Sashe 2
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
👁🥡👁
🅿2⃣
Bayan gyara farin medical glass d'in idanunsa da yayi, fuskarsa a matuqar damuwance yace
"amman mama miyasa kike zama bakici abinci ba gashi ulcer ta kamaki har haka?
sannan mama ga maleria itama?
mama shiru tai bata ce komi ba, dudda tasan su d'in ba masu hali bane amman tasan mijinta bai q'asa a gwiwa ba wajen jajircewan sa akan ciyar dasu koda babu yawa ne kuwa,
Khaleefa a ransa fad'a yake
"why dady!! why dady!! please ya za'ace q'aninka d'an uwanka uwa day'a uba day'a kagaza tallafa masu a rayuwar su yanda ya dace dudda halin da kake dashi? amman zaka iya yiwa wasu alheri why shi bnda shi dady?
runtse idanunsa yayi a hankali gam2 sannan ya bud'esu ya saukesu kan yunus yace
"yunus je gida ka fito mana da mota quick please"
"an gama doctor" cewar yunus d"in, haka ya wuce tuni heendu ta rakasa da harara taci gaba da wanke tuwon a ruwa tana zubawa a tukunya.
mama tace
"a'a bana zama da yunwa mai sunan manya kawai dai nasan hakan nufin Allah ne a gareni, maleria kuma sauro a gidajen talakawa ai sai dai haquri Khaleefa kai dai Allah shi rufa asiri"
''aminn mama" cewar Heenduh data zauna a gefenta tana murza mata tafin hannunta, sannan cikin son bashi haushi tasake cewa"mama kinsan ai masu kud'in nan fa sam su basusan ana q'aq'anikayi ba a wannan lokacin ba saimu talakawa bayin Allah, shiyasa komi zasuga talaka yayi suke ganinsa a raine, amman dai dudda haka muma dai km Alhamdulilla inda bamuje maulan roq'o a gidan wasu ba bare azo ai mana surutu, babanmu ya iyawa talaucinmu kum...
buge mata baki maman tayi cikin jin kunyar habaicin dataji Heenduh d'in na sakarwa Khaleefa,,
cikin takaici tace "zaki rufemin baki kosai na farfasa miki shi yanzun nan sakarya kawai"
turo 'yan siraran lips d'inta tayi ba ta sake furta komi ba kawai taci gaba da murzawa maman tafin hannun nata dan samar mata da d'umi ga alama maman sanyi takeji na masassara.
dudda yasan wannan maganar shi wannan lazy headache din take jefamawa amman sam bai nuna hakan ba a fuskarsa bama, hasalima wayarsa dake hannunsa da yake dubawa kawai ita yafi maida hankalin sa a kai yana dannawa. duddai kuwa maganganun nata sun masa zafi amman babu komi tarata yake har yanzun.
wayar sa ce tahau ringing,
da'gawa yayi
"ok yunus gani nan futowa yanzun to''
abinda yace knn ya miq'e tsaye bayan ya d'auki jikkar tasa yace
"mama bari na kawo miki magungunan da yadace kisha" mamar tace "Khaleefa tun dawowar ka
q'asar nan daga makaranta yau kimanin sati 2 knn kake ta hidima damu dan Allah ka barsa in mlm ya dawo zai siyo min maganin kaji?"
"a'a mama dan Allah na roq'eki kada kice a'a a karo na biyu kema ai mahaifiyata ce fa" yayi maganar yana mai son a tausayawa kalaman nasa,, ita kuwa Heenduh kyab'e baki tayi a ciki ciki tace "dubesa kamar wani mutumin kirki mtsss harda wani cewa da mamata mamarsa,, hmm! ai wlh Allah sawwaqa mamarka nacen masifaffiyar nan marar kirki can kaje kaji da ita bawai tawa ba, sai nacin tsiya dubi fa dud abinda ya faru jiya amman saida ya dawo gidan mu yau kamar da kudin babansa a ka cika aka siyi gidan, mtss ta qara jan tsaki jin wata zuciyar tace mata "amman ai qanen babansa ne mai gidan ko heendu ? (babanta knn) dan ya shigo laifi ne Heenduh? yatsina fuska tayi a sace ta wani 6alla masa harara sannan ta dauke kanta tace a can qasan zuciyarta take fad'in "haba ni wlh tun bayan tafiyarsa qaro karatun likitancin nan da yayi har tsawon shekara day'a ba qaramin dad'i naji ba da nabar ganinsa shida wannan abokan nasa amman yanzun ya dawo suma sun dawo kuma, ita takaicinta ma yanda suka ci gaba da had'a musu majalissan abokansa a qofar gida a dud ranar weekend kowa na hutawa a gida ranar knn to abinnan ba qaramin takaici yake qunsa mata ba, shikadai ne Allah bai yassarewa nacin kallo ba a majalissar bisaga abokanan nasa masu nacin kallon tsiya, dan wani sa'in kotana son fitowa sai dai ra haqura.
maganar mama ce taji ta katse mata tunanin nata da tace "to shikenan Khaleefa AllAh shiyi albarka ya kuma daidaita tsakanin mahaifanku kaji"
cikin jin dad'in addu'ar maman Khaleefa yace "amean mama,
bari naje na kawo miki magun gunan saiki fara sha ynxun"
yayi maganar yana mai barin wajen da gangan yabi ta saman kan yatsan kafar Heenduh babban ya wuce abinsa kuwa hnkali kwance kamar bai taka komi ba,
yayi hakanne kuma
cikin mugunta da son ya kuma baqanta mata, dan yana lura da murgud'e murguden da take masa tun a lokuttan zamanta wajen "wata qara ta saki kuwa gamida dafe wajen da hannunta,, tana "ashhhh ! wuushh Allah na ya fiddan yatsa mama ynxun!!!"
da sauri mama tace "ke lafiyarki lau kuwa? "takamun qafana yayi mama,, tayi maganar a azabance,,
shikuwa tuni ya fice abinsa inda buqatarsa ta biya harda wani iriyar tsadadden 6oyayyen murmushi ya dinga saki tsakanin le6unansa. mama tace "jimin sakaryar yarinya, kinsan dai da gangan bazai taka miki yatsa ba ko? nasan bai gani bane saikiyi haquri kuma" Heenduh kuwa dmn akwai aukin saurin kuka dan ta tsani abin da ka ta6a lafiyar jikinta sam.
cikin qwallar takaici tace "wlh mama mugu ne yah kaleepa din can kedai ke baki ida sanin halayen saba shiyasa, wlh mama ni nasan da gangan yaimun inda daman ya tsaneni ba sona yake ba tuntuni"
''yaza'ayi mutum yaqi jininsa d'an uwansa banda shiriritanki kuma da kika saba?"
cewar mama, heendu kuwa tayi saurin cewa ''to nidai wlh mama ya q'i jini na nima kuma shiyasa naq'i nasa jinin😏"
tayi mgnr tana murgada baki kamar yana wajen. kuma hr lokacin da qwallan a fuskarta.
gyara kwanciya kawai mama tayi tana mai lumshe idanunta ita kam bazata iya biyewa Heenduh ba tana fama da kanta ma, jin mamar taki tankata yasata miqewa tsaye tana dangishi da qafar tana fad'i a cikin zuciyarta "Allah ya isa nikam dai walh mugu zai kashemun yatsa kawai kaje ka maidani kuturwa ina budurwa ta ka nakastani dan q'iyayya.
kuma nima wlh ynda ka tsaneni nima bn sonka har cikin ruwan raina.
a haka ta qarasa ta sauke tuwon ta kashe murhun ta dawo ta kwanta nan gefen mama ta d'auko wayarta daga cikin bra din tata ta fara neman layin sa'a qawarta dake kusa da gisansu,
tana da'gawa sa'a tayi saurin cewa "inye Heenduh yau babu plasging knn, danni nazata plasging din naki ne da kika saba shiyasa nai jinkirin dagawa dan nasan dana d'aga sainasha masifa wataqil ma ciko ya biyo gyartai saina siyi katin hamsin banci bn shaba inda yanzun babu katin shikenan d'an 10 bare mu rage zafi, kai mtn sun wa talaka baqin ciki wlh an lasa mana zuma a baki an janye"
tab'e baki heendu tayi tace ''eh ya sonki? yau kiji in gaya miki banna harkan talauci da tsiya dan account balance d'ina cike yake da creedit kamar zai fashe,,, dariya sa'a ta qyalqyata tana fad'in "kai hajiya heendu bari to na lallabo na zagayo nazo amin transfer danga alama musadiq yau ya gwangwajemu da kati available,,
cikin yatsina heendu uwar kakkafi da son iya taku tace babu matsala kawata sai kinzo" kashe wayar tayi tana mai d'an matsawa ta leq'a fuskar mama taga alamun barci take sonyi ma, komawa tayi inda ta taso taci gaba da danne dannen wayarta anan taci karo da d'ubban text message daga samarinta na qwaqwar son suzo wannan satin ciki kuwa harda musadiq nata. dukansu deleting dinsu tayi a fili take cewa a tsiwace kma
"wannan iyayen message ai saiku ida kashen 'yar ragwagwan wayar tawa ko bakusan cewa ba over load na message na kashe ginshinq'in ingancin injin d'in waya da batirinta ba????
~Xexen Fasaha~
f. o. w.
[1/17, 3:09 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
Fasaha online writers f. o.w.
*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.
-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.