Sashe 84
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read
ta tsuman wani bacin ran, sam bata d'aukar raini bare tozarci dan haka a masifance tuni tai jaking din zarah itama tareda sauke mata nata zazzafan Marin har 2 ....nanfa rigima ta kaure sukaita doke doke da kai bugu a ko'ina, zarah ko q'ibar ce kawai babu qarfi dan heenduh taci k'arfinta Inda har ta sameta a bakinta ta fashe mata shi har yana zuvar yoyon jini, aikuwa tuni zarah ta wawuro hannun heebduh ta datsa mata haqora tareda gantsara mata wani kalar masifaffen cizo wanda zafin nasa yasa heenduh sulalewa a qasa tareda fasa qarar zafi.... kanta taso kuwa har zarah ta tausheta tana kai mata duka..... heendu da qarfin hali take son sake miqewa amman takasa dan zarah kam tagama fasa mata hannu da cizo komi nata ya d'auke mata dan yanda Kasan saran maciji haka heenduh taji shigar cizon. Hjy firdausey kuwa zaune a kujera tana zaune ta hard'e qafafu tana kur6ar lemun take cewa "yawwa 'yata zarah lakad'a mata shegen duka tsinanniyar... wata razananiyar daka tsawa khaleepa yasakar wa zarah rareda tunkarowa wajen a fusace dan tunda yaji Qarar heenduh a falon yafito a gigice take kuma yayi arba da abinda ke faruwa a qasan falon.. qarasowarsa kuwa a zafafe babu bata lokaci ya dago zarah tareda dake kan heenduh ya d'auketa da wani mugun zazzafahn qwaqqwaran mari har watch dunsa na faduwa qasa wanda zafin shigar marunda zarah taji ne ya haddasa mata ganib wasu bulalen stars tareda jin ya sake hankad'ata baya tabugi bango ta dawo ta jibge a qasa war was. Ransa a b'ace yace "ke bakida hankali ne zaki nemi kashe 'yar mutane banza ballagaza...tuni Hjy firdausey ta miqe tace "aiba zarah ya cancanta ka kirawo da ballagaza ba ga dai ballagaza nan a gabanka karuwar b'oye uwarmi har tazo yimaka ne a daki dahar zance maka naga takakar man mace ka rainamun hankali kace bakasan nama waye ba, daman da biyu na zauna falon dan alamun ka ban yarda dasu ba da naje dakinka yanzun kuma akai sa'a sanda na baeo dakin naka zarah tashigo take cemun ba takakarmanta bane danayi mata maganar ashe kana sane damai su ma?!" kasa mgn yai kwata kwata banda zinga babu wani abunda zuciyarsa ke masa. cikin tsana Hjy firdausey ta dubi heenduh tace "maza maza tashi mutafi har gidan naku dan yau sai kowa yasani a anguwar nan ke *karuwa ce*!!". Wani kalar masifaffen kuka heenduh ta saki tuni ta mnta da wani zafin cizo ita kawai tsoranta d'aya kada su baba Ismail susan da ngnr nan dawane ido zata kallesu?????????,, wayyo yau ko ta bani ita wane ma iriyar tsautsayi ne yakawota gidn nan yau??? da kukan dana sani. abinda uwa ta nuna bataso tun farko inkayisa kayisa zaka samu marsala tunanin abunda yafaru take kanta samu mama Zainab har ta barta ta fito bada sonta ba.. jitai Hjy firdausey ta jawo hanunta tana cewa "zaki fadamun abinda ya kaiki dakin D'ana koko saina tona miki aisiri yau cikin Daren nan a nguwar nan wai?" kuka kawai heenduh keyi tama gaza mgn sai faman girgiza kai takeyi. cikin wata kalar dakewar zuciya mai zafin gaske wacce me tattareda takaicin zafin hucin mugun 6acin rai taji khaleepa yace a kaurare "ki saketa momy ninan zan fada mki dalilin zuwanta d'akina!!!!! da sauri heenduh ta dago idanunta cikin wahala take girgiza masa kanta alamun 'a'a...... d'auke Kansa yai kamar baisan mita ke nufi ba ya dubi momyn nasa sosai yace Momy ita wannan heenduhhhh d'in nan mafa da kike magana ta fad'a akai batareda kinsan reason na zuwanta daki nawa ba to taimakona tazoyi a sa'ilin kokuma nace temakonki mafa" a matsayinta nawa zata temakeni kokai wannan faqiran mutanen ma? kai tsaye gwiwa a qarfafe yace ''eah Momy temako bawai yana nufin na kudi ba kowani abu kamar haka daya dangancesa,,, just she...sh...'s help me na a matsayinta kuwa na mat....