← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 178

Sashe 54

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿2⃣8⃣. *"W* lh doctor kozaka kasheni bazan bari ka tafi ka ka barni wajen nan ba saidai komi zaka mun kamun na d'aukarwa raina shi yanzun nan"!!!. tayi maganar tareda qara cuccusa kanta da jikinta a bayansa hannuwanta zagaye saman cikinsa duka, hawaye sun mata kaca kaca a fuska jikinta ko'ina rawa take kamar zata tsinke a lokacin take ji kuwa, cikin 6acin rai da haushinta yasa q'arfi ya wancakalar da ita gefe' wannan karon har sadda heenduh ta fad'i q'asan wajen kuwa. a zuciye ya nunata da yatsa yace "nace mini bazan yi dakon najasa ba a cikin motana ba, domin ke najasa CE kinje kin gama gwamatsuwa da maza cikin wajen can kina raye raye da gwatse gwatse sannan Dan kin maisheni kamar me har zaki wani CE na kaiki gida ko no bawanki?,OK daman nine na kawo ki nan d'in ay ko?!" shiru tai saidai ajiyar zuciya take saki tana tsine masa a cikin zuciyarta dan zugin zafin faduwar datai ba qaramin zafi taji wajen na mata ba, jitai yace ''ina mai tabbar miki da cewa headache saidai ki shekara a wajen nan inhar saina daukeki kuwa kokuma kikira 'Yan iskan samarin naki su kaiki gida su, sannan kuma ki San da Sanin cewa saina fad'awa su mama inda na ganki da abinda ya kawoki nan Dan inada tabbacin cewa kin yaudareta ne batasan nan kikazo nuna tsiraici ba da wannan q'azan tattun kayan na jikin kiba wnda yasu ya babu did daya"!!! yayi maganar ransa a dagule. kantace wani Abu taji saukar plasher ta photo ya d'auketa foto, har gabanta ya matso tareda rusunowa ya zuqunna saman q'afafunsa yace"kings wannan foton zai zamar mun cikakkar sheda na nunawa wasu mama da small dad Inda na baro ki yanzu hakan, dan daga nan ina mai sake tabbatar miki street can nayi wajensu, dan su tabbatar da yanda kike son 6ata mana family namu kinga sai kisan amsar da zaki basu wacce zata doke q'wararan hujjoji na zan basu OK?" daga haka ya miq'e yafara takunsa na qasaita ya doshi motarsa da niyar barin wajen aiko da Sauri ta miq'e tsaye da gudu ta sha gabansa batai wata wata ba ta fad'a saman mayalwacin wadataccen q'irjinsa ta rungumesa gam gam tana fidda numfshi mai kama da haki tana cewa cikin rawar murya wacce keson sake sakin kuka "haba doctor kaifa d'an ...d'an u....uwa nane dan Allah ka da katafi ka barni nan wjn wlh bazan q'ara maka rashin kunya ba'' tayi maganar hawaye na sulalo mata a saman cck nata. yaso ya d'anji tausayinta kuma ganin yanda jikinta ke rawa ga alama a matuqar rud'e take muraran, kuka kawai taketa sakar mas@ tana sake fad'in''wlh inka gayama mama haka fushi zatai dani w@nda zan gwammace ma ta dokeni akan fushinta" cikin takaici ya zuba idanunsa a saman gashin kanta da gyalen ya zame yace"OK kinsan da Fushin nata Amman kikai mata zamba cikin aminci kikazo Inda bat@ yarda ba saboda ke tsabar kanki na miki rawa ke gaki a babbar makarantar high instution ko? kun waye boko na muku ranwa akai kuna yanda kukeso ko musamman make da kika raina mutane ko?!" runtse idanunta tai tareda qara nutsewa jikinsa qanqame dashi daqyar tace"wlh a'a na daina kaji doctor dan Allah ka rufan asiri kada su mama susan inda muka je da sa'a, Allah amaryar CE classmate dinmu shiyasa kagan mu wajen munzo!" tsoki yaja yana mai kauda fuskarsa a kan tata, dud duniyar nan babu wacce ke sasa doguwar magana batareda ya ankara ba inba wannan masifaffiyar yarinyar ba mai basa ciwon kai. jikinsa yaji keson canza masa jin yanda tudun Brest d'in nan nata suka tokare masa a qirjinsa duba da yanda tai mugun qwaqumesa da qyar yasamu qarfin gwiwar janyeta a jikinsa tareda bude back set ya cillata ta gameda rufewa da remot key din motar shima ya Shiga ya tada motar suka bar wajen ko kallonta bai sake yiba ma dan jiyake ta ida cinye masa maganarsa ta daren ranar,, har a ransa bai iya cewa ga daliiin sa na tausaya matan dayai daga qarshe dai ne zuciyarsa ke cewa"ka taimaka mata ne saboda mutuncin iyayen ta da kuma gudun abunda zai faru ga 'yar tasu inka barota wajen daba amintacce ba. itako har gwalo ta dunga yi masa ta baya batareda ya kula ba. gatsine tai tareda cewa a ranta"hmmm dani kake zancen zakasan ka wulaqanta ni Allah kuwa. dai dai qofar gidansu heendun doctor khaleepan ya tsaya batareda ya juyo ba yace "saiki samu damar fitarmin daga mota ko?! kallon jikinta tai a marairaice ta dubesa tace"'Doctor dan Uwa na bazan iya fita haka ba waje Dan Allah kasa mamin abunda zan rufe kayan nan na jiki na kaji kada mm ta ganni hakan da babana?'' a hasale ya juyo yace "waike dabbar inace dazaki ta matsawa rayuwa tane?,kin nemi temako nai miki kuma bazan qara mini wani ba Dan haka ki ficemun a mota tunkan na fitar dake da kaina Inda bani na saki saka kayan ba bare kiji nauyin fita dasu, OK ai ni sai yauma nasan kinsan wani abu kunya?hmm, gskia nai mamaki kuma fa,mtsss qaryar banza mane kike ashe? nazata zaki iya karad'e garin kaduna da kalar wannan shigar a yanda kika d'uki kan nan naki da mugun girma?''. heenduh dai sai mutsu mutsu take da baki tana son mas tsiwa amman kuma tana tsoron kada ya fitarda ita daga motar,, wata tsawa dataji ya daka mata tareda qara mata nuni data fitar masa a mota dan yagaji da jinta tareda shi magan ganunta na 6ata masa rai, aiko da sauri batasan sand@ ta fice daga mortar ba Inda daman tuni ya bud'e qofofin mortar tun tsayawarsu wajen, yana qoqarin fitowa daga motar shima aiko saiji yayi tayi wata doguwar sukuwa ta dawo zuwa jikinsa tareda fuzgo mirfin motar ta rufe da qarfi jikinta na rawa kab! kab! kab! dan kuwa baba Isma'il ne ta hango yana nufowa nan wajen hannunsa riqe da buhun sa ga alama yataso daga mazauninsu na firan dare, ta tabbata kuwa yanzu qarfe goma na dare yayi dan lokacin ne suke tasowa daga fira shida abokansa. a hasale ya ingejeta jikinsa zuwa d'ayan set din dake kusa dashi tareda watsa mata kallon banza tareda cewa ''headache wai ke iskancin miye wannan bazaki tafi bane ki q'yaleni ko saina....jin ana q'yanqyasa masu motar tasa ne ya sashi yun q'urin bud'ewa aiko tai wuff ta kamo hannuwansa ra riqe qam a qirjinta wnn karan tsoronta muraran ne take cewa"wayyo doctor kada ka bud'e wlh babane inaga Allah shine kada kai mgn mai qarfi zaiji ne"!! wani banzan kallo yake mata sheqeqe yace "hmmn kinga abu yazo mun a sa'a inda kinq'i barin nan bari nai masa bayanin komi in yaso saiya shigar dake gidan da kansa inda kinqi shiga ke'' ganin da gaske yake danhar ya kama murfun motar zai fita tareda bude muryansa da d'an qarfi yace baba gata....habawa aiko bata bari ya ida maganarsa ba na tona mata asiri tayi wuff ta cimamiyo ta juyo fuskarsa a tata da hannayenta tareda had'e bakinta da nasa waje day'a ta kama lips d'insa ta matse gammm cikin nata tayi hakan ne dan kawai ta tsaidasa daga maganar tasa. tuni jikinsa yaji ya saki ya kasa koda motsi jin yanda wasu tausasan lips d'inta keta matsar masa nasa a hankali kamar Wanda ake sosawa wasu. kuma still ba'a daina qwanqwasa motar ba jin datai wayarsa ta dauki qara yana shirin fiddowa a aljihunsa aiko ta qara qaimi wajen matse lips dinsa tareda danne masw hannuwansa dake wajen,,, banda shaqar numfashin juna da jin kalar taushin lips din junansu bassa komi a wajen. harma sun manta abinda yajaza musu yin hakan kuwa. sun dauki tsawon lokaci a hakan jin da heendu tai an tsagaita da qwanqwasa qofar motar ne yasata jin hankalinta ya kwanta ta fara qoqarin zare pink lips dinta daga NASA taji abin yaqi yuyuwa kuwa. zaro fararen idanuwanta tai waje jin yanda doctor khaleepa ke ma lips dinta wani kalar tsotsa mai masifar dadin gaske da tafiyarda hankalin kowace lafiyayyar mace kuwa. gashi qamshin nan nasa dud yabi ya cika wajen, yunqurin amsar bakinta ta sakeyi daga wajensa Amman saima jidatai ya ida d'agota cancakat daga Inda take ya d'aurata saman tsakankanin cinyoyinsa yana cigaba da kamo fuskarta yana sucking lips dinta sosan gaske.. sai sakar wa juna numfashi suke mai d'umi har heendu ta fara jin wasu yanayiyyika daga doctor khaleepa din Wanda batasan ynda akai suka fara ratsa ko'ina na jikinta ba. saida ya tsotse dukkanin wetlips din dake bakinta sannan ya maidata mazauninta suka zubawa juna idanu babu Wanda ya iya marmarin d'auke idanunsa daga kan na d'an uwansa dan kowa akwai abinda yake saqawa a zuciyarsa. sunkai minti biyar a haka sannan lokaci daya suka harari juna tareda d'auke kai ata gefe gefe, jitai yace"daman haka kike sakarwa samarinki jiki Ashe headache?! Zaro idanunta waje tai turo baki tai tace "wlh bntabayi bafa, daman Kaine fa kawai daga na rud'e na rufe b@kinmu dakai kuma... kuma shine kaki sakina,,, to..to k@i zancewa dai ko haka k@kewa 'yan matanka"!. tayi maganar tareda sako wasu qwalla a gefen ido masu zafi Wanda batasan dalilin zubowar tasa ba. zuba mata ido kawai yayi to kukan na miye? abinda ya tamvayi kansa knn,, kuma saiyaji dadin mgnr datai na cewa bata taba yin hkn da kowa ba yasan kuma sam su mama zainab basu horar da ita magana 2 ba, yasan hkn har iyakar gskiarta ne ta fada masa itan' dahar zai tanka kuma komi ya tuna sai ya ta6e lips dinsa da suka qara jaaaa yana shirin maganar ne kuma yaji wayarsa ya sake ringing lokaci daya shida ita suka zurawa wayar ido ganin Wanda ke kira. zarah CE tai kiran kallon juna sukai shida ita sai kawai yaga ta canza fyska tareda dauke kai gefe cikin wani jin haushin da batasan miya saba. sarai ya kula da sauyawar tata Dan haka wani qasaitaccen murmushi kawai yayi baice komi ba Dan kawai ya qara qular da heenduh din taji haushi kamar yanda yaga taji ga slama ynxun dudda baisan ma miyasa taji haushun ba shikuma yanada burin sata sakejin ba dad'i k@mar ynda
Chapter 54 · 0% Book details