← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 163 OF 178

Sashe 163

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

buqatar hakan daga gareki kibari wacce kika barwani tai mun hakan OK? "zuba masa idanuwa kawai tayi tana kallo jikinta a sanyaye,,, tsulum saiga zarah ta shigo cikin kitchen d'in cikin kayan barci ga alama tashin ta knn ko wanka batai ba gashin dokin nan dake kanta dud ya gargitse kuwa, tana ganin khaleepa tasaki wani murmushi danta qunsawa heenduh takaici kawai ta nufi khaleepa ta wani shige qirjinsa ta rungumesa tana kwarkwasa gamida shafa sajen fuskarsa tace "Haney na naga kana qoqarin hada cooffe ka bari na hada maka man, dudda khaleepa yanajin tsamin bakin zarah a hancinsa sanda take masa wannan mgnr amman dan kawai ya quntatawa heenduh taji itama Inda dadi kawai saiya ida zagaya hannuwansa ya rungumota jikinsa ya hada goshinsu waje daya yana kallon ta yana qaqaro murmushi, wanda zarah kuwa jinta datai a cikin jikin wanda take mafarkin samu ne yasata jin wani mugun dadi a ranta tuni ta manta a Inda take kuwa sakamakon qanshin nan nasa daya baibaiyeta. runtse idanunta heenduh tai da qarfi tareda runtse wuqar dake hannunta a cikin tafin hannunta wanda hakan yasa tasaki wata 'yar qara sakamakon yankewa da tayi da wuqar kad'an... dasauri suka kallo ta kuwa, tsoki yaja ya janye daga jikin zarah yace cikin murnushin mugunta wa heenduh "swt zarah soya mun indomie da qwai ki hadomin da tea ina falo please quick zan fita ne ynxun" dasauri zarah ta amsa da "to honey an gama" daga haka ya fuce abinsa. yana fita kuwa zarah ta kama yin wata miqa tana fadin" hmnn ina ruwan Haney na, dud yabi ya gajiyar dani a daren jia da zaqinsa marar qosarwa,, hmmn gskia nayi dace da samun gwarzon mazaje namiji tamfar da dubu maqi gani kam saidai su kauda ido,, ahayye nanaye garin dad'i ashe dai yana nesa inji 6arawon zuma,, tana mgnr tana hada kayan girkin, dagowa zarah tai ta dubi heenduh datake nad'e hannunta da tissue nan ta tabe baki tafara aikinta. kukan zucci kawai heenduh takeyi tana cigaba da dana sani a ranta yanzu gashi wannan figaggiyar zarah ta gano basu shiri itakam ta shiga ukunta, haka ta daure taci gaba da aikin wanke kayan datai amfani dasu ba tareda tabawa zarah damar fahimtar damuwarta taba gudun kada taga wallenta ta raina mata class... gani tai zarah ta kwashi kayan girkin nata data gama hadawa tabar kitchen d'in tana tuntsura mata dariya gamida rera waqar"ahayye wata tafi wata,,, ahayye koni nafi...... tana fita kuwa hawaye suka dinga zubowa heenduh wanda daqyar ta samu ta tsaidasu, nan taji kwata kwata breakfast d'in data hada ma yafita ranta nanta barsa ta futo falo nan ma tasake cin Karo da wani kayan takaicin, dan zarah ce tagani zaune gandan gandan saman cinyar doctor tana basa breakfast d'in a baki,, dauke fuskarta tayi sanda suka hada ido dashi tayi saurin hayewa dakinta ta zube saman gado tana sharar qwalla. wasa wasa yau kwana uku knn babu abinda zarah da doctor suke qunsa mata bayan kayan takaici muddin yana gida to zataita ganinsu a falo tare jikin juna, dan ta lura zarah dinma tafi rawar jikin shige masa akanshi muskilin naku. wanda a 6angaren zarah kuwa tayi mamakin yanda khaleepa ke riritata a falo in suna tare musamman ma inya lura heenduh na wajen, dud girman tannan da qibarta har goyata yake suna wasa da dariya amman da zarar tashiga dakinsa zataga babu fuska kwata kwata uwa bashi ba, ko jikinta bai marmarin tabawa bare ma, itako takan tabe baki tace "haka nakeso ay daman kayi komi guy lokacin ka ne, nima nawa tym d'in zaizo very soon, takan bar masa dakin nasa kuwa tunbuna intaga yana harare harare gamida daure rai har tsorata takeyi. yauma kamar kullum da qarfe 6:11pm na marece zarah ta ciwo wata kwalliya da wasu qananun kaya, mini skirt da riga uryatan, pimples d'in bleaching dud sun cike mata fuska, breast sunbi sun kwanta talauu wanda rufun asirinta bra d'in da take sawa mai soso itake taso mata da kwantaccen gaban nata, cikin taku ta iso nan falo Inda khaleepa ke zaune saman carpet ya tasa laptop dinsa gaba yana aika wani saqo a ciki... zama tayi gefen a kafafunsa tana shirin mgn knn saiga heenduh tana saukowa daga samanta cikin shigarta ta dogon wando pencil roba da kuma wata 'yar half best wacce hatta rabin dukiyar fulaninta ana ganinsu waje, dud yanda tayi takunta saisun girgiza kuwa suna rawa sakamakon bra d'in da bata saka musu ba, daga khaleepa har zarah qarar hl-shoes dinta da turaren jikinta sune suka ja hankulansu gareta, kasa janye idanunsa khaleepa yayi daga kanta gaba daya, dan jiyai tana shirin burkita masa brain har yana shirin manta abunda yakeyi kuwa cikin laptop d'in nasan, a hankali ya dauke idanunsa ya maida a laptop d'in ya ida tura saqon amman kuma yaqi sake duban Inda heenduhn take saima wata foledr daya bude ta pictures d'in gidaje yana dubawa one by one ta hanyar using dayakeyi da hannunsa Saman tamfurin d'in laptop d'in. tsoki zarah tayi tawani bata fuska dan taji haushin shigar da heenduhn tayi shegiyar yarinya sai masifafen kyau uwa ita ta zabawa kanta sura dubi yanda take neman janye masa hankali dudda tasan ba shiri suke ba da junansu,abinda zarah ke cewa knn a ranta. yayinda sarai heenduh ta lura da kallon da khaleepa yai mata, hakama ta lura da bacin ran zarah dan haka murmushi ta saki a ranta take furta cewa " hmnn zarah knn kin dauka ke daya ne kika iya salon duniyanci wajen janye hankalin miji? to kuwa kinyi kadan, dan nima macece, nagama jurar dud wani iskancinki a gidan nan na salon bariki, ni dake aga wanda zaiyi nasara a garesa,,, ahaka ta qaro so gabansu cikin tafiyar yanga babu bata lokaci tayi masauki saman kafafunsa dake mimmiqe a carpet d'in, dasauri zarah ta kalleta sannan ta juya ta kalli khaleepa d'in daya dago shima ya sake zubawa heenduhn idanunsa kawai yana kallon yanda take sakar masa wani tattausan murmushin ta... daure fuskarsa yayi tamau yana qoqarin tureta nanko tayi saurin riqesa ta marairaice murya kai a langabe tana turo masa qirjinta datasan sune burinsa, nan ta fara cewa "please and please doctor I want to talk with you, inason yin magana dakai please" sake hade girar sama data qasa yayi kan ya ce wani abu zarah tai zuruf tace "kamarya kina son mgn dashi kuma? saiki bari in rigaki fadin tawa buqatar dan nima ina da'ita.... kallon ta kawai heenduh tai a banzance batace mata komi ba tadai qara kallon khaleepa dake kallon fuskarta, a marairaice" Please doctor na mgnr tanada girma.. nanma zarah ta dubesa cikin murya a sama dan bata iya tsaranta mgn ba lab lab ba, tace "honey ka manta ne yau ne zamuje gidan mu..." ya isa zarah bari na fara jin uzurinta snn, Inda tarigaki fad'an hakan,, abinda khaleepa yace knn bayan janye idanunsa dayai daga heenduh ya maidasu ga ita zaran, turo baki tayi tace "haba hany yaufa ne nace mak... zarah stop it, isay gate out from here pleases,, in yaso kya fadi naki uzurin inta gama fadan nata because I hate argument in between OK? jeki kawai,, haka zarah ta miqe jiki ba qwari ta hau samanta tana waiwayensu zuciyarta cikeda takaicin kunyar daya bata yau kam, koda ta shiga dakin labewa tai tana hangosu,,, saidai kashh!! batajin abinda suke fada amman ahaka ta tsaya ta zura musu 👁👁. zarah na barin wajen ya juyo yana kallon ta da wannan d'aurarriyar fuskar tasa yayi mata alama da 'ido data fad'i uzurin nata yaji,,, heenduh ko dud saitabi ta dabarce takasa nutsuwa banda fadin "ammmmmman.... ,,,,innnnnnn,,,,, bata iya furta komi,, zamewa tayi ta koma gefe jikinsa ta shige ta daura hannunta saman laptop dinsa itama tana kallon fictures d'in,,hakanne yasa zara barin inda take da sauri dan takaici. " bakida abinda zaki ce ne dan inada abinyi OK? " shiru tai kawai tama miqe zaune tana kallon sa idanunta sunyi narai narai zuciyarta cikeda nadamar abunda tayi masa, so take ta basa haquri amman ta rasa ta'inda zata fara mgnr ma,,, babu zato taga ya miqe tsaye ya kwashe laptop d'insa zaibar wajen aiko da sauri tasha gabansa cikin rawar murya tace "yayana dan Allah kayi haquri da abinda na maka ka yafemun natuba nabi Allah da manzonsa nabika ka ya haquri ka yafemun please.... tayi mgnr hawaye sun cicciko mata,,, gani tayi yayi mata wani wulaqantaccen kallo ya tabe baki gamida yamutsa fuskarsa tareda jan wani dogon tsoki yayi wucewarsa yahaye samansa,, Allah sarki da gudu ta bisa tana zubda hawaye,,,,, sai dai inaaa kan takai Inda yake harya shige dakinsa ya ida datse qofar sa ya rufe harda murza mata key a jiki. nanko ta sulale wajen ta zauna tareda had'a kai da gwiwa tana cigaba da sakin wani sabon kukan marar yankewa,,,,,,,,...
Chapter 163 · 0% Book details