← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 87 OF 178

Sashe 87

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿4⃣1⃣. *T* a fito wankan d'aure da towel dinta har gwiwa gashin kanta dud ya manne saman wuyanta zuwa kirjinta Wanda lemar ruwan wanka ce ta jiqasa. ajiye boket din tai da kwandon a inda suke sannan ta shiga dakin mama zainab nan ta shafa mai a jiknta danma batada da kaya a nan data saka abinta ma. duban agogon dakin mama Zainab din tayi taga har 11:22 AM. nan kuwa ta fito tana shiga dakin nata kuwa wanna Karon ba saman kujera ta iskesa ba, ta iskesa ne tsaye ya zura dukkan 2n hannuwansa cikin aljihun jeans dinsa yana kaikawo cikin tsakar dakin a cikin kalar takunsa.. Yana juyowa 4 eyes sukai kowanensu ya zubawa dan uwansa ido babu qaqqautawa, saurin janye idanunta tayi ta nufi ma'ajiyar kayanta zata dauko sai kawai jin takunsa tayi ya yi mata runfa a bayanta tareda daukota dukanta ya ajiyeta saman gefen katifar ta murya qasa qasa yace "my headache kiyi zamanki haka you are beutuful cut baby kawo hannunki muga" zuba masa fararen idanuwanta tai sosai tama kasa miqa masa hannun sai shine ya kamo hannun ya d'an shafa mata dai dai inda taji ciwon da yatsarsa aikuwa tayi saurin janye hannunsa idanunta na shirin zubda ruwa. girgiza mata kai yayi alamun kada tai kukan, Aid box din ya bude ya gyara mata wajen tareda saka mata wata 'yar farar plistap ya manne wajen. sakin numfashi tai ta dubi hannun nata sannan ta sake dagowa da idanunta ta dubesa shima din ita yake kallo sosai. jitai hannunsa ya sauka saman gefen kuncinta inda zarah tasa wajen yayi mata ja sakamakon Marin nan datai mata. shafa mata wajen yakeyi cikin tsabar tausayinta da kuma wata mugunyar tsanar zarah kan abunda tai matan yaji ya d'arsu a ransa. cigaba da shafa mata wajen yake kamar zaiyi kuka yakejin kamar ciwukan nata ma dukansu sudawo cikin jikinsa koya samu sauqin bugun zuciyar tasa datake ta famanyi masa. hannunta ta daura akan nasa a hankali ta janye hannunsa ta miqe staye tana kallon qofa muryarta qasa qasa tace "tasoo muje na bud'e maka q'ofan gida ka fita please dan dare fa nayi.." tayi maganar tana mai saka hijab dinta. miqewa taga yayi a zatonta fitowar zaiyi saitaga ya zauna saman kujerar gaban mirrow din nan tata dai ya daura qafa daya kan daya yana karkad'awa da takalmansa bayan hannuwansa dayakai bayan wuyansa shima yana wasa da yatsunsa anan. shima maganarsa qasa qasa yace"ok kije ki gwada bud'e gidan in su small dad suka farka suka ganmu tare Yaya knn? kinga zaifi kije daki fara budewa inyaso saina biyoki daga baya OK?" shiru tai tana tunanin kumafa haka ne, bari to taje din ita ta gwada.. cikin sand'a take tafiya harta kai bakin qofar wajen kenan ta d'ora hannunta qarar ta6a kubar ne yasa baba Ismail tashi zaune danshi daman yana d'aya daga cikin mutanen nan marassa nauyin barci motsi Kad'an saiya tadasu koda kuwa na juyin kwanciya ne muddin da mutum kusa dashi saiya ji kuma ya farka to uwa uba kuma kubar gidan Nasu mai d'an q'ara CE. sai jitai kawai maganarsa yana cewa"ah heenduh ina kuma zaki da dare haka?"! a mugun razane ta juyo garesa tana wuri wuri da idanu sam takasa motsin kirki saida ga baya dubara ta fado mata tayi saurin cewa"ay..ay nayi zaton ba'a rufe gida bane shiyasa nazo rufewa baba" tayi maganar gabanta na bugawa dass dass dasssss, "Aa heendu taya zamu kwanta gida bude ai an rufe dan haka kema kije kiyi kwanciyarki" haka ta nufi dakin jikinta a sanyaye da'ace dashi din suka fito aidako kwabarsu tai ruwa qwamma ma da Allah yasa yayi dubarar ta fara fitan. shikuwa daman yana hangen komi akeyi a waje ta labulen tagar tata dan haka tana shigowa yadinga mata dariyar mugunta qasa qasa. haushi taji ganin yanda yaketa sata tsaka mai wiya yau dan haka harara ta wurga masa tareda murguda baki tace "akace maka na sare ne? aibawai haqura naiba saika bar gidan nan yau bazaka kwanar mini anan ba qatoto dakai haka kaje ka danne ni wajen kwanciya" dariya sosai mgnr tata taso basa amman saiya kanne yace "better" ya koma yayi zamansa kan chair din yana latsa wayarsa ma. sau uku tana son fita tana shakku ana hud'un ne tasakeyin qundun bala ta fita wannan karon yitayi Kamar zata nufi kitchen aikuwa taji muryar baba Ismail again yace"wai miya hanaki barci heenduh na a daren nan sai fitowa kike yawanyi dan Allah kada ki sake fitowa haka nan kiyi kwanciyarki ki huta inda ance dare mahutar bawa ne, danma inason tashi qiyamul laili nima yau...shikenan mgn ta qare kuwa inda har zaiyi sallar dare tasan babu doctor khaleepa babu fita a gidan nan dan inhar baba Ismail yafara sallar dare sai da asuba yake ajiyeta sannan. dan haka muryarta a sanyaye tace"to baba daman naji qishi ne shiyasa nazo shan ruwa wajen" tayi mgnr tana mai bude randar ruwan kamar gaske ta debo tai musu shan dole tana cewa inama yanda mama keda nauyin barcin nan haka baba keda shi shima din dabazata wahala haka ba tasani" tazo wucewa daki knn tace"saida safe baba" yace ''to heenduh na Allan bamu alherinsa" "aminn baba" a haka ta koma dakin ta rufesa yana zaune abinsa yanata gem a phone din nasa kuma yanajin komi da suke fada itada baban. kayan barci ta dauka tareda shigewa yar kusurwa bayan ta kashe qwan dakin ta saka sannan ta fito ta kunna kwan. dubanta yake a afakaice ya tabe red lips dinsa yace a ransa"ji abunda yarinyar nan ke boyemun saikace bansan kalarsu ba da zubinsu ba mtss. ga mamakinsa gani yai ta shimfida tabarma a qasa ta shimfida bargo gamida ajiye filo akai ta dubesa tace"ai sai kazo ka kwanta ga shimfida nan nai maka inda ka qwaqufe sai ka kwanar mana a gida." tayi maganar tanai yatsune fuska tareda zama kan kujerar daya bari ta gaban madubin, ta zauna ta warware parking gashin kanta daya zubo har wajen qugunta nan ta hau linkesa dan taji dadin barci. zuba mata idanuwa yayi na tsawon lokaci yana kallon ta, ahankali kuma idanunsa suka sauko saman tudun qugunta dake zaune a kujera cikin silikin rigar tata sai wani motsawa suke. hakan ko baqaramin dauke hanlalinsa zuwa gareta yai ba batareda daya zata ba. baro bakin tagar yayi ya isa bayanta ya tsaya. tana kallonsa ta madubi ta wani share taci gaba da gyaran gashin ta tana rera 'yar waqarta cikin siririyar muryarta wacce take so sosai sosai fiyeda kowace waqa ta hausa wato waqar *dasauran kallo*. tayi tayin abinta shiko yana saurarenta saidaga baya ya juya ya dubi shinfid'ar datai masa ya kuma kai dubnsa ga tata ta katifarta,, girgiza kai yayi tareda sakin wani murmushi dan yasan yanzun nan zaiyi maganin ta. heenduh kuwa tana cikin waqarta babu zato taji hannunwansa saman wuyanta yana shafawa daga bayan nata dayake a tsaye. yitayi kamar zata tashi aiko yayi saurin ida tusa hannuwan nasa ta saman rigarta zuwa cikin rigar tata ya ruqo balloons niplles dinta yana murzawa. tuni dud wani qoqarin tashi datakeyi a lokacin taji ta dainasa dan jikinta yayi mata dayi mai tartare da saukar kasalalliyar kasala mai tsananin gaske. wani dan qarfi ne taji ya saukar mata dan haka tai saurin janye hannunsa ta miqe tsaye batareda ta kallesa ba tace "Kaje dan Allah ga shinfidar kacan katsaya neman mgn." Tayi mgnr tana mai kashe kwan dakin ta kunna fitilar 'yar qarama mai jonin wayar nan wacce kecin batira uku sbd dakin ya d'anyi musu haske koba yawa tunda babu kyau kwana cikin haske kamar yanda malamin islamiyyar su ya fada musu in kana kwanciya cikin haske a dare to in akayi sa'a kuma da shed'anun aljannu suka d'auko d'an uwansu marar lafiya zasu iya sakowa bil'adama shi a jiki saikaga mutum yaita shan wuyar ciwo na duniya. to daman tunda taji wannan maganar gargadin mlm dinnasu daman gata uwar tsoro saita keta kiyaye kwanciyar a haske sosai dan ance zama lpia yafi zama dan sarki muddin kabi mgnr dake cikin tsarkakkun litittaifan nusulunci zaka wanye lpia. bayan ta kashe qwan Kai tsaye shimfid'arta ta nufa da niyyar kwanciya bayan ta qara number fankan dakin dan zafi bata rainasa ita koyayane a jikinta. bata zata ba sai jin takunsa datai ya had'e qirjinsa da bayanta ya rungumo cikinta yasaka mata bakinsa a kunnenta ya d'an lasa sannan yace muryarsa it's very low "tayaya zaki raba mana shimfida headache alhalin muna matsayin halattattun juna?" janye jikinta tai ta juyo ta kallesa cikin haushinsa tace "kamanta kanada zarah zabin mamanka?"! tana fadan hakan ta juya zata tafi yayi saurin rungumo cikinta ya hade bayanta a jikinsa karo na 2 sannan yasake kai bakinsa kunnen ta yace "kincika kishi headache ga alama anya kuwa nan gaba ba kulleni zaki dingayi a gida ba? yayi mgnr cikin tsokanarta. hararsa tai ta yamutsa fuska yasake cewa "kuma nina CE miki inason zarah zan aureta? kokinji hakan a bakina headache na? Sosai taji dadin mgnr tasa amman saita qi gwada masa hakan saima banbare hannuwan sa datai a saman cikinta ta juyo ta dubesa tareda zuba masa idanunta qal qal dasu cikin tabe Yan lips dinta tace "kama so ta din ni ina ruwana ma" shima dagowa yayi ya dube cikin idanunta tuni ya gasgasta mgnr tayita ne bawai har zuci ba, nannade hannuwan rigarsa yai yabarsu dai dai Rabin hannuwansa yasha gabanta ya biyota ta dinga ja kuwa da baya baya bata ankara ba saigata ta fada saman katifar tata kanta yunqura ta taso har yayi saurin dora mata nauyin qirjinsa saman shafaffen cikinta da dukiyar breast ballons dinta dasuke tsattsaye bum bun. harsaida tayi wata yar qara yayi saurin juyota ya koma qasa ita kuma tadawo samansa nan suka sake zubawa juna idanu kowa na saqe saqe a ransa. tashi tayi zaune ta daure fuska ganin yanda yasha mur shima. shirin miqewa take daga zaunen dayake saman katifar yasa dogon hannunsa ya fizgota saiko gata tadawo ta zube saman jikinsa qugunta tsakanin laps dinsa cinyoyinsa. kallonsa tai a marairaice dan tasan indai yai mata kalar wannan ruqon da zaman tofa qyaletan dazaiyi sai Allah. "Pleases doctor kabarni wlh barci nikeson yi kaji pls?"
Chapter 87 · 0% Book details