← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 114 OF 178

Sashe 114

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿5⃣1⃣. *G* ganin dayai kamar tana tantama ne a maganar tasa yasashi saurin ida miqewa tsaye yasake dubanta yace"kingani ko lollopop da gaske na ji sauqi" bata daina binsa da kallo ba bar lokacin data miqe tsaye itama tadan qara matsawa gabansa ta daura dukkanin hannuwanta bisa goshinsa a yanda ta dan kwanto jikinsa jiyake uwa ya ida mata masauki a cikinsa kuwa. tunaninsa ya katase sanda yaji tace "warkewa da wuri haka daga fara gashin ruwan zafi yalla6ai? gskia kam ga alama ruwan zafi na son aiki a jikinka" d'an 6ata fuska yai ya shagwa6e ta sannan yace "gashi ni kuma banason yawan tu'ammali dasu,saisa saisa dai kalar no cold no hot din nan tafimun dadi...gani tai yai saurin dafe cikinsa yad'an runtse idanunsa a sanda yagamayi mata maganar. dasauri ta matsa garesa ta ruqo hannuwansa tana fadin"yayadai yalla6ai?" sai lokacin yad'an bud'e idanun nasa tareda kalato wani murmushi dan shi Kansa yasan dole cikinsa ya koka dan kuwa tun wayuwar garin Allah bai zauna ya iya sakawa cikinsa komi ba tun bayaga da ruwan d'umi din daya sha d'azun. "mike damun ka please fad'amun" tayi maganar tana mai d'aura hannunta a gefen cikin nasa inda ya danne da hannunsa shima tana shafawa. sakin ajiyar zuciya yai ya dago da fuskarsa zuwa dubanta nan suka hada idanu yakuwa yi narai narai abin tausayi tareda furta"iam very hungry lollipop dan dud yau banci abunci ba mai nauyi sai ruwan coffee" zaro idanuwanta tai waje tareda furta"miyasa" "Aiki" yabata amsa kai tsaye. b'ata fuska tai tace"gaskia bazan yarda ka dunga hana cikinka abinci ba kana aiki haka dan inkaci gaba da haka nima bazan sake cin komi ba saimu zauna da yunwar tare saikaci sannan nima zanci" cikin murmushi yace"bazaki gane naci ko banci ba lollipop inda ba tare mike zuwa office ba" turo dan bakinta tai tace"basai na dinga binka ba yo" sosai hakan datai ya basa sha'awa yanda ta tutturo red lips dinta ba qaramin burgesa yaji taiba har baisan ma sanda ya shagala da kallon fuskarta ba. jin yayi shiru ne yasata d'agowa tana murmushi ta kallesa. "mikakeso kaci saina dafa maka yanzun inda akwai komi enough ba laifi kitchen" ta katse kallon juna dasukeyi tareda masa wannan mgnr. kamo hannuwanta yai dukkansu ya janyota jikinsa tareda daura fuskarta a qirjinsa yana shafa kanta. dud kunya ta isheta ganin yanda jikinsa babu riga gashi kuma ya daura fuskarta a kan qirjin saitaji jikinta har wani shocking yake mata. jitai ya duqo ya daura bakinsa a kunnenta yace ''please lollipop I need your sugar lips now" d'agowa tai da kanta ta dubesa a dan rashin fahintar gane inda zancen nasa ya dosa tace "kamarya yalla6ai? d'an duqowa yai yai mata rad'a a kunne dasauri ta dubesa tadan fiddo idanunta tace "lalalaaa laaaa"! gimtse fuska yai yace"yes of course idan ba'a bani sugar lips na ba kuma zanta zama da yunwan ne bazanci komi ba yau da gobe da jibi" yayi maganar tareda zama bayan yajawo rigarsa yasaka, ganin datai da gaske yake gashi harma yana shirin kwanciya yasata saurin duqawa a gabansa da gwiyoyinta tace "waitt please tsaya man yalla6ai ai abun baikai haka ba" "za'abani kenan to na tsaya kada na kwanta barcin?" aranta take cewa ''o'ni wai miyasa maza basu cika jin kunya ba akomi zasu fada maka akan buqatarsu? amman afili cikin kunya kunya da nuqu nuqu tace "but promise bazaka wuce 'yan few minute ba?" murmushi yasaki tareda ture blanket din yace "no bazan wuce 50 mints bama lollipop" dasauri ta kallesa da tunanun waishi miyasa bai iya manage na abu kad'an bane shi ya haqura? haka zubinsa yake ne? ta tambayi kanta. Indai ko hakane tanada d'anyen aiki gabnta taba kanta amsa. amman a zahiri cewatai"wooooo no...no.. yalla6ai 50 mints is too much fa i swear, rage dai" shi abinma dariya ma yaso basa data ambaci ragi saikace masu cinikayya a tsakaninsu. ganin tadage ita dai akan saiya rage yasashi cewa"it's okey to na rage" "nawa ka rage to?" ta tambayesa. "kedai inda nace miki hakan ki yarda" yayi maganar tareda fusgota saman jikinsa nandanan, bai tsaya kuma sauraran komi ba ya had'e bakunansu waje guda ya dinga yin budirinsa son ransa cikin nata, uwa zai tsinke mata le6una takeji, haka suka kwashi mintoci da dama a maqale da juna, danshi a tunanunsa yanda ya jima haka yana yamutsata zata hanasa amman kuma a mamakinsa jiyai tai laqawas a jikinsa saishi nema yad'an d'aga mata q'afa tareda d'agota daga jikinsa ya saukar da idanunsa cikin nata ganin yanda suka d'anyi mata kalar ja ne yasashi sakin murmushi, aiko dasauri ta sunne Kanta cikin jikinsa tana murmushin kunya itama dan lura datai yagano weak point nata itama. "inason cin jellop cus cus lollipop zakimun babu takura? a hankali ta d'aga masa kanta alaman "eh" sannan tamiqe daga jikinsa tafice waje yabi bayanta da kallo, sosai yasaki ajiyar zuciya sanda yaga yanda taqe motsa sharp din hips dinta wajen takun nata a hankali, wanda hakan baqaramin tafiyar dashi yaiba matuqa har yakejin uwa yabita ya sake maidota cikin jikinsa yakeji dan samuwar qarin wani farincikin nasa tareda ita madad'iyi. sake sauke wani ajiyar zuciyar yai jin dayai saqo ya shigo wayarsa ta, dubawa yai ganin saqon daga yunus ne kan mgnr su ta kayan aikin su dazai shigo dasu nan yashiga duba sanfur din sabbin cumpurtes din da injinan na aiki ta vidoi dinda ya turo masan nanya fara maida masa reply. heenduh kuwa tana shiga kitchen taga wata babban Leda jingine da bango. dubawa tai taga gyararrun danyen naman kaji ne dana saniya sannan again cikin ledar harda wata babban Leda daure wacce tana budawa taga kalar kifayen nan Wanda ake kira sukunbiya an yanyankasu suma,tasan kuma babu Wanda zai siyo kayan inba shiba,dan haka nanta daura sanwa nan danan taharhada komi acikin dafuwan cuscus din tana zaune kan kujera tana yanka carrot kobo kobo Wanda zata saka a cikin girkin nata saigashi ya fito cikin dakin yazo gabanta ta zuqunna saida suka hada ido taga ya sakar mata murmushi tareda cewa"sannun ki da aiki lollipop, wannan qamshin girkin banjin babu inda bai shiga ba a gidajen anguwar nan bama wai nan gidan kadai ba" a shagwa6e ta langwabar dakai tace"wato tsokana ta ma ko?" "babu batun tsokana wlh haka abun yake sugar lips na" murmushi tai bata sake cewa komi ba, sosai ya lura da yanda take sarrafa 'yar qaramar knife din hannunta wajen datsa carrot din cikin sanyinta take komi, hannuwansa ya daura saman nata a hankali ya zare wuqar tareda dauke plate din carrot din dake saman cinyoyinta yajawo wani turmi ya zauna yafara datsa carrot din shima, dagowa yai jin dayai a jikinsa shi take kallo, hada idanunwa sukai tunkan tace wani abu yace''bai kyautu bane idan na taya matata aikin gida?" murmushi ta saki tace"sosai ya kyautu yalla6ai, amman matsalar itace baka sababa kada ka Yanke da wuqar nan dannaga akwai kaifi gareta,kuma kaga kada kayanka su baci da hayaqi suyi baqi kazo ka zauna kitchen" 6ata fuska yai alamun maganganun nata sun bata masa na danmi zata CE haka baccin ita gata zaune a wajen yayinda yakejin dazai iya shi zaima amshi girkin ita tayi hutawarta. ganin yayi mata shiru ya dauke kai sanin halin 'yan kayanta datai yasata saurin cewa"amman kuma naji dadin zuwa tayin nan dakai doctor na sbd jinka kusa dani zaiqaramin shigar qarfin kuzarin aikin ma a jikina" tayi mgnr danta wanke masa zuciyarsa ne yasan shima yanada matsayi mafi girma a ranta, aiko sosai ta lura da mgnr tata tai masa dadi dan ganin yanda murmushi yawadatu a fuskarsa. saida yagama yanka carrot din sannan ta karba ta bude cus cus din ta zuba tadan juyasu sai qamshi ke qara fitowa kuwa a girkin, rufewa tayi, babu jimawa ya ida nanta sauke ta juye musu shi a plate maidan girma sannan ta gyara wajen tareda shimfida musu abun zama suka fara cin abincin banda santi babu abinda yake zubawa a lokacin yayinda taketa qyalqyata masa dariya ta Ciro tabarau dinsa daga fuskarsa ta ajiye masa shi a gabansa alamun tasa masa waigi na santin nasa dayake mata. murmushi kawai yayi yaci gaba da cin abincin harda lumshe idanu. koda suka gama haka tafara sake gyaran gidan, nan yasa mata rigimar saiya tayata shidai, to sai kuma Allah ya taimaketa kiransa da akai a waya ya fita daga gidan sannan taji dadin fara aikin dan inya nan tasan bawai wani aikin kirki zai bari tayi ba yana manne da ita uwa super glue. tana samu ta idar da sallar isha'e kuwa tai saurin fitowa tsakar gida ta dauki bokket na ruwa tashige wanka, ko minti 20 batai ba da shiga wankan khaleepa ya dawo gidan shima, dan dama momynsa CE a dazun din takirasa sakamakon tafowa datai wajen dawowa daga anguwar dasikaje itada Hjy Hadeeza motarsu tai faci a hanya, sai shine yaje ya daukosu yadawo dasu gida sannan yadauki bakanike sukaje ya gyara tayar dan watama aka canza sabuwa aka nemota mafarin kenan yajima bai dawo gidan ba dud abinda yake kuwa hankalinsa nanan wajen heenduh, dan q'agare yake daya dawon gida,yanzun haka dawowarsa knn yaje gida yayo wanka tareda daukar wasu kaya daga cikin nasa yayo gidan small dad din nasa dasu. mamaki yai ganin batta cikin dakin, ajiye kayan nasa yai nan saman katifarsa yafito tsakar gida. ganin har sauran dakunan ya duba har zuwa kitchen dud batta ciki yasashi tunanin to ina tatafi ne? jin qarar ruwa gamida fitowarsu ata qasan maguji ne yasashi tabbatarwa datana bayi ne tana wanka. d'aki yakoma ya cire kayansa tareda daura towel dinsa yafito, dudda yayi wanka anman yayi cikin toilet din da nufin ya ida wanke abarsa inbata gama ba,yana bude qofan daidai sanda ita kuma take qoqarin ida daure zanenta a qirjinta saikawai ganun shigowar mutum tai, harta firgita tana shirin qwalla qara ne yayi saurin rufe mata bakinta yayinda ya matsar da boket din gabanta gefenta. lokacin itama ta tantance shine bawai wani daban datai zato ba zai shigo mata ba. kamar zatai kuka ta dubesa bayan ta sauke ajiyar zuciya tace "da mutum fa ciki, kuma aidasai kayi knocking ko kanka shigo? matsowa yai gabanta ya daura hannuwansa saman kafadunta
Chapter 114 · 0% Book details