← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 128 OF 178

Sashe 128

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿5⃣5⃣. *S* aida suka gama qulle qullensu ne sannan Hjy Hadeeza ta fito daga gidan anata kirayen sallar insha'e sannan ta isa falon gidan ta, nan kuwa tai baqin gani kuwa danko zarah ce kwance saman carpet din falon ta tattale qafafu tanata zura wani abu mai siffar halittar maza a qasanta sai ihu take tana sabbatu. cikin sabbatun nata take furta "washh..wayyo Yaya khaleepa ka cigaba Yaya khaleepa kada ka daina mum hakan dan ina matuqar qaunar ka a rayuwa ta kaina fara son aure a rayuwata, ina kuma mai tabbatar maka dasai na sameka kota wane hali ne.... haka taita sabbatun shirmenta. a matuqar qufule kuwa hjy Hadeeza ta isa gareta tareda sakar mata wani wawan mari saiga zarah tasaki wata azabtacciyar qara ta miqe zaune bayan wurgar da abun robar datai tana hura hancina dan Marin ba qaramin ratsa ta yaiba. jitai Hjy hadeezan nacewa"tsinanniyamatsiyaciya 'yar iska, dan ubanki idan wani yashigo fa ya ganki a haka ba daukar tambad'addiya zai miki ba inda asa mani nasan ita din ce ke?. mgn saima da ta harari uwar qasa qasa sannan ta miqe ta daura zanenta ko qala kanzir bata cewa Hjy hadeezar ba dan baqaramin baqin ciki taji ba na katse mata jin dadinta datai lokacin datake tsaka da mugun jinsa tareda suffantawa khaleepa ne take tarayya dashi... duqawa tai ta suri abun robar tanufi dakinta dashi tana qoqarin sake maidasa inda ta fiddosa dazun. dasauri Hjy Hadeeza tace"au medasa zakiyi knn bazaki daina ba ko tsabar kin rainani harkin gayamun? ganin da zarah tai yanda Hjy Hadeeza din ta yunquro ta nufota da nufin fuzge abin wanda daqyar qawarta ta samo mata shi, aiko da gudu ta ida afkawa dakin nata ta maido qofa ta rufo da qarfi tana jawa uwar tsoki danga alama ta banki kayan mayenta basu kai ga ida sakin taba. fad'a Hjy Hadeeza taci gaba dayi tana faman kafawa diyar baki tana fadin "tsinanniya saikije kiyi tayi ai inya shige miki ta cikin jiki kezaki wahala ai bawani ba 'yar banzan yarinya jarababbiya kawai wacce ta gado ubanta a jarabar tsiya" haka ta shige kicen dan nemawa kanta abinda zataci. misalin qarfe 8 na daren ne baba Ismail na dakinsa yayinda mama Zainab ke kitchen tana dafa musu ferfesun kan rago wanda baba Ismail din ya shigo dashi gabda magrib daya taso wajen aikin nasu. qamshi babu inda bai zaga a gidan ba kuwa. adaidai lokacin ne heenduh dake kwance still a gadonta wanda daqyar tasamu tagama salla sbd wani tashin zuciya dayaketa addabanta tun sanda mama Zainab tasaka sanwar ferfesun nan kuwa. dudda tasa malullu6i ta rufe fuskarta Amman yanzun yanda qamshin ya qara yawaita jitai sosai 'yan hanjin cikinta na qara hautsinawa gaba daya zuciyarta takai maqura da tsanar naman ma, taji ko qamshinsa ma batason ji, wani mummunan amai ne taji ya tunkarota aiko da sauri ta zabura ta miqe tsaye tayo waje da gudu ta tsugunna gefen famfo ta dingi kwara amai uwa zata amayar da 'yan hanjin cikinta, dudda daman bawani abun kirki ke cikin nata ba dan sam yanzun batason cin kowane nau'i na abinci bayaga kayan malaqi su ice cream da yoghurt da bucuits dasauran ire Iren su gasu nan kuma doctor dud ya zube mata su a fridge nasawa cikin knn. jin aman da mama Zainab taji tanayi ne yasa tayi saurin kashe gas din dan dama tagama girkin, dasauri ta fito ta iso gaban heenduh ta zuqunna tareda dafa saman kafadanta tana kallonta, sosai heenduh ta galabaita kanta samu aman ya tsaya, kunna mata fanfo mama Zainab tayi ita kuma ta tara hannunta ta wanke bakinta da fuskarta sannan ta miqe daqyar mama Zainab ta taimaka mata tadan riqeta har suka shiga dakinta ta zauna gefen gado. kunna mata fanka mama Zainab tai ganin yanda taketa tsiyayan gumi a goshinta. zama kusa da ita tai ta dubeta tace "baki lapia ko heenduh? lumshe idanuwa heenduh tai tace "lpia na lau mama haka kawai naji zuciyana na tashi naji in banyi aman ba bazan samu nutsuwa ba, inaga hakan bai rasa nasaba da ulcer tace ta taso" taqarashe mgnr tana dafe saitin zuciyarta dayake mata zafi. dubanta kawai mama Zainab takeyi saidaga bisani tace"inbancin shirmenki mana heenduh tayaya mutum na ciwo haka bazaije likita ya dubasa ba saidai dud sanda ta taso miki kita faman shan maganezier, baki zuwa wajen likita ya tantance miki ainahin matsalar taki ba danya tantance maganin daya kamata kisha, to nagaji da wannan shiriritan naki gobe insha Allah nida kaina zan kaiki asibitin a bincike lafiyan ki inda ke bakisan ciwon kanki ba inaga, haba ina amfani da kita zaman fama da ciwo a jiki kiqi zuwa neman magani to wannan shashancin an gama yinsa dani" gaban heenduh taji yabuga mata da qarfi dammm!!!, tunani take inko tasake ta yarda tabi maman tata asibiti ai ta tonawa kanta asiri dan tasan babu tantama a binciken likita zai gano cikin jikinta, dan ita kam ahaqinanin gskia ma rabonda ulcer din ta tataso mata ita kam harta ma manta, kawai dai tacewa maman tata ulcer ce danta fidda kanta daga tambayar da Maman tai mata na gameda zuwan aman nata. dan haka dadan sauri tace ''aiii..ai..nama warke mama...mama Zainab ta katseta da cewan"ni yimun shiru kika warke a'ina bacin kingama kyelaya wannan uban aman haka?". rau rau heenduh tai da idanu tana shirin kuka saiga baba Ismail yazo ya tsaya bakin qofar dakin yana cewa "badai aman tane nikeji ba haka Zainab? nazata ma ko'a maqotane kinga har leqawa nai gidan baba yawale atunani na ma ko shine, to naga bashi bane saida nashigo yanzun kuma najiyo kina mgnr aman anan" mama Zainab tace"etace mlm shigo kaga yanda take zufa kuma namata mgnr kaita asibuti tana neman fasamun makokin nata dabai mata wuyar zuwa" shigowa baba Ismail yai yana fadin"yasalamm" kusada mama Zainab ya zauna ya dubi heenduh da zuwa lokacin nutsuwarta tafara dawowa akan da yace"heenduh na kiyi haquri a kaiki asibitin nan kokya samu sauqin ciwon nan naki cikin yardar Allah" bata cika son yin musu wa iyayen nata ba dan haka jitai kuka ya tafo mata nanta fashe da kuka ta maida fuskarta cikin cinyoyinta ta kwantas tana fadin "to babana na...na yarda zam..zamuje goben...muryarsa datajiyo ne a tsakar gida yana sallama yasata ida had'iye mgnr tata gamida rufe idanunta ganin datai baban nata ya miqe zuwa tsakar gidan bayan amsa sallamar doctor din dayai. sai gasu sun dawo dakin kuma tare. zauna d'ana kagafa qanwar takace maman tata ke fama da ita akan suje asubiti gobe kan ulcer dinta amman taqi, to sai yanzun danazo na samun tadai amunce amman Kaganta kukan take har yanzun, ni ban taba ganun mutum mai tsoron ganin doctor ba kamar heendu na" yayi mgnr cikin murmushin tsokanar heendun. wani dan maqalallen murmushi doctor khaleepan yai snn yace"baba dakin min bayanin ciwon nata dana aunata na bata magani tuni ay" kan baba Ismail yace wani abun mama Zainab tai saurin cewa"haba khaleepa kowane hidima saikace kai zakai mana? a'a wlh kabarsa nun gode kamaji da aikinka na kulawa da jama'a da dama kaima, kabarta kawai goben nan tunda safe zan kaita asubutin nan ta bayan layinmu adubata". abinda heendu tai tunani shima shiyayi dan yasan za'a iya zuwa wajen bincike da aune aune har a hango cikin nata sirrinsu ya fito wanda yasan tonuwar hakan barazana ce ga heenduh akan iyayenta. dan haka yayi saurin 6alle jikkar aikin sa ya fiddo wasu magunguna parasetmol paket 2 daya tafowa da momynsa dasu daga hospital nasu datace masa bayanta na yawan riqewa da qugunta. to sune ya fiddo yace"mama ga wasu magunguna nan ta fara dasu ina tunanun intana shansu akai akai kan q'aida zatabar jin ciwon. karbar maganin mama Zainab tai tace "to shiknn khaleepa mungode, tayi mgnr tareda miqawa heenduh maganin wacce taketa satar kallon doctor din tun shigowarsa dakin. "yawwa to maza fara sha yanzun heenduh ba kinji'' cewar baba Ismail. saida tasha kowane bibbiyu sakamakon qyafta mata ido da khaleepan yayi datasha babu matsalar komi, dan lura dayai tana shakku shakkun shan maganin wanda yasan mgnr dayai mata ne rannan akan ta kiyaye shan kowane magani koda bai nan kuwa, dan ba'ason maiciki tacika yawan shan magunguna akan rashin q'aida dan zai iya taba zuciyar yaron ko kwalwarsa,,shiyasa parastmol akafi amuncewa data sha akan ciwon da jikin nata ke mata dan zaman lafiyan babyn dake cikinta. saida tasha ne sannan baba Ismail ya miqe yadubeta yace"to Allah qara sauqi heenduh na". khaleepa da mama Zainab ne suka amsa mata yayinda baba Ismail din yasake duban mama Zainab cikin fara'a yace "zan shiga wajen baba yawale yanzun kokin gama dafuwar ne nawuce masa da nasa?" miqewa mama Zainab tai tace"eh Mlm dawai innai sallah saina rufa mayafi nakai masa kaika huta ko dannaga kmr ka gajiya yau" sosai baba Ismail yakejin dadin kulawan da mama Zainab ke masa amman a fili sai yace"a'a barsa samin nakai masa inda can na nufa yanzun din, d'ana zakaci girkin maman taka kaima a sanyo maka ko?" cewar baba Ismail din daya juya yana tambayar khaleepa. cikin dan yaqe khaleepan yace "amman intai sallar, zan zauna wajen qanwa nadan kula da ita kamin maman ta gama sallar ta dawo" murmushi iyayen sukai sannan suka fita zuciyoyinsu cikeda jin dadin ganin yanda y'ayan nasu ke shiri sosai da junansu yanzun bisaga da basa ga macijin dake tsakaninsu da muddin suka had'u babu sassautawa junansu amman yanzun har mamaki shirin nasu yake basu dan sautari suna kula dashi inyazo gidan suna fira da heenduh kamar baison tafiya ma, dan wani lokacin sai mama Zainab tai musu nuni da lokaci snn yake tafiya, dan kam yanzun zaman majalissa ma yarage akan da suna tare Kunlun Indai yadawo aiki nan zaizo sita fira harda mama Zainab din dan yanzun ya koyi hiran mgn kam ta qarfi da yaji, lura dai inba hakan yaiba zama kusada heenduh ma wuya zai masa, shiyasa yake fakewa da wajen mama Zainab yslake zuwa wanda hakan kebawa heenduh daman d'asa kwalliya tun zamansu a gidan baba yawale kuwa, dud inyaga ko tayi kwalliyar dayake so kamar yadauketa subar gidan yakeji saidai babu daman hakan yanzun, danshi rabonda yasamu lollipop din tasa tun ranar
Chapter 128 · 0% Book details