Sashe 177
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
murmushi gamida godia ga Allah, ansakawa yaran suna Abul khairi da Abul hasnun. rayuwa tasake miqawa haka wannan ahali yaita samun qaruwar haihuwa arziqinsu nata qara habaka, dan kyautar gidanmai har2 dady mukhtar yaiwa baba isma'il. haka dai kwanciyar hankali ya dawwama, zumunci dasu baffa ard'o kuwa sai abinda ya qaru, dansu dady mukhtar sukanje harcan suyi kwana 2suma kuma nacan suna zuwarmusu suyi kwana biyu su koma, koda yaushe khaleepa ya waiga yaga yaransa da lollipop dinsa ta haifar musu sunata shawaginsu gwanin sha'awa yakan qara godewa Allah a koda yaushe.