Sashe 61
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Indai yana fushi baison ganin kowa wajen mts na hanasa shiga cikin talakawa anman yaqi dan babu mamaki sune suka jaza masa wannan q'uncin da yakeyi,, amman bari na barsa zuwa anjima inya saki naji koma miye" tana gama fadan hakan ta kwashe system dinta tayi gaba zuwa saman ta,sai kuma ta juyo tace"af na manta asabe biyoni da kayan nan d'aki na dan akwai masu halin 6eraye a wajen kada amun wubb nan da wasu daga ciki" da sauri asabe tace "to hajiya" hakan kuwa ta kwashe kayan nan duka Hjy Firdausi na tsaye a saman benenta saida asabe ta gama sannan ta shige dakin nata cikin nuna isa, gwala gwalai sai motsi suke a jikinta kota ina a hakan ta kullo qofan. asabe ta dubi heenduh tace "kiyi haquri kinji ko muma haka muke haquri da ita kina gani kuma" wani murmushin takaici heenduh tai tace"mama asabe babu komi ay abun ba baqona bane a ji bare na damu, kije kici gaba da aikinku kada kiyi laifi kuma" harta wuce tace ''am mama asabe ina ne d'akin doctor ne dan part din yayi yawa a sama "asabe tace hakane, amman gashi nan d'aki na tsakiya." "Yawwa mama asabe ngd inasan ganinsa ne daman zamuyi mgn bazan iya zaman jiransa har ya fito ba inada uzuri nima" asabe tace''yawata ya wannan kuma qwamma kiji dan bansa ran zai fito yanzun ba" asabe ta wuce kitchen ita kuma ta hau benen gabanta na faduwa ta bude dakin ta shiga. saidai kuma ga mamakinta bai dakin nasa, kuma ga kwanonin abinci nan ga alama anyi anfani dasu yanzun. tana tsaye bakin qofa ta riqe qofar bata shigo ba, dakin bnda qamshin jikinsa bata jin komi a cikinsa sai qarar iskan ac dake tashi dayake yau zafi zafi garin nasu. tuni taji ta daina 'yar zufar data fara kuwa. sakin qofar tai ta ida shigowa dakin aiko ta rufe tareda shiga lock batareda ta sani ba. bin dakin take da kallo Wanda tsarinsa na rashin hayaniya ba qaramun birgeta yai ba. wajen saka kayansa ne sai kuma wani shimfudadden gado a qasan gun, sai wani kwantaccen fridge dinsa tareda hangan suits dnsa. sai wajen ajiye takalmnsa da briefcase dunsa da laptops dinsa, sai carpet shinfude a tsakar dakin su kadaine. tana shurin kama qofar dakin ta fita taji an murda wata qofa an fito. a tsorace ta juya dan ta tsorata kam, ganin shine yasa ta sauke ajiyar zuciya tareda binsa da kallo da fararen idanunta. ga alama toilet ne ya fito dan hannuwansa da lema yasa towel qarami yana goge hannuwan nasa hakan ne y tabbatar mata da yanzun nan ya gama cin abincin data gani wajen maybe yaje wanko hannunsa kamar yanda taga yana goge leman ruwan. sosai yayi mamakin ganinta a dakin nasa sai kuma yayi burus da ita tanfar bai ganta ba dan ya yankewa kanshi shawarar dena kula yarinyar kwata kwata dan nan gaba baisan kuma mizatai masa ba wanda zata kunya tasa a cikin jama'a. amman kuma har yanzun yana jin ciwon abinda tai masa bai gama tunanin saba yaga ta qaraso ta zuqunna saman qafafunta gamida ruqo kunnuwanta tace"dan Allah doctor kai haquri bada niyya nai ba Allah bansan kaje wajen zarah ne shiyasa sbd battada kirki da d'a'a, kuma kaga ma mama tace sainazo baka haquri sannan kuma taganmu mun koma gida tare shine zaisa ta haqura. banza yai mata ya koma ya zauna gefen gadonsa yadan kishin gida tareda lumshe idanunsa har gassan idanunsa suka kwanto kwarminsu Wanda hakan ba qaramin kyau heenduh taga ya qara mata ba, kazalika sajensa na fuska kwance lub lub gwanin so. wani haushi ne ya kamata jin baice mata ci kanki ba hakan yasa ta kamo hannuwansa ta riqe cikin nata tana matsa masa su tace"please doctor wake up...wake up nace kai haquri na daina maka haka, still saima taga ya qwace hannunsa tareda juya mata baya yana qoqarin jawo beedsheet ya rufe jikinsa, tai saurin riqe masa beedsheet din kuwa tana cigaba da yimasa magiya daya tashi sutafi mama ta gansu kota haqure matan, aiko jin ta cika masa kunne dmn gashi har yanzun kansa bai daina sara masa ba na 6acin ranta data cusa mass, dan haka a fusace ya miqe zaune tareda juyowa ya bata wsu qwaqqwaran marika a kumatun ta tareda turata ta fad'i qasan wajen ta bayanta. cikin zafi yake cewa"headache ki fita daga dakin nan tunkan na miki rashin mutunci Wanda ya doke kalar naki fa"!!! aiko cikin zubar hawaye ta miqe tareda sake ruqo hannuwansa tana kuka tace"wai kai bakkajin haquri ne? nabaka haquri ka qiya? to Allah saidai kamin dud abinda zakamun amman bazan barka ba sai munje wajen mama na" tayi maganar tareda sake zuboda wasu qwallan bayan tai saurin rungume hannuwansa cikin tsakanin cikakkun mamanta tareda d'ora kanta a hannuwan nasa tana hawaye. tausayinta yaji sosai kuma ya kamasa jikinsa na masa wani iri jin yanda take qara rungume hannuwan sa tsakanin qirjinta tana basa haquri dan zuwa yanzun muryarta harta fara yin qasa sbd kuka. "zan haqura amman da sharad'i inzakiyi kuma kin yarda?" da sauri tace''na..n. nayarda doctor miye abun? sake kallonta yai ido cikin ido kowanensu gabansa na faduwa daga qarshe tsuke fuska ya qarayi yace "zakimun abunda nai miki jia a mota ne kawai shi ni keda buqata inji yanzun" sakin baki tai tareda zaro idanunta tace "doctor bafa matarka bace ni kuma babu kya.... yayi saurin katseta da cewa ''ke dakata bance kimin surutu ba in bazaki iyaba kuma 6acemun da gani get out in my room"!! yayi maganar fuska daure. sosai jikinta ya mutu murus, shin yaya zatayi? ga qoshi ga kwana yunwa??????!,, ganin datai yana shirin miqewa tsaye yabar mata ma dakin gaba daya yasa tai saurin dafa kafad'unsa bayan ta samu masauki bisa cinyoyinsa ta zauna. zubama juna ido sukai babu Wanda yace uffan da sauri ta lumshe idanunta ganin yanda yai mata signal da girarsa guda d'aya alamun ta fara aikinta. bude idanun tasake yi sai taga yai mata nuni da kuncinsa na dama yace ''oya kiss me here" cikin mutuwar jiki ta kawo lips dinta ta basa kissing a wajen, wani taqaitaccen murmushi yayi tareda juyo mata gudan gefen nanma tai kiss zubawa juna ido suka sakeyi babu zato taga yanuna mata bakinsa da yatsansa bayan ya sake matsoda ita sosai cikin jikinsa. cikin mutuwar jiki nan ma ta runtse idanunta gammm ta sanya bakinta a nasa tana juyawa, dan takasa aikata komi sbd mutuwar jiki data sameta. dan haka amsar bakin nata yai bayan ya kamo harshenta yana mata wasa dashi, wasa kuwa mai gigitarwa dan gaba daya taji jikinta ya ida mutuwa tayi baya luuuuuuuuu zata fadi yayi saurin ruqota tareda saurin kwantar da ita bisa gadonsa ya kamo lips dinta yana cigaba da tsotsen su cikin tsananin qwarewa. sosai suke sauke numfashi banda miqa babu abunda heenduh tana runtse hannuwan ta sosai gamma. so take ta tashi amman ta kasa, gaba daya sai da ya gama lashe mata kwalliyar fiskarta tsab sannan ya gangaro da bakinsa saman wuyanta yana lasan ta ahaka harya iso saman qirjinta da riga bata ida rufesu ba ta sama suka taso tsabar girmansu. qwarai sosai yaji hankalinsa yabar jikinsa jin mugun laushinsu dayai sanda ya d'ora bakinsa saman su. zumbur heenduh ta miqe tana kyarma ko'ina na jikinta gawani jiri jiri dake son kayarda ita, qofa ta nufa zata fita, da sauri shima ya miqe tsaye ya isa gareta trda sake rungumo bayanta zuwa cikin faffadan qirjinsa ya sake d'ora bakinsa saman wuyanta yaci gaba da sakar mata zafafan kisses cikin rawar jiki, nishi kawai suke saki hannunsa yasa ya janye gashin kanta daya sauko har rabin bayanta baki yasa a kafad'anta yana lashe wajen har zuwa cikin kunnenta yayinda hannuwansa ke rungume da d'an shafaffen cikinta. a zabure heenduh ta juyo zuwa jikinsa ta rungumesa tareda fashe masa da kuka tana fadin"please ka daina doctor zakasa na suma dan Allah ka daina it's enough jiri nikeji zan fadi qasa"!!! tayi maganar tareda sulalewa qasa tai zaman durshan cikin wata muguwar kunyarsa da bata taba jiba tunda take. hannuwansa yasa ya sake miqar da ita tsaye ya zuba mata kalar tsumammun idanunsa fesssss a kanta yana faman kallon ta ko qyaftawa ya kasayi. sosai yakejin dad'in bakinta matuqa gaya, dan haka can qasan zuciyarsa ya furta"sugar lips"!!! baisan sanda ma ya sake fuzgota jikinsa ba ya maida bakinsa cikin nata ya mannesu yaci gaba da hautsina mata d'an shauran hankalinta, saida ya kusan 15 mints yana rure mata jiki ta hanyar kissing nasa managarta sannan ya zaunar da ita bakin gadonsa dud kunya ta addabeta tagaza kallon sama. jitai yace "kin fanshe kanki yanzun to headache but please wait a moment I'm back" yana fadin haka ya shige toilet, da kallon mamaki ta bisa da tunanin cewa suwai maza basuda kunya ne?! bai jimaba taga ya fito yadan yatsuna fuska tareda cewa"taso muje" binsa tai kamar wacce aka zarewa lakka dan had yanzun qarfin kuzarin jikinta bai gama dawowa ba. anan tsakar gida suka iske mama Zainab na rubuta rubutun su nasha datake musu na addu'oen kariya. ganinsu datai tare ya tabbatar mata da heenduh ta bashi haqurin dan haka nan mama Zainab ta fara qara basa haqurin yayi saurin cewa"a'a mama Allah kuwa babu komi daman shigowa da nayi d'azun da niyyar in sanar muku keda baba tafiyar da zanyi fatarcout fiddo motocin da dady zaiyo odarsu daga can qasar da yake daga nan ni kuma naiwa mutanensa mgn masu siyen saren motors din sannan na dawo gida, nasan zan kai kamar 5weeks shiyasa na dauki strike na hutu a hospital namu dudda daqyar na samu suka amince a ganinsu kwanakin sunyi nisa" mama tace"Allah sarki yauda gobe dud daya ne ai wajen Allah, basu son ne su rasa jajirtaccen likita ne kamarka ay shiyasa kaji sunce kwanakin sunyi nisa" dan murmushi yai yace"to mama na tafi dan gobe da sassafe zanbi jirgi sannan kuma yunus zai kawo muku saqo" godiya mama taitayi masa tareda fatan dawowa lpia harya juya zai tafi saiya juyo ya kalli heenduh dake tsaye bakin qofar dakinta, ga kma mamakinsa hawaye ne yaga ni suna bin fuskarta bai qara tsinkewa ba saida yaga