Sashe 64
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
👁🥡👁 🅿3⃣1⃣. *G* aba d'aya ta d'auke kanta daga setinsu kamar ma bata gansa ba tayi. abun kuwa ba qaramin zafinsa yaji ba, wato shi yana can babu ranar da bazata fad'o masa a rai ba amman ita ta gansa ko'ajikinta barema tai masa sannu. qutawa yayi tareda saurin niqewa tsaye daga saman kujerar da yake ake garin sauri har yana buge dan qaramin table dinda ke gabansu mai d'auke da cups na coffie wanda yasa asabe ta kawo musu, cikin tsautsayi kuwa har cups biyu suka fado qasa suka fashe amman shi sam hankalinsa yatafi ga Inda take dosa zata shiga. Hafiz da yunus da farouq har hada baki suke wajen cewa"lpia friend doctor?? yunus ya sake dubnsa yace "miya rud'a ka haka kai saurin tashi ne kamar an mintsi neka har kana mana 6arin cooffies?" "sry friends kujirani ina dawowa ynzu"! abinda yace musu knn ya rufa mata baya cikin wani kalar qarfaffan takunsa. tana gab da shiga get din hall din da ake kamun knn taji ansa hannuwa an figota baya, ganinsa datai ba qaramin faduwan gaba yasa taji ba dan bata ta6a tsammanin zai iya tasowa daga mazaunin nasu ba. zubawa juna ido sikai na tsawon mintina 5 babu Wanda yace uffan ga dan uwansa face kallon junansu da suketayi kawai. sosai ya gintse fuska bayan ya zuba hannuwansa duka cikin aljihun jeans dinsa sannan ya sake matsowa daf da ita danshi yama mnta a inda suke aiko da sauri ta d'anja da baya kad'an tace "a'a wai miye haka ne doctor a waje mike fa al'umma na wucewa" sake watso mata wata harara yai yace"banda case da wannan kuma bashi nike sonjin amsa daga gareki ba tambaya na dazan miki shine miyasaki fitowa da wannan d'amammun kayan jikinki kowa na kallonki?!, miyasa kikafi yarda da fidda tsarin sura ki futo waje ne? kazalika wannan d'an gyalen da kika sagala sa a wuya yayi zaga zaga kuma bnga amfanin sashi ba inda babu inda ya kare miki a jiki" haushi taji ya cikata a ranta tace"to aifa shiknn ka dawo, dubesa dan Allah yanda ya tsareni da wasu tambayoyi to miye ruwansa dani ma? kamar yasan mitace aiko sai jitai yace "kadafa ki tunanin ko wani abu, just ina fighting abun ne saboda gudun zubewar mutuncin iyayenmu dake zaki jawo masu sbd firsararriyar shigar da kikeyi ki fita ko'a jikinki kuma. dubnsa tai tana yamutse fuska tace"to wai dan Allah ni kadai kagani da zakace haka? dubafa sauran matan dake wucewa kusanma nace gara shigana data wasu fa" saida yadan harareta sannan yace "baishafeni ba su wannan,, kuma danke ce blood sister na kena sani kuma" jitakeyi dutta tsani wajen da suke sakamakon kowace budurwa tazo wucewa tana lura da kalar nacin kallon da take bin khaleepan dashi dan haka tai shirin juyawa ta tafi babu zato taji yace "muddin kuwa kika qara taku daya daga nan sai kin raina rashin kunyar dake cikin kanki" waimi ke damunsa ne yau? mutumin datasan mgn ma saita zamar masa tilas yake furtata amm@n shine yau ya nacewa yinta akanma abunda babu ruwansa da shi? tambayar da take yiwa zucuyarta knn. kamar zatai kuka ta juyo dan ji datayi sauti na sake fitowa daga hall din ga alama an fara gabarta da komi na kamun kamar dai yanda suka tsara, Kuma gashi kiran amarya sa'a sai shigowa yake a wayarta amman tsayen dayai mata a gabanta yasata kasa motsin kirki dan qwarjinin dayai mata yau gani tai dud ya cike wajen. duban agogon hannunta tai taga 4:44 pm dan haka tasake dubansa a marairaice tace "dan Allah doctor pleass ka barni na wuce man kaga sai kirana ake" "nacefa baza kije inda mazan can ke gwamatsitsin shiga ba tun dazun"! zaro idanuwa tai tace "wai kasan bikin wa ake kuwa kk fadamun cewa bazan jeba? d'aga mata gira d'aya yai tareda ta6e red lips dinsa cikin ko inkula yace ''yeah iknow who is she, tunda mama ta sanarmun a jiya da naje kuna bikin babbar qawar kin nan ko marar ji kamarki, tabe baki taga ya qarayi sannan yace koda yake qwamma ita ma dake a fagen azancin hankali dan haka maza ki koma gida na gaya miki" adaidai nan hjy Hadeeza da hjy Firdausi suka wuce a mota amman hjy Hadeeza ta lura dasu tsaye wajen sa6anin Hjy firdauseey din da hankalinta ke kan driving. shiko daman yana gama fadan hakan ya juya zai tafi yaga taqi barin wajen a zuciyarta sake cewa take"tabbb lallaima wannan mutumin qwarai yai masifar rainamun wayau aiko wlh abunda bazaI yuyuba knn" wayarta ce ta sake sabon ringing tai saurin dauka tareda cewa"sorry qawata gani nan tafe yanz....jitai yasa hannun sa ya zare wayar tata tareda sakata a aljihunsa na wata baqar doguwar suwaiter tasa har laps dinsa ta sauko amman mai taushin gaske. wannan karon kasa magana tai kawai ta zuba masa fararen idanunta da b'acin rai yasa suka fara canzawa. wayarsa taga ya dauko ya kira babu jimawa taji yace ''yunus kawomin motor na anan inda kake hangoni yanzu" abunda yace knn kawaj ya maida wayar aljihu. ko minti 5 ba'aiba saiga yunus cikin mota yayi parking a gabansu ya fito ta reda miqa masa key din sannan ya dubi heenduh data cika da fushi har saura kadan ma ta fashe musu da kuka, ganin hakan da yunus yai yasan cewa wata matsalar knn ta sake had'osu da mutumin NASA. dan haka cikin tsokanarta yace"yadai headache dinmu naga kamar kina cikin damuwa alhalin kuma gashi kunata hidiman biki_? aiko wata doguwar harara yasamu daga heenduh tareda cewa cikin tsiwa"ban sani ba babu abunda yasha maka kai dani kuma malam 'yan sa ido kawai"! cikin sonyin dariya yunus yace"ahh ranki shidade Allah huci zuciyarki inda bani nakar zomon ba bare a takura mun da ratayarsa ya matso wajen khaleepan yabasa hannun shima Yakama NASA suka jinjina sannan yunus yace ''to nina wuce friend doctor "ok till we meet" abinda khaleepan yace knn yana mai shiga cikin motar shima yunus saiya duqo setin kunnen khaleepa yace "ah abokina yadai naga haka kaida mutuniyar taka kokun jone ne in between love bamu sani ba dan daman kunyi masifar dacewa fa wlh" hararsa khaleepan yai yace"kaifa d'an iska be mtsss kama daina wannan maganar mai kama da tatsunniya, harararsa shima yunus yai bayan ya miqe tsaye daga duqiyar sa yace ''hmnn kafiye kafiya ay amman komi knn lokaci zai nunasa a lokacin ni kuma zan baka amsa daya da daya. nina wuce yayi mgnr yanaiwa khaleepan wani murmushi yayinda khaleepa yai dan tsoki a raine tareda kallon heenduh bayan ya bude mata gaban motar cikin nuna isa yace "shigo" ta fiddo idanuwa waje a d'an tsorace tace''ina zamu? sake tamqe fuskar sa yai sosai yace "saidoki zanyi inaga ay" badan taso ba ta zagaya ta shiga motar ya sa mata key shi kuma. tanaji tana gani suka bar anguwar takaici yasa batasan ma sanda ta fashe masa da kuka ba tareda d'ora kanta bisa saman cinyoyinta. ko'a jikinsa haka ya hau titi yanajin wayar tata na sake sabon ringing ya daukota tareda sa mata Airplane ya maidata gaban motar ya aje. yanaji tana koke kokenta ko uffan bai ce mata ba dudda jinda yake kukan nata na tsunkulin zuciyar sa sosai. dole ta haqura da kukan ta koma hadiyar zuciya. haka sukaita yawo a wunin ranar cikin gari har sadda aka kirawo sallar magrib sannan yai parking a gefen wani titi inda keda masallaci yake ya fita harta fara murnar ta dauki wayarta ta fice a motar kenan kuma sai gashi ya dawo ya dan duqo tareda dauke wayar tata ya juyo fuskarsa gab da tata har suna shaqar numfashun juna yana kallonta itama ta kallesa saikuma ta dauke fuska daga tasa tana turo baki. fita yai daga motar bayan yasa remote ya kulle ya shige masallacin. sosai ta duqunqune kanta cikin cinyoyin ta ta runtse idanunta a fili tace''wlh mutumun nan mugu ne daman bai dawo ba saida aka gama bikin,, mtsss dud yabi ya addabeni komiya sha masa kai da harka nama? shiru tai tareda sakin wani tsakin bayan ta ajiye qafafunta qasa tace"ya matsawa rayuwata kwanan nan kuma haka nanma yake cemun wata headache bacin shine ya komamun qaton ciwon kai a rayuwa ta". qoqarin bude murfin motar take danta fice amman jinta datai a datse hakan ya tabbatar mata da cewa yagama aikin tunda ya rufe. hangawa tai ta gaban glass din motar ta hangosa can zuqunne yana alwala,, dawowa tai ta zauna wato ita gata kirista maras salla knn ko dazai tafi yabarta anan? "selfishness man"!!! abinda tace masa knn tana hararar inda yake sannan ta koma ta makure jikin motar ta rufe idanunta kamar maras lpia. bai dawo cikin motar ba saida yayi sallar isha'e sannan kuma ya shiga wani restaurant dake can tsallake yayo musu takeaway sannan ya dawo cikin motar ya zauna. lokacin har wani barci barcin gajiya ya dauki heenduh har bamatasan ya shigo cikin motar ba, kallon fuskarta kawai ya tsayayi yanda take barcin ba qaramin kyau tai masa ba saidai harda busassun hawaye yagani a fuskarta a fili ya furta sory headache na ba'a sona na hana ki zuwa ba banson naga kina cakud'uwa ne cikin maza dan ina jin zafin hakan sosai a raina" matsowa yai tareda ja mata d'an hancin nata dayake matuqar burgesa sannan ya sauko da idanunsa a pink lips dinta har sauke ajiyar zuciya yayi lokacin tareda cewa "i miss dhis alot my sugar lips"! matsoda bakinsa yai yai kissing saman tsinun hancinta da saman rufaffun idanunta sannan ya daura hannunsa akan lips din nata yana shafarsu da babban yatsan hannunsa 1, babu jinkirin komi ya daura bakinsa akan lips din nata ya kamosu yana dan lallashe mata su daga saman su, can cikin barci taji ana tsotse mata baki dan haka tai tunanin cewa ko a mafarki ne data saba ganin doctor khaleepa nai Mata hkn tun bayan tafiyarsa dan haka bata yi jinkirin komi ba ta d'an motsa tareda kamo lu6ensa na qasa tana tsotsar masa shi da tausasan lips dinta, wani dadi yaji jin ta temaka masa a lamarun wannan karon, shima ko yai saurin kama lips dinta na saman yahau tsotsa, sosai suke sucking