Sashe 34
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
By
*Xexen Fasaha*.
[1/17, 3:10 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
Fasaha online writers f. o.w.
*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.
~dedicated to my mom Sadeeq hawwas~
-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.
👁🥡👁
🅿1⃣9⃣.
*I* sma'il ne ya shigo gidan bakinsa dauke da sallama yana rungume da itacen daya bayar aka faskara masa shine yanzun daya fito daga masallaci yaci karo da mai faskaren ya kawo masa su cikin baro, dan haka yana ajiyewa saiya qara komawa waje ya qara d'auko wasu itacen ahaka har saida ya kwashesu tas ya sallami mai faskaren sannan ya shigo cikin gidan kai tsaye wajen famfo ya nufa ya bude sa dan dauraye hannunsa da gaban rigarsa daga qurar iccen sai dai kuma kashh basu maido famfon ba, dan haka matsawa yayi ya d'auko wata butar qarfe ta baffa yaji ta da ruwa a ciki kuwa, to dasune yasamu ya gyara jikin nasa sannan ya wuce dakin Zainab ganin bata nan sai jaririyar ce kawai kwance a tanason yin kuka shiyasa ya dauketa ya rungumeta a jikinsa bayan ya zauna gefen gadon yahau jijjiga heenduh danshi a zatonsa ko Zainab d'in ta zagaya ne ban d'aki. ganin shirun tai yawa yasashi miqewa da nufin zuwa dakinsu baffa kan ta fito bayin harzai fita da heenduh sai kuma ya dawo ya ajiyeta sanin dayai dare ne idan inno ta gansa zatai masa fad'a ne kan ya fito da jaririya da dare.
yana fitowa ya, shiga dakin tuntuben da yai da mutum ne shiyasa gabansa faduwa yana shirin duqawa ya d'auko fitilar dake yashe wajen qasa danya haska yaga waye wajen saiga hasken nefa wall sun maido, sai kuma suka qara daukewa kuma suka qara daukewa alamun wasa suke da wutar layuka nason faduwa.
girimm yayi tsaye wajen kamar butum butumi dan ganin mutanen dake yashe wajen a, qasa sai yake ganin kamar a mafarki ne yake ganin abubuwan.
sake maido wutar akayi wannan karon basu dauke va, I zubewa isma'il yayi gabansu baffa a rude yake tatta6asu dan yanzun kam ya tabbatar da abinda kwanyarsa yake gaya masa, dan haka yasake gigicewa yahau dadin "baffan inno Zainab ku tashi dan Allah,, wai mi yafaru daku ne eye? kutashi dan Allah aida gudu ya tashi yabat gidan ya je gidan baba yawale ya tasosa sao gasu sun dawo tare, Allah sarki baba yawale shima dud yarude daqyar ya dubi isma'il yace "jeka taro tasi muje asibiti,, haka kuwa akayi aka kamo su baffan da taimakon wasu jamaar dake zaune nn wajen aka shigar dasu baffan taxi dud da hakan saida mutane suka bi wata taxi din dan babu wnda bai girmama baffa a anguwar nn kaf babban mutum da, yaro shi kowa nasa ne, dan haka suna shiga asibiti aka kai su emergency koda likitoci suka auna baffa da inno tuni suka tabbatar da jimawa da rasuwan su saidai Zainab da tai nasarar farkowa tahau kuka kamar zata mutu sai kiran inno da baffa takeyi, haka likitan ya fito ya shaida musu tsoffin kam sun rigamu gidan gskia saidai haquri daga haka ya wuce.
kuka Ismail ya fashe dashi ya fad'a jikin baba yawale da shima yake kukan rashin babban amini na qwarai a, rayuwar sa gaba daya.
jamaa yan unguwa suma da zazzo asibiti banda share hawayen rashin mutanen kirkin basu komi, kan dole suka haqura aka d'auko gawarsu baffa aka dawo gida.
Zainab da isma'il kamar ba a hayayacinsu suke ba, daqyar baba yawale yaita nusar dasu sannan suka daina kukan haka suka kwana azaune waahe garin ranar talata aka sallaci gawar wakin guda biyu akaje aka rufosu dan isma'il yana ganin yanda aka kamo baffa akasa a cikin rami zubewa yayi wajen a sume mukhtar ma baisam sanda ya fashe da kuka ba a karo na farko ganin dayai cewa da gasken dai su baffan sun tafi, I amman dus halin nn da ake ciki ko magana bata had'a sa da Ismail ba, I daqyae aka samu isma'il ta farko sannan aka juyo da makarorin nasu baffan bayan adduoen da dubban jamaar suks ryfesu dashi bayan gama sasu qabarburan nasu.
abun mamaki baya qarewa a, duniya indai kana da rai a jikinka tofa kana da sauran kallo, ana dawowa sam mukhtar yaqi zams zamn amsa gaisuwa qofar gidan Ismail dan zafin qiyayyar sa, sai dai kawai yasa aka daura masa qaton tamfal a harabar qofar gidansa shida mutanensa nan shima yai zmn amsa gaisuwarsa wato wajen amsa gausuwar yazama guda 2 knn kai duniya kuma yan ywa ciki daya uwa daya uba daya 😭.
haka akaita fito da abincika kala kala gidan mukhtar hardasu ruwa faro da lemuka sai wasu daga cikin makwadaita na, wajen Ismail sukaita dawowa wajen mukhtar gamin yanda namomi keyawo a kan ainci wanda shi isma'il ko tsoka daya babu a nasa abincin, dan fara da mai ce ma shi aka fito musu dashi cikin gida.
ahaka saida akai kwana bakwai ana zaman makoki sannan aka daina zaman, I saida meron tsimbe tai kwana 15 sannan ta duro cikin garin kaduna a ranar lahadi, kai tsaye ko jikkar ta bata ajiye ba ta nufi gidan yar tata, I qearai firdauseey tai murna da ganin uwar bayan ta huta ne firdauseey ta fad'a mata rikicin da akai gameda daurawa danta aure. wata mulmulallar ashar mero ta yi sannan tace amman kinmin dai dai da kika aika yan iska barzahu wlh, I firdauseey tace"hmm wkh naso ace harda Zainab da shegen isma'il dun nn sukaci abuncin nan dana huta da ganin baqinciki, mero tace ko iya hakan ma da kikai musi ai ya ishesu takaici hakane mama, dan yanzun kam dari dari suke ma kada jamaar susan da aure tsakanin yaranmu gudun rasa yarsu.
mero tace kamarya bngabe ba, I firdauseey tace qawata hjy Hadeeza ce ta bani wannan shawarar nikuma na fadawa mukhtar, sai gashi ko yasa waau yan tauri nacan saman anguwar nn sun dura wa isma'il din cikin dare suka tsattsare su da muggan makamansu sukaimasa kashedin cewa muddin ya kuskura ya sanarwa da yarinyar sa tanada aure a knta inta girma kokuma suka sanarwa wani tofa bsbu shakka sai sunxi sun daddatsa yarinyar a gbnsu, kuma suka qara cewa mukhtar yace a shaida musu billaheel azeem shida knsa zai harbesu da bingarsa muddin suka fiddo mgnr auren ga yaran konan dashekara nawa ne kuwa yana sauraransu.
dole suka firgita suka dau wannan alqawalin kuwa dudda sunsan mukhtar dinne ya turosu kmr ynda ogan yan daban yaxshaida masa aiken yayansa ne kmr ynda yace musu su sanar masa in sunjr, I inkunne yaji to gnfar jiki ta tsira knn, I kum daga nn suna fitowa suka fad'a gidan yawale shima suksi masa barazanar kisa da 6ata masa suns a anguwa na cewar yana 6ata yara qanana dole shima ya ride yadauki alqawalin bazai tada maganar ba dan shi ba mutuwar yake tsoro ba bata masa suna dazsuks smbata zasuyi kyma yassn zasu iya inda yan isksn titi ne komi aka hiyasu kudi aksn suyisa zasuyi sa bsbu fashi kuwa.
firdauseey na kawowa nn suka kashe tafi da mero tacr ''yawwa yata lakkaikam yau na shaida kedin da kika shs nono na bski zubar ba, I kums gobe goben nan zan koma wajen bhokammu akan ya qara qaimi wajen zautar mans da mukhtar yazamo takalmn sawarki firdauseey sai yanda kika saitasa snn, I firdauseey tace ai Wlh mama hjnma bakiga ybda yake rawar jiki ba inna nuna bn son abu, yanzu haka ma dana bude masa wuta doke yasa aka qaro maaikata dan aikin gudan da zaki dawo, miqewa tsaye mero rai tace kinyi sai dai ki qara matsa number dan nima inason zuwa qasashen turai ibga turawa, I firdauseey tace aa mama kikace haji kuma zaki?
tamushe fuska mero tai tace "nafasa wajen turawq zanje un gnsu a fiki ba cijin tv ba alquran, I ke daga can ma har birnin qudus zani in gano qarshen bangon duniya inda ance daga nn babu nisa, I firdauseey kuwa dariya kawai takewa uwat har saida mero ta d'auko jikjarta tabar gidan tana fitowa ta bude jikkarta taji babu sigarinta dan haka saita tsallaka titi wani shago ta siyo kwalin tabar tazo tsallkowa knn ta jiyo qarar harbin bundigogi daga can nesa a titin kawai sai gani ayi dud mutanen dake wucewa a samn hnyar suna kwanciya rubda ciki plat a qasa tareda mimmiqe hannuwa qasa ita kuwa sai abun ya burgeta ta.washe baki tana hngo wata baqar mota mai budadden jiki ta nyfota wndaga alana nn ciji harbun bindogin ke futowa , ashe wasu muggan yan fashi da makami ne sukaje suka fasa wani bankin da ake canjun kudi da rana qiri qiri suka saki wuta dud suka karkashe maikatan tsarob wajen suks kwaso iya sonsu da suka fito ne sukaci gaba da sakin wuta a bakin titi murane sai boyewa suke wazu na kwanciya qasa san sunsan kalae giggan yan fashun nn basu so ana kallonsu, I wani bawan Allah kuwa fitowarsa knn daga masallaci da carbinsa a hannu baisan mike faruwa ba dan sun zata kallonsu yake shiyasa babu wata wata dasuka dags qatuwar bibdigar nn tasu sai saitin cikinsa suka dinga sakar masa harsashi har saida gaba dayan hanjin cikinsa suka fito waje ya fadi nn qasa matacce nn sukaci gaba da tsala gudu a motar tasu basu damuba, dud wanda suka gani kwance kife a qasa babu ruwansu dashi ana haka kuwa suka isko wajen meron tsimbe I wacxe ke tsaye tana washe baki butunta kawai tayi arba da masu varin wutar nn kota jinjina musu da raahin imaninsu klr nata aiko batai auneba ta dinga jin saukar bullet mnya mnya akota ina cikin jikinta saida sukai mata daga daga jini sai zuba yake kmr an yanka shaniya suka wuce abinsu mutanen dake kwance jin kalar harbin da akeyi a lokacin ne yasa jikinsu qara tsuma saida sukaji shiru ne nasama da kusan awa daya snn suka tashi sukayo kan mairo da jikinta yai fisis fisis, I kai daban hannu daban qugu daban cinyoyi daban yanda kasan an tada mata bom a jijinta haka maau raunin cikinsu sukaita zybewa wajen a sume dan tsabar firgita na ganin ynda aka ciccirewa matar jikinta dan basu ma ganeta ba har saisa aka gama hada jikinta waje guda ne kana wani maqicin mlm zayyanu mijinta yace ''innalillahe,,, wannan ai meron tsimbe ce matar mlm zayyanu mai almajirai,, I nan waau daga cikin jamaar wajen wanda mero tasha wulanqata wa suka dara zamewa suna tafiyasu tareda mata Allah qara sannu a hnkali dud saida kowa na wajen ya yaye aka bar gawar mero da mlm isihu maqocinsu sai wani malami shima ya tsaya sun rage su 2 knn, nan mlm ke cewa ashha shiyasa akeso mutum ya kyautata alaqarasa da mutane amman wannan mata ba haka ba, nima nn na tsaya ne bn tafi ba sbd taimakon musulinci vawai dan ita ba danni kaina wlh ta taba turen rawani a gabn jamaa I kn na mata waazi svd tana zagin mlm zayyanu mijinta, mlm isihu yace wlh nima haqqin maqota kawao yasa na tsaya da muka mutuncib mijinta amman daba haka ba bxn nuna ma nasanta ba, I danni nn wanban baiwar allahn cin mutuncin datake mn da iyalaina kusankullum Allah yai yawa dashi, mlm yace babu koni ai dan Allah zamuyi mata, I nan suka tsaida mai amalanke aka kwashi fisis din jiki I mero aka watsa a ciki aka nufi gidan mlm zayyanu mai almajirai ko kare kiwa bai biyo bayan suba, hmm AllAh knn, yanzu mero kinga iyakar ta duniyar ko?ina wulaqanta mutane ynxu da sauransu?? cewar mutumindaya baada aron baronsa sabida malamin nan har ta samu alvarkacin sanyata a ciki ma.
shiyasa akeson ka gyara gobenka dan gbnka tai kyau, I daga haka bai sake cewa komi ba har suka isa qofar gidan ya juyeta qasa kamar kayan banza qudajesaibinta suke abun qyama, I daga nn yaja baronsa ya tafi da nufin kaita wajen wnki dan dud ta 6aci da jinin mero baq'i q'irin dashi kuwa ...