Sashe 95
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
By
*Xexen Fasaha*
[3/30, 7:14 AM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO*!!!
Story and writing by Xayyneb💤💤
Fasaha online writers.
*🌳Imparting valuable knowledge and intertaiment is our concern🌳*.
~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.
👁🥡👁
🅿4⃣4⃣.
*A* matuqar hasale ya finciko hannunta tareda saka hannuwansa ya juyo ta setinsa da sauri ta fizge hannunta tana hararsa cikin wani sabon hushinsa datakeji.
Jitai yace
"miya had'inki da doctor mus'ab naga yana son shisshige miki?"
miyasa baki taka masa burki ba dan sanin da kikai na matsayin ki na matar wani?"!
"ni dakai wanene yafi cancanta daya fad'a masan inkana ganin cewar zaka damu kan hakan?"
tayi maganar a tsiwace tareda matsawa daga garesa kwata2 ma.
wani takaici yaji ya qara q'umesa bai sake ce mata komi ba yatada motar sukaci gaba da tafiya babu mai kula wani a cikinsu a Haka har suka iso ta hanyar kasuwa sai lokacin tad'an dubesa ta gefen ido tace murya a d'an tsuke
"ajiye ni nan zan Shiga kasuwa siyayya"
tsaida motar yai batareda ya dubeta ba saima kallon watch din hannunsa yai yaga 5:30pm.
"Me zakiyo cikin kasuwa?' tambayar dayai mata kenan bayan ya juyo yazuba mata kaifafan idanunsa.
q'in kallonsa sosai tayi kai tsaye kuma tace"zan hado kayan girkin ne"
shiru yai bayan ya juya yana kallon mutanen dake shiga cikin central market din mazan ne kawai sukafi tsone masa idanu, jiyai bazai iya barin ta shiga cikin kasuwar ba...katse sa tai da cewa"sauri fa nike kaga zanyi girki kuma gashi ko abubuwan girkin ban ida hadowa ba gashi Time na tafiya kada fa baba yaji shirun da yawa" tayi maganar tana mai hararsa a kaikaice. ganin zai juyo su had'a ido ne yasata saurin d'auke kanta a fuskarsa.
"rubutamun list din abinda zaki siyon"
sosai take dubansa cikin mamaki kamin tace"_kamarya knn?
"saida ya juyo ya jefa mata wata harara sannan yace
"kamar yanda kunnen ki ya jiye miki abinda nace, dan bazan barki ki shiga kasuwan nan ba da wannan iyayen mazan a cikinta ba OK?".
sakin baki tai cikin mamaki take kallonsa to kishi ne yake wannan koko?
tambayar dataiwa kanta kenan.
gani tai ya miq'o mata memo da Biro batareda yace komi ba.
karb'a tai ta rubuta masa jerin abinda tasan zata buqata sannan ta miqa masa.
Karba yai sannan ya cire belt din jikin motar dake sagale a tsagin qirjinsa ya yunqura knn zai fita yaji tace
"Am doctor bakaji ba nace"
d'an dakatawa yai tareda juyowa ya dubeta tareda mata alama da fuskarsa na mike nan?
"em.. Em...daman cewa zanyi wai ka d'an tafomun da ice cream"
ta6e iips dinsa yayi tareda qara wara idanunsa kanta snn yace"namiki kama da Wanda zaki bawa sallahun aike ne daman?"
cikin mgn qasa qasa tace"ah miye saura bagashi ba kuwa zakaje Aiken nawa ba yanzun?"
"mikika ce"
ya tambayeta tareda qara tamqe fuskarsa sosai yana kallon le6unanta.
d'an muskutawa tayi sannan tace"_cewanai adawo moto lpia."
tsoki yaja ya fita tabi bayansa da harara itama.
wayarta dake saman cinyoyinta ta dauka tayi wani murmushi bayan ta tsaida idanunta kan number sa'a a fili tace"Allah sarki qawata kwana 2 nadaina jinki ko amarcin ne har yanzun bai qare ba ne?".tayi maganar tana sakin 'yar siriyar dariya.
latsa number tai saiji tai ance mata wayar a kashe take.
ajiye wayar tai tareda ajiye kanta gefen murfin motar taqara gyara belt din jikin motar dake sargafe a tsagin qirjinta ta rufe idanunta mama Zainab take tunawa ta jima zaune a hakan.
daukar wayar ta sakeyi ta kira layin mamar tata babu jimawa aka daga.
"assalamu alaikum"
"waalaikislmm mama na, daman kira nai inji kun isa lpia?"
daga can 6angaren mama Zainab dasuke tafiya a motar tace "tukunna dai saura kadan dai mu sauka insha Allah danma motar na sauri,amman kina inane ke yanzun? ince dai baki fita ko'ina ba kina gida?
kan tace wani abu saiga khaleepa ya dawo hannunsa daukeda ledoji manya manya 2.
bayan but ya saka su sannan ya dawo motar yayi mata key, dai dai nan tace
"A'a mama munje asibiti nida baba yanzun ma yasa na tafo gida na girka wani Abu nakai musu asibitin, doctor tareda ma muka tafo dashi shiya dauko ni daga can munzo kasuwa".
daga can mama zainab tace"yanzun kuna tareda khaleepa kenan?
"Eh mama"
sosai mama Zainab take yarda da diyar tata amman a matsayinta na uwa dason qara tabbatazwa yasata cewa''bani khaleepa din"
miqa masa wayar tai batareda kalli setin nasa ba
"mama ce keson mgn dakai"
abinda tace masa kenan ta d'ora masa wayar a qafafunsa.
tsaida motar yai bayan ya kara wayar a kunnensa yace"barka da marece mah" daga can mama Zainab tace"yawwa dai khaleepa nasan kuna tare da heenduh yanzun haka ko?
"eh mah"
yawwa to kaga bana nan gida naje zariya gaisuwan kaka na dan haka nikeso ka saka idanun kula kan heendu dan Allah dud wani Abu da har kaga zatayi Wanda bai kamata ba ka hanata shi nabar maka kulawarta hannunka kaji ko?"
cikin muryar tausayawa yace
"Allah ji qansa mah zanyi kuma yanda kikace din, kuma zan shugo gaisuwa insha Allah nima inda tasan gidan headache"
ahaka sukai bankwana da mamah Zainab ya ajiye mata wayar a jikinta yaci gaba da tuqin motar batareda kallon taba yace"miya hana ki fadamun baba yawale na asibitun nan?
Yayi mata maganar fuskarsa kijin kijin.
saida ta mila tasha iska ta hanyar bud'e zip d'in jikkarta ta fiddo sweet minti dinta na kwakwa ta 6aresa ta jefa a baki tana tsotsa acikin hakan ne batareda ta motsa ba tace
"Nima yanzun nasan bai lpian" zuba mata idanunsa yai yana mata kallon kada ki rainamun hankali fa, dahar zai tanka sai kuma yayi quta kawai tareda qara gudun motar har suka isa cikin anguwar tasu.
azatonta sanda taga ya gama shigo da ledojin fita zaiyi daga gidan nasu to saima gani tai ya zauna bisa kujera dud inda tayi idanunsa na binta.
tun tana d'ari d'ari da kallon nasa harta daina ma.
zaune take kusada dakinta tana cutting din tsokar naman saniyar dud yana kallonta baice komi ba ganiyai ta had'a itace ta daura tukunya tareda saka markaden datai a blander cikin tukunyar bayan tsawon wani lokaci harta saka naman da sauran abubuwan danginsu maguna ganin naman ya dauko dafowa yasata zuba patatoes na turawa dataiwa yanka qanana shima ta rufe nan sukaci gaba da dafuwa. kankace mi qamshi dud ya bugesa baisan sanda ya rufe idaninsa ba sakamon yawunsa dayaji yana wani tsintsinke masa babu shiri.
dasauri kuma ya dawo nutsuwarsa yaci gaba da latsa wayarsa kamar bai damu da itaba ma, Amman a zahirin gaskiya kuma sosai hankalinsa kebin ko wane tatsitsin motsinta kuwa.
sosai heenduh take lura dashi da satar kallonta dayake sakamakon had'a idanuwan babu zata da sukai da juna. hararsa tai a fakaice jin zafin wutar ya isheta yasata miqewa da gangan ta cire after dress din jikinta.
saiga body hug din rigarta iya q'ugunta data d'ame dukkan illahirin sassan jikinta musamman yau da batama saka wa breast ballons nata breazer ba shiyasa data gifta ta gabansa sai wani rawa suke suna ingizar juna kamar wacce keyin rawa dasu nashanun nata.
gabansa yaji yayi masa wata kalar fitinanniyar bugawa dammmmmm!!!
Sam wannan karon baisan yana binta da kallo ba muraran na ra'ayul aynun sosan gaske, dan wayar tasa ma baisan ta zame daga hannunsa ba.
musamman yanda gashin ta ke yawo a tsakiyar bayanta da kuma yanda shaf din qugunta da hips dunta suka fito sosai Cikin fela din baqin dogon wandonta hakan ko ba qaramun girgiza heenduh taqara jazawa kwanyarsa ba.
runtse idanu yayi gam ganin dayai tayi wani kalar miqa sai enlargement Breast dinta yaga suna miqo masa wata kalar babban kyakawar gaisuwa sannan ta daina miqar ganin ya runtse idanunsa.
wani murmushi ta saki sannan taje ta dauko colar ta zuba na asubitin ta jera cikin kwando da sauran drins dinda ta hada lokacin. sannan ta juyo musu kingin a plate tazo har gabansa cikin wani taku Wanda ke girgiza dukkan illahirin jikinta kamar wata tarwad'a ta zauna a gabansa tareda yin wani kalar zama wato hannuwanta biyu na dafe da qasa ta buntsuro masa breast ballons din nan nata da gangan tana yatsuna fuska tareda fadin "washh! nagaji gskia.,. muci doctor wanka zanyi sai mu koma asibitin ko kaima ka gaisar da baba yawalen da jiki "..
sam kasa amsa mata yai saima bin dud kan illahirin jikinta yake da kallo daki daki wanda tuni idanunsa suka kad'a sukai masa jaawur wur.
bata damu da kallon nasa ba saima gyara zama datai tareda turo red lips dinta tareda karkad'a matsanan tan fararen idanunta manya dasu gwanin sha'awa.
babu zato yaji ta fasa wata 'yar siririyar qara sakamakon spond dinda ta saka a bakinta bayan dauko tsokar nama d'aya datai Mai zafi batareda sani ba.
tsalle tsalle take a tsayen data miqe dafe da bakinta tana "huhhhhhh washhhh!!! wayyo Allah na!!dasauri ta isa ga randa ta bude ta debo ruwa cikin Kofi tasha amman ina zafin yaqi tafiya dud tabi ta rude ta gigice "please help me doctor bakina ahhh zaf... zafeeeyyyyy....wahhh washhhh ...mnnm.
sai faman fiddo harshen take a rud'e tana firfitasa da hannuwanta bibbiyu.
sosai ta basa tausayi dan haka tsam ya taso daga inda yake ya tako zuwa gabanta cikin wannan qaqqarfan takun nasa.
yana isa ya zuba wa fuskarta idanu fuskarsa bata nuna mata ba yaji tausayinta ne koko akasin hakan.
kallon bakinta yakeyi a hankali ya qara takowa ya ida datse sauran tazarar filin dake tsakaninsu.
hannuwansa yasaka ya tallafo fuskar tata sai lokacinne ta dago kai nan suka zubawa juna idanu babu Wanda ke marmarin janyewa.
a hankali tayi qasa da idanunta ta sau kesu kan iyakar hannun farar rifarsa mai maballe inda ya cire lpcot din tuni, ganin yanda red din agogon tasa keta qyalli saman farar fatarsa tass mai cike da kwantaccen gashi har a bayan
hannuwan nasa. zugin zafin ne yasata dauke idanunta akan nasa babu shiri.
tuni hawaye suka fara ma zubo mata na azaban zafin datakeji kamar ana dad'a mata jin shi.
sake ruqo fuskarta yayi a hankali ya bude qamsassan bakinsa yana hura mata iskar cikinta zuwa nata Wanda dad'in yanda taji yana matan ne tahau sakin ajiyar zuciya idanunta a lumshen dad'i still, shi kuma hannunsa suna kan fuskarta yana cigaba da bata taimakon gaggawa ta hanyar cigaba da huro mata sanyayyar iskan bakinsa zuwa cikin nata bakin...