Sashe 42
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
waya ai tazama ruwan dare babu wnda zai damu kanada ko baka da, ai yanzun abunda zakasa kaje gidan buki shi akeyi ynda za'a maka daukar girma bawai wata waya can ba, ni matsala ta yanzun ina zamu samu qananun kayan nn ne wlh muyi ranting d'insu na rana d'aya dai? sa'a tace" kuma fa q'awata da gskiyar ki, gashi kuma ba atamfa ko less ne za'a saba bare mu je wajen mutuninki sani tela ya ara mana mu biyasa kamar ynda muka saba in biki ya kama bamuda kayan q'awa can muke masa tsinke ya satar mana cikin na masu kawo masa dinki customers nasa ya bamu ranting mu biya, to kinga matsalar baida qananun kaya kuma shi Wlh, yaya knn kikega zamuyi qawata? shiru heenduh tai ta zurfafa tunani sai zuwa can tace "yesss i'have idea, nasamu mafita qawata saidai banda kudi a hannuna enough bansani ba ko wajenki baza'a rasa ba?" sa'a tace "yanzun dai ba maganar kud'in ba wane mafitar ne kika samo mana?. murmushi heendu ta saki sannan ta dunga jujjuya fararen idanunta da wayarta a hannunta ta dubi sa'a tace"wannan karon wajen madam lera mai boutique din bakin titin can na anguwar mu zamuje muyi ranting kayan" sa'a tace "wow gud idea yayi qawata, dan kuwa madam lera kafurin son kud'in tsiya ne da ita da zarar mun bata wasu 'yan q'alilan di kudi la shakka zamu samu kayan, amman hannuna yanzun inada dubu daya dako hamsin ne? to kema kinga saiki kawo na hannunki mu had'a mata mu bata musamu zafafan inglesh-wears na gudun wuce sa'a qawata" heenduh tace "taf wooo danq'ari! kamar nawa kike ganin za'a bata ne? danni wlh bnda kudi fa sosai shekaran jiya na siyo gesha naci muda mama daman cikin wanda nike tarawa ne na school wnda baba ke bani ma fa" sa'a tace "kamar 2k zaiyi ai in muka batan ko nikega? heenduh ta miq'a hannunta ta jawo jikkarta ta d'auko 'yar pos d'inta mai gidan zips ta dinga shiga cikin zifa zifan tana dubawa duka dai kudin da ta had'a su basu wuce dari biyar da talatin ba, hakanan sa'a ta amsa da nufin goben in sun dawo school sai suje wajen madam lera din sumata mgnr. heendu tace "amman qawata wane kaya zamu saka ne gobe zuwa school kinsan jami'a fa inbaka d'aukar wanka tsab za'a renaka" sa'a tace haba qawata kowa ya dubi zubinki ai yasan babu wasa a lamurran mu, kawai musa atamfar anko din sadiya bala kinga ai wancen satin ne muka yi bikin kuma daman bamu sanyata munje school da ita ba" tace "to qawata hakan za'ayi, anman ki tafo min da red din gyalenki" "to qawata shiknn" cewar sa'a din daga nn sukaci gaba da firarsu harta tafi gda ta rakata ta dawo ta kwanta kota kan kazar data cillar bayan katifarta batai ba. hakan kuwa akayi washe gari bayan sun gama test din su sun fito sun zauna nan capeteria nasu na makarantar suna hutawa kan zuwan next lecture dinsu saiga hafsat wato qawar tasu wacce za'aiwa bikin nn ta fito daga class itama alamun ta bada test dinta ta zauna nan kusa dasu dayake dud 'yan group dun heendu ne danma sauran basu fito ba daga class da wajen groups din nasu zaka gansa cike da mata wayayyu ana caskewa. dayake group dinsu yafi na kowa class a cepeteria din nasu in sun zauna, shiyasa hafsat bala na isowa wajensu tace gayu gayu mutanen Allah, yaya test d'in ne?, heenduh ta yatsuna fuska tace "kinsan mu test ko exams no wahala nike jinta" zama hafsat tai tace "aike queen heenduh daban kike, so yaya maganar partyn nawa, kunsan dai kalar dreesing din da zamuyi dan taku bnda matsala inda nasan heendu queen ba harkar qaranta shiyasa nabaku matsayi na daban a cikin abokaina dan banda case daku" sa'a tace ai kada ki damu dan kalar wankan da zamuyi muje wajen nan dud wajen nan baza'a samu masu doke muba" "ke mune fa mukayi gayun ma da knsa kokin mnta?" cewar heenduh tana yin fari da idanunta q'ar q'ar d'in nn dasu. kashewa sukai tareda shewa dukkansu, babu jimawa sauran 'yan matan suka fito nan aka zauna akaita mgnr dreesing d'in bikin hafsat har second lecture d'in tazo suka shiga. qarfe biyu dai dai suka hau bus din school d'insu suka dawo gida, dai dai bakin titi aka ajiyesu nan suka wuce shagon madam lera mai boutique kai tsaye dansuji yanda zasu kaya zata amshi tayin gayun 'yan mata su heenduh koko?....