Sashe 171
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
rufe rabin qirjinta tana qyalqyata masa dariya, dasauri ya bita nanko ta duro saman gadon sunata zagaye dakin kankace mi tuni yayi wani dogon taqi daya ya funcikota saigata saman jikinsa warwas,, fuzgota yayi ya matseta tsam tsam a jikinsa wanda had'uwar qirjinta da nasa baqaramin qara susutasa yayi ba, sunkuyowa yayi daga tsayen yana qoqarin cusa mata bakinsa a nata tayi saurin dakatar dashi idanunta sunyi narai narai tace "please sugar doctor na bafa kace ka yafemun ba" tayi mgnr tana goga masa qirjinta a saman nasa qirjin. lumshe idanunsa yayi snn ya budesu, bai tsaya jiran komi ba ya sureta ya kwantas saman gado, bayan ya kwantar da'ita ya duqo ya zuba mata idanunsa wanda hakan yasa tayi saurin runtse idanunta cikeda kunya,,, jitai yace "ko dama can sugar baby na ba fushi nike da ke ba, adud abinda kikaiman kama daga zubda mun ciki da kikai kan kishinki da kuma guduwar da kikayi dudda raina ya baci hankalina kuma ya tashi, amman abinnan da kikace na kin barwa zarah ni baqaramin haddasa mun mummunan ciwo kalmar tayi cikin zuciya taba,, amman Inda na lura kinjima da zubda makaman yaqin naki to na haqura sugar lollipop na, daman na jajircewa fushin nawa ne gareki bada so na ba saidai dan in tabbatar miki da kurenki na mgnr da kikai mun data 6atan rai since time, but forget it,,,,,, then komima h gonna sugar lollipop na OK?" aikam dasauri kuwa ta rungumesa tana dariya qasa qasa sannan tace cikin shagwaba "to... to shine kaita dizgani da bani headache na kunya a gaban zarah ko? kaita gwasaleni kana hantara ta, naita Jin ciwo sosai a sanadiyyar hakan fa a zuciya ta, taqarashe mgnr tana turo masa red lips dinta a shagwabe. murmushi yayi cikin kanne ido yace" inba haka na dinga gwada miki ba nasan bazaki shiga taitayinki ba snn nima bazan huce ba madam,,, dukan qirjinsa tahauyi cikin kukan shagwaba, shiko sai kama ta yake qarayi yana sakin kalar isassar dariyar nan tasa. a haka har yayi nasarar sake damqota ya kwantas da'ita a gabansa knn yana shirin shigewa cikin jikinta, danhar ya aza hannunsa a saman nashanunta dukknsu nan kuwa yaji wayarsa na ringing,, dakatawa yayi snn ya dauko wayar, ganin sunan yunus ne yasashi d'agawa yace "lpia mlm? bakusan time d'in daya dace ku dinga kiran ango ba?" yayi mgnr gamida kashe wa heenduh ido wanda kunya yasa tayi saurin lumshe fararen idanunta tana sakin murmushi,, daga can yunus ya fashe da dariya yana fadin "kai ka kai inye,,,, gskia guy dinnan na lura wuyanka yayi qwari,, hmnn kwantar da hankalinka muma lokaci zaizo wanda zamu shiga damshenku,,,, saida doctor ya sunkuyo ya saka bakinsa ana heenduh yayi sucking nasa tsawon one mints snn yace" hmnn dadai yafi,,, yunus yace "ka fad'awa headache..... dasauri khaleepa yataresa da cewa"kai kull na haneka, kayi gaggawar yin deleting all na wannan sunan daga bakinka mlm dan nayi cancelling dinsa, just kirata da gimbiya heenduh I think zafi OK?" mamaki ya qara kashe yunus yace"kajimin d'an iska, to dama waya saka mata sunan *headache* d'in in ba kaiba?, gimtse fuskarsa doctor yayi yace "yeah I know nina saka sa amman dan uban mutum nace stop it ko? dariya sosai yunus yakeyi masa snn yace" gskia mutumina ka shiga da yawa fa, toma dud ina girman kan nan da cika baki da kake yaje? ina kuma sababbiyar rigirmarka da gimbiya heenduh d'in dakukai tashen yi ya kwana? "tsoki khaleepa yayi yace"mtss d'an sa ido, wait mlm in bakada abinyi ni 'inada OK?"heenduh kam kallon sa kawai take a ranta tana musu dariya,,dan tanajin komi suke cewa sbd tana kwance ne a jikin doctor d'in, daga can yunus yace "niko keda abinyi ka fad'awa gimbiya heenduh yau zan shigo cin girkin uwar gida, wata' yar dariya khaleepa ya saki bayan ya juyata qasa yakwantar da gefen fuskarsa a saman lumsasan dukiyar fulanin heenduh snn yace"hmn kace munada babban baqo a gidan namu knn? to shiknn sakamon baka taba shigowa gidan ba I promise nida kaina zanzo daukan ka,,..... yana gama fadin hakan kuwa babu zato yaji saukar hannun heenduh a saman babbar jiharsa tana masa wani kalar wasa da tattausan hannunta, wanda nan take yaji wayar na shirin subutowa daga hannunsa, dan jikinsa harya fara rawa.... a haka taitayi kuwa tana masa murmushi kuma taqi yarda su had'a ido,, mgn yunus yake masa da cewa "after sllr isha'e zan kiraka sai kazo mu tafo dan yanzu wani aiki zanje nayi nima.... tuni yunus yafara jiyo sambatun khaleepa cikin wayar kala kala, wanda a cikin sambatun ne yake cemasa" to.... to yunu.... OK lollipop na I love.... It is playing please continue... I love you my sugar na.... ba arziqi kuwa tuni yunus ya katse kiran danya fuskanci abokin nasa yafara sakin layi wanda ga alama anhau hanyar babban birnin maji dad'i. saida doctor da lollipop dinsa suka qara komawa ruwa tsundum cikin sabon shafin jiyarda juna wani sabon dadin snn ya dauketa a jikinsa sukayo wanka suka salla tareda sake sabon shiri wanda heenduh na cikin taje masa sumar kansa data yayyamutse masa ita dasuna enjoy juna a daqiqun dasuka shud'e, nan akayo masa waya daga hospital na cewa matar dayaiwa dashen q'oda jia ta farko,, shiyasa nan da nan yafito heenduh ta rakosa har motan sa, uwa kada su rabu da juna sukaji, daqyar ya rarrasheta snn ya samu ya zulle,,haka ta dawo daki ta kwanta wanda ba'ita ce ta farka ba saida la'asar sannan ta tashi tayo alwala tayi slla ta sauko qasa ta wuce kitchen dan samarwa yunus da doctor d'in nata insun shigo. tana cikin hada kayan da zatai amfani da su ne taga zarah ta shigo kitchen d'in tana sakin tsaki uwa tsaka,dan neman mgn kawai, ko kallon ta heenduh batai ba, tana gani ta bude fridge ta dauko lemon juice ta fuce,, cigaba tayi da aikinta heenduh kam ita hankali kwance tana rera soyayyar waqarta tana fadin cikin siririyar muryarta ```"nayi nisa da gida saboda so nai hijira°°°° wanda rai ke a jikinsa nada sauran kallo.... ``` [wato ta *da sauran kallo.*] "banza a banza mtsss" abunda zarah tace knn sanda tadawo daukar cup ta samu heenduh na rera waqar tata, haka tasake ficewa heenduh tabita da harara taci gaba da soya namanta,,, data fara soyawa wanda qamshi miyar vegetable dinda take a dayan gefe nata dudta cike wajen. zarah ta zauna saman kujera knn saiga wayar hjy hadeeza ta shigo, saida ta kurbi lemon juice d'in Snn ta daga wayan, "yata ya kk, cewar hjy hadeeza d'in" qalau momy "jitai uwar tace inji dai baki yarda da mijin naki ba har yanzun? kinsan maza da kafirin wayau indai ta wannan fannin ne, bare shi mijinki gashi daman cikakken wayayyen d'an boko ne" dariya zarah tayi tace "rufamin asiri momy, inaaaaa ai dazarar naga yana gida shigewa daki nike ina rufewa sai innaso zan fito ma, kinsan ay bazanyi sanya ba, na qagara lamma ya dawo wlh yamun maganin tsinanniyar yarinyar nan da take hanawa rayuwa ta sukuni" dariya hjy hadeeza ta saki snn tace "shakuruminki 'yar nan, dama musabbabun kiran naki danayi knn da kiyi marmaza ki tafo gani nan zan shiga gidan gudar matsiyaciyar matar nan mai hayen arziqi wato hjy furdausey, dan itama na shaida mata cewar yanzun nan mlm lamma ya bugo man waya ya dawo gida tun jia muje mu kar6o magani dan yagama had'asa " wani uban ihun murna zarah ta saki wanda har taso tsorata heenduh dake kitchen har cup d'in ruwan dake hannunta ya subuce ya fashe tushhh a qasa. tsoki heenduh tai tareda dauko tsintsiya da paka tana gyara wajen. zarah kuwa cewa take" wayyo dad'i, kice lokacin samun *'yanci na* yazo momy,, gani nan tafe yanzun nan kuwa " dasauri takoma sama ta dauko gyalenta da key ta fito tashige motarta tabar gidan a guje. koda taje gidan dady mukhtar d'in tasamu momynta da hjy furdausey suna zaman jiranta, tana zuwa kuwa babu 6ata lokaci suka fito suka shiga motan suka wuce. zaune suke cikin dakin boka mlm lamma suna faman yimasa barka da dawowa, shiko mlm lamma kallon zarah kawai yanajin dadin samunta a mazauni 'ya, dama baitaba haihuwa ba dud yaransa dake gidansa na riqo ne. gani sukai ya dunqule hannunsa na haggu sama a sama ya runtse idanunsa yana wasu surutai, kamar daga sama sai kawai sukaga wani zabgegiyar tsuntsuwa saman hannunsa ta duro,, ai daga zarah har hjy furdausey ihu suka saka suna neman mab'oya dan sun firgita sosai sa6anin hjy hadeeza datasaba ganin hakan daga garesa, daman tasan muddin zaiyi aiki mai kyau wanda zaici ba 6ata lokaci to fa zakaga yana amfani da qananun halittu sa6anin in baiga damar aikin ba ya baka magani kawai. daqyar hjy hadeeza ta nutsar dasu snn suka zauna amman fa dar dar dan sun shaida hatsabibanci na mlm lamma kuwa, wanda har hjy furdausey na cewa cikin ranta "ashedai akwai hatsabibi kamar marigayi bokanta maraqusa a duniyr nn har ynxun?" basu qara tsinkewa ba da lamarin saida sukaga mlm lamma ya daki kan tsuntsuwa d'in wanda nan take tsuntsuwar ta dinga sako wuta cikin bakinta wanda daga qarshe saiga wani qullin baqin magani d'an furut tsuntsuwar ta tullo daga bakinta maganin harda zafi jikinsa dan bala'i. dukan kan tsuntsuwar mlm lamm yasakeyi nan take kuwa ta 6ace musu 6at. daukar maganin yayi yace "to gafa magani ya'iso, wannan maganin da kuke gani shine akewa laqani dacewan sha yanzun magani yanzun, miqawa zarah yayi wanda zafinsa ya kusan qona mata tafin hannu dasauri mlm lamma yace ta sakasa jikkarta, nan take kuwa ta zuge jikkarta tasaka sa. jisukai mlm lamma yace "bazan iya kareku dukkanku ba daga sharrin maganin nan ba muddin kuka yi Kure to ku duka ukun zakuga abinda zai faru daku dan harni kaina sai abin yashafa dan haka ku rufa mana asiri kuyi aiki dashi yanda ya dace, bawani wahala garesaba wajen yin amfani dashi, sunan zarah yakira ta ta amsa har sau uku sukai hakan, jitai yake "ki saurareni da kyau fa, bacin maganin za'ayi ba ko shansa, kawai dai dazarar kinji mijinki zai shigo gida zakije ki barbad'e qofar shigowa da maganin dukkansa, yazamana shine zai fara qetare maganin, to