Sashe 36
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
*An dawo labari yanzun labarin*
*zaici gaba da kasantuwa*......
By
*Xexen Fasaha*
[1/17, 3:10 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
Fasaha online writers f. o.w.
*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.
~dedicated to my mom Sadeeq hawwas~
-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.
👁🥡👁
🅿2⃣1⃣.
*T* afe suke heenduh na riq'e da hannun babanta cikin tsabar sake tausaya masa ganin yanda yake jan q'afar cikin dauriya, tuni idanunta suka sake cikowa da ruwa, abu ga mai saurin kukan nan dai taku, ba 6ata lokaci kuwa hawaye suka fara zubo mata kuma a fuska. baba Ismail sarai ya kula da hawayen da heenduh d'in ke masa hakan ne ya sashi dakatawa da tafiyar tasa a dai dai q'ofar gidan baba yawale, dybanta yayi yace "heendu na inda bazaki daina mun kukan nan ba to shiga nan gidan baba yawale inje amin dreesing d'in ni kad'ai na harna dawo, dan nikam dai bazan jera mi tafi dake kina mun kuka a hanya ba ki jawo muna hankulan jama'ar anguwa akan muba"
yayi maganar yana kallonta.
da sauri heenduh ta share hawayen tace "yi haquri babana na daina kukan Allah kuwa to mu tafi kaji ko? "
murmushi baba Ismail yayi a ransa yace "hmmm heendu badai tausayi ba"
amman a fili sai yace "yawwa ko kefa, ya kalli gidan baba yawale yaga alamun yana ciki, bai shiga ba amman ya q'udurta a ransa cewa in suka dawo daga dreesing d'in zai shiga gidan ya gaishesa kamar yanda ya saba a kullum, dan yanzun yasan inya shiga tayarwa da baba yawale hankali kawai zaiyi da raunin jinin qafarsa.
basu q'ara wata klr doguwar tafiyar ba suka iso cemis din haruna.
haruna mai cemist saurayin matashin ne shima, kma yayi matuq'ar mutuwa akan son heenduh shima kuwa ba kadan ba, amman sai dai har yau ya gagara samo zuciyar gimbiyar heenduh dan bata ta6a basa damar halattar zuwa qofar gidan su ba koda wasa dudda tasan yana son nata kuwa dan yasha fad'a mtn
amman ko kadan bai gabanta ita,
ina ruwan manya heenduh.
dan haka haruna na ganinta da sauri ya miqe daga saman bencin majalissar su shida abokansa sakamakon ta6osa da wani abokinsa isa kabeer yayi ta hanyar cewa "kai haru gafa gimbiyar mata nan tafe da tsofonta may be wani abun za'ai musu"
yana isa kuwa har qasa ya gaisheda baba Ismail sannan ya miqe bayan baba isma'il din ya amsa haruna ya fara magana yana mai kallon qafar baba isma'il din cikin tausayawa yace
"subhanalla baba ciwo kaji ka qaraso to sai ai dreesing din wajen sabuda shigar qananun 6oyayyun citukan tetones a ciki" baba isma'il yace "wlh kuwa ciwo ne kuma abinda ya kawo ni kenan nima wato dressing din"
nan take haruna ya daga murfin nasa na katako wanda zai shigar dakai cemist din ya shiga ya d'auko hydrogen da auduga da bandj nan baba isma'il ya zauna kan wata farar kujera har aka gama masa dreesing din wajen sannan ya miqe tsaye yace "yawwa mlm haruna sannunka ngd fa nawane kudin naka mlm haruna?" cikin murmushi haruna yace ''haba baba wlh Allah sawaqa na kar6i kudinka, aiko wani ka kawo bazan karba kudin kuba koda ban san shiba kuwa, kaje kawai Allah sawaqa baba ,zan zo bayan kwana 3 na kwance maka dreesing din insha Allah a gida" ya qarasa maganar yana mai miqawa heenduh wasu magunguna yace "heenduh su baba zai dunga sha safe rana da dare"
godia baba isma'il yake masa da sauri haruna yace "baba ka daina dan Allah bakomi ay"
haka baba isma'il ya juya ya fara tafiya yana cewa "nagode sosai to haruna AllAh jiqan mlm musa" (mahainsa)
"aminnn baba"
ganin da haruna yai heenduh na shirin tafiya tabi bayan babanta yasashi saurin cewa "ah hm gimbiyar kyawawan matan duniya ko zama baki ba da kika zo kinata tsayuwa fa?
wata q'atuwar harara heendu ta sakar masa daman tun zuwanta wajen dud take a tsarge sakamakon wannan shegunayen masa'idawan idanuwa na abokan haru din na nan majalissar sa da sukaita binta dashi uwa mayu, dan haka cikin mafisar sauke hushinta akan haruna din ta sake watsa masa fararan tas qwayar idanun tan nan tace "anqi a zauna d'in, koko zama ya kawo ni ne bare kace in zauna cikin qatti ko ance maka ni yar iska ce?,, da sauri haruna ya kama bakinsa da hannun sa guda na haggu yace "tooo afuwan gimbiyar mata hjy heenduh abin baikai haka ba wlh ba haka niki nufi ba ni sam dam wlh, nasan tsayuwar ne babu dadi ay kuma shiyasa kikaji nace hakan"
wata sabuwar hararar ta sake sakar masa bayan ta saki qugunta taja tsoki tace"wannan kuma ya rage ya ruwanka mlm"
daga haka bata sake furta masa komi ba ta bi bayan babanta daya fara tafiya a hankula sabida taka qafar.
tana barin wajen kuwa abokan haru suka fasa ihu da sowa,,, isa kabeer yace "kai billaheel azeem ajin yarinyar nan yaimun a duka rayuwa fa sosai" musa dake gefensa yace "hm kaima ke fad'i anaji ay"!
nan kowa yaita tofa nasa tawun a wajen kuwa.
zama haru yayi yace "to yabon nata ya isa haka 'yan karere bansan iskanci fa kun zauna sai mgnr matata kuke"
isa kabeer ya doki kafadansa yace "kai d'an iska matarka da ubanwa ye ya baka?,,,, ko damuwa ma batai dakai ba ka zauna kanata kyarmar jiki kan mace" haris da sai yanzun yasake bude bakimsa yayi mgn sakamakon wayar daya gamayi da budurwarsa yace "kai ku qyalesa dan rawar jiki ga mace kamar henndu namiji zaiyi fiye da hakam ma, dan kaf samarin anguwar nan babu wanda baiyi yaqi wajen waccen zazzafar babyn ba ya gaji ya daina badan yaso ba, kai bari in taqaice maka ciki har dani wlh amman ganin danai babu sarki sai Allah dan yarinyar tanaji da kyaun ta bata sauraran kowa shiyasa na haqura na sami tema ta, danna lura qilan sai manyan 'ya'yan manyan mutane take saurara irinsu musaddiq dan gidn Alhj musa kaita".
fashewa matasan suka karayi da dariya suna cewa "gaskia ka bada maza fa hakan yawa ne fa, wayace maka ana gudu kan neman kalar su heenduh beauty?
gskia haru ka qara wuta kada ka sake ka rabu da waccen hurul aini din har sai inda qarfinka ya qare" dariyar jin dadi haru yayi harda shaga dan dogon gemunsa daya aje yana cewa "Yawwa abokaina ai sainaga abunda ya turewa buzu nadi,
Hari's cikin dariyar mugunta yace "ai kam dai ina mai tabbatar maka abokina babu abunda zai turewa buzu nadin nan nasa face wahala wacce kake sa kanka a ciki akan heenduh beauty wlh, kaje kuma gata ga kana nn ay, zakaga wulaqanci kuwa inda har bata gayyaceka ba kk shirin sa mata kai a rayuwar ta, hmmn koda yake hausawa sunyi gskia da sukace mai rabon shan duka bayajin kwa6a sai yasha tukun, dan haka kaje insha maka Allahumma kuwa munanan zaka zo bamu lanarin ketaka da yarinyar can zatayi, zanga hmm sarewar ka ranar" duka haru yakai masa gamida cewa "mugu dan baqinciki sainayi power kuwa a gunta saidai baqin ciki ya kasheka,,, isa kabeer yace "wlh kuwa abokina saidai baqin ciki nasa fa ya kashen sa, yaci gaba da cewar guys
wai ashe har doctor khaleepa ya dawo? haru yace "eh man ya dawo wajen sati biyu knn ma" musa yace "kai guy din ai yayi wlh akwai harkar girma wacceb babu qaranta a cikinta sai dai kuma shegen fadin ran masifa ne dashi,,, dariya suka qara kwasa a wajen haru yace "mazaje mazaje mazajen kenan ay, danni wlh guy din takunsa yana burgeni kai kominsa gaba daya burgeni yake over2, cikin tsokana hari's yace ''inda yana kam burgeka mizai hana kaje ka basa shawarar ya auri Sister dinsa heendu dan wlh dud duniyar nan in maka na babban mahaukaci to sunyi masifar dacewa da juna bil haqqi nike fad'a maka hakan haru"
Isa yace "bala'e knn, kai km yanzun kana nema dauko dala ba gammo knn, alhj mukhtar din zai bari hakan ta faru yanda ya tsani qanen nan nasa dama talakawa duka tab? ai kama daina wanga zance d'an saurayin " kowa na wajen yace "wannan gskia ne isa qilan in za'ayi auran ma kuwa saidai in alhj mukhtar bai duniyar nan anje can qasan qasa".
haru yace "ku rabu da d'an isakan mai mummunan fata insha Allah heenduh beauty tawa ce" dariya kawai haris yayi a haka matasan sukaci gaba da firar su kan dai..
heendu kuwa tana iske babanta ta kama hannunsa sukaci gaba da tafiya mutane a hanya sai yiwa baba isma'il sannun ciwon nasa suke har suka isa gidan baba yawale kuwa.
nan suka iskesa yana sallatul tazbihi.
zama sukai nan kan buzunsa baba isma'il cikin maganarsa ta yanda bazai takura baba yawale dake halin sallar ba ya dubi heenduh yace
"heenduh gskia kam haruna ya....