Sashe 71
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 6 min read
👁🥡👁
🅿3⃣5⃣.
*S* ai bayan isha'e sosai sannan su heenduh suka sauka gidan amarya a garin bauchi a anguwar GRA.
masha Allah gidan amarya komi yayi saidai fatan Allah bada zaman lpia.
har zuwa lokacin da aka fara gudanar da family dinner da dangin ango suka shirya jikin heenduh sukuku yake dan har yanzun abun bai goge a idanun taba na ganin datai wa zarah da khaleepa a mota.
sosai samarin wajen ke shisshige wa heenduh kodan su samu Shiga ga wannan 'yar cut baby din nan Amman sam bata sanma sunayi ba dan ita abinda ma ya dameta shiya dameta batasu take ba, dud abinda ke faruwa sa'a na lura da ita dan a zuwa yanzun kam ta tabbatar da cewa akwai abunda ke damun heenduh kuwa matuqa.
shiyasa ana tashi daga dineer party din wajen 11 lokacin dud 'yan uwa da qawayen amarya kowacce ta samu makwancinta dan ta huta kalar tata gajiyar doguwar tafiyar da suka sha, wasu kwakkwance a nan falo wasu kuma a cikin dakin amaryar sukai shinfida haka kwanciyar tasu ta kasance dai.
sa'a na zaune bakin gadon ta sakamakon zafin da ake zurarawa ne yasata cire babban lullubin dake jikinta danko iskan ac dake cikin dakin jitai yai mata kadan,
heenduh ta fito daga toilet sakamakon wanka datai dan sam batta iya barci batai wanka ba haka ta saba kam.
kayan barcin ta ta saka masu kauri ta dawo ta zauna kusa da sa'a tace"amarya gobe warhaka kina tare da angonki mukuma mun tsufa gida Allah sarki 'yar baiwar Allah har kinban tausayi ma"
tayi maganar cikin tsokana.
saiga sa'a idanu sun sake kawo ruwa qwal qwal, sai kuma ga hawaye sharrrrr sharrrrr.
zaro idanuwa heenduh tai tace
"yi haquri qawata daga tsokana?
cikin hawayen kuka sa'a tace"dud inna tuna gobe zamu rabu dake qawata wlh zuciyana quna takemun mai zafi"
shiru tai tana goge leman fuskanta da tisuee din hannunta sannan ta sake duban heendu tace "Allah kuwa qawata daba dan kema da aurenki ba daba zan taba rabuwa dake ba ina nufin saidai Husain ya had'a mu ya auremu to saidai kuma qaddara ta riga fata"
heenduh jitai ranta ya sake wani 6acin tace"wannan wace mgn ne kike sa'a? Zaki masa cinne nane?
to bari kiji koda kuwa babu wasu shauran maza a duniya ni heenduh bazan taba iya auren mijin kiba koda kuwa ace banda aure a kaina kuma koda kuwa ace bayan ranki ne wlh"
ganin yanda ran heenduh ya baci yasa sa'a saurin kamo hannuwanta cikin nata tace''kiyi haquri qawata wlh banson muyi nisa da juna ne kinga fa shaquwarmu tun a yarinta take tayaya kike ganin zanyi saurin jure rashinki?
sakin fuska heenduh tai kadan sannan tace
"yazame miki lazeem ki soma yin sabuwar rayuwa ke d'aya, sauqin tama dangin Husain din dangin kune su din kinga koda yaushe kuna tare sa dinga d'ebe miki kewa ko? sannan kuma ni baga waya ba kinga kullum zamu ringa gaisawa koba haka ba qawata?
dan Allah kicire komi a ranki Allah shi zai mana maganin damuwan,
kije ga ruwan wanka can a toilet na hada miki ki warwatsa kokyaji dadin kwanciya ma"
murmushi sukaiwa junansu bayan sa'a din ta miqe ta dube heenduh sosai tace "madalla da Qawa ta gari mai sauqin kai da kyawawan lafuzza masu dadi da ma'ana da komin yanda zuciyarka ke babu dadi tasan lafuzzan dazata yi maka kaji dad'insu gskia doctor namu Allah ya kashe ya basa ga ilimin addini dana zamanin ga uwa uba kyawu da kyakkyawan zubin siffa gskia qawata hmmm akawai dad'in...
hararar da heenduh taimata ne yasata saka dariya tai shiru sannan ta wuce toilet din.
binta da kallo heenduh tai sannan ta sauke ajiyan zuciya tareda yin tagumi tana mai sake tuno khaleepa din da zarah.
tai zurfi a haka har batasan sa'a ta fito ba itama har ta shirya kuma ta dawo ta zauna tareda sa hannunta ta janye tagumin heenduh tareda cewa"na fahimci fa qawata kina cikin damuwa tun dazun, dan Allan daure ki fadamun mike damunki?
yatsuna fuska heenduh tai bayan ta gyara zamanta tareda maida gashin kanta zuwa gadon bayanta tace"nop qawa babu abinda ke damuna daya wuce tsanar zarah danai wlh"
zuba mata idanu sa'a tai tace"zarah yar hjy Hadeeza fa?
"eh ita sbd daman kinsan can bamu shiga huld'ar juna da it@ sai kuma kawai dazun da zamu tafo nan garin naganta a motar doctor itada shi bansan ina zasu ba kuma taren?!!!"
murmushi sa'a tai tace"hmnn qawata inna fahimceki kishin fa mijinki kike a kaikaice?"
"bawai batun kishi ba qawata kigane,
bandai son ta dunga shisshige masa ne gudun Zargin jama'a a kansa inda kowa yasan halinta karya ce ta maza!!!!""""
sosai sa'a take kallonta sarai tasan heenduh na son khaleepa matuqa gaya amman zafin k@nta ya hana ta sakar masa jiki kamar yanda ta fahimta daga zantukan nasu da sukai a baya,,
dan haka tai nufin mata mgn a kaikaikaice dan wataqil ta fahimta ta gyara.
dan haka a kaikaicen ta dubi heenduh tace "ay qawata wannan dai kuma sakakin kine da baki nisanta kanki dashi kina shigewa jikinsa tareda basa tarairaya da kulawa a matsayinsa na mijinki halakin ki yanda kike da sanyin kyau dinnan da saurin shiga zucci nasan bazakisha wuyar kauda dud wata iriyar mace ba daga zuciyar sa qawata, qwarai kada kitsaya tantama Shawara Nike baki ba umarni ba kuma sai an gwada akan San na qwarai in kikai sakaki akan kyakkyawan mijin nan naki har wata ta dafe zuciyarsa zaki gane abunda nike gudan miki a lokacin dan haka yanzun dai na barki saida safe Allah tashemu lpia"
tana gama fadan hakan tai kwanciyarta tabar heenduh nan zaune dangargar banda tunani babu aikin da brain dinta keyi mata lokacin,
to ta ina zata fara gyaran ne? sarai tana sane ta tafo har garin bauchi batareda ya sani ba anya kuwa abubuwan da takeyi masa ya dace kuwa?
ta tambayi kanta da kanta.
ganin tsabar aikin databa qwalwan nata na tunani na shirin sata ciwon kai dole ta haqura ta kwanta zuciyarta na mai mata cigaba da mintsininta nason samo mafita saida qyar sannan fa kuma har tasamu
dai barci yai nasarar dauketa.
khaleepa kuwa bayan sun sauke zarah ganin taja ta tsaya tana niyyar fara jawo masa wani maganar tata sababba ta jaddada sonsa gareta dole yaja mortara yai gaba a binsa yanamai sakin tsoki hardai yunus daya dawo gidan gaban ya dubesa yace
"abokina wlh wannan yarinyar sam bata dace da tsarin rayuwar kaba kada ka bari kalamnta suci nasara a kanka dan na tsani ballagazar mace har a raina".
rai bace idanu jazurr khaleepa ya juyo tareda zubawa yunus idanunsa Wanda har saida gaban yunus ya fadi daga sabon yanayin dayaga abokin nasa ciki kuma take yanke......
Cikin jin takaici doctor khaleepa yunus ka......
*dan Allah kuyi manage bnjin bnjin dadi ne a jikina dan kada kuji shiru ne shiyasa m nai muku D'an wannan d'in.*
..
By
*Xexen Fasaha*.
[2/13, 10:19 PM] Xainab Documen: 👁👁
🥡🥡
👁👁
*DA SAURAN KALLO !!!*
Story and writing
by
Xayyneb 💤💤
Fasaha online writers f. o.w.
*🌳imparting valuable knowledge and entartaiment is our concern*🌳.
~dedicated to my mom Sadeeq hauwas~.
*Ngd sosai da addu'o'enku sosai Allah bar zumunci*🤝🏻🔮🤝🏻
-https://www.facebook.com/Fasaha-Online-Writes-751775151851852/?referrer=whatsapp.