← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 111 OF 178

Sashe 111

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

saida yayi dan murmushi sannan yace"ina tareda parrot narasa iya surutu nima inta kama ne? Yayi mgnr tareda matse lips dinta da tatsunsa 2 harsaida tayi yar qarar zafin shagawaba sannan yasaki bakin yana mata murmushi ya juya yana daga mata hannunsa tareda fadun"bye bye lollypop saina dawo zanyi missing din surutunki" murmushi tayi itama tana daga masa hannu tareda furta adawo lpia hearty miss you to" Kamar kada surabu da junansu kowanne ce rayawa a ransa. haka yaje gidan yahau samansa yayo wanka ya saka wata farar riga armless dinnan mai gidan wuya da dogayen hannu wacce ta dan kamasa tai masa kyau matuqa sannan yasaka baqin jeans yadauki abincin yaiwa momyn saiya dawo sannan yafita ya isa asibitin. itako henduh tana gama gyaran gidan da dud wani Abu daya kamata tayi sai wajen bayan azuhur ta gama. wanka tashiga tana gamawa tadawo dakinta bayan tagama kwalliyarta tarasa wanne kaya ma zata saka ma a jikinta sakamakon zafin da aka fara gadan gadan. wando tasaka roba dogo Wanda yabi ya shanye mata jikinta tareda bada shatin hips dinta gwanin burgewa kalar na cikakkun matan da Allah yaiwa wannan baiwa tasa a a halittance. sanan kuma ta dauko wata rigarta wacce tafi kama da matacin koko ta sanya, yar firit da ita kuwa danko cibiyarta bata qarasa rufewa ba hakama kana iya hangen fararen nashanun balloons nata saye da bra dinda ta rufe rabinsu yayinda zaka iya ganin rabin nasu ta saman rigarta sun tattaso mata sama sun had'e jikin junansu babu wani gaf ko qanqane hakan yasa suka bada wani kalar sharp mai ban sha'awar mai kallonsu. sosai takeson lokacin zafi a ranta dan lokacin saka fingilallun qananun kayanta kenan mama Zainab kanta ma tasanda wannan hali na heenduh. turarenta tadauko tareda feshe dukkan illahirin jikinta yayinda takama mayalwacin gashin kanta tai masa baby parking tuni tasake komawa 'yar wata cut beutuful baby daban, zama tai taci abuncin daya bawa wani yaro yakawo mata kular atun dazun byn fitarsa bada kadan, wannan karon farfesun kifin ruwa ne akayo kuma yayi mata dad'i a baki sosai, dan kwanannan battajin komi sai tsabar kwadayin tsiya dudda dama tasan tanada shi amman wannan Karon yaqara nunkuwa ninkin ba nin kin kuwa harrasa gane kanta take ma ita lokutta da dama. saida tacinyesa duka sannan Tasha ruwa taje ta wanko kular takaita kicen. tana fitowa tsakar gida taga wasu matasan samarin yara Wanda sukafi kama da almajirai buyu sun riqo qaton injin generator yayinda biyun suka tallafo wata qatuwar deep frizeer suka ajiye dasauri tace"kai kufa? wannan kayanfa daga ina wayace kukawo? anya kuwa nan gidan ne akace kukawo su ba b'atan kai kukai....to sarkin mgn nina sasu daukowa su shigo mun dasu" abinda khaleepa yafada knn yakatse mata mgnr tata yaqaraso ciki sosai yana mata kallon zaki kasheni fa salon gayunki lollypoo dan tun shigowarsa yalura da dreezing din nata Wanda baqaramin qawata sa taiba. dasauri ya saka hannu a aljihu ya fiddo kudi masu dama ya sallamesu suna fita baitsaya wata wata ba yasureta sukai daki ya zaunar da ita bisa kujerar gaban Mirrow ya dubeta snn yad'an b'ata fuska kadan yace "ahhaka kike shirin cigaba da tsayawa a gaban yaran nan dawannan shigar lollypoo baki tayani kishin kanki kenan? Why?!!! ganin yanda yake mgnr ne Uwa mai shirun kuka yasata saurin d'an kamo hannunsa tace "heartyna naga yara ne ba manya ba sosai shiyasa" saida yadan harareta sannan yace"yaran dakike rainawa basune fitinannun ba yanzun?" dariya ita mgnr tasa taso bata ganin ynda yarufe ido yana masifa kan wancen yaran, ''To yallabai afuwan yallabai baza'a kumaba rayi mgnr tana kallon shigarsa itama data burgerta matuqa. yana shirin mgn ne wayarsa tai qara gani tai yadaga yana cewa"OK kasiyo wears dinne dasauran kayan knn? to shikn shigo kahad'a ina cikin gidan babangida" kashe wayar yai yadubeta yace "kizauna nan dakin kada kifito" yana gama fadin hakan yafice tsakar gidan binsa tai da kallo sannan ta miqe sakamakon muryar wani dataji sina magana dashi a tsakar gidan. bakin window taisa tana hangosu , yayinda dayan mutumin daba ta sanshiba taga yahau kwaranga yana jona wata waya can jikin bango Wanda ga alama shine mai hada wayoyin generator din yanda haske zai wadaci ko'ina na gidan, mamaki tayi sanda taga mutumin ya kunna gen din babu qara cikinsa kuma ba kamar sauran gen data sani. take kuma hasken lantarki ya kawo fankar dakin fankar saman dakin nata takawo itama nanta fara bada iska tuni. lumshe idanu tayi sands taji iskan fankar na korar zafin jikinta Wanda tasoma ji daman.. motsinsa taji a dakin tai saurin bude idanunta sanda tagansa duqe yana hada fridge nan kuwa shima Yakama alamun komi normal, barinsa yai kunne sannan taga yasake fita tsakar gidan yaja mai gyaran sun fita waje tare ga alamun yagama gyaran ne..... komawa tayi takwanta bisa katifarsa tareda janyo wayarsa daya ajiye tana dubawa knn saiga kiran zarah yashigo wayar tasa. wani qululun masifaffen kishi ne taji yataso mata ya tsaya mata a maqoshi a fusace ta daga wayar tace wacece?" daga can zarah dataji muryar mace bata tsaya tunanin kowacece ba ko ta tahau sakin maganganu dan atunaninta wajen wata yaje dudda tana tantamar hkn kuwa dan tasan matan basu kansa amman hakan baihanata cewa "ke wacce??,wacce matsiyaciyar ce ta d'aga mun wayar miji dan qanshin....... babanta? tunkan Zara taqara cewa wani Abu heenduh tace"ke dakata sakaryar banza mai liqewa mazan wasu ahir dinki da cigaba kiramun mijina a zuwan mijinki... banza karuwa mai lasisi ta gaban iyayent..... tuni mgnr tata talaqafe a bakinta sakamakon ganin khaleepa datai tsaye bakin qofa yana kallonta, ransa ab'ace yabaro bakin qofan ya iso gabanta yamiqa hannunsa yazare wayarsa daga hannunta batareda daya duba wayarba yakangata a kunnensa.......jin wata b'abbarkiyar mugun zagi Uwa na maguzawa da'ake d'urawa ta wayar tasane yasashi saurin janye wayar daga kunnensa yazuba mata idanunsa a kaifafe fuskarsa murtuqe yace "kedawaye kike wannan shirmen?" Itama cikin haushin sa da zarah ta goga masa dan haka a tsiwace ta kallesa tace"Kaduba last cull zakaga wacece" tayi mgnr tareda fisgar abayarta tafice waje tasaka takalmanta tayi shigewarta gidan baba d'ahara tanajin qunci aranta afili ta murguda baki tareda sakin tsoki kamar yana gabanta ne..... tana shiga gidan kuwa a nan tsakar gida zaune bisa tabarma taga......
Chapter 111 · 0% Book details