← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 86 OF 178

Sashe 86

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

~I heart you mom Ahmed❤.~

By
*Xexen Fasaha*.
[2/13, 10:20 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO*!!!

Story and writing by Xayyneb💤💤

Fasaha online writers.

*🌳Imparting valuable knowledge and intertaiment is our concern🌳*.

~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.

👁🥡👁
🅿4⃣2⃣.
*Y* unqurin barin jikinsa tahau yi amman yanda taji ya matse cikinta da hannuwansa a zagayen da suke a saman cikin nata hkn tasa dole ta daina qoqarin tashin daga jikinsa.
saidai cikin mgn qasa qasa bayan ta miqa bakinta setin kunnensa tace
"please rabu dani ka koma makwancinka man kaima"
juyota yayi da hannuwansa ya zuba mata idanunsa, ahankali yasa hannunsa yana gyara mata gashin ta mai sulb'i daya sake sulalowa mata a fuska shima har ya sauka jikinsa.
shima a hankali ya kwantar da kanta bisa qirjinsa yahau shafa gadon bayanta yana mai sunsunar qamshin gashin kan nata yace"em emmmm headache na gaya miki anan zamu kwana waje daya fa, koko dai bakison ki samu baby beautiful kamarki kidinga mata kalar kwalliyar kin nan ta gayu em?"
lumshe idanunta ta hauyi bayan taqara cukwikwiye zanen ta a breast ballons dinta ta qara cusa fuskarta cikin malaywacin qirjnsa a saman gashin dake kwance a qirjin nasa tana shaqar sansanyen qamshin sa mai saka mutum jin barci.
jin yanda yake yamutsa gashin kanta yana mata Susa a cikinsa gamida bata deep kissing a bayan wuyanta yasata sakin ajiyar zuciya jin datai yace tabasa amsa eh ko a'a na son babyn.?
cikin kunya kunya da tsoro still dai kanta na cikin qirjinsa yaji tace cikin wata kalar sabuwar shagwab'abbiyr muryarta mai ratsa dodon kunnuwansa
"to..to..nifa ina tsoron yin ciki ne.,.. kada a gane munyi wani abu tsakaninmu".
"haba headache na ai babu Wanda zai gane mimikeyi kinji?
"em em nidai na haqura da babyn dudda ina sonta" tayi mgnr cikin turo jajayen lips dinta Wanda yaji kamar ya tsotsesu duka ya huta.
"to shikenan zanje hospital namu inkin yarda zan baki maganin hana daukar ciki inna dubo kalar daya dace kisha...kinga daga nan zamu dinga enjoying na junanmu koda yaushe batareda kowa ya sani ba ko headache na kin amince?
jin yanda yake mata mgnr yana dan rurrugata tareda Mirza mata hips dinta cikin Jan hankali hakan baqaramin shocking yasa mata a jiki ba.
narkewa kawai take sakeyi a jikinsa da qyar ta tattaro masa Kalmar cewa"em"
dawani mugun sauri kuwa ya burkitota qasa ya hade bakinsu gam yana gigitata da zafafan kissing dinsa daqyar ta kamo sa ta qanqame tareda ja musu abin rufa tana kwance a cikin jikinsa barci ya kwasheta.
shiko ya jima yana cikin wani kalar tsantsar farinciki na tunanin yanda headache tai saurin amincewa magnrsa dayace zai bata maganin tsarin rashin samun ciki.
murmushi yai a ransa yace"Haba man headache inkin san wata ai bakisan wata ba ai"
haka ya qara matseta cikin faffaden qirjinsa ya manneta tsam tsam a jikinsa yanajin dumin jikinta na ratsa nasa, yana kuma qara shaqar qamshin jikinta tareda qarewa kyakkyawar fuskarta kallo shima babu jimawa barcin ya sacesa cikeda nishad'i.
da asubahi ita ta fara tashi ta zare jikinta a nasa a hankali ta miqe zaune zanenta har lokacin daure ram yake a qirjinta taqi sakinsa koda wasa.
wayarta ta haska masa a fuska tareda zuba masa idanuwanta tana cigabada kallon zatin ktakkyawan surar fuskarsa da ginannen ingarman jikinsa na qarfaffen namijin duniya.
fuskarsa kuwa taga dudda yana barci baqaramin kwarjini taga yayi mata ba sosai.
jitai gabanta yad'an fadi jin yanda tayi kamar ana qara dad'o mata qaunarsa a ranta.
tabbas dud matar data mallaki cikakken namiji haka kamar doctor dinta dole tai kishin abinta saboda hauhawar zalamar kwadayun natattun mata garesa kamar yanda tasan yanata fama dasun kuwa.
sauke ajiyar zuciya tai sannan ta miqe a hankali ta zura hijab dinta tareda fita tsakar gida nan ta fara wanke bakinta dan sotake tasamu doctorn ya fita tukun a gidan nasu.
nanta ga baba Ismail ya fito daga daki hannunsa daukeda carbinsa yana ganinta yayi dan murmushi yace"alhamdulilla heenduh na inda kin tashi daman yanzun nake fad'awa mamanki inta idar da sallar ta tadoki kema dan naga yau kin kusan makara keda muke kusan tashi ma tare a sallar asuba amman yau shiru".
cikin sarqewar murya tace"e..ehh babana naso makara ne yau" wucewa yai yace "zoki rufe gidan to danni zan wuce masallaci kada na rasa jam'e" haka ta fita ta sayo gidan dasauri ta koma dakinta.
ga mamakinta tsaye ta iskesa yana saka rigarsa 'yar saman nan daya cire dan haka dasauri ta qaraso gabansa ta janyo hannunsa cikin mgn qasa qasa tace
"zo..tafo ka fita baba ya tafi masallaci yi sauri ka wuce kada mama ta gama salla ta fito"!
kallonta kawai yakeyi baice komi ba ya fita bayan zura takalman jiqaqqar fatarsa dayai yabar dakin dasauri ta bude masa kofar wajen ya fita nan ta maida qofar ta rufe ta jingina bayanta jikin qofar idanunta lumshe hannuwanta kuma duka biyun dafe a saman qirjinta tana mai sakin ajiyar zuciyan sam barka.
ruwan zafi ta dafa ta shiga tai wanka biyu harda na tsarki dan tasan dole tayisa kuwa sbd abunda tadingaji na fita jikinta sa"ilin dasuke tareda shi.
ahaka ta fito tai sallah ta daura musu kalacin kunun gyada da fanke.
saidai har gari yayi haske sosai baba Ismail bai dawo gida ba..gashi sun saba daya fita masallaci an gama salla yake dawowa gida yaita yin kuma lazeminsa han gari yayi shar amman yau kuma shuru baima dawom ba.
haka mama Zainab ta shifida tabarma waje bayan ta ajiye kofin kunun baba Ismail din ta dubi heenduh dake zaune saman turmi da wayarta a hannunta tana shirin bude wani saqo da musaddiq ya turo mata bayan iyayen missed cull nasa data gani dayake wayar na silent shiyasa bata San yayi kiranba.
To tana cikin qoqarin bude saqon ne kuma taji mama Zainab ba cewa"0h heendu kinga har yanzun babanki shiru bai dawoba ko'ina ya tsaya Kuma Allah a'alamu?!"
heenduh tace
"koyaje wani gun ne to mama a uzurance?
taqarashe mgnr gamida ajiye wayar bata bude text din bama.
sakin ajiyar zuciya mama Zainab tai tace"to Allah sadai lpia"
"Aminn mama"
wasa wasa har wajen azuhur baba Ismail bai dawo ba bare su sasa idanunsu, zuwa lokacin mama Zainab fa hankalin ta ya soma tashi boyewa kawai take gudun kada heenduh ta lura ta qara Shiga damuwar itama inda tare suke lokacin har yanzun.
suna gama sallar azhur ne suna kuma zaune dai a tsakar gidan har Cikin tsakar kan heenduh taji sallamar sa kamin addababben qamshin turarensa yabiyo baya.
caraff suka hada idanuwa sanda ya zauna kan tabarmar yana gaisarda mama zainab.
bayan sun gaisa take cewa cikin qarfin halinta "ah likitan turai mlm khaleepa har an dawo asibitin ne haka da wurwuri?.
cikin murmushi yana d'an shafa Kansa yace"dayake na zo gida ne d'aukar wasu takardu kuma jia da muka fita naji headache na cewa batajin dadi shiyasa na tafo da mata magani nasan intasha zataji sauqin insha Allah"
mama Zainab tace to angode kuma ni ai bnmaga alamun wata rashin lapia a tareda itaba yanzun hkn ma lanbonta ne data Saba dan heenduh kan batta da raina ciwo komi qanqantarsa a jikinta.
d'an satar kallon ta yayi baidai ce mata komi ba sannan ya bude jikarsa ya fiddo wasu jajayen magunguna saces 2 ya miqa mata yace
"kullum zakisha bibbiyu in daily kuma tundaga yanzun zakisha su dan yanzun zasu fara miki aiki ma a jikinki..."
jiki a sanyaye ta amsa maganin dan tasan kona miye kuwa.
na hans daukar cikin ne dasukai mgn dashi dazyn....
tuni taji tsoro kuma ya shigeta nan take.
bata qara tsinkewa ba saida taga ya miqe da kansa ya debo mata ruwa cikin cup ya miqa mata tareda cewa "shasu ma yanzun na gani kamin natafi."
dole babu yanda ta iya ta ballo maganin ta tura a baki tabi da ruwa idanunta a runtse...
murmushi yasaki yad'an ciji lips dinsa sannan ya miqe yaiwa mama Zainab saida anjima ya fita gidan zuciyarsa fes. saqawa kawai yake a ransa sanda ya shiga motarsa yana tunanin a fili yace "hmn hoooo haba Headache ni din akace miki mashirman cine mai qaramar qwalwa kamar taki har dazan yarda na baki maganin hana daukar ciki ina matsayin likita kuma alhalin nasan babban illar dake jaza hakan shan maganin planing ga matar da bata fara haihuwa ba..... sarai yasan hakan ba qaramar Matsala take jazawa ba
Mafarin knn dayai mata dubarar dauko mata magungunan qarin jini a zuwan na family planing din ne inda yasan bawai sanin kalar su maganin taiba.
da wannan tunanin ne ya karkata kan motarsa dauki hanyar komawa asibiti dan daman saboda ita dinne har yadawo...
acan kuwa yana fita itama miqewa heenduh tai ta nufi dakinta yayinda mama Zainab ta bita da kallo ranta a cunkushe da rashin ganin dawowar baba Ismail dai. sosai hankalinta yaqara tashi ganin har anyi la'asar kuma duba da duniyar nan yanzun babu tsoron Allah a cikinta mutane Sam babu imani ko kadan.
tunanin hakan datai ne yasa taji hawaye suna shirin zubo mata babu shiri kuwa....

By
*Xexen Fasaha*
[2/13, 10:20 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO*!!!

Story and writing by Xayyneb💤💤

Fasaha online writers.

*🌳Imparting valuable knowledge and intertaiment is our concern🌳*.

~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.
Chapter 86 · 0% Book details