← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 138 OF 178

Sashe 138

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 2 min read

lapiyanka Lau kuwa kashigo mana haka a hautsune dud kabi katada mana hankula?.. janye hannunsa yai daga nata sannan yataka takunsa qarfaffa cikin combus din shoes dinsa budaddu masu qara yaja yatsaya gaban dadynsa mukhtar murya cikin dakewa yace"dady ayau zan sanar muku da cewa inada buqatar matata heenduh tadawo hannuna namatsayin dindun din. Cikin wata razananniyar qarar mgn yaji Hjy furdausey tace "Kai khaleepa?!!!!! abinda bata tabayi ba knn ambaton sunansa muraran. kankace mi harta iso gabansa tashaqo kwalar rigarsa tahau dauke sa da zafafan maruka kota ina, amman yana tsaye qyam agabanta shiko cikin dakakkar zyciyarsa. ahaukace takoma dukan kafadunsa tana cewa"wayyo nashiga uku matsiyatan mutanen sun tona mun asiri kaicona qarya suke maka khaleepa kada kayarda dasu dukiyar Ku sukeso, wayyo mukhtar kaje kasa akamasu a daure muddin rayuwa tsinanun munafukan..." tayi mgnr tanajin numfashinta na fuzga..janyewa doctorn yai daga gabanta yana kallonta sannan yajuya yadubi dadynsa da kamar an sassaqa awajen komotsi yakasa bare yai mgn. juyo da kallonsa yasakeyi ga Hjy furdauseey kaitsaye yace"tabbas Momy matatace heenduh nasani wanda yanzun haka mgnr nan danike tana dauke da cikina natsawon kusan wata uku a jikinta" aitanajin haka tayo wani muguwar ashar tareda yo kukan kura zata nufo khaleepa saikawai jiri yakwasheta kamanninta suka sauya nan take sakamakon murgud'ewa da bakinta ya farayi idanunta suka jujjuye take takife a wajen hannunta a maqale kamar wanda inna takama ta gabakin ta izuwa yanzun yakusan zuwa ga kunnenta tsabar yanda aka janyesa tareda futowar dalalowar miyau a cikinsa tana kakari... dawani mugun sauri khaleepa da dady mukhtar suka nufota hankali tashe....!
Chapter 138 · 0% Book details