← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 170 OF 178

Sashe 170

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sauransu wanda a matsayinki na mace nasan kinsan sauran hanyoyin janyewa mijinki hankali koda kuwa bada yawwa bane,, zuge jikkarta sa'a tayi ta fuddo wani dan farin kwalban turare ta riqesa a hannunta tana jujjuyasa snn ta miqawa heenduh shi, heenduh ta karba wanda tun sanda sa'a ta fuddo kwalbar turaren taji gaba daya wajen ya kaure da wani qamshi mai tsananin sanyin dad'in gaske,,, "wannan fa na mine?" abinda heenduh ta cewa sa'a knn tana kara kallon turaren wanda takeji uwa ta shasa kuwa. gyara zama sa'a tayi tace "wannan turaren da kike gani ba qaramin aiki yake ba, muddin kika shafasa a jikinki doctor yaji qamshinsa ko? hmnn sauran bayani kya bani shi daga baya qawata, dan nima mama ce ke sarosu a hadaddun nagartattun kayan mata datake sarowa daga manyan masu sayar dasu tana siyarwa, to shine ta bani guda daya, kinsan tsada ne dashi sosai wlh kwalban fa ta kusan 100k, dan manyan mata ne suke jure siyansa dan sanin amfanin su garesu ba kadan ba,, dan lokacin da'ina amarya tafara bani shi kiji in gaya miki qawata wlh bakiji sanbatu ba daga bakin my ba sanda muke tare....,, to yanzun na baki shi dan ahalin yanzun kin fini buqatarsa, yanda zakiyi amfani dashi ne cikin ruwan wanka zaki dunga zubasa kamar sau uku haka a kulum kinga yini guda knn zakiyi amfani dashi duka, to cikin yardar Allah kamshin zai bi jikinki ya zauna radam, kuma wnn turaren da kike gani matsayin ingantaccen maganin mata ne sama da goma.. kada nacikaki da surutu dai ga kuma tafiya a gabana, cewar sa'a d'in tana mai miqewa tsaye sargafe da jikkarta a kafada. rungumeta heenduh tayi cikin farinciki take furta "wayyo qawata ngd ngd sosai Allah barki da my dinki" sa'a tace "amin qawata komi kenan mayi waya ay" daga haka heenduh taja sa'a cikin kitchen ta juye mata sauran snacks din datai mata gamida dambun nama dud a culors snn ta rako sa'a d'in har kusada gate suna bankwana snn ta dawo ciki bayan wucewar sa'a d'in. haka heenduh ta dawo ta ajiye turaren da nufin sai gobe zata fara amfanin dashi, khaleepa kuwa sai da ya daidaici heenduh tayi barci sannan ya dawo gidan wuzin 12 pm, dan yana wajen abokansa su yunus yana fira dudda kuwa tana manne cikin ransa amman haka yake daurewa kawai danson ganin ta qara shiga taitayinta, dudda shima bada sonsa yake mata ko'inkula d'in nan ba amman dole tasashi mata hakan dan ramuwar gayya,,, haka koda safe da wuri ya fice dudda ya hangi zarah a kitchen kuwa amman Sam ita bata gansa ba danta juya baya sai hadar abinci take uwa taiki, dan zarah kam bata wasa da cikinta sam. koda heenduh ta farka dasauri ta duro saman gadon ta tashiga bayi tayo wanka da turaren nan ta fito ta shirya cikin skirt da riga na wani material mai rawa rawa wanda gaba daya yabi jikanta ya manne d'af,, har mamaki take in tana kallon kanta a madubi yanda fatar ta taqara fresh, taqara kyau sosai hakama dukiyar fulanunta sun sake ciccikowa da girma suna tsaye curr curr gwanin sha'awa, gawani bud'ewa da hips dinta suke qarayi, dasauri ta ida daura scalp dinta ta fito tanufi dakinsa tana takun d'ai d'ai sai Baza qamshi take, tana tura dakin kuwa taga wayam alamun ya ficce, tsaye tai kawai tayi shiru, dudda bataji dadin hakan ba amman haka tahau gyara masa dakin nasa har zuwa toilet, tareda saka abin qamshi sannan ta baro dakin ta sauko qasa ta samu zarah kace kace ko wanka batai ba, sai soshe soshen kai tajeyi da daurin qirjinta kuwa tun na tashi barci. tanaji sanda ta wuce kitchen dan samawa cikinta abin kari zarah sai habaici take mata tana zaginta amman ko kallo bata isheta ba, koda tagama hada breakfast din kuwa nan kitchen ta zauna taci sa tareda wanke kayan datai amfani dasu dan bata son barin abu da datti koda kuwa cokali ne. haka ta fito tai komawarta saman ta ta kwanta. wasa wasa kuwa wajen dai tsawon sati daya knn khaleepa yaqi zaman gida kulum yana gidansu ko gidan mama zainab ko wajen su yunus muddin ya taso aiki kuwa, dan baison zuciyarsa ta raunana ne kan heenduh tun yanzu. yau an tashi da hadari a safiyar ranar lahadi,da qarfe 9 na safen. iska ake mai qarfin gske, wanda kan kace mi tuni ruwa ya tsuge shaaaaaa tanfar da bakin qwarya. dasauri heenduh ta sauko daga gadon ta tayo waje, ta sauko qasa qasan falon, dan Inda akwai abunda heenduh ke sha'awa kuwa tun yarinta har kawo girmanta bai wuce son yin wanka cikin ruwan sama ba, dan haka dasauri ta qulle gashin kanta da band ja, tayo harabar gidan tashiga cikin ruwan tareda juya juya hannuwanta a ware fuskarta na kallon sama idanunta a runtse ruwan na sauka taaaaaaaaa kota'ina a jikinta tanata dariyan farin ciki kuwa, wanda kan kace mi tuni wandon ta na siliki da take sanye dashi iya saman rabin cinyoyinta yajiqe jagab gamida d'ashewa a jikin ta har ana iya hango sharp d'in hq dinta kuwa, yanda take juya mazaunanta kuwa uwa roba shima abin kallo ne,. ga rigar ta da take iya qirjinta danko arziqin halp best dunma bata kai ba, rigar ta manne mata mamanninta sosai wanda hatta kan nipples dinta jajaye kuwa ana iya hangosu,, gaba daya khaleepa dake tsaye saman benen dakinsa ya tsura mata Ido yana kallon ta yanajn tsigar jikinsa na mimmiqewa, jijiyoyinsa kuwa uwa ana tsinka masa su dan wani shocking dayaji a dukkan sansan jikinsa, runtse idanunsa yayi gam gam zuciyarsa na buga masa, numfashinsa na fuzga da qarfi, jiyai wata zuciyar tace "yanzu in mai gadi yana kallonta fa cikin filin nan yaya knn? dasauri kuwa ya bude jajayen idanunsa yakai dubnsa wajen mazaunin sojan mai gadin nasu yaga wayam babu kowa dan hatta tagogin dakin da yake ciki a rurrufe suke harda qofar ma,, sauke wata kalar qaqqarfan ajiyar zuciya yayi sai lokacin yaji hankalinsa yad'an kwanta,, da sauri kuma ya fara gangarowa waje shima ya nufi Inda take cikin ruwan, so yake ya fiddota a ruwan gudun kada lollipop d'in ta kamu da mura ko fever, ganin satai kawai a gabanta tsaye kamar an jefosa,, ya zuba mata Ido yana binta da wani nataccen kallo sama da qasan ta kuwa,, lumshe idanuwa yayi gam jin yanda daddad'an wani ni'imtaccen qayataccen turare ke fitowa daga jikinta zuwa mashaqarsa wanda sosai qamshin yatafi dashi ba tareda ya ankara ba. damm!! dam! dammm, abinda k'irjin heenduh ke bada kalar sautin bugawarsa knn. ahankali taji jikanta yayi mata sanyi daga kalar d'imautaccen kallon da yake watso mata dashi,, sosai ruwan ya jiqesa shima sharkaf amman sam bai damu ba, heenduh zuwansa wajen gamida tsayuwarsa ne taji dud ya cike mata wajen da qwarjininsa, ahankali ta juya masa baya da nufin barin wajen taji an riqo qugunta ta baya an rungumesa tsamm,, kan tayi wani yunquri taji ya juyota gabansa ya matsoda ita cikin jikinsa ya rungumeta qam qam cikin mayalwacin qirjinsa yana sauke numfashi,, banda sunsunar dogon wuyanta zuwa tsakankanin qirjinta ta cikin rigar bai komi,,, tuni taji jikinta ya qara saki, da sauri ta riqe fuskarsa da tafukan hannuwanta jin datai yana shirin yin qasa da hannunsa zuwa hq dinta... ganin tana d'ari d'ari ne yasa bai jira komi ba ya sureta cikin jikinsa yanufi dakinsa da ita ya shimfid'ar da ita saman gado yana bin fuskarta da wani kasalallen kallo wanda hakan yasa heenduh saurin runtse idanunta gam, ahankali yaci gaba da binta sunsunar qamshin turaren nan nata wanda cikin dabara ya rabata da komi na jikinta yaja blanket ya rufesu ruf, qarar saukar ruwan ne gamida wata tsawa da aka saki yasa heenduh gigicewa ta haye saman jikinsa ta qamqamesa jikinta na rawa,,, murmushi yasaki gamida daura hannuwansa saman nashanunta dasuke tsikarar masa qirjinsa a lausashe,, wani zazzafan kalar wasa khaleepa ya kwantar da heenduh yana mata, tundaga qasan ta har samanta babu Inda bai kai wa caffa ba cikin rawar jiki suka qanqame juna tareda hade bakunansu waje daya,,, sosai suke tsotsan juna kota'ina dan anjima kam ba'a hadu ba daman shiyasa suka haukacewa juna kowa na qoqarin ganin cewa ya farantawa dan uwansa, farin ciki kuwa cikin zuciyar heenduh fall wanda koda ba'a fad'a mata ba tasan doctor d'in nata ya daina fushi da ita yau kam,dan haka ta sake zage dantse wajen ganin ta faranta masa ta hanyar wasa datakeyi da hannunta a jikinsa kota'ina wanda kankacemi taji yafara mata sabbatuttuka kala kala kuwa, dan datakai bakinta a mamansa tana wasa dasu da haqoranta tuni ya'ida shid'e mata harda hawaye kuwa,, dasauri ta kamo fuskarsa tasaka ta cikin nashanunta taqara ja musu bedsheets ..... haka sukaita mukurkusar juna babu yankewa , dud sunbi sun rud'e sunbar hayyacinsu sai sabbatuttuka na dad'i sukewa juna, dan khaleepa kuwa cikin hawaye da baisan suna fitaba yake cewa "I really love you sugar lollipop na,,, please kada ki qarasawa nai fushi dake haka da yawa,,, wanda zaisa munisanci junanmu,, kinsan cewa dajin dad'in d'ayanmu muke rayuwa, please sugar na banda wacce nikeso matuqa a rayuwa ta sama dake,, kiyarda dani.... jin sambatun nasa yayi yawa ne yasata qara kamo fuskarsa ta tura masa sweet balloons d'inta d'aya a bakinsa, tuni bakin sambatun kuwa yasamu aikin yi ka jisa shuru kuwa, banda saukar numfarfashinsu bakkajin komi a d'akin... tun ana ruwa har aka jima ma d'aukesu tsab amman suna maqale da juna suna cigaba da farantawa junansu rai wanda basu ne suka sararawa juna ba saida wajen qarfe 2 na ranar. koda suka nutsu still tana kwance saman faffad'an qirjinsa tana wasa da kwantaccen gashin qirjinsa, shi kuma hannunsa nasaman bazajjen gashin ta dayai mata rufi a jiki, kallon tsakar idanuwa kawai suke jifan junansu dashi suna murmushi. sake yo sama yayi da'ita ya saddo da bakinsa a qirjinta yana qoqarin sake saka bakinsa a kansu dan ba qaramin tsokane masa ido suke yiba, muddin yana ganinsu free tofa babu sauran saqat na zaman lpia, uwa jinjiri ga mamansa haka doctor yake ga sweet balloons d'in heenduh wanda itama ta jima da sanin hakan, ganin hakan da tayi ne yasa tayi saurin barin jikinsa tajawo abin rufa to
Chapter 170 · 0% Book details