Sashe 124
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
👁🥡👁 🅿5⃣4⃣. *J* jin motsin za'a shigo dakin ne yasata saurin shanye kukan tareda kwanciya tai lamo kamar mai barci. a kuma lokacin ne wayarta taqara wani sabon ringing din. muryar mama Zainab taji daga bakin qofa tace"wai shin heenduh barci kike koko me? tun ina bayi fa nikejin qarar wayarki anata kira" miqewa zaune tai tana shafa fuskarta da tafukanta snn tace"banji bane mama barci yadan fara dauke ni nema". juyawa mama Zainab taita wuce abinta. jawo wayar heenduh tai ta duba. jitai gabanta yayi wani kalar bugawa dammmmm!! na ganin sunan khaleepa nayawo saman kan screen na wayar tata. daman shine yaita kira haka? ta tanbayi kanta,, dasauri ta daga wayar sanda taji tana dafda sake katsewa. "Wata qarfaffan ajiyar zuciya taji ya sauke baidai ce komi ba face Kalmar "Lollipop na ina nan qofar gidanku please d'an futo" "To" abinda tace kenan tai saurin miqewa tajawo hijab dinta da niqab ta saka ta futo waje ta iske mama Zainab din na shirin fara sallah ta isa kusada ita snn tace"mama zan dan nan fita qofar gida doctor ne yakirani bansan miyakeda buqata ba dai, yadaice na futo" binta mama Zainab tayi da kallo tace"to shine harda saka niqab knn nanda qofar gida kiji kiran da yake mikin?" dasauri tace"eh..eh mama saboda mutane 'yan saka ido, nikuma banson kallo shiyasa ma nasaka shi" harda mama Zainab zata sake cewa wani abu sai kuma tayi shiru tace "jeki to ni salla zanyi" tana gama fadan hakan ta ida saka hijab dinta tareda juyawa ta fuskanci alqilbla akan sallayar ta fara salla. da dan sauri heenduh ta fice daga gidan ta fito nan qofar gida taja tai tsaye dan sam ko kadan bayya ma area ta wajen kamar yanda ta zata. gani tai anmata dogon saiti na haske daga cikin wata blue din mota nesa da gidansu sosai. dudda bata sanshi da wannan motar ba amman kuma hakan nan jikinta yabata shi dinne. a hankali ta tafo har ta isa kaiwa ga bakin motar taja ta tsaya daga wajen. bude motar da yayi ne lokaci daya kasalallen qamshin turarensa Wanda ke kashe mata ga66ai ya bugeta dasauri ta dago idanuwa ta kallesa shima hannunsa na dama ya miqo mata tariqe nasa itama, nan ko ya jawota cikin motar ya rufe motar tareda yi mata key ya tadata zuwa bakin titin anguwarsu yayi parking a nan motor park din dayake ajiye motar tasa. juyowa yai setinta ya dinga binta da kallo da dimautattun idanun nan nasa masu saka mata kasala a ga66ai dud inta nacewa kallonsu kuwa. dasauri ta saddar da kanta qasa tana mai qarajin masassara na sake d'umama jikinta i zuwa yanzun. bin fuskarta da take a rufe da kallo yayi, sosai yayi farincikin yanda bata yi sakaci da buqatarsa gameda saka niqab dinba, dudda tasan shiya kirata kuma wajensa zatazo gashi kuma dai din dare ne amman hakan bai hanata rufo fuskarta dashi ta fito ba. , jiyai wani sonta madad'iyi na kara kaikawo a dud wata ga6a mai sadar da jini a cikin ga66an illajirin kafatanin jikinsa.. sosai heendu takejin farincikin jinta kusa dashi bugu da qari qamshin turarensa datake mutuwar so gashi ya baibayeta har batasan sanda ta nutsar da idanunta ta hanyar lumshe su datai ta jingina bayanta a jikin motar tareda sauke ajiyar zuciya a 6oye ba,,bataq'i ita ace sun dawwama a kalar wannan zaman da sukeyi tareda shi a yanzun ba. juyowa yai sosai yana fuskantar ta. a hankali ya miqa hannunsa ya kaisa inda maq'ullin niqab din ta dauresa a baya ya kwantosa tareda ajiye sa aside. hijab din ma zameta yai daga jikinta ya tullata bayan set yana mai furtawa a cikin kalar muryarsa "bakyajin zafi ne?". dubansa kawai tayi batareda ta basa amsa ba, shida kansa ya lura da zufar da jikinta ya fara har saman wuyanta kuwa. qara qarfin Ac din motar yai yakaisa qarshe ya dan matso jikinta kadan tareda furta "bazan iya barci bane lollipop na batareda munyi sallama ta kurkusa ba tareda jin dumin baby na" yayi mgnr tareda aza hannunsa saman shafaffen cikinta yana shafawa har zuwa ga marar tata kuwa. runtse idanunta tai gam jin yanda yake sarrafa hannunsa jikinta tuni taji jikinta yadauki wani abu yammmm!!!! alamun tashin tsikar jiki kenan. dasauri yayi sama da hannunsa dan jin yanda yaji jikinta yayi zafi sosai, dudda yasan tana da ni'imar d'umammen jiki amman sam wannan d'umin dayaji bai masa kama da Wanda yasaba jiba natural a jikinta ba,wannan yayi masa kama ne da Wanda masassara takeson haiqewa. hannnuwansa ya ida d'aurawa saman wuyanta ya shafa nan fa ya qara tabbatarwa da zafin zazza6i ne a cikin jikin nata. kamar zaiyi kuka ya dubeta yace"daman bakya lpia ne lollipop baki gayan ba?". a qoqarin basa ansa data bude bakinta da nufin yi datai ne, to a maimakon hakan sai kawai taji kuka marar riquwa ya kutto mata.. a cikin tsorata ya kamota ya daurata a cinyarsa ya rungumeta tsam yana cigaba da shafa bayanta da dan bubbugasa alamun rarrashi. cikin sarqewar muryar kuka tace "doctor na ba masassara bane a jikina face kewarka da Nike shirin tunkara a koda yaushe , silar damuwa da hakan ne yake qoqarin sakarmun masassara jikina". gabansa yai wani kalar bugawa, shin tayaya waishi zai iya gwada mata damuwarsa akan hakan ta nunke tata ko kusa? kawai dai yana dannewa ne dan kwantar mata da hankali, dan haka cikin son dawo mata da farincikin ta yasa sanyayyen harshen sa yadinga d'auke mata hawayen dasuka bata mata fuska yaci gaba da mulmula mata bayanta kusan munti 3 suna ajone babu Wanda yake ko motsi a tsakani. sai lokacin ne taji yace a hankali"miye zaki damu lollipop na? baccin Kinsan yanzun lazeem ne zan dinga zuwa gida ganinki kullum koda kuwa ace bamu samu damar ke6ewa ba danjin lafian dumin baby na Neylar?, kinga ai bamu rabu ba ko saidai kawai rabuwar kwana da mukayi waje daya sakamakon dawowar su mama, kuma kinga ai babu laifi sun kyauta mana a tafiyar nan tasu inda gashi har nayi ho66asar namijin qoqarin gwagwarmayar baki kyautar 'yar babyn muko? yayi mgnr tareda kanne mata ido daya, yaci gaba da fadin cewar ''kinga sai a daina masassarar rashina inda ga madadina nan manne dake a jiki Wanda nasan ko bana kusa motsinsa a cikin ki zai tuno miki da dadyn sa ko lollipop na? turo baki tai tana hararsa sannan tace "to shiknn naji sakeni zan koma gida kada mama taji shirun Yy yawa. "Mama bazata damu ba dan tasan kina wajen mijinki ne" abinda taji yace knn. dubnsa tai sosai sannan tadan ta6e lips tace "sanin bad'ini kenan " cikin kwanntar dakai ya marerece mata tareda furta"please lollipop na temakeni muje hotel man ko minti 50 muyi mugaisa da baby neylar" zaro idanuwa tai aiko dasauri tanufi bude motar da niyyar guduwa aiko yayi saurin ruqota yana fadin "kaji matsoraciya wasa Nike miki ay" "Eh naji wasan ne amnan please ka barni na koma gida kasan dai fadan mama kan fita ko? tomm wannan ma dannace mata Kaine nasan yasa tabarni nafito yanzun" "to shiknn naji lollipop amman dai ina fatan zakisha magani inkin koma ko? a matse take dason yabarta ta koma gida dan haka dasauri tace "eh ..eh zansha." saurin qara riqota yai ganin tana shirin barin motar yace "please wait man .. haka zaki tafi ki barni babu ko dan Sweet romance haka lollipop na? shuru tai. jitai yasake cewa "kiban minti 10 da Allah sugar na narage zafi kada kice a'a wlh bakiji yanda nikeji ba a jikina marana zafi yakeson fara mun na ciwon nan" zaro idanuwa tai ta kallesa dan sanin datai indai ciwon maransa yafara motsa masa har tausayi yake bata dan sosai yake shan azaba. saurin matsosa tai a jiki, ta kalli cikin idanunsa tace cikin tausayawa"amman dai bai westing ba ko ciwon qwarai?! murmushi yai ya duqo ya sumbaci habarta yace"bai westing ba lollipop inason dai kanyai westing din ki tallafi dan mijin naki n.... bata bari ya ida maganar ba tai hanzarin saka masa bakinta a nasa tuni ya cafe sa kuwa yahau shan sweet lips dinnata. jikinsu harya fara rawa baisan sanda ya kwantar da kujerar ta ba yabi ta yana faman sunsunar wuyanta, hannuwansa yasa ya yi qasa da rigarta Wanda babu bata lokaci tulu tulun kyawawan na shanunta sukai masa sallama bai yi sanya ba wajen amsar gaisuwar tasu kuwa. kota ina yabi ya tattabeta Wanda ko iya tashin hankali suntayarwa da juna shi basune suka bar juna ba saida kwadayin su ya lafa sannan cikin kunya ta maida rigarta da hijab dinta, niqab kuwa shida kansa ya daura mata sannan ta futo daga motar Uwa kada su rabu sukeji. baitafi ba yaita binta da kallo yana murmushi itama tana tafiya tana waiwayosa suna dagawa juna hannun bye bye har saida ta shige gida sannan yaja motar ya wuce. iske mama Zainab tai nan cikin dakinta tsaye.. tana shigowa tace "yawwa heenduh qaraso, qaraso, yadai naga harda fridge ga kuma generator a gidan namu alhalin nasan bamu da?'' cikin dakewa heenduh tace "la ayya mama na mnta na gaya miki doctor ne yasiyo su kinga harda katifa ma yaqaro mana a cewarsa kodan saboda kwanciyar zafi in kanaso saika fito da guda waje" tayi mgnr cikin dabara take Susan bayan qeyarta da akaifunta. jitai mama Zainab tace"khaleepa baitaba gajia da hidima wamu dai, koka hanasa sai yayi ni yaron nan zainabu, to shiknn ai angode jazakalla, dama shigowa nai dakin naga ko kin dawon dan dana gama sllr daki na koma ne.. injidai sababbiya bawani laifin kikai masa ba harya kiran naki ko? dan turo baki Kadan tai tareda maidasa kuma snn tace "Allah kuwa mama ba laifi nai masa ba tambaya tadai yayi wani abun daban" tayi mgnr gamida kwance niqab din da cire hijab din a jikinta. "Aho shikenan ay" cewar mama Zainab din da tayi, tana gama fadan hakan kuma ta fice. zama saman katifar heenduh tai tareda sauke ajiyar zuciya. shafa wuyanta tai sai taji masassarar ma ta rage amman dudda haka saida ta b'alli magani tasha. tanayo wanka tadawo ta kwanta sai juye juye takeyi a Katifar dan saboda wata sabuwar kewar doctor din ke qara shigarta.