← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 157 OF 178

Sashe 157

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~hmnnan..... niko nace sa'a mai tonon silili knn, koko kunga laifin sa'a dears fans anan~???

by
*Xexen Fasaha*.
[4/18, 11:06 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO*.

story and writing
by
Xayyneb 💤💤

~dedicated to my mom sadeeq hauwas~°

👁🥡👁
🅿6⃣5⃣.
*G* a baki daya khaleepa yaji mgnr tazo masa uwa a durar mikiya yanajin kamar mafarki yake da hakan, wato sa'a na fada masa hakan kuma.
fiddo idanuwa yayi cikin mamaki yasake duban sa'a yace " kin tabbatar maganarki gaskiya ne sa'a datu?kinsan kuma ba wasa Nike daku ba bare kimun qarya fa" yy mgnr yana mai sake tsareta da idanunsa.
cikin rantsuwar mgn sa'a tace"wlh Allah kuwa yaya khaleepa heenduh nacan gida na yau kwananta uku"lumshe idanuwa khaleepa yayi zuciyar sa na wani bugawa fat fat fat saboda tsabar farin ciki uwa ya zubda ruwa qasa yasha yakeji,godia kawai yayinda miqawa ga ubangiji acan qasan ransa,daka kalli fuskarsa kuwa zakasan ransa a matuqar farance yake sosai wanda ko sa'a dake gabansa saida ta fahimci hakan.
amman saiya kanne dudda wani shashi na zuciyar sa na tuhumar to akanmi heenduh zata gudu ne kuma? juyowa yai ya kalli sa'a kai tsaye yace"kota fada miki dalilin tafowarta ta ne zuwa wajenki?"
sauke ajiyar zuciya sa'a tai batareda boye masa komi ba ta fada masa dukkan dalilan da'ita heenduh ta fada mata na gameda zubewar cikinta da take tuhumar sa da shine sila gamida auran zarah dayayi na ganin zaici amanarta ne kawai" wani kalar dan guntun murmushi khaleepa yayi sanda yagama jin bayanan sa'a d'in sosai yayi mamakin kan hakanne kawai zaisa ta gudu tabar mutane cikin tashin hankali? shin miyasa tunanin headache yafiya qaranta ne? dan intai wani shiriritan tofa insha Allah ko yaro qarami bazai yi hakan ba, sake duban sa'a yayi tareda katsewar tunanunsa yace "OK ngd sa'a kiban full address d'in gidan naki a bauchi d'in to sainaje na tafo da ita... nan take sa'a ta basa full address d'in gidanta kuwa tana shirin komawa cikin gida ne yace" amman please sa'a kada ki fadawa kowa wannan mgnr kinji ko?" gyada kai tayi tareda cewa "insha Allah bazan fadawa kowa ba hakan yaya khaleepa"
daga haka ta wuce cikin gida shima yafuce da sauri yaje dakin yunus ya samu yunus d'in yana bayi yana wanka nanfa cikin sauri ya dauki dud wani abunda yake buqata sannan ya dauko key d'in motorsa ya futo waje yashige motorsa tareda bata wuta kan kece mi har ya dauki hanyar garin bauchi kuwa, gudu yake shararawa na mutunci a kan titi uwa mai gasan tsere na wasan motocin dud duniya kuwa, wanda hakanne yasa sharp sharp ya iso cikin garin bauci yaita bin address har ya iso anguwar dai dai gate d'in gidan sa'a ya kashe motor ya futo, watch d'in hannunsa ya kalla yaga har d'aya ta kusa, nan yayi takun sa ya tafo tareda isa qofan gidan yasa key d'in hannunsa yayi nocking d'in qofan wanda babu jumawa saiga maigadi yahuza fillon nan yazo ya bude masa qofan,, ganin khaleepa dayai bai kuma sansa ba yasashi cewa"asshalamu alaikoum mlm mashu gidan basha nan sunje ganin jida"
wani dan taqaitaccen murmushi khaleepa yai yasake duban mutumin heenduhn yace"eh nasani ay heenduh na ciki ita ko? "gyara tsayuwa yahuza yayi yace" eh Itakam ay tana shiki batama juma da barin nan haraban ba"
"OK mijinta ne to ni, fatan zaka bani hanya na wuce?"aiko khaleepa na fadan hakan yahuza fillon yaita kallon sa yana hango kuma tsantsar tsabar kamarsu da heenduh d'in wanda shi sam bai lura dama hakan ba sai yanzun da khaleepa yabasa haske.
dan haka cikin sauri yace "ah to yalla6ai shannunka da juwa ka shigo tana ciki dai kmr yanda dai na maganta makan yanju to"
shigowa khaleepa yayi yanata kallon kowa ne side d'in gidan da tunanin yanzun fa lollipop d'in sa na ciki fa? a haka harya doshi shiga falon gidan yanajin yahuza fillon na cewa "afito lpia yalla6ai".
har tsakiyan falon ya shiga ganin babu kowa a cikinsa sai qarar TV ma dake tashi yasa shi sake bin falon da kallo haryayi nasarar hango wata qofan daki dake bude wanda ga alama nan ne hanyar shiga dakin.
zama yayi saman kujera tareda daukan qafarsa daya ya aza saman gudar dayar qafar tasa yana karkadawa yayinda fuskarsa ke bisa fuskan TV plasma d'in yana kallon tashar da suke hasko wani film na Indian wanda hakan yaja hankalinsa yana kallon soyayyar da film d'in ke nunawa tsantsa tsakanin miji da matar harda yaransu guda biyu da gani ahalin gidan na cikin kwanciyar hankali sosai, lumshe idanunsa yayi tareda dan kishingidawa saman 3sthear d'in da yake akai zaune, wato yadan kwanta knn yana tunanin wani abu a ransa bai ankara ba saijin motsi yayi wanda tabbas kuwa yasan kobai juya ba itace ta fito daga daki dan yanada tabbacin ita d'ai ce a cikin falon da kuma dakunan gidan,
sake gyara kwanciyarsa yayi ya zuba mata kaifafan idanunsa ransa wasai da wani mummunan jin dadi daya mamayeta , kallon ta kawai yake kogaza yunqurin tashi ya qiyi dan kam yafison ta gansa da kanta batareda yayi mata inshara da kansa ba kodan ta ma mamakantu da ganin nasa, mafarin knn daya cigaba da jifanta da kallon sa, sosai shigarta taso dilmiyar da tunanun sa kuwa.
yayinda ata bangaren heenduh kuwa tun tana toilet tana wanka tadingajin wani gizon qamshi wanda tuni tashaida mamallakin sa saidai tasan kawai gizo ne na hasashen zuciya dan tasan ko kusa babu abinda zai kawosa gidan nan Inda babu wanda yasan tana nan kuwa, a haka harta gama wannan wankan da tunanin hakan a ranta, sosai gabanta taji yayi mata wani azababban bugawa dammmmmm!! dam!!!!! a sa'ilin data fito daga toilet d'in zuwa room d'in dakin nan taji kamshin yamafi yawwa anan uwa yana cikin dakin,,, sosai jikinta ya mutu daqyar ta samu ta shafa mai ko fowder bata murza ba ma amman kyaun ta natural baiban shaining ba akota ina kuwa a jikinta.
zafin da akeyi dudda akwai fankoki sama da uku a dakin amman batabar jin dishi dishin zafin ba koyaye ne a jikinta kuwa, mafarin knn yasata saka wata yar riga iya cinya dud tabi mata jiki kwata kwata battada nauyi rigar, gata kuma shara shara mai qananun kofofi wanda ko bra bata saka ba dan tafi son tajita a haka Inda tasan babu mai shigowa cikin gidan.
shiyasa komi na jikinta bata boyewa hatta cikakkun tsaye young manya maman ninta koyaya ta motsa jikinta suma samsun yi nasu motsin na daban.
parking gashinta tayi tareda saka turare a jiknta dan ita ma'abociyar son qamshi ce matuqa.
jin cikinta na mata alamun jin yunwa tasan kuwa dole taji hakan dan kuwa tun safiyan yau babu abinda tasakawa cikinta mafarin knn ta dauko wayarta ta nufo falon,,, dasss dasss wannan karon kam haka gabanta yayi wani azababban bugawa sakamon tabbatarwa datai da koma yayane tabbas mai kalan turaren doctor ya shigo gidan nan, to da yaushe knn? harbata ga kowa ba? koko tana ciki ne aka shigo aka tafin bata sani ba!? tambayar datakewa zuciyarta knn.
kallon falon kawai take cigaba dayi jiki a sanyaye wanda sai daqyar ta samu dai ta
daurewa tanufi hanyar kitchen d'in dan samawa cikinta haqinanin haqqinsa.
ta gabansa tazo tabi ta wuce amman da yake hausawa sunce hankali ke gani ido kam gululu ne shiyasa hankalin ta baibi ta wajen ba ta shige kitchen shiko yabi bayan ta da kallo babu shiri ya lumshe idanunsa danjin yanda wani abu ke masa xirrrr xirrrr yana tsurga masa a jiki, qara lafewa yayi cikin kujerar wanda babu jumawa saigata ta fito daukeda cup na ☕ a hannunta da soyayyen dankali daqwai wanda tun data gama hadasu tun dazun harta kaima yahuza nasa amman ita bata waiwaye natan ba sai yanzu.
zama tai tai seting TV tana kallo yayinda take cin komi dake gabanta a hankali wanda a haka taci babu laifi dudda har yau batajin dadin zuciyar ta kuwa komi cikin sanyin jiki take yinsa uwa marar lpia, sosai jiknta yaqara sanyi akan dud abinda takeyi wanda shi kansa saida ya fahimci hakan harya fara tunanun to kodai bata lpia ne dan sanyin jikinta datake da ya qaru sosai akan ma wanda ya Santa dashi naturally d'inta.
saida taji cikinta yayi dan nauyi ne yasata zuwa ta wanke kayan datai amfani dasu ta dawo falon knn zata wuce daki nan tsakan falon taja ta tsaya tanason dai sake tantance sanin Inda wannan futinannen qamshin ke qara bujiro mata, kamar ance ta kai dubnta kuwa Inda yake nan ta ga ya tsareta da idanunsan nan yana bin ko'ina nata da kallo daga kishingiden sa da yake dai hankali kwance .
matuqa ta girgiza gamida gigita wanda babu arziqi ta kwalla wani uban ihun dan a zaton ko aljanine yayi mata siffar shi.
dudta bi ta rude tana shirin shigewa tsakankanin kujeru ta buya saiko taga ya taso ya nufota, aida gudu tayi cikin daki tana haki ta turo qofa zata datse shiko yasa hannuwansa da qarfi ya turo qofan daki ya shigo nan kuwa ta duqe a rude kasa tana kuka tana fadin "a'uzubillahe minal shaidanin rajeem bismillahirra'manirra'hemwa'innahu sulaimanu wa'innahu bismillahir rahem" haka taita salati ta kama idanuwa kuwa ta rintse su gam jiknta naci gaba da rawa zufa dud ta rufe ta a jiki.
shi abunma dariya yaso basa ganin lura dayai tamaishesa aljani,amman sai ya gimtse baiyi hakan ba, ahankali ya tako ya iso gabanta yaja ya tsaya hannuwansa zube suke cikin aljuhun wandonsa duka biyun ya zuba mata idanuwa kawai yana bunta da kallo.
zuqunnawa yayi gabanta saman qafafunsa yasake zubo mata idanunsa kawai kallon ta yana sakin wani murmushi wanda rabon da yayisa tun tana nan
[4/18, 11:06 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO*.

story and writing
by
Xayyneb 💤💤

~dedicated to my mom sadeeq hauwas~°
Chapter 157 · 0% Book details