← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 158 OF 178

Sashe 158

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿6⃣6⃣. *A* hankali ya miqa hannuwan sa ya aza saman kafadun ta ya riqosu tareda dan jijjigata yace "ki nutsu fa, nine nan bawani ba, look at me baby, kalleni sosai bawai sprit bane, aljani kamar yanda kika dauka ba matsoraciya kawai banda rigima babu abinda ke dawainiya dake sai kuma tsoro" yaqarshe mgnr tareda kamata suka miqe tsaya tare jikinsu na gogan juna. sai a lokacin ne nutsuwa taji ta saukar mata harda sauke wata sanyayyen ajiyan zuciya tayi,data bude idanunta kallon sa kawai takeyi da fararen idanun nata fuskarta cikeda tsantsar tsabar mamakin yanda akayi yazo nan Inda babu wanda yasan da hakan kuwa, to waye ya fada masa?" sa'a, amsar da taji zuciyar ta knn ta bata, tuni ranta taji kam ya baci banda bankawa sa'a kwandunan zage zage babu abinda takeyi a cikin zuciyar ta, qasa tayi da idanunta ganin hannunsa na riqe da nata yasata fusge hannun ta a fusace taja tunga tana qare masa kallo tareda yatsuna fuskarta snn tace "wlh nasan babu munafukan da zata fada maka cewa ina nan face sa'a, mtsss wlh kuwa da nasan zaka zo da tuni na qara mai nabar gidan nan" jin wannan kalaman nata dayayi ransa kuwa ya baci dasu dan haka cikin fushi ya daka mata tsawa da cewa "ke kifa shiga taitayinki wlh, wannan ba komi ne kikeyi ba kuwa face borin kunya kike neman nad'esa da hauka,har kan wani banza kishi naki zaki iya guduwa kibar gida? kinsan kuwa iya girman tashin hankalin da kika jefa iyayenmu ciki kuwa? wanda har yanzu suna cigaba da jinyar zuqatansu kan rashinki? kin dauki akhakina kin zubar mun da ciki sannan kuma kin dauki alhakinmu na d'aga mana hankali da kikai da tunanun ko sace ki akayi, heenduh shin yaya zakiyi da wannan alhakin mutanen da kika dauka na hanasu bacci da samun cikakkiyar nutsuwa a garesu dud dan a cewarki an miki laifi ko ?to mu knn wannan abin da kikai mana miye sunnsa musamman mani da kika zubar min da ciki sbd tsaban kishin ki can, dakikai mun hakan kinga na dauki wani qwaqqwaran mataki a kanki ne em?! girgiza kai yayi tareda yin murmushin takaici snn yaci gaba da cewa ''ki dauka kinada 'ya kuma tai miki wannan abin da kikaiwa iyayenki wato na bujerewa umarnunsu harta kaiga guduwa ta barki shin wane kalar zafi da radadi zakiji zuciyar ki tayi a lokacin? , amman ke baki damu ba kinbar iyayenki a halin qunci da damuwa wanda in ba roqonsu gafara kikai ba Allah ba bazai yafe miki ba dan sabawa iyaye ba qaramin zunubi bane babba, wanda ke har gara ke dan hanyar samun aljannarki tana wajena amman ni kuma hanyar samun tawa aljannar tana wajen mahaifana to ki gayamun saina qi bin umarnunsu kan sun zabamin mata ke kuma nabi naki ra'ayin innai hakan kin kyautawa rayuwa ta knn? hakan na nufin nayi fatali da mgnr iyayena knn fa? kiyi tunani akai, amman ynxun dud laifin da kikai mana baki gansa ba harma kina batun qarawa gaba saboda shed'an nata kad'a miki gangarsa ta kururuwa akai lollipop" shiru tai dan jikinta ba qaramin sanyi taji yayi ba, dan ko harga Allah tasan tun Sanda tabar gida bata qara samun wata nutsuwa ba itama, koda yaushe iyayenta na cikin ranta, to miyasa zata aikata hakan wa iyayenta ta daga musu hankali ma kan wata kishiya can wacce ba'akanta zata zauna ba intazo,, zuqunnawa tayi qasa dan gaba daya zuciyar ta a dagule take jitake banda ganin iyayen nata batta buqatar komi a lokacin kota roqesu gafarar abinda ta aikata kuwa, wani kukan ne taji ya zo mata nan taita yinsa sosai hadda shessheqa, bai hanata ba yasan tadauro intai kukan ya rage mata wani damuwan kamar yanda yasan hakan kuwa shima Inda ya shiga damuwan shima,, saida ta jima sosai tana kuka sannan taji dan relief a ranta, miqewa tai batareda ta kallesa ba ta futo nan falon dan wani haushin sama ta ke qaraji dud Akan zarah kuwa daya aura dan abin ne yafi ma tsone mata 👁👁. zama tai saman kujera tana sauke ajiyan zuciya, ganinsa tayi shima ya futo ya qaraso kusa da'ita ya zauna tareda ruqo hannunta yana murza mata tafukan ta. sosai taji dumin gumin hannunsa na ratsa mata dukkan illahirin jikinta, so take ta janye hannunta amman a maimakon hakan saima saya idanunta datai wato ta lumshe su. jitai yasaki ajiyan zuciya shima sannan taji yaci gaba da cewa "kada ki damu dan indai ta nine lollipop na yafe miki komi kikai mun gaba daya,danni komi nawa naki ne, da farin cikin ki nike rayuwa kema kinsan hakan lollipop na" hakanan taji kalaman nasa sun mata dadi amman bata nuna hakan ba a fuskarta ba saima amshe hannunta datai daga nasa ta miqe tsaye batareda ta kallesa ba tajuya fuskarta can wani waje, cikin mgnr yanga tace"mizakaci ne a kawo maka?"murmushi yasaki ya kwanta saman kujerar ya mimmiqe yace "rabon danaci abincin kirki tun ranar da lollipop na ta gudu ta barni inata walagigi cikin kuncin rayuwa" ganiyai ta hararesa ta gefen idanunta tareda tabe lips batace komi ba, murmushi kawai yayi ya miqe tsaye yatako gabanta tareda tsayawa a bayanta baice mata uffan bama anan sai ma jitai kawai ya rungumota ta baya ya manna bayanta cikin faffadan qirjinsa hannuwan sa na saman shafafen cikinta ya zagaye ta dasu. dukkan su saida suka saki wata qaqqarfan ajiyan zuciya dan ankwana biyu basuji dumin junan suba shiyasa da hakan ta faru yanzun sai sukaji uwa sun kwana 1000 ne basuji dumin junan su ba. ahankali taji yana murza mata qugunta mai sharp sosai qirar kalangu, babu bata lokaci taji yayi sama da hannunwansa zuwa wuyanta yana shafa ta tareda matsa mata kafadunta a hankali gamida yi mata busar sanyayyen iska a dogon wuyanta. jikinta rawa kawai taji yana mata a sanda taji ya juyo da'ita zuwa gabansa bai tsaya wata wata ba ya tallafo fuskarta da hannyensa murya qasa qasa taji yace "wannan nike son ci,yayi mgnr gamida shafa mata yan jajayen red lips d'in nan nata da babban yatsan sa na hannun dama,aiko zaro idanuwa tayi tana kallon sa so take tai masa tsiwar tata aikam lura da hakan dayayi nan da nan ko yayi saurin rufe bakin tsiwar ta hanyar daura bakinsa saman tausasan sweet lips dinta da yayi yana mata shan alewa a kansu..... da sauri taji ya ida jawota suka zube saman 3sthear d'in nan ya kwantar da ita jikinsa fuskarta na kallon rufin dakin kamar yanda ya saba mata kwanciyar hakan knn a jikinsa dan yanda zai taba abinda yake so San ransa a jikinta, nan ya rungumota tsam a jikinsa yana cigaba da bata wasu azabatattun deep kissing wanda yasan suna girgiza ta, banda sauke ajiyan zuciya batta komi a lokacin kuwa, qirjinta sai sama da qasa sukeyi idanunta a rufe gam gam, a hankali taji yayi qasa da hannuwan sa yana mata tafiyan tsutsa tun daga saman laps, cinyoyinta har kawo ramin cibiyarta yayinda ya'ida yin sama da hannuwan sa yana qoqarin daura hannuwan sa saman burinsa nashanunta, aiko ta shammacesa tayi wuff tabar jikinsa da gudu ta shige daki ta turo ta fada saman gado tana sauke numfashi. murmushi kawai yayi ya miqe ya nufi wata hanya da yasan toilet ne a wajen daga kallon wajen kuwa, shiga yayi yayo wanka tareda alwala yafi to ya isa bakin qofar dakin da dan qarfi yace "you ready, ki zama cikin shiri kamun nayo salla na dawo mu wuce." yasan bazai samu amsarta ba dan haka bai wani tsaya ba yafuce daga falon ya samu yahuza mai gadi ya tambayesa inane masallacin anguwar, babu bata lokaci yahuza ya masa kwantance sannan shikuma ya fita. acan ko daki haushin kanta dud ya qumeta na tunanin cewa mima yasa zata sakar masa jiki da fuska harya samu damar mata hakan ma? gashi yana niyyar daga mata hankali kawai,, tsoki taja ta miqe ta nufi toilet tacire kayanta ta fara wanka, koda ta fito wata atanfa riga da siket ta saka dinki zamani daga kayan sa'a, dinki yayi sharp d'in jikinta tsab.. tana jinsa daya dawo yana mata mgn Akan tafi to su tafi kada suyi dare a hanya,, amman banza tai masa sadda ta mila tasha iska sannan ta fito da wani dan qaramin gyale a saman kafada, tayine dan yaji haushi sanin datai yayi hating ta sanya gyale ta fito kuwa, kuma shima sarai ya lura da hakan amman daya fahimci neman ba'asi takeyi yasa shi sharewa kawai baibi ta kanta ba harsuka shiga mota yahuza yabude musu gate suka wuce ita dashi wato yahuzan sai daguwa juna hannu suke. koda suka dauki hanya babu wanda ya cewa d'an uwansa uffan gudu kawai yake tsalawa dudda yasan tana tsoron gudunsa na mota amman saiya share yaqara speed sosai. ta tsorata matuqa amman kuma girman kai yama hanata data roqesa yarage gudu saima saka fuskarta datai ta cusa ta cikin qafafunta tana kiran Allah a ranta. sarai ya lura da hakan murmushi kawai yayi abunsa yaci gaba da tuqinsa zuciyar sa wasai cikin tunanin cewa yagano lollipop dinsa cikin yardar ubangiji Allah hargata kusa dashi miyafiye masa farin ciki a wannan rana babba a garesa bayan yaita godewa ubangiji sarki Allah. sune sai ana kiran sallar isha'e snn suka iso cikin garin kaduna a cikin anguwar su. dai dai qofan gidan su heenduh ya tsaya tareda kashe motor ya juyo yana kallon yanda ta saddar da kanta qasa ko motsin kirki ta gazayi wanda a zahirin gskia kam banda tsabar tsoro na tunanin hukuncin dasu mama zainab zasu ya mata babu abinda ke damunta,, hannuwanta dukknsu na zube saman cinyoyinta tana kallon su, jin yayi parking ne yasa ta dago da kanta. reassess! rass! rassss! taji gabanta ya yanke yana bugawa,, cikin halin tsoron da take ciki ne taji saukar hanuwansa cikin nata yana qoqarin riqo mata hannuwan da sigar kwantar mata da hankali dayake son yi gamida bada confidence sakamakon lura dayai da furgicin datai, aiko babu bata lokaci nan tayi saurin ture hannunsa tareda buge hannun daga jikinta ta juyo tana dandanda masa manya harararraki cikeda tsiwa tace "kada ka kuma, dan jikina haramiya ne gareka nafada maka hakan
Chapter 158 · 0% Book details