← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 147 OF 178

Sashe 147

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

lera siyan kaya??" you remember ?!Yy tmbyr yana kallonta Uwa ya lasheta ykji .sosai ta tunosa kuwa, wato shine mutumin dayasai musu kaya a bikin Nafeesa qawarsu, rabonta dajin lbrinsa tun sanda sa'a tace mata yazo nemnta a kwanan bayan nan. jitai yaci gaba da cewa"to Yaya kike ranar danazo sister naki da'ita muka hadu takemin baki nan to daga washe garin ranar ne dadyna yaturani wani course a garin faris najima a can sai cikin satin nan na dawo, kina raina beuty dud tsawon lokacun nan 'yar kykkayawa,, shiru yai snn jin taqi mgn saima yawan kallon cikin gidansu datake Uwa mai gudun wani ya isketa, azahiri hakane a ranta dan gskia saurayin mutumun yafiya surutun tsiya gashi yanda warin taba keta fitowa ta bakinsa dawani tsami data rasa game kalarsa abakin nasa kmr lemo kmr wani Abu, wanda azahirin gskia barasa CE tasa masa tsamin bakin nan dan yanzun haka fitowarsa knn daga hotel inda suka rabu da yarinyarsa darabon zaiga heenduh ne yasashi shugowa cikin anguwar tasu wajen abokansa nura isa. jitai katsam yace "akwai zafin rana baby ko zamu d'an qarasa cikin motata maqarasa firar tamu acan?'' kinsan wannan kyakkyawan jikin naki bazaiso jin zafin rana ba ga alama. dasauri ta kallesa karo na farko data dubesa ta watsar snn tace"kai haquri Mlm danda aurena ynzun haka" daga haka tai gaba dudda kiranda yabiyota da dan gudunsa yanai mata amman kuwa taqi tsayawa hartai nasarar samun ida shiga gida tana tsoki a ranta dan ita maza sun koyar da'ita tsoronsu gani take dud mayaudara ne mgnr qarya kmr ynda khaleepa ya nuna mata. Khamees kuwa lashe bakinsa yai byn yashiga Mota cikin takaicin rashin kulasa datai danhar yafara wassafa ynda zaiji babyn inda ace tabasa hadin kai, tsoki yaja kawai yaja snn yaja motarsa a zuciyarsa yana fadin"tsiyan wasu matan cikin anguwan knn, ga abun neman kudi a jikinsu amman kauyanci da rashin wayewa ke d'awainiya dasu.. ahaka yabar anguwar zuciyarsa cikeda haushin rashin samun had'in kan wannan zuqeqiyar babyn da sha'awarta ta tsurga masa tunn farkon ganinsa da ita kuwa, amman ganin dayai babu sa'an komi kanta ala dole yahaqura danya lura babyn miskilace bakalar tasu bace wnn, haka yabar anguwar gaba d'aya yana cizon leb'e.. heenduh kuwa tana shiga gida kusada mama Zainab tazauna suna d'an fira jifa jifa ko mnti 10 batai da shigowa ba wani matashin saurayi Umar Yashigo gidan da sallama yagaida mama Zainab snn yace"ana sallama da heenduh waje inji musaddiq" kallon heenduh mama Zainab tayi yayinda itama heenduh dIn ta dubeta zuciyarta cikeda tunanin musaddiq kuma? Yadawo Gari knn shima? sosai abinda yabata mamaki Neman number sa datai Tarasa a cikin wayarta, gashi Sam bata riqe number sa aka ba sa6anin ta mamanta data sa'a data riqe tun da jimawa ma. Kasa ma yunqurin tashi tai dantasan mama Zainab da qyar zata barta cigaba da tsayuwa dashi sabanin da kamin fallasiwan auransu. Amman kuma ga tarin amamakin ta saitaji mama Zainab tace"to Umar jeka kace masa gata nan" Umar na fita suka sake kallon juna mama Zainab tace "yazuwa yanzun heenduh yakamata kisanarwa musaddiq matsayinki na matar aure inkin fita yanzun, dan baya halatta cigaba da tarayyarku kina matar wani da d'inma dakukai akwai dalili shiyasa harmuka bakku dudda bada son muba,Allah yafe mana kuma, dan haka yanzun kije kimasa bayani ta yanda zai fahimta" haka heebduh ta miqe jikinta a sanyaye dan bata masan ta inda zata farowa musaddiq wannan mgnr ba. haka ta iskesa zauran gidansu jingine jikin bango zuciyarsa cikeda mamakin yanda aka gyara gidansu heenduh haka har aka fiddo qaton foundation haka a zaure danshi bayan abokinsa daya fada masa nan ne gidan dabazai gane saba sa ma sam sam. ganin ta'iso Inda take cikin sallama yasashi sakin fara'an nan tasa ya amsata tareda gyara tsayuwarsa. Yace "Gimbiya ta Heenduh barka da warhaka fatan mundawo mun sameku lpia?" wani murmushi ta qaqalo tace "alhamdulilla musaddiq ya hanya?" "Hanya alhamdulilla gimbiya dan banma jima dasauka ba gida kawai naje na'ajiye jikkata nai wanka nayo nan dannaji wani laifi nai haka ba'a daukan wayana innai text ma babu responding?, shiru heenduh tai dan ita kam halinta ne hakan tama saba indai batasan number ba toka a text koga kira bata dagawa bare dubawa iyaka intaga text da baquwan number sunma taru a Wayan to batch operation takeyi dutta marking tasharesu..jitai yaci gaba da cewa"queen beauty na inlaifi nayi akemun wannan horon ayi haquri, dan Allah mani ki amunce mun na turo magabata na gidanku ayi mgnr aur....wata gigitacciyar tsawa sukaji an sakar musu tareda cewa "kada ka kuskura kaqarasa wannan banzan furucin naka akan matata wawan mutum kawai" abinda khaleepa yace knn lokacinda yaqaraso wajen yana jefawa musaddiq din mugun duba. cikin kalar dubansa shima musaddiq din yace "Kaikuma asuwa dazaka dakatar dani daga qudurina akan matar dazan aura? Inkana cikun masu sonta ne saika gwada sa'anka kaima har Allah yabawa mai rabo sa'a ,kadaina ganin kana brother nata sa'a bata anan ay'' cikin zafin rai khaleepa yashaqo kwalan rigan musaddiq yace "kaika isa? nafi qarfin natsaya takara dakai wlh banza abanza ma dakai mai matowa mace...tuni rigima taso kaurewa daqyar yunus yashiga tsakani yarabasu yana basu haquri kowa yaja yatsaya sai haki yake tsakanin khaleepa da musaddiq din,, cikin fushi heenduh tadubi khaleepa yayinda ta'isa garesa tasa hannuwanta tana dukan qirjinsa cikin muryan kuka take cewa"wlh natsaneka! natsaneka! kafitarmun arayuwa doctor bazan iya zaman auranka ba danda auran maqaryaci kmrka gwaramun auran ingantattun mutane masu mgn daya ta gaskia da gskia kamar su musaddiq din wlh..."tsabar takaici da zafin furucin nata datake masa ne yakeji Uwa tana watsa masa garwashin wuta a jikinsa hakanne yasa baisan sanda yafidda hannunsa yasakar mata wasu zafafan maruka ba jikake Tass tass...jikinsa na ciri. durqushewa tasaki qaran kuka tace"kamin komi daidai da Kaine amman kasani nagama yin sonka a rayuwa mugu kawai...muryan baba Ismail takatse mgnr khaleepan dayake shirinyi zuciyar cikeda nadamar marukan dayai matan wanda yasan zafin kishi da ambatar jin haushin tsanarsa datace tayi ne yajaza hakan dayai matan batareda ya saniba. ji sukai baba Ismail din yace"subhanalla heenduh, khaleepa, yunusa musaddiq mike faruwa ne kuketa sa'insa haka tundaga fa waje na jiyoku kuna hakan ?.,,,.
Chapter 147 · 0% Book details