Sashe 6
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
*Xexen Fasaha*
f. o. w.
[1/17, 3:09 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
Fasaha online writers f. o.w.
~A Ko ina nake kina raina aunty na ta kaina yayata me sona a koda yaushe wacce battason abinda zai ra6eni muddin ba alheri bane a cikinsa kuwa, my hawwas d'ina nike muku bayani my mom sadeeq tawa Allah bar jini da anta a had'e suci gaba da rayuwarsu muddin rai a lami lpia~❤
*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.
-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.
👁🥡👁
🅿5⃣.
*Y* ayi zurfi a tunanin hakan sosai har baisan yawan adadin lokuttan daya d'auka ba haka, bai san sanda ma har salis d'in ya dawo ba sai dai jiyayi an dafa masa kafad'arsa salis d'in yace "abokina tunanin me kakeyi haka inata maka mgn baka jiba kuma? miye abin damuwa kuma inda mun samu maslaha ga lamarin?
kazo kawai muje daman na fad'awa oga daniel zamuje salla inda lokacin sallaer la'asar d'in yayi, kasan bawai barin fita yake ba bada dalili ba kaga daga nan in mun gama sallar sai mu wuce kasuwa mi saido wayar ka siya masa handout d'in"
salis din ya ida yin maganar yana mai duban lokaci a agogon hannun dake jikin hannun mukhtar d'in.
miq'ewa mukhtar yayi yace cikin 'yar fara'a yana mai miqawa salis hannu suka tafa yace "ya ilahi nagode maka da ka had'a ni da aboki na gari, dariya sukayi sannan suka tafi gefen titi inda can masallacin yake anan sukayi alwala suka shiga masallacin sukai salla suka fito lokacin qarfe hudu da kwata na marecen ranar ma.
kai tsaye kasuwar saida wayoyi suka isa shagon ya fiddo wayar ya miq'awa salis, salis ya kar6a shikuma ya nunawa mutumin yace "abokina wannan wayar mukeso ka siya, yayi maganar yana mai miqawa mutumin wayar, amsar wayar mutumin yayi ya hau jujjuya ta a hannunsa yana dubanta ciki da bai d'inta sannan ya d'ago kai ya dube salis yace "wannan wayar dudda dai alamun sun nuna cewa sabuwa sabuwa ce bataji jiki sosai ba to gskia duka duka kudinta bazasu wuce dubu 6 da d'ari takwas ba, sakin baki salis yayi yana jin kamar ya kaiwa mutumin wani iriyar kalar bahaggon kutufo na jini da majina dan takaicin cininkin wulaqancin da mutumin yai musu, kasa magana yayi kawai ya juya yana kallon mukhtar wanda jin kud'in da mutumin yace zai sayi wayar yasa tunanin to shi kansa nawa ya siyi wayar ma duka duka atata wata biyu da suka wuce? dubu 13 da d'ari biyar fa ya siyeta a sabuwan tama shima kud'in da suka rage ne lokacin dayai exam da aka siyar da gonan nan ta babansa bayan ya kaiwa baban nasa ragowan sune baban yace yaje yai wani abun dashi shine kawai ya ajiyesu ga lokacin baiyi komi dasu ba, sai bayan takardun sa sun fito na gama degree ya duqufa yawon neman aiki ko Allah zaisa a dace amman sama da wata guda shiru kkji, shi knsa sai lokacin ya yarda da batun mutane da suke cewa karatun talaka a wannan qasar in yagama yana nemn aiki to ya qwammace ace ya qara maimaita shekarun karatun nasa indai zai samu aiki in eagently da ace yaita yawo ofis ofis ma'ikata ana tozarta tasa, inda dai aikin yanzun daka gama karatu tofa babu mai samunsa a kn lokaci face yaran manyan qasan in kuwa kaga talaka ya samu aiki tofa wannan q'wacen Allah ne yabaka kyauta a garesu shiyasa kullum addu'arsa Allah ya azurtasu da shuwagabanni na qwarai wanda zasu kawo cigan qasa a kowace jiha.
haka ya gaji da neman aikin nn ga lokacin ko masinja na ofis bai samu aikin saba dole ya haqura ya dawo gida, ahaka ya yanke shawara shida ismail akan yasai 'yar wayar zamani mai kafafen yad'a labarai koya dinga tura request din neman aikin nasa a wurare daban daban wataqil ko Allah zaisa a dace tanan 6angare in anyi gamdakatar dacen daukar sabbin ma'ikata kamarsu,
hakan yaje shida salis suka siyo wayar fa kullum yana cikin internet aikin tura saqonni amman shiru kkji, bai damuba inda yasan yarigaya daya tura yakuma isa garesun yasan kuma dud daren dad'ewa zai samu saqon amincewa daga garesu kokuma akasin hakan,, alokacin ne yarasa ynda zaiyi ko sile biyar baya maganinsa a aljihun sa inda ya kwashe 'yan kud'in yasai waya, mafarin knn sai da yaje wajen salis akan yanason yakaisa wajen aikinsu na kanikanci dan yagaji da zamn rashin abunyi haka. akayi sa'a kuwa suna zuwa oga daniel ya d'aukesa tareda fara koya masa dabarun aiki, har aran mukhtar yaji dad'i yasan aikin daya samu ma harda add'uar da iyayen su ke binsu dashi kullum, dayake Allah ya basa qwalwa nan da nan kuma ya fara koyan aikin cikin nasara harya kaiga ya iyan shima yanda ya dace, hargashi kuma da albashin aikin yake tallafawa gidan nasu shima i yau,
katse masa dogon tunanin daya shiga salis yayi yace "yanaji bakace komi ba kuma?"
dubansa mukhtar yayi bayan ya sauke ajiyar zuciya yace "bansan ya zance bane salis wlh"
duban salis mutumin yayi shima salis ya dubesa ya daure zuciyarsa sannan yace " to yanzun ko 12k bazaka siya ba abokina? ka duba fa dakyau sabuwan modern ne fa babu inda ya koyi qwarzane jikinsa?
murmushi mutumin yy yace "eh na gani, a gaskia na siya 8k bayaga haka bazan qara ko sisi ba, kuma madai bari kuji kasuwar nan dud in zaku kewayeta bazaku samu sama da abinda na siyeta ba wlh Allah kuje nina gaya muku"
salis sarkin zuciya yaja wani tsoki ya fizgo wayar daga hannun mutumin yace muje mukhtar muje wani wajen an fasa siyar wan ma anan"
riq'o salis mukhtar yayi yace "tsaya sarkin fushi inda dai yace haka ya siya a siyar masan ba komi,, ai kasuwa ce ta juri hakan daman, badan ran salis ya soba ya bashi wayar mutumin ya karba ya ajiye a cikin dan akwakun qasan inda sauran wayoyinsa na siyarwa suke yana qirgo musu kud'in yana magana da cewa " mu ai wlh masu siyan wayoyin hannu nan bawai qaramin tasku muke gani bama, yau muci riba gobe mu kur6i asara dan yawancin wanda suke kawo mana siyan wayan dud 6arayi ne suke kawo mana muke saya, wannan harkar ai ataimaki juna sunanta kawai"
cikin fushi salis ya yunquro zai nufo mutumin mukhtar yayi saurin taresa jin salis d'in na cewa "ok mune 6arayin knn kake nufi,,?!! "
tuni mutumin yasha jinin jikinsa dan yasan ko warewa zasuyi babu abinda zai iya d'iba a jikin salis barcin shi yaci qaniyarsa ma ya rure masa jiki, shiyasa yayi saurin cewa ''a'a nifa yawancin mutane nace baku ba, amman in ranka ya 6aci abokina to kayi haq'uri ai abin bai kai nn ba"
dai dai nan ya miqawa salis d'in kud'in yana fad'in "gasu ngd... , a fusace salis ya fuzge kud'in a hannunsa har yana datsawa mutumin akaifar hannunsa wajen kar6a a fusacen snn yaja tsoki tareda riqo hannun mukhtar din suka bar wajen. mutumin na cewa a ransa wannan kam shegen zuciyar tsiya ne dashi amman kuma ga abokinsa silent man koya suke zaune tare lpia kuma da juna? ya dafe ha6a tareda furta Allah mai had'a jinin bayinsa dudda banbancin halayar dake a tsakani kuwa.
ahaka yaci gaba da harkokin gabnsa.
salis kuwa suna tafiya a hanya yace "wlh daka barni dashi da sai nayi maganin d'an iskan can, har ya isa yai mana habaici ma?"
mukhtar yace "mutane sai haquri ay abokina mu wuce kasuwar books din kawai dan lokaci na qure mana"
Hakan kuwa akai sukaje kaauwar kusan shago biyar sukaje basu samo littatafan ba sai da wani mai ahagon yai musu kwatancen shagon da yake tunanin akwaisu sai sannan sukaje can din suka samu suka siyo.
daga nan wajen aikin suka koma saida oga daniel yai musi fad'a akan jimawarsu,, koda aka tashi suna hanyar su ta tafiya gida dayake tsakanin gudansu mukhtar da salis babu nesa, dubu day'a da d'ari biyar mukhtar ya fiddo a aljihunsa ya ya miqawa salis, salis ya Karba yana fad'in "wadan nan fa abokina? cikin murmushi mukhtar yace "dubunka ce day'a dana ara sai kuma wannan bari biyar din na baka kyauta kaima kayi wani abun" girgiza kai sales yayi yace "bazan kar6a ba gskia, yayi maganar yana mai daurawa mukhtar din kud'in saman hannuwansa da suke rungume cikin qirjinsa, da sauri mukhtar yaja baya kud'in ya fad'o q'asa yace "wlh saika karba kamaji na rantse danni banyin kyauta a maidomin kuma banyin rantsuwa na sa6a kaima kuma kasan hakan, dan haka sai nazo anjima bayan ishae zaka rakani wani wajen"
yana gama fad'in hakan ya juya ya d'auki hanyar gida salis ya bisa da kallo sao daga bisani ya d'auki d'ari biyar din ya wuce gida shima.
mukhtar na shiga gida ya taras da inno tana sharan tsakan gidan nasu, bayan amsa sallamar sa da inno tayi da sauri ya ajiye ledar litattafan dake hannunsa ya isa gareta ya kar6i tsintsiyar yace "inno ya isa haka kawo na qarasa miki,, cikin murmushi inno tace
"ka dawo mukhtar ko hutawa bakai ba kabarsa kawai zan ida Allah dai shi yi muku albarka" aminn inno amman dan girman Allah na roqeki ki kawo na ida sharewa miki, sakar masa tsintsiyar tayi da dad'in "to gashi mukhtar" cikin jin dad'i ya ci gaba da sharan danshi da ismail sun saba damn tuni indai suna gida basu fita ba aikin gida tare suke yinsa da innon tasu.
inno kam kwanukan wanke wanke ta duqa tana wankewa ko kofi biyu bata gama wankewa ba saiga ismail ya shigo, da sauri yaje ya rungume yayan nasa sannan yaje ya gaida inno har inda take, jikkarsa kawai ya ajiye a daki ya sake fitowa ya nafe hannun rigarsa yaci gaba da yiwa inno d'auraya.
har wajen garken tumaki saida mukhtar ya share tas sannan ya dawo wajen wanke wanken shima suna cigaba da daurayar kwanukan shida ismail.
cikin jin dad'i inno ke qara dubansu tana cewa "kuma Allah albarkaci rayuwarku ya baku 'ya'ya na gari masu yi muku biyayya iriyar kalar wacce kuke mun yakuma ci gaba da sa muku qaunar junanku ya tsareku da sherrin mahassada" cikin tsananin farin ciki suke amsawa da "ameeen inno tamu"
saida suka gama tsab sannan suka zauna nan bisa tabarmar kaba tsakar gida inno ta sanyo musu burabusko sukaci tare suka gama suna fira mukhtar ya fiddo handout din daga cikin leda ya miqawa ismail yace "handout dinnan ince sune wadannan qanena?"
jiki na rawa cikin sauri ismail ya kar6a yahau dubawa wani uban tsallen murna yayi
tareda yun sukuwa ya maqale jikin mukhtar yace "wlh sune yayana ngd ngd sosai yaya yanda kk faranta mana Kaima Ubangiji Allah ya faranta maka ka samu aiki mai tsoka yaya na ofis kamar yanda kake da buri kaima, nasan in yayana yayi kud'i mun warke inno yayi maganar cikin zubar qwalla a gefen idonsa day'a tareda duban inno din tasu.
"aminn cewar inno"
amman miyasa kuka? inji inno,,
murmushi mukhtar yayi yace "qyalesa inno kukan murna ne yake ai" yayi maganar yana sharewa ismail din hawayen da gefen qasan rigarsa.
inno tace nifa bn ganeba mike faruwa?
Ismail yace "inno litattafan da zaai mana jarabawa ya siyomim kuma sunada tsada inno wlh shine farinciki yasani kuka" girgiza kai inno tayi tace "bakomi haka ake son 'yan uwa su kasance ay, in dan uwa nada damar taimakawa dan uwansa to yayi dan shine cikar zumunci,, Allah shi bada lada mukhtar,
"Aminn inno baba bai dawo bane?
"eh bai shigoba kasan yanzun sai wajajen magrib yake tasowa daga wajen sana'ar"
cikin zumudi ismail ya miqe tsaye da handout dinsa ga hannu yace "nidai natafi yin karatu nida Mustapa (wani aokinsa ne anan maqotansu dayake level dinsu day'a a school din)
suka amsa da sai ya dawo harya wuce mukhtar yace "kamanta q'anena" juyowa ismail
ganun yanda mukhtar ya dunqule hannu kamar haka🤜🏻shima yanda yaga yayi hakan yayi masa( dayake taa'dar sune yin hkn in wani zai fita yabar wani sai sungama sannan suyi masabuha kuma)
to yanzum ma hakan ta kasance sukayi tare🤜🏻🤛🏻 sannan suka yi musabaha 🤝🏻tareda rungume juna suna dariya,...