Sashe 121
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
hawayen ta nacigaba da saukowa saman filon nasa... tatabbata dud inda yake yanzun ransa na can a 6ace da abinda tai masan nan. haka ta kwanta cikin tsananin damuwa Wanda sai tadau wayarta da niyyar kiransa saita kasa tsoron jin kalaman sa dazai mata ya shigeta saita sake fasawa, haka taitayi kusan sau goma amman takasa tana haka ne taji an fara kiran sallar magrib ta yunqura ta miqe zaune tareda sakin ajiyar zuciya na wanda yasha kuka ya shanye sa tass. wayar tasake jawowa ta fara rubuta masa text message kamar haka ~"ina mai baka haquri hearty na gamida yimaka albishir dabazan~ ~sake sa6awa~ ~umarninka ba, mijina kadawo na kalleka na konaji sanyin idaniya ta~. harzata danna sending saitaji ta kasa kawai ta danna delete ta gogesa gaba daya..., daura wayar tai a qirjinta ta koma ta kwanta,,kwata kwata jitake babu ta inda zuciyarta ke Mata dad'i ko farinciki. sake daukar wayar tai ta fara sake masa wani sabon messege din nanma saitayi nisa a rubutun saita gogesa tayi haka yakai wajen sau nawa amman saidai tagaji ta share sa takasa sending. qarshe ma gallery ta shiga ta fiddo wani pic dinsa Wanda yadauka cikin fararen kayansa na likitoci da mark face ya medota a hab'arsa yana latsa waya Wanda zaune yake a gefen table na office dimsa ya tasa laptop a gaba yana dannawa da gudan hannun nasa, alokacin dataga PIC din a wayarsa yake CE mata shi baisanma sanda yunus ya daukesa pic dinba yana tsaka da aiki. kuma pic din baqaramin kyau yaimata ba. Shagala tai da kallon PIC din tana shafa sa da babban yatsanta na hannu kawai taji wani kukan na shurin sake tafo mata. dasauri ta shanye sa gamida ajiye wayar take tayo alwala tai salla, tana nan kan sallayar tanata adduan Allah huci zuciyarsa,, taji ankira sllr isha'e nan ta yi ta itama, bayan tagama ta miqe tsaye ta cire hijab din ta linke itada sallayar snn ta cire kayanta tashiga wanka har lokacin jikinta babu dad'i take jinsa, cikin qoqari da qarfin hali kawai take yin komin ta a lokacin. koda ta futo cikin sleeping dress dinta marassa nauyi ta shirya kanta ciki. tea ta hada tasha shima bawai cikin dadin rai ba. komawa tai ta kwanta saman katifarsa bayan baro tata datai. miqewa tai ta janyo katifun nasu ta had'esu waje d'aya tareda shinfid'a musu Sabon bedsheet akai tasake komawa ta kwanta a saman katifun nasu, dudda iskan fankan dake ratsa jikinta Amman jitake wani kalar zafi ne ke bimata sassan jikin nata. wasa wasa tara na dare tayi shiru babu shi, goma tayi nanma shiru, sha d'aya nanma shiru, aiko nan hankalinta yaqara tashi lokacin ta qara tabbatarwa dayayi fushi da ita fushi kuwa bana wasa ba. ganin shad'aya da rabi harta cike yasata babu shiri ta dauki wayarta tayo waje ta tsaya tsakar gida bayanta jingina da bangon d'akin baba Ismail. batareda tsoro ba wannan karan ta danna numbarsa ta kira, fata takeyi itadai ya d'aga wayar tata koda kuwa zai gaya mata ba dad'i ne bazata damu ba. cikin ikon Allah kuwa takira yakusan sau 6 ba'a d'aga wayar ba. daga qarshe ma adagewar datai na cigaba da kiran saijitai ana katse kiran ma'ana ana kashewa tunkan kiran yayi nisa ma. sulalewa tai a jikin bangon ta saka tausasan tafukan hannuwanta biyu a cikin fuskarta ranta na zafi dan wannan karan ma kukan kasa yinsa tai dan wani abun kam yafi gaban atsaya yi masa kuka saidai kayi masa zuru zubin butun butumi ma'ana mai rai kake ko maras shi.. ta kwashi Sama da minti 20 a tsakar gidan banda kukan sauro babu abinda ke yawo a tsakar akanta, daman gashi kayan jikin nata masu duhun ne, dudda kaikawon da matsawar saurayen dasuke mata a jiki hakan baisa ta tashi ba saima pamilia din gyalenta data daure kanta dashi shita kwanto ta rufe iya inda yasamu a jikinta. kunna wayar tai haskenta wanda ya dauke yadawo taga 12 saura minti 2 na dare. kanta dago fuskarta a wayar ne taji shigowarsa cikin gidan tareda rigawar isowar daddaden qamshun turarensa gareta datake matuqar so tunkan ya qarashe ida qarasowama cikin gidan. zumbur tai tamiqe tsaye saidai kuma taji takasa gaba ta kasa baya uwa wacce akaiwa turke a gun. tadai tsinci kanta da dawowar farin cikinta hamsin cikin kaso d'ari data rasa tun fitarsa. tanaji sanda yake waya bayan ya rufe gidan yanufi d'aki yana cewa ''ok yunus inda ka shigar da kayan hospital gobe ma had'un" yana katse wayar yai shigewarsa daki dudda kuwa yaganta a wajen, saidai yayi mamakin abunda yahanata barci har wannan lokacin, danshi a tunanunsa ma zuwa iyanzu tayi barci tun dazun. bunsa tai da kallo itakuma harya shige dakin, sauke wata 6oyayyar ajiyar zuciya tayi, a can cikin ranta ta. a qasa qasa ta furta "shukran ya ubangiji majiqan amsar add'uar bayinsa au jaharan au sirran" murmushi taji ya kutto mata, takusan sake daukar munti 5 tsaye a wajen snn da d'an sauri tabi bayansa zuciyarta na tunanun yunus yadawo gari kenan. tana shiga dakin kuwa ta iske harya canza kayansa zuwa na barci ya kwanta. gefensa ta inda fuskarsa ke kallo taje ta zube gwiwowinta qasa tana kallonsa, had'a idon da sukai ne yasashi juyawa ya bata baya tareda sakin wani dogon tsoki. gabanta taji ya fad'i da ganin hakan dayai mata, bata 6ata lokaci ba muryarta a karye cikin son a tausayawa mata ta had'a hannuwanta waje d'aya tace "nakira ka sau babu adadi hearty dan na baka haq'uri akan abunda ya faru amman kaqi daukan wayan, banyi fushi ba har yanzun dan gashi yanzun ma na zube gwiwowina a gabanka kayi haquri ka yafemun mijina insha Allah bazan qara qin karbar abinda ka nuna kanason nayi ba kaji ko hearty na?, koda cewakai ma nadaina fita qarewar ma nasaka niqab wlh zanyi dan farincikin ka shine silar zuwan nawa farincikin nima, kayi haquri dan Allah kasauko daga fushin nan naka da kake ta mun" sosai farincikin kalaman nata suka dinga bibiyar jikinsa danshi kansa yau Nisan dayai da ita ba qaramin gayawa jikinsa yaiba, komi yake tana maqale a ransa namijin qoqari kawai yayi haryakai wannan tsawon lokaci bai dawo gidan ba, yayi hakan ne kuma danya nuna mata kurenta daman... tunaninsa ne yaji ya katse sanda tabi jikinsa ta shige cikin qirjinsa tana cigaba da fadin "pleass hearty na bazaka haquramun ba??,,, jin yayi shiru ne yasata saka yatsunta tana balle masa madatsen rigarsa tana gamawa tasaka yatsunta tana masa tafiyar tsutsa a qirjinsa na salo kala Kala Wanda tun yana daurewa hartaci lagonsa yasaka hannunsa ya sake manneta cikin jikinsa yana sauke numfashi, sannan kuma afili yace''kidaina mun musu lollipop banson haka har cikin raina, zuciyata da gangar jikina namun zafi da ciwo fiyeda tunaninki muddin muka sa6a a ranar, please lollipop karki kuma kinji ko?" cikin sake narke masa tace"insha Allah yalla6ai na baza'a kuma ba". lumshe idanunsa yai cikin farinciki saidai baice komi ba banda lailaya bayanta da tafin hannunsa dayake bayya komi lokacin. "bazakaci abunci ba?" tambayar datai masa kenan daga kwancen datake a jikinsa. "em em naciwo gidansu yunus na mamansa". 6ata fuska tai dajin hakan dayace bayan ta miqe daga jikinsa. miqewa yayi zaune yakamo hannuwan ta cikin son rarrashi yace"sorry my lollipop naciwo abunci waje ko? to afuwan baza'a kuma ba" sakin murmushi tai tana kallonsa da fararen idanunta. "kedai ga ice cream dinki nan nasiyo miki take it" yayi mgnr tareda bude robar ice cream din ya miqo mata.. dasauri ta d'ale saman cinyoyinsa takarba tafara shansa, jikinta har rawa yake ko sbd tsabar jin kwadayin ice cream din kuwa. zuba mata idanuwa yai kawai yana kallon zallar kyau da Allah ya azurta heendun tasa da. saida tasha ta qoshi tana niyyar ajiye ragowar ne taji yayi qasa da muryarsa yace"ehmnn babu tayi ne lollipop?" "zakasha? to bud'e bakinka haaa" murmushi yai tareda bude bakin. jiyai tace"no no bama haka za'aiba, gani yai ta fiddo harshenta ta zuba icecream din akai tamiqo masa tana karkad'a harshen cikin tsokana, baiyi sanya ba wajen daura bakinsa anata ya kama harshen nata ya tsotse sa tas tana shirin janye bakinta shima yayi saurin zuba ice cream din a harshensa ya miqo mata shi alamun aramawa kura aniyarta.... cikin kunya takama harshen mai daukeda icekream din ta shanye tas tana shurin janye bakinta aiko ogan yace never Lady.... cigaba yai da tsotse dan bakin nata, babu sanya itama tahau tayasa.... dakanta ta temaka masa ya ida 6alle mata 'yar rigar barcinta batai wata wata ba ta shigar da fuskarsa a cikin nashanunta tana goga masa su akota ina cikin fuskarsa yayinda take riqe da fuskarsa tam tam a cikin hannuwanta. saida tagama gwalasa dan kasa kamasu yai da bakinsa Wanda saiyazo damqosu said kuma tai saurin zamewa tana qyalqyata masa dariya, sabida tsabar santsin dasuka qara masa, ganin yawahala yasata sakar masa wata 'yar dariyar tareda tura masa daya a baki tajawo abun rufa ta rufesu ruf. motsata yake,, kota ina yake yamutsata cikin farinciki sukai ta raya wannan dare sau ba'adadi kuwa batareda gajiyawa ba. koda safe tare suka shiga wanka suna gamawa ya sungumo abarsa ya ajiye a tsakiyar katifa tareda bin ko'ina na jikinta da kallo, sosai yake mamakin ganin canjin da jikinta yaqara, Nashanunta sun qara masa matuqar sake ha6aka cunjum cunjum dasu tsattsaye, gashi kuma qugunta yaqara budewa hips dinta sosai suka qara bada wani sharp gawani haske da kyau data qara,acan ma headquarter light take qara sakar masa uwa zai fa zauce yakejin kansa insuna tarayya, harma baitaba gajiya da round a kanta yakeji matuqa. tuni kansa ya sake kullewa. Ankara tai da kallon dayake nacin mata ne yasata cewa "Hearty na?'' baice komi ba kallon any where na jikinta yake qarayi danson tabbatar da zarginsa akanta. kamo hannuwanta yai yana duba qunbunanta, akaifu. sake duban cikin tafin hannunta yai yana latsawa, dasauri ya 6alle towel din jikinta ya kamo kan mamanta guda ya tsurawa ido yana kallo. dasauri cikin kunya ta maido towel dinta a qirjinta ta daure tana sumbura yan jajayen lips dinta dasuka qara jaaa da sul6i sosai suma. dasauri ya miqe yasungumeta tareda daukar wata yar kwalba madaidaiciya suka shiga toilet cikin hanzari yace"please