Sashe 142
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yau mulkin ya motsa. saida suka jima sannan suka rankaya harda Hjy furdauseey suka nufo gida cikin motocinsu dandama khaleepan ne yace kada su tafo abari dadyn yazo amman dabadan haka ba datuni Hjy furdauseey ra tsufa gida yanda takejin ciwon mgnr nan ta cikin heenduh mafita kawai takeson samu wajen qawarta ko'amutu ka'ai komi wannan ba damuwarta bane, damuwarta shine Indai za'a kashe d'an cikin heenduh da'ita kanta heendun kokuma ahaukatata to yanzun ko zataji daidai. danko tuni tasha alwashin komi zai faru bazatabar bibiyan heenduh ba saitaga bayanta da iyayenta. itada Hjy Hadeeza da zarah na cikin mortar ita Hjy hadeezan, yayinda baba Ismail da dady salis da dady mukhtar suke cikin mortar dady mukhtar din. saikuma mortar khaleepa da heenduh CE kawai a cikinta saikuma kwandon kayan abincin dake bayan mortar wanda mama Zainab takai wanda qiri qiri su haj Hadeeza sukaqi karba, har lokacin kumburin fushi heenduh kawai takeyi yayinda tuqin sa yi shima baice mata uffan ba har suka isa cikin anguwarsu. kaitsaye su Hjy Hadeeza gate din gidan dady mukhtar dinsuka shiga da motarsu, yayinda shi kuma dady mukhtar yakarkata motarsa domin zuwa masallaci sallar azhur bayan ajiye mama Zainab dasukai kodar gidan nanma yabar motar shima sukai alwala suka shiga masallaci sakamon sallar azhur da suka jiyo baba yawale nashirin had'a jam'e. khaleepa kuwa ganin dayai heenduh na qoqarin bude motar sanda yai parking qofar gidan baba Ismail din aiko yayi saurin danna remote ya rufe dukkan qofofin motar baitsaya wani bata lokaci ba yayi saurin kwantar da fuskarsa saman laps dinta. cikin wata sabuwan harararsa da turo red lips dinta take cewa"nika dagani natafi gida." tsurawa fuskarta idanunsa yai a marairaice yace "waikin daina sona ne? haba lollipop na kiketa mun bore yau dudda daukin ganinki danakeyi amman ke ko a jikinkiki kin barni a damuwa da naita Kiran wayanki kashe lollpop na why? Kuma gashi nazo anata hararena konayi laifine nadaba haquri sugar lips na" yayi mgnr murya a sanyaye shagwabe. hararsa tasakeyi sannan tahau ture kansa a cinyoyinta amman yaqi bata damar hakan saima zagayo da dogayen arms dinsa dayai ta qugunta yasake kwanciya laps dinta sosai. cikin tsiwa tace "nika rabu dani natafi inyaso saikaje waccen Mayyar zarah din taita cigaba da shisshige maka kai kuma kana qyaleta" dariya sosai mgnr tabasa saidai yakanne yadubeta yace"Sry sugar na i swear bansama tana shisshuge munba ni bare nadamu da ita awajen,, qasa qasa da Maurya yai yace "Kinsan ke d'ai CE a zuciyar nan dukkanta lollpop na kidaina damuwa" wani farinciki kalaman suka sanyata, jin yana mata susar qadangare a tafin hannunta daya riqo hakan yasata qyalqyacewa da dariya. sosai yaji dadin hakan miqewa yai zaune yamatso jikinta a cikin kunnenta yace "I miss you lollipop na"! lumshe fararen idanunta tai murya qasa 2 itama tamayar masa"miss you too my doctor" saida ya janye rigarta ta qasa yahau shafa cikinta shafaffe kmr babu baby a cikinsa yana fadin"baby neyler na kema nayi missing naki fa sosai yayi mgnr tareda daura kunnensa a cikin wai nufinsa baby tabasa amsa yayinda heenduh keta qara sakar masa siririyar dariyarta itama tana shafa cikin da hannunta cikin jin dadi. dasauri yadago yace"lollipop na kinjime baby neyler tace kuwa" cikin zaro idanuwa heenduh tace"a'a" saida ya murmusa tareda kashe mata ido daya snn yace"tace atemakawa dadynta muje otel danmu gaisa sosai da ita dan nkwana biyu batajini ba kusa" turo baki heenduh tai zata kamar masa kukan nata na shagawaba nanko yayi saurin kamo bakinta cikin nasa yana gigitata tunaninta. abunka da'an kwana biyu ba'a had'u ba hakan yasa heenduh sake ruqo fuskarsa da hannuwanta tana taimaka masa yayinda take qara tura masa sugar lips din nata abakinsa..sosai jikinsu yamutu babu shiri ya kwantar da kujerar motar ya kwantar da heenduh akai ahankali yasake bin jikinta ya lafe bayan yadaura hannunwansa bisa nashanunta dayaji sun qara masa wani mugun cika da laushi , snn yamaida bakinsa kan nata yana qoqarin zage zep din gaban rigarta ne sukaji ringing.... dasauri heenduh ta bude idanunta tai azamar miqewa Zaune tafiddo wayarta a jikka taga mama Zainab CE kekiran..gabanta na faduwa tadaga Wayar taji mama Zainab tace"wai ina kika tsaya ne heenduh tun dazun kuma?" cikin rawar murya tace"gag...gani nan mama tafe na biya ta wajen baba d'ahara ne" "to kitafo ynzun kinajidai anata sallah ay" "To mama" tana ajuye wyr tayi saurin dubnsa tace"please doctor budemun qofar nan natafi" Har aransa baiso hakan ba amman Yaya'iya, cikin kasala yace "zamuyi vidio chat ko sugar na?" sosai ta tausaya masa ganin halinda yake ciki amman Yaya ta iya babu damar tai helping nasa koyayane dan mama Zainab najiranta tadawo. ahankali tace"eh" kamar zaiyi kuka yasake jawota ya sake tsotsan d'an zagayayyen bakintan sosai sannan yabude Mata kofan ta dauki kayansu dake back set tawuce ciki, sai dayaga shigarta hartana sake waiwayonsa snn tashige gidan duka daganan yawuce shima sakamon wayar da yunus keta masa lokacin. Hjy furdausey kuwa sun nutse daki itada zarah da Hjy Hadeeza kan batun heendun. Hjy Hadeeza taja numfashi sannan tace"kinga tun rannan nace miki kizo muje gidan mlmin nan nawa kikace abari alhj yadawo togashi yadawon shikuma mlm wlh yau kwanansa biyu yaje lekoja wani aikin" Dafe qirji Hjy furdauseey tai tace"kibari dan girman Allah? Knn haka zamu bar wadannan tsinannun mutanen nan ne sakaka muyita jiran harsai mlm dawo?,yanda nalura hankalin Alhj Yakoma garesu yau muraran? Kai ina wlh bazata sabuba ehe"caraf zarah tace"wlh gaskian ki momy kidau mataki Kansu barema tsinnanniyar nan heenduh data dauki cikin danki" runtse udanuwa Hjy furdauseey tai tace"daina tunamin HK zarah dan zuciyata tarai bindiga ne wlh" Hjy Hadeeza tace "haba kwantar da hankalinki inada malamai kala kala Gobe maje, ai mumeda garin mun san ko'ina, gidan Mlm da gidan boka" dariya sukai ta mugunta haka suka wuni saqa mugun nufinsu ga heenduh kuwa da iyayenta. washe gari kuwa sukaiwa gidan wani dan tsubbo tsinke sukakai masa kokensu nantake yashafa qasa yashare yai wasu surutai zuwacan yadago yadubesu yace"Hjy saidai fa kuyi haqyri domun yarinyar nan da iyayenta sunci sunsha maganin tsari a jikinsu daga dukkan mugun Abu Daza'ai musu, dan haka ina baku shawaran ku haqura dan ko'ina kuksje haka za'ace muku saidai aqi fada muku gskia''. haka suka baro wajen dan tsumbun jiki a sanyaye basu daddara suka qara zuwa wajen wani shima haka yace musu kmr yanda nafarkon yace musu. Basu qara daddaraba dai saida sukaje wajen bokaye da malamai samada a qirga a ranar amman dud babu sa'a haka suka dawo gida sika baje falo cikin takaici matuqa. Dafe kai Hjy furdauseey tai tace"dama nasani tunda marakusa na ya mutu bazan sake samun hatsabibi kamarsaba, gskia nayi mummunan rashi" tayi mgnr tana matse kwalla tareda fyace majina da habar zanenta. dafata Hjy Hadeeza tai tace"in haggu taqiya saimu koma dama, ma'ana mubar komi har zaqwaqurin mlmin nan nawa yadawo ayita taqare dan zazzafan aiki yke wlh kota ina yasan makaman mutum, amman kafunnan zamu canja taku, wato ina nufin mukoma kissa tamu ta mata wato cikin laf laf da ladabi da biyya zaki shawo mana kan ahljnki tahanyar nuna masa sonda zarah ke wa khaleepa wanda yasata kwanciya asibiti, to kinsan mukhtar da tausayi nasan zai amunce... tafawa sukai Hjy fyrdauseey cikin qatuwan dariya tace kinkawo Shawara, mufara da itan to Kan Mlm yadawo ayi mai gava dayan ga matsiyatan mayun." hakanko akai dadare Hjy furdauseey taciwo kwalliya tanufo dakin dady mukhtar tanawani rangwada kotsari babu abun. har India yake kwance taje tazauna. Kankacemi saita fashe dakukan qissa,, dasauri yatashi zaune yana fadin"subhanalla furdauseey lpianki kuwa? Miyafaru?" cikin kukan munafunci taci gaba da cewa"kataima mun yallabaina kafuddani kunyar qawata Hjy Hadeeza, wlhl azeem yallabai na karkaso kaga yanda zarah ke matuqan son khaleepa,harfa a sanaddiyan son sa nefa harta kamu da ciwon zuciya dansai ma jia aka sallamota daga asubiti". dasauri dady yaqara gyara zamansa yace"innalillahe.. yanzun abun haryakai gasu wannan ciwon haka a jikin yarinyar daman? saida ta fyace majina da hankicerf sannan faki idonsa taimasa gwalo tace"wlh kuwa yallabai yamafi haka indai kan sonda zarah kewa mai tsada ne,, shiyasa na tausaya mata, dan so musifa ne zai iya kar mutum kataimaka dan Allah ayi auran nan" shiru dady mukhtar yai dan sosai yaji tausayin halinda akace zaran take,, kuma ganinsa in akai auran da zarah dud qara ma hada danqon zumunci ne inda mamanta aminiyace ga Hjy din babu wata matsala. dagowa yai tadubeta cikin tausayawa matuqa yace"shiknn daina kukan za'ai auran insha Allah,, kuma ki fadawa zaran tadaina damuwa ta kwantar da hankalinta , gobe in Allah yakaimu zanje nashaidawa qanena samuje neman auran nata harda salis kinga sai akaisu gidan nasa rana daya, heenduh a zuwan uwargida zarah amarya kuma Ince shuknn zance ya qare?" sosai taji wani kutu kutun baqinci a ranta na ambato Ismail da heenduh dayai amman yata iya dole tabi komi sannu kmr yanda suka tsara. danhaka a fili taqaqaro murmushin dole snn tace"eh shiknn yallabai na ngd" daga haka suka kwanta dan dare yafara kam lokacin. Kamar yanda yafurta kuwa washe gari yaja yaja salis sukaje gidan Ismail mama Zainab taimusu shimfida tabasu wake. anan suka zauna dady mukhtar yafada musu buqatarsu tazuwa neman auren zarah byn ya shaida musu ciwon nata kan binin khaleepa cikin tausayi.. Sam baba Ismail baiji haushin hakanba saima tausayawa zarah dayai shima sosai. sabanin salis dayaji wa heenduh kishin za'ai mata kishiya tunkan tare, knn ranar tariyarta gidan mijinta ranar zuwan kishiyarta knn? baitaba jin hknba shikam. qara duban baba Ismail yai yaga ransa fess ba damuwa saima murmushi dayake yana cewa"Allah kaimu goven saimuje gidansu zarah dun asa lokacin daurin auren Inda kace babu lokacin saka wani biki inda tariyar tasu duka yanda nike zato bazata wuce nanda sati biyu ba, Allah sa alheri kuma yayana yabashi ikon riqesu dukkansu'' sosai dady mukhtar yaji farincikin goyon bayansa da d'an uwan nasa dayai masa batareda damuwa ba da hukuncin nasa " danhaka yace "aminn qanena ngd da kyakkyawan fahimta dakamun" daga nn suka fita dukkansu a gidan a tare su 3 zuwa gidan baba yawale dan shaida masa shima zancen a matsayinsa na uba garesu. heenduh dake cikin d'akinta tanajin komi suka gama tattaunawa dan tuni fuskarta tai kace kace da hawaye, da gudu tafada gadonta