Sashe 112
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
By
*Xexen Fasaha*.
[3/30, 7:14 AM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO*!!!
Story and writing by Xayyneb💤💤
Fasaha online writers.
*🌳Imparting valuable knowledge and intertaiment is our concern🌳*.
~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.
👁🥡👁
🅿5⃣0⃣.
*T* ana shiga gidan kuwa anan tsakar gida zaune bisa tabarma taga jikokin baba d'ahara din suna wasa.
suna ganinta kuwa
da sauri suka taso suka nufota Suna murna suke fadin "oyoyo aunty heendu"
zama tai cikinsu tana qaqaro murmushi tace
"oyoyonku qannena kukad'ai ne a gidan ina baba dahara ne taje?"
Zainab mai d'an
girmansu tai tsagal tace"ay kullum inta tashi dasafe tagama aiki asibuti take tafiya wajen babanku sai da marece take dawowa".
shiru heenduh tai tana mamakin kenan kullum sai baba d'ahara ma taje asibiti? amman ita tun zuwanta na farko bata qara ba kuma ga abunda khaleepa yace mata babanta yace saidai su dunga zuwa tareda shi kuma ita gashi yanzun yanda ta kaya dashi hartai fushi ta baro masa gidan yaya kenan?, jitai wani sashe na zuciyarta na cewa
"heenduh fushi na fari ba naki bane dole ki dinga bin komi a sannu in kikace zaki daka ta 'yan matan dake liqe masa kina saka damuwar hakan a ranki yauda gobe zaki jawa kanki wani ciwon ne, ba'adu ma bayan hakan bazaku taba zaman jin dad'i ba zakuna kasancewa cikin fad'a koda yaushe ne.
sauke ajiyar zuciya tai bayan lumshe idanunta datai batasan miyasa kishin khaleepa ya girmama haka a ranta ba wai,,
sosai taji dadi kuma sanda ta tuno maganrsa dayace baida ra'ayin auren mata fiye da d'aya.
itakam tanaji koda sama da qasa zasu had'e bazata iya jurar zama tareda kishiya daga shiba saidai ayi mai yuyuwa haka take rayawa a ranta, tunaninta ya katse sanda taji wayarta na ringing dubawa tayi taga sa'a CE mai kiran dan haka da sauri ta daga tareda furta"ni dai bantaba ganin maqallalliyar amarya ga angonta sa'a kamar ki, dan iskanci kullum waya a rufe? Ince dai zuwa yanzun kin qunso mana na zuwa cin naman suna? dan kada qallafar ta tashi a banza"
banda dariya babu abinda sa'a ke mata saidaga bisani tace"wlh qawata masheranciya ceke kawai daga kinjini kwana 2 shiru sai kibi ki faffasareni haka?
kinsan dalili ne?"
heenduh tace " aa saikin fad'a"
sa'a taci gaba da cewar ''wlh wayar ce aka kaita wajen gyara saboda tasamu marsala gashi kuma swety na yayi tafiya kinsan sana'rsa ne tafiye tafiye garuruwa kai kaya su lace atamfa shadda materials yana bada sari to ada yake cemun inma ya tafi yakanyi one month 2 month bai dawoba gda ba sbd wasu in suka karb'i kayan ba wai nan take suke bayarda kudin ba saisun juya su sannan zasu basa to gskia tunda mikai aure ko sati uku bai ta6a rufawa zakiga yadawo innai masa mgn akan yanzun yayake dawowa da wuri wlh Qawa saikiga yayi murmushi yace 'sa'adatu sa'ar mata ai yanzun ba kamar da bane nauyin iyali na yahau kaina dole nazo na sauke sa, duba da mu mata masu qarfin sha'awa ne yawancinmu saidai kunya tasa mu b'oye ,nakanji kunya dud sanda yakemun wannan mgnr wlh Qawa"
to kinga shiyasa amso wayar daga gyara tamun wuya danshi ya kaita bani ba, to saida ya dawo jia ne da daddare ya amso mun wayar kinji dalilin rashin samun wayar tawa"
murmushi heenduh tai tace "gskia kam swewtynki na kwatanta adalci akan wasu mazajen da in suka lula suka tafi saidai Allah, dubadai misali da mijin Zulaihat maqociyar su maman dady salis kinsan mijinta shima wannan tafiye tafiyen yakeyi amman shidayake ba imani garesa ba bai zuwa sai kusan shekara babu aike babu komi kuma, sai mugun Neman mata daya sa gaba dud garin dayaje mata musulmsi da kiristan, amman su nan ya barsu da yunwa amman dud wannan zaluncin dayai mata bai ishesa ba mugun saida ya d'ebo cuta ya jona mata a jiki kijimin zalunci fa sa'a?"
sa'a tace"ai Indai kuma wajen rashin imani ne da tozarta iyalai akazo wajensu na lami mai nama saidai a shafa fatiha a miqe, kedai Allah dai shi kyauta qawata" "amin"
cikin tsokana heenduh tace
"him shine dud daren jian daya karb'o miki ma wayar kuma maiyakon ki kirani dan kinsan zanta nemanki saiki kaqi saida yanzun da tsakar rana gari ya gaida gari ko😏?"
qyalqyacewa da dariya sa'a tai tace"ah kijemun qawata ya mijina yazo daga gari mai nisa munata mararin juna zan tsaya wani buge bugen waya kuma?
hehehe ai babu wannan batun dan daren jia rankatakaf d'insa mijina shina mallakawa aha"
babu Wanda heenduh ya fado mata arai sanda sa'a tai wannan mgnr bayaga doctor nata, shiru tai takasa cewa sa'a komi, saijitai sa'a tace "wai qawata yaya banji kinmin zancen doctor namu ba? Indai ji yanzun komi na tafiya normal ba marsala?
daman tunda heenduh ta fara mgn da sa'a ta miqe daga gabansu yaran ta matsa gaba, kuma yanzun dataji sa'a ta mata wannan tambayar saita ida doganewa da qofar fita daga gidan sannan tace"hmn inafa normal sai an shirya akuma zo aqara botsarewa".
banganeba kamar yaya knn? nifa wlh nazata kinzama 'yar gari a wannan harkar ai''
heenduh bata boyewa sa'a komi ba dan itace abokiyar shawararta daman can.
sosai sa'a ta girgiza dajin zancen dan haka tace"haba heenduh miye haka nikeji sau daya fa kikace dud wannan kwanakin da kuka shatata tare bayan kun samu 'yanci ma agidan yanzun ku kadai, amman har kike cemun yanzun kan wata banzar zarah kin baro masa gidan kinyi fushi?
mtsss gskia ki canza taku wlh inba haka ba zakisha mamaki danshi namiji sanda ya fahimci kana yin kishi iriyan haka a kansa kuma abun haushi bawani kulawa yake samu daga gareka ba to abunda yalura kanawa haukan kishin shine zai nacewa kodan ya baqanta miki kema kamar yanda kike masa, dan haka wlh kada ki kuskura ki bari yasan sabida wannan zarah dinne kike son masa bori ba, danma nagashi bama damuwa yai dasu matan ba bare ita, sanin kanki ne da'ace yana kula iyayen 'yan matan nan dasuke masa zanga daba haka ba, to barcin iskanci ma kinsamu yana sonki har haka zaki zauna kinai muku wasa da hankali da kuma damar sakewar dakuka samu a gidan Ku free yanzun?... Mtss ni wlh kinason ma b'atan rai, kimayi maza maza ki komawa mijinki yanzun kisan kuma dud hanyar dakikabi kikasan zai huce shima ayau dannasan shima hakan dakikai na fitowa dakikai zai qarasa wa ransa yayi zafi dannasan halinsa shima miskilin.... nan sa'a taita qara saitata kan hanya da abubuwan daya kamata ta rinqa masa dan qara Jin sonta ninkin ba ninkin a tartare dashi na kukawa sosai sannan suka ajiye wayar, had'a fuskarta heeenduh tai a qofar tana tunanin d'umbin shawarwarin data samu daga sa'a kuma sosai taji dadinsu danta qara fahinta, shiyasa ma bata shayin karbar Shawara daga sa'a dan akwai dacewa a cikinta sosai.
jitai ana girgiza hannunta ana cewa"aunty heenduh kizo mu zauna muyi wasan dake kema to kamin baba dahara din ta dawo ko?''.
Zainab CE me mata wannan mgnr.
murmushi tai ta kamo hannunta tadan duqa tace"kiyi haquri momy na kizauna kuyi wasanku nima zanje wani waje yanzun" tuni ta fara murna tace"yeeeee nima zanje, zakije dani ko aunty heenduh?"
salim ne M@I bima Zainab ya iso wajen yace"laaa yaya zainab fita zakiyi ko? baccin baba dahara tace mu zauna nan kada Wanda yaje koda bakin qofa ne ko?
aiko saina fad'a mata to inkikaje"
harararsa Zainab tayi tace"to ina ruwanka da sa ido kawai saina je kuma" wani dan murmushi heenduh tai tashafa fuskar Zainab tace"to kiyi haquri momyna inda dai kinji baba dahara tace hakan ki haqura in aka sallamosu daga asibuti sai kirakani wataran inzanje anguwar ko?"
"To aunty heenduh shiknn byee byee saikin dawo"
itama heenduh fita tai daga gidan tana daga musu hannu.
tana shiga gidan kuwa nan tsakar gida ta gansa bakin dokin qofar Shiga dakin nata zaune ya harda qafa daya cikin daya kunnensa jone da ear pies. komi yake ji oho ta furta a ranta, sam batason tsautsayi yasa wani ya shigo gidan ya iskesu gudun fassara yasata komawa ta rufe gidan ta dawo.
harta iso bakin qofar bai d'aga kansa ya dubeta ba dudda yasan da shigowarta gidan Kansas duqe saman wayarsa yana latsawa.
"excuse me please zan wuce" abunda tace masa knn ganin dud yabi ya faffake qofar dakin.
nanma bata samu wata gamsasshiyar amsa ba, qutawa tai tareda komawa baya ta cire hijab dinta ta zauna bisa wata kujera kawai ta zuba masa idanu tana kallonsa.
cikin sa'a shima wannan karan ya dago yana dubanta karaff suka had'a idanu da sauri yakuma dauke fuskarsa atata.
ita sai abinma yabata murmushi..
tsagwayam ta miqe ta isa garesa batai wata wata ba ta qwace wayar dake saman cinyarsa yayinda ta maye gurbin wayar ta zauna saman qafan nasa taciro ear pies daya a kunnensa ta saka a nata kunnen, jitai wata waqar music ce yake sauraro, dago fararen idanunta tai takai dubanta garesa saita ga ita kawai yake kallo cikin mamakin canzawarta lokaci daya saikace ba'itace tai fishi ba ta fita tabar masa gidan, karo na farko daya fara tunanin anya kuwa heenduh batta rasa aljannu yarinya yanzun zata hau yanzun kuma zata sauko? wata zuciyar yaji tace"ba batun wasu aljannu rigima CE halin heenduh daman,
da in tataso mata bataiba batajin dadi kaima tuni kasan da wannan d'abiar tata kuma bare kai mamaki akai.
"wai fushi kake dani kake wani d'aure mun haka?"
Tambayar dayaji tai masa kenan a shagwab'e kuwa .
jitai ya miqar da ita tsaye daga jikinsa shima ya miqe yai shigewarsa daki dan shima kalar nasa salon yakeson fara gwada mata.
dasauri tabisa cikin d'akin ganin yanda yake tafiya dudduqe dafe da gefen cikinsa ta.
iskesa tai warwas saman katifarsa iskan fankar dakin sai kada labulayen takeyi.
a hankali ta zauna gefen katifar a tausaye tace
"bakka lapia ne daman?"
saka idanunsa yayi cikin nata bayan wani langwa6ewa dayai yace "cikina ciwo yake mun amman masassara tafi matsamin @ jikina"
zaro idanunta tai a tsorace tace
"amman magani fa?
lumshe mata idanunsa yai cikin nata sannan a hankali ya furta"na mantosa asibiti"
kamar zatai kuka tace"kasa yunus ya dauko maka man to yanzun"
saida yadan muskuta gamida yamutsa fuskarsa uwa gaske sannan yace"yunus yau sati daya baya qasar ma"
da sauri tace.
"Ina yaje?"
saida ya bud'e idanunsa yasake maidasu cikin nata ya kwantas sannan yace"na aikesa ne yo mana odar magani na hospital namu dawasu sauran kayan aiki cikinta new, by list"
cikin wani sabon tausayinsa tace
"yaza'ayi to yanzun?"
jin yayi shiru yasata
rarrafowa garesa tasa hannunta ta dafa saman goshinsa da wuyansa ta kallesa tace "amman zafin jikin babu? Ganun zata ganosa yasa
dasauri yace
"ehh..ehh daman scan cikin jikina nafi jin zafi nace miki ay"
shiru tai tana kallonsa kamar mai tunanin wani Abu saikuma ta miqe tai waje.
tana fita yaja jikinsa ya miqe zaune tareda jinginarda bayansa jikin bangon dakin yana wani kalar kyakkyawan murmushi nasa...wayarsa yajawo yasakata silent , dasauri yakoma ya kwanta sanda yaji motsin shigowarta a dakin...
nan yahau nishi Sama yana babbata fuska alamun masassarar na matsa masa kenan.
ajiye 'yar robar ruwan zafin tai da towel dinda ke cikinsa gefe , nanta hau Katifar tasa yayinda ya wara idanunsa yana kallon ta lokacin da take qoqarin balle masa botiran rigar jikinsa.
cikin d'an sauri sauri yace '"mimm..mizakiyi haka lollipop?"
bata dubesa ba saida ta ida cire masa rigar dukknta sannan cikin qarfin hali tace"ruwan zafi zansa na d'an tsantsane maka jikin dan karage jin zafun jikin naka, tayi maganar gabanta na dokawa sakamakon cikakken mayalwacin faffaden qirjinsa mai cikida gassa kwance lub black datai tozali dashi yayinda ta kamnala masa mgnr ta dubesan..
"Oya kwanta" abunda tace masa knn tadauko towel din a ruwa tana matsewa.
ahankali Yakoma ya kwanta zuciyarsa cikeda gudun jin ruwan wannan ruwan zafin a jikinsa yanda bacika tu'amnali yayi dasu ba.
shi dama na sanyi ne dazaifi so.
Amman Yaya zaiyi indashi yajawa Kansa ciwon ma.
yanaji yana gani tadinga danna masa towel dun a goshinsa da qirjinsa jin azabar zafin towel din na ratsa jikinsa ay baisan sanda yai zumbur ya miqe zaune ba, da towel d'in cikin hannun nata da hannuwan nata gaba daya yaruqo su yana kallonta a raunane kamar zai fashe da kuka taji muryarsa a sake yace "nama ji sauqi na warke barsa haka"...
wani kalar kallon tuhuma kuwa ta jefa masa da kyawawan fararen tas din idanunta masu sake nutsar dashi a dud sanda ta kallesa dasu kuwa...