← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 176 OF 178

Sashe 176

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

qwarai ba kadinga qetare zira'en wahala knn kashi kashi a rayuwar ka, abinda dady mukhtar knn yayi jugum yana tunawa. anan ne baba yawale yake shaida musu mutuwar matarsa da jimawa,su muntari da sauran jamaar gidan dake wajen saida suka sha jimamin mutuwar zulaihat matar yawale, ba'a tashi a wajen ba kuwa saida baba yawale da baffnsa ard'o suka yafi juna, a ranar kowa na gidan da kuma yan uwan matar baba yawale marigayya aka taru akai mata addua. koda dare yayi haka aka warewa maza qaton daki daban wanda zasuna kwana, haka suma matan, gashi kuma alkunya garesu a garin, indai akace ga mijinka to zaiyi wuya kadunga kulasa sosai gaba jamaa, hakan kuwa ba qaramin takurawa khaleepa yayi ba, dan kuwa iyakarsa da lollipop d'in tasa sai kallo daga nesa, shiyasa ya qagara subar garin, yayinda jikar baba muntari aisha kullum itace take yiwasu dady mukhtar da su baba dahara hidiman abinci da kaisu ganin dajujjuka dud in sunso, shiyasa suka shaqu da'ita, dan macece mai kirki gatada tsananin kunya ga kyau na usili, a sa'ance kuma zata kai tsarar momyn meenat a shekaru, kullum suna tare in kinga sun rabu to dare ne, ita aysha aranta abin har tsoro yake bata yanda akayi har ta saki jiki da baqin nasu haka sukai mummunan sabo, to randa suka tafi kuma yaya knn? musamman datasu tafi zuwa daya da heenduh, komi heenduh keso zatace mata aunty aisha kaza nike so, ko kuma aunty aisha zanyi kaza... haka suketa tarayya gwanin dadi wanda a qalla ba'a kasara ba saida su baba yawale sukai sati uku cur a garin Snn suka fara shirin komawa. ana gobe komawa su ne heenduh na cikin daki ta rungume aunty aisha tanata kukan shagwaba wai ita saidai ta bisu.. itako aunty aisha murmushi kawai take yi bata cewa komi, dan ita kadai tasan damuwar dake danqare cikin ranta, ana haka ko saiga baba muntari ya shigo da kansa yana sheda musu kiran ard'o. bada jumawa ba kuwa suka tafi su dukansu, wato baba dahara da mama zainab sai heenduh da kuma baby meenat dake hannunta da kuma aunty aishan sai momyn menat din. suna shiga shashin ard'o nan suka Iske da baba isma'il d'in sai kuma dady mukhtar da dady sales sai baba yawalen da khaleepa sai baba muntari d'in. saida kowa ya natsa ne sannan baffa ard'o yayi bismillah yafara da cewa "haqiqa babanku yawale yazo mun da al'amari mai girma wanda kuma naji dad'insa, wato na furta mun dayai cewa zai aure d'aharatu" ai kowa wajen sadda yaji farin ciki a ransa musamman baba dahara data sunne kanta qasa tana murmushi, baffa ard'o yace '' to dan haka zanso naji ta bakinki d'aharatu inkin amunce kada atauye miki haqqi kunya ta hanaki mgn, dan haka kifadi gskian abunda ke ranki " cikin murmushin kunya baba d'ahara tace "kawu ai dud mun mallaki hankalin kanmu dan haka babu wata jayayya da zanyi kan hakan, na amince wlh Allah nima" sauran kad'an heenduh da momyn amnat da aunty aisha su saki dariya ganin yanda baba d'ahara take mgn tana boye boyen fuskarta uwa matashiya mai kunya a gaban surukanta. daqyar suka samu suka guntse kuwa, khaleepa kuwa wani dan taqataiccen murmushi yasaki a gefe bakinsa dan shima acting dinda yaga baba d'ahara tayi yabasa dariya a rai. baffa ard'o yace '' masha Allah, Allah tabbatar da alheri to" da amin aka amsa a wajen, jisukai baba yawale yace "nima baffa inada mgn, daman cewa nayi Inda mijin aisha ya rasu tun batafi wata daya ba a gidan auranta ba kmr yanda naji lbr, shine nace ina nemawa d'ana mukhtar aurenta wajen qanena muntari" baba yawale ya dubi dady mukhtar dayayi qasake yace "d'ana mukhtar ina fatan zaka karb'i tayin 'yar tawa danai maka ko?, murmushi baba isma'il da dady sales sukai sunawa dady mukhtar alama ta jinjina da nufin cewa yayi sa'ar mata kuwa suna tayasa murna, har aran dady mukhtar shima tun sanda yafara ganin aisha baisan miyasa ta tsaya masa arai ba take burgesa sosai, kuma ma ay koda a misali baima son auren yadda baba yawale dai harya furta to dole kuwa yayi biyayya, dan haka babu wani ja'inja yace "baba na karba kuma na gode" murmushi baba yawale yayi yace "alhamdillah to, snn yadubi aysha yace "aisha a matsayinki na bajawara kinada ikon zaben miji bisa lokacin da kike budurwa, to dan haka shin kinada ra'ayin auren mukhtar ki zauna dashi a matsayin miji na har abada kuwa?" dasauri sukaga aunty aisha ta boye fuskarta ta gudu tabar dakin tana murmushi. dariya su baba yawale sukai danga alamun tana so knn shiyasa taji kunya tabar gun, yayinda heenduh dasu mama zainab sunji dadin hakan sosai, shima khaleepa yaji dadin hakan saidai momynsa yaji ta fado masa arai, cikin dubara ya saka hankicerf dinsa ya share qwallan. kamin su tashi daga wajen baffa ard'o ya yanke shawar gobe da safe za'a sauran sannan su wuce. haka kuwa akayi washe gari aka daura auran baba yawale da baba dahara sai kuma aunty aisha da dady mukhtar. ana gama daurin auran suka dauko hanya kuwa, wannan karon harda baba muntari da sauran yan uwa aka tafo domin suga mazaunin su baba yawale d'in, suna isa kuwa da yake baba dahara tayiwa danginta waya ta fada musu mgnr auran shiyasa suna sauka aka dinga sakin gud'a, wanda hakan harya ankarar da mutanen anguwa abinda ke faruwa, shiyasa akayi ta zuwa musu Allah sa alheri, mmn sales ma da mama jameela dud sunzo, saida aka kwana 7ana shagali anan cikin gida snn su baba muntari sukai haramar komawa bayan ya miqawa baba yawale dukiyar shanunsa daya bari a hannunsa tun shekarun bayan nan. dady mukhtar da dady sales da baba isma'il suka cikasu da 19 ta ka6a'kin arziqi, wanda saida baba yawale yayi mgn snn suka karba, a haka dady mukhtar yayi musu shatar motor takuwa kaisu har gida. kwana biyar da tarewar su baba d'ahara da aunty aisha snn su heenduh suka koma gida suma. qarfe biyar na marece suka iso gidan nasu, khaleepa da kansa ya dauko heenduh daga cikin motor ya shigo da 'ita falon gidan nasu, dayake tun jia khaleepa yazo da masu gyaran gida damasu furniture yasa aka fitar da komi na cikin dakin zarah dana gidan yabayar dasu sadaqa anan kuma aka sake sabbin zubi a gidan, su kuma masu gyaran gidan nan suka gyara sa tas yayi fes fes sai tashin qamshi ko 'ina na gidan yake, wanda shugowarsu ynxun da heenduh, sosai tayi mamakin yanda aka chanza komi na gidan ya dawo sabo dal uwa an baresa a leda. kai tsaye toilet yashiga da' ita yayo musu wanka dudda kunyar datakeji kuwa haka ta haqura, suna gamawa ya nad'ota a towel ya ajiye ta saman gado, gani tai ya miqe ya fuce, babu jimawa ya dawo hannunsa daukeda wani box qarami yazauna smn gadon yana murmushi, miqa mata yayi ta karba tana murmushi ta bude,, wani sarqar gold ne yar siriya da yan kunnenta sai daukar Ido sukeyi, sosai suka burgeta, tana murmushi tadago ta dubesa tace "wow doctor na, sunyi kyau fa, murmushi khaleepa yayi yace '' kyautar yunus knn dayai miki yace na baki" murmushi tayi har dimple dinta suka qara shugewa kyaun ta ya qara bayyana Snn tace" Allah sarki yunus ngd "amsar gift d'in khaleepa yayi ya kamota jikinsa yana shafata cikin qwarewa sannan yace" ajiye godiyar nan gefe lollipop na, nifa ban yarda da keda komi naki ya chanza, ya daura hannunsa saman breast dunta yace "kinga nan ma sun qara girma da taushi, ciki gareki ko sugar na? "dasauri ta rufe idanunta cikin kunyar kalamansa, please tell me lollipop na watan ki nawa rabonki da ganin al'ada?" daqyar tace"tun da nazo nan gidan banqara yiba, taqarashe mgnr cikin shagwaba, wani farinciki khaleepa yasakeji a ransa dan ya qara tabbatar wa saida yasake mata gwaji anan yagano cikin jikin heenduh harya kai wata daya da sati uku, dagudu yayi tsalle Saman gado uwa qaramin yaro, jikinsa ya jawota bayan ya warware towel d'in jikinsa itama ya zare nata, nan yasakata cikin jikinsa ya matseta gam yana fadan "alhamdillah baby neylar zata dawo again" lollipop na I very love you, kinmin komi na rayuwa, ubangiji Allah saka miki da alheri, Allah sa kita haihuwa dud one year, dan so nike ki taramun garke guda, yayi mgnr tareda manne mata Ido guda, turo lips dinta tayi cikin shagwaba tace "zan iya kuwa tara maka garken nan my doctor? , cikin bata fuska na wasa yace" to shikenan inda bazaki iyaba saina qaro wata mat..... tunkn ya'ida tayi saurin hayewa jikinsa tareda rufe masa bakinsa, tace "dan Allah stop it doctor na, indai haihuwa ce zanta maka ita indai zakaji farinciki, amman please I hate rival, natsani kishiya inba dole ba Allah ya qaddaro min hakan ba, rau rau tayi da idanunta snn tace " kishiya tsoro take ban doctor na" cikin murmushi ya qanqameta jikinsa yana lashe mata hawayen fuskar tata gamida rarrashinta snn yace "wasa nike miki lollipop na, kwantar da hankalinki kin isheni rayuwa ke daya, ke daya na fara so kuma ke kadai zan cigaba daso har qarshen rayuwa ta" ai sbd farinciki heenduh da kanta ta had'e bakinsu waje daya tana tsotsarsa cikin zafi zafi, kan shima ta burkita masa lissafi ya juyota qasa ya koma saman ta yadinga tsotsarta kota ina babu sauqaqawa, a haka yatura bakinsa saman nashanunta yana mata wani kalar Salo mai gigitarwa, haka suka haukacewa juna suna faranta ran juna babu qaqqautawa, sai bayan komi ya lafa ne suka shuge wani sabon wankan a toilet suna qwaqume da juna. kullum haka suka dinga kasance cikin farinciki gamida renon cikinsu, haka rayuwa ta miqa har cikin heenduh ya'isa haihuwa takuwa haifo kyakkyawar babynta sak ita, murna wajen khaleepa dasu aunty aisha babu mgn, baby kam taci sunanta jimamme wato *nayler*,. haihuwar nela nada 1year aunty aisha ta haihuwa itama, yainyar taci sunan inno suna kiranta da nihla. haka rayuwa ta miqa har akayi bikin yunus shima, heenduh na yaye nailer ta sake haifo yan biyu maza guda 2,masu kama da babansu, Allah sarki khaleepa har kukan murna yayi ya hada heenduh da yaran nasu ya rungume yana
Chapter 176 · 0% Book details