma, nanma ta qara dan fasa qarar wannan karon matsar da ya ida yimata saida ta fasa wata qara mai zafi tana fadin "wayyo ni doctor na zai 6allani" miqewa yayi zaune da ita a jikinsa yana mai sakin wani dan guntun murmushi ya dubeta yace "abunda yasa kikaji nai miki wannan matsen dan ki nutsu kiji q'aidojin da zan miki OK? shiru tai tana yatsuna fuska dan sosai _taji q'ashin bayanta ke amsawa sakamakon matsar nan daya gama mata. "doctor mugu ne wlh" abinda ta furta kenan cikin ranta. "ko matsan bata isheki bane yanda kalaman nawa zasu shigeki na qara miki wasu matsotsin?" dasauri ta riqo hannuwansa cikin nata tace"a'a doctor ya shigeni yanzun saura bayanan naka zanyi jira." wani guntun murmushi yasake saki yace"kin ceci kanki, bawata mgn bace mai nauyi, Danni banji nauyinta ba kema kuma in kika fahimceta bazakiji nauyin taba OK?". binsa tai da kallo bayan gyad'a masa kai datayi alamun to. jikkarta ya jawo wadda a cikinta ne ya zube niqab din, yana zugewa ya fiddosu ya jawo hannuwanta ya daura mata su akai yana kallon fuskarta dan ganin yanda zata dauki abun a saman fiskar tata. cikin mamaki kuwa yaga tabi niqab din da kallo, daqyar ta dago ta dubesa tace "hearty wannan fa?" "naki ne ke na siyawa" dan murmushi tai tace"ayya ai ni banna ma saka niqab tayi mgnr tana qoqarin basarwar ajiyesu qasa. saurin rik'o mata hannuwa yayi yana kallonta fuskarsa ta dan sauya yace "bazan juri ganin kina fita babu niqab ba daga yau anan gidan hijab da niqab kisaba dasu wajen zame miki garkuwa ajiki muddin zaki fita dan kishi ne dani bazan boye miki ba" kaitsaye ta dubesa itama fuskarta babu dadi tace"saidai kai haquri dan gskia banjin zan iya rayuwar k'unci da wannan kayan nauyin a jikin....katseta yai dacewa"bacewa nai kimin rashin kunya ba OK? nace ne kawai yazamana inzaki fita kidinga saka dogon hijab da nik'ab in yaso inkinje gidan dazakije kya cire bawai cewanai kidinga zama dasu a jiki a gida ba bare ki musa mun, zakiyi koko?" Yayi mgnr fuska daure. miqewa tai tsaye ta zubar da niqab din a jikinsa ranta itama a matuq'ar b'ace ta dubesa tace ''nifa gskia saidai kai hak'uri dan bazan iya ta6a saka abun nan ba inama laifin hijab din'. tayi mgnr tareda rungume _hannuwanta a k'irjinta. fuskarta na kallon wani wajen daban. sosai yaji ransa ya 6aci na danmi yana mazaunin mijinta take neman bujerewa buqatarsa, buqatarma da batakai ta kawo ba take tsayawa challenges haka dashi?. ganin dayai tana niyyar bar masa dakin yasashi saurin shan gabanta ya saka idanunsa cikin nata yace "wato bazaki saka ba kenan inna fahinceki yanzun kike nufi ko?" saida ta d'auke idanunta daga nasa tana yatsuna baki tace"haka nike nufi gskia, amman zan dinga saka hijab d'in kawai is okey ma" tana niyyar sake ficewa daga dakin aikam da qarfi taji ya fusgo kafadunta yana girgizasu ransa a matuqar bace idanunsa harsun fara canzawa taji yana cewa cikin tsawa "kije kiyi komi kikaga dama rayuwarki ce ay, balaifin ki bane, nawa ne dakikaga namaida gaba dayan hankalina a gareki har kikemun son ranki tareda qinbin umarnina, to bari kiji har hijab dinma kada ki sanya banaso kije,!!!!!! kiyi gaban kanki kamar yanda kike muradi". sakin tayai da qarfi, cikin fushi ya dauki wayoyinsa yafice daga dakin dama gidan baki daya dan tanajin yanda ya bugo qofar gidan da qarfi har tana tsorata. babu zato taji hawaye na sauko mata tazube wajen tana kuka. shin miyasa ta 6ata masa ma? mutumin dake nuna tsantsar dukkan haqiqanin kulawarsa gareta takewa wannan boren haka? shin dayace ta rufe fuskarta inzata fita laifi ne? inda banan zatai ta zama dashi ba. wata zuciyar taci gaba da cewa "in kinsanya yanzun na lokacin daya buqata kika sani konan ma gaba ya janye miki hakan kidaina sawa ma? Amman gashi nan kin bata masa har yayi fushi haka? miqewa tai ta koma saman katifarsa ta kwanta tareda rungume beedshet dinsa cikin qirjinsa danshin
Chapter 120 · 0% Book details