← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 162 OF 178

Sashe 162

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

da na masifa kullum fa saita tambayeni ya dawo daga tafiyar sa koko? to dan kambu....... cinyesa nace zanyi inya dawo ne? inda abinda take tunani bazai faru tsakanina dashi ba dan yanzun, ni wannan ba damuwa ta bane dan inada madadinsa sama da nawa innaso, haba haka kawai mata ta koma karya uwar d'a" hjy hadeeza tace "nima naga take taken matsiyaciyar tunda akai auran nan take yawan saka mun ido adud Inda taji nace zanje, to ban sanar mata ba ko tana zargin zamuyiwa danta wani surqullen ne bayan idonta oho" zarah tace bar tsinanniya Allah kuwa in tazo gidan nan ko fuska ta ta gama samu hartagaji tabar zuwa..... hjy hadeeza tace "a'a kada kiyi hakan, ke yarinya ce kinda qarancin tunani, ay bari zamuyi mlm lemma ya dawo mu samu muje tare da ita a gama da matsalar kishiyar nan taki in yaso itama hjy furdauseey d'in sai muje daga baya musa aimata zama daya a tura mata baqin aljani a jikinta yazamana ta ma nakasa takoma battada sauran wani amfani a rayuwarta wanda a haka zata ita ganin muna juya danta babu abinda zata iya Inda tana zaune waje daya ciwo ya cinyeta, kinga shikenan sai kiyi sabuwar duniyar ki keda mijinki hnkali kwance babu mai sa muku ido" dariya zarah tasaki harda wani dan ihun murna tace "ihuhu wlh kin kawo shawara momy na dan wlh ga dukkan alama irinnsu hjy furdauseey ne ke da shegen sakawa matayen 'y' yansu idanu a gidansu su rasa saqat inaaaaaaa wlh nikam bazan iyaba momy gwara da zaki mun maganin jarababba wanda har bacin ciki yasa ta hadiye zuciya ta mutu a nakastanta" "kedai kawai mu'ida jira mlm lamma ya dawo musan abinyi, amman yanxu kada fa ki nuna mata wani abu daya danganci raini mubi a sannu har muyi aikin nan dan in ki kace zaki gwada mata rashin mutuncinki harya fusatata zata iya qin zuwa wajen mlm din damu kuma zatama iya sakawa dan nata ya danqara miki saki kuma kinsan bazai musu ba Inda daman bawai sonki yake ba kin sani kema dan baida yanda zaiyi da iyayen nasa ne yasa ya yardan da auran, dan haka kisan yanda zakiyi mata mgn da fatan dai kin fahimceni ko? " " inaaa ay kada kiji komi kawai momy na fahimci dukkan ki ay" hjy hadeeza tace " yawwa kidai kiyaye kamar yanda nace mikin" daga haka ne suka ajiye wayar. zarah tana ajiye wayar kuwa saiga kiran hjy furdauseey d'in ya sake shugowa wayar tata, figar wayar tai ta daga taqi cewa komi sai hararar wayar take. hjy furdauseey tace "lpia dai zarah nike ta kiran wayar ki kinqi dagawa qarshema sainaji an katse ta?" cikin mgnr gadara zarah tace "eh, nayi baquwa ne wayar na hannun 'yarta kuma shiyasa kikaji hakan" Sam hjy furdauseey bataji dadin amsar da zarah ta mayar mata ba amman saita daure tace "daman ba wani abu bane yasa na kira ba nakirawo wayar maitsada ne najita kashe kuma ynxun dadynsa daya shigo gida yake cemun yadawo daga tafiyar dayai to shine nace in yadawo nan gida kice masa inason nagansa dan kwana uku knn rabona dana sakasa cikin idanuna". tabe baki zarah tayi tareda juyasa tawani hura qofofin hancinan nan nata sama abin ko kyau bai mata ba, snn kai tsaye tace "ban gansa ba, bai shigo ba inya shigo inban manta ba na fada masa dankin sanni da yawan mantuwa,tana gama fadan hakan kuwa bata jira komi ba ta kashe wayar tabar hjy furdauseey dake zaune cikin falon ta dayin sakatoto da baki cikin mmkin zarah wanda tama Gaza gane Inda yarinyar ta dosa,, a haka tamiqe jiki babu lakka ta koma dakin alhj mukhtar tana masa complain na har yanzu khaleepa bai shigo ya ganta ba anan alhj mukhtar ya nuna mata wataqil koya gaji ne amman yasan zaiyi wuya gobe bai shigo ba, a haka ta kwanta dai zuciyar ta babu dadi ga damuwar son ganin khaleepa ga kuma takaicin zarah. heenduh kuwa tana ganin futar khaleepa daga dakin nata nan ta wancakalar da gyalenta ta miqe tashiga toilet ta watsa ruwa sbd dud jikanta babu dadi kukan data sha ne har takejin uwa tana masassara ma, nan tayo alwala ta fito tayi sallar ta, tana gamawa ta bude Inda taga kayan ta suke nanta zaqulo wasu riga da wanda na barci tasaka, ta qaro qarfin iskan dakin tareda kashe fitilar dake bed side dinta, tahau gado knn tajawo blanket tana shurin rufe rabin jikanta taji ya turo qofar dakin ya shigo, saurin kwanciya tai tareda lumshe idanunta uwa mai barci kuwa, tsaye yayi yana kallon ta, ahankali ya miqe hannunsa ya kunna hasken dakin wanda nan da nan haske ya gauraya dakin dukkansa. kusa da gadon ya qarasa yasa hannu ya janye abin rufar tareda dan girgiza kafadunta kadan yana fadin "lollipop ki taso man muje falo inaso na hada kune keda zarah muyi mgn gudun shiga haqqin wata ko?" aiko tanajin hakan wani takaici ya qumeta dan haka tuni ta wartsake daga barcin qaryar tata da takeyi ta miqe zaune ta wasa masa harara tace "na huttassheka basai kasha wahalan mgn ba dan I think bai wuce na rabon girki bako? to kaje na yafe mata kai aje ayita shan amarci lpia" tana gama fadan hakan kuwa tai kwanciyar ta,, wani mummunan 6acin rai mgnr tata ta haddasawa khaleepa, tunda yake da'ita bata ta6a bata masa rai kamar haka ba, wai ita wanne kalar hali ne da'ita? an doketa an mata nasiha da addua amman abin nata ya shallake tunanun mai tunani, dan haka tuni idanunsa suka fara bada kalar ja,,,, daman muddin ransa ya baci haka ne alama atattare dashi, cikin zafin zuciya da fushi ya daka mata wata uwar tsawa da fadin ''keeeeeee??!! nan yasa hannu daya ya ida funcikota daga kwancen da take wanda adai dai nan zarah ta saurin tasowa daga kujerar da take zaune a nan falo sakamakon tsawar da tajiyo daga dakin heenduh d'in,aiko nan take ta'iso saman kofan dakin na heenduh ta lafe ta musu la6e, jitai khaleepa yace "ki shiga hankalinki dani nonsense girl,,, kuma kibar ganin cewa ina shanye dud wani abu da kike mun banson daine kawai ki taso mun da asalin fushi nane b'oyayye , but I can't now,,, kin kaini mature, abinda kika furtan yanzu ya dugunzuma mun zuciya gaba dayaketa,! zakisan kuma kinyiwa d'an halak hakan, kuma abinda kike taqama dashi a jikinki kije ki jiqasu duka ki shanye an haqura dasu dan inada wajen samunsu it's available inaso,, mtwww " yana gama fadan hakan ya turata saman gado ta fad'a akai tanata zazzare idanuwa kuwa, qafarsa ya daura a qarfen gadon ya dan sunkuyo fuskarsa wacce babu annuri ko kadan yanzun a kanta, wanda hakan ba qaramun fad'ar mata da gaba yayi ba kuwa, dan khaleepa kuwa na ainahin taga ya rikid'e ya koma mata sak, wato. marar wasa da fara'a din nan ko kadan, "nidake aga mafashi dan yanzu aka fara wasan!" abinda yace knn ya nufi barin dakin wanda da gudu zarah ta sauko ta koma wajen zaman ta zuciyarta cikeda tunanun tomi heenduh ta guma masa haka da zafi dud yabi ya haukace haka da masifa lokaci daya?." yana barin dakin kuwa heenduh ta fashe da kuka gamida jin haushin kanta na abunda tace masa yanzun kuma gashi yayi fushi ya tafi, wai ita mike damun tane? tambayar da taita yiwa kanta knn kuwa. khaleepa kuwa yana fitowa falo dudda yaga zarah kuwa amman kuma ko Inda take ma bai sake kallo ba ya fuce da ga gidan yashige motarsa ya kunna, wanda heenduh najin qarar tashin motor tasa kuwa hakan yasa da gudu ta tashi ta bude qofar window tana hangensa harya fuce daga gidan, zubewa tai saman gado tareda dafe kanta tana adduan Allah kare mata shi,,, hawaye suka ci gaba da mata ambaliya a fuska sanda taita kiransa a wayarta amman sam yaqi d'agawa. shiko koda fitarsa kai tsaye gidansu yaje har hjy furdausey kuwa ta fara bacci ya mata waya sai gata kuwa ta sauko qasan falon ta zauna cikeda farin cikin ganinsa nan tahau cewa "dadynka yake cemun ka dawo kuma naga baka shigo kaga momyn taka ba itama kuma ta ganka ba, shiyasa nakira wayan ka kuma taqi shiga inche dai lpia mai tsada na?" wani dan murmushi yayi kadan wanda baikai har zucci ba sannan yace "phone d'in ne na barta a motor ne momy shiyasa kuma tana rufe, saurin kauda zancen yayi gamida shafa cikinsa yana motsa fuskarsa yace "momy yunwa nikeji kun rage abinci ne a gidan?" dasauri hjy furdausey ta miqe tana fadin"mai tsada na ai ko babu abuncin nan saina dafa Maka kowanne kake da buqatar ci kuwa bare ma akwai, ta so muje kaci gashi can a dining area "a haka yaje ya zauna yafara cin abinci, wanda yaci sa ko sosai ya qoshi wanda ba shine yabar gidan ba sai wajen sha biyu na dare snn yayi bankwana da momyn ya shiga dakinsa ya debo wasu kaya ya saka a but din motarsa ya shiga motor ya kunna tareda barin anguwar, koda ya dawo gidan dakinsa ya shuge yayi kwanciyar sa baibi ta kan kuwa ba cikinsu. washe gari da misalin qarfe 11pm ya fito dakinsa sanye cikin qananun kaya wanda suka qara haskasa sosai, kai tsaye kitchen ya nufa, babu zato ya iske heenduh tsaye cikin kitchen d'in tana hada breakfast, tana sanye cikin wata qaramar riga da wando jeans na mata jajaye da surkin fari wanda kayan suka matseta gam gam sunmata kyau matuqar gske kuwa, Snn tayi gammo da gashin ta tuni ta koma uwa yar baby kuwa, tana ganinsa taji gabanta ya wani mummunan bugawa dasauri ta sunne kanta tareda furta "ina kwana doctor?" acan qasan ma qoshi tayi mgnr, sarai ya jita kuma tasan yaji d'in amman saiyayi burus da'ita ya nufi Inda yaga ctl yayi sa'a akwai ruwan zafi kuwa a cikinsa, nan ya dauko cup yana qoqarin hadawa da kansa knn tayi saurin qarasowa gabansa taja ta tsaya tana kallon sa tace "gafa breakfast nan ina shirya maka..... wani kallo taga ya jefeta dashi fuskarsa a tamqe ya watsa mata harara gamida tabe lips yace "nop, bani
Chapter 162 · 0% Book details