← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 81 OF 178

Sashe 81

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

dawo tunaninta. Nan kuwa ta fashe da kukan munafunci wiwi wai ita ancuci yarta an b'ata mata rayuwa wayyo taga ta kanta.. daqyar Hjy Firdausi ta rarrasheta tayi shiru bayan fakar idanun Hjy Firdausi din datai tai mata gwalo. Hjy Firdausi tace "kowa da qaddarar sa ita zarah wannan CE qaddarar tata kiyi haquri kinji,, nan kuwa taqara jawo kukan qarya sosai,, tsam khaleepa ya miqe yabar office din sakamakon kiransa da yunus yai. Bayan fitarsa ne Hjy Firdausi ta dafa kafadar Hjy Hadeeza tace "kada zuciyarki tai rawa gameda tunanin cewa ko dan wannan tsautsayin ya fadawa zarah bazata auri khaleepa ba, za'ayi auren nan babu gudu babu Jada baya ki kwantar da hankalin kawai aminiyata." Hjy Hadeeza tace "Ameen aminiya ngd Allah bar zumuncu tayi naganar tana dariya mai kamar kuka dan fuskarta a jikin Hjy Firdausi din take bare ta gani. khaleepa kuwa a mota ya iske yunus ya shiga ya zauna tareda Kwantar da Kansa a bayan kujerar motar shi danshi kansa baicewa mike damunsa,, tunani 2 ne a ransa na farko tausayin halinda zarah ta tsinci Kanta yake na biyu kuma tunanin yanda heenduh tai tafiya bata sanar masa ba dudda tasan cikakken ikon dake kanta nasa a yanxun shine taje taita shiga cikin mazan daba maharranan taba batareda izinin sanin saba?!, to wannan tunanin shine ma yafi muntsinin zuciyar sa. tsoki yasaki a fili yanamai zare glass din idanunsa yunus yace"kai likitan mata nafa shanyu tun ina haquri har gashi lokacin zuwa na tonyce yayi dan wlh harta fara mun waya gimbiyar tawa taji shiru" tsoki khaleepa yasake ja yace ''Ok na d'aureka ne? Kaiyi tafiyar ka man" Yunus yace "kaifa bakkada mutunci haka zakace ma dud zaman jiranka danai ko? hararsa khaleepa yayi yace "ruwanka, nima ai kasan da niyyar zama nazo asibitin ay ko? bayaga da wannan aikin daya riqeni" yunus yace "nidai ba wannan ba yanzun da wanne mota zan wuce?" Miqa masa key din motar khaleepa yayi sannan yace "kaje da wannan zanyiwa lurwan waya ya kawomun wata motar ni. Amsar key din yunus yai ya tada motar ya wuce yana sane yaqi tambayar sa Yaya jikin zarah danshi kwata kwata bai qaunar yarinyar tun kamata dayai a d'akin wani abokin sa jibrin suna ganin damarsu. yaso ya fadawa khaleepa tun a lokacin saikuma ya share dan gudun zargin da khaleepan zaiyi nako qarya be Inda bashi ya ganewa idonsa ba saidai yabar abun da in halinta ne zai bayyana kowa yasani wataran. khaleepa kuwa masallacin asibitin nasu yaje yai sallolinsa lokacin daya Shiga dakin zarah harta farka tana ganinsa ta fashe da kuka dan a tunaninta kilanma yayi bincike koyaga kalar kwayar maganin data sha asirinta ya tonu. gani tai yabar dakin babu jimawa saiga Hjy Hadeeza ta Shigo dakin da sauri ta qaraso ta zauna kusada kan zarah tace"wai ke mike faruwa ne? kaina fa ya kulle... nan ta fada mata abinda khaleepa yace musu na tunanin raping dinta da'akai. sai lokacin ne zarah taji wani mugubn dad'i a ranta na ganin cewar hankalinsa baikai naya binciki abinda tasha ba saidai matsalar HQ din nata daya gani harda ta bleeding din ga alama shine ya dauke hankalin sa. zarah tace"wlh Momy wad'annan 'yan iskan clasmate din ne nawa su aliy da nasir da sukazo suka bani wata qwaya kan mu fara ma yin komi wai tana qara mana nutrition mai gamsarwa,amman sai sukace in qwayar bata karb'ekaba bayan an gama sex zata iya saka ka zubda jini to...to..ni kuma Momy a matse Nike da buqata lokacin shiyasa kawai.. Kawai na amsa nasha.. Hjy Hadeeza tace"kinji bankadaddiyar yarinya ko? dan ubanki aida kin mutu dakin huta gobe ma in halinki ne in sun baki qwayar saiki sha tsinannu suma din. Jin motsin Hjy Hadeeza zata shigo dakin ne yasasu yin gum da mgnr. nanta shigo taiwan zarah ya jiki sun jima sannan suka tafi gida saboda akwai masu kula da patient a asibitin. saida zarah tai kwana biyu sannan khaleepa yabata sallama tareda gargadin cewa ta dinga shiga ruwan zafi tana zama akai akai dan warkewar dinkin tareda wasu magunguna daya rubuta mata. yau kwana biyar knn da heenduh ta dawo amman koda wasa bataga doctor dunba yazo gidansu tun abun bai damunta harya fara damuwa matuqa... dan sautari intaje islamiyya saita biya ta majalissar su amman sam bata sa'a da ganinsa saidaisu yunus, yanzun hakama zaune take tsakar gida kusada mama Zainab wayarta na hannunta chat take da sa'a Amman zuciyarta na jaddada mata cewa taje gidansu man, da sauri ta girgiza kai tace a ranta "cabb saima ya rainani ay yace na damu dako son ganin sane, nasan fushi yake dani kan nayi tafiyar nan to inya gama fushin zai sauko ay" tayi maganar tanamai tab'e 'yan red lips dinta dudda kuwa hancinta datake jin kamar yana son sunsuno mata kamar qamshin turarensa amman Sam bata yarda ba saida taji kalar maganarsa cikin isasasshiyar muryarsa yayi sallama a gidan nasu. kasa motsi tai daka Inda take zaunen ta zuba masa fararen idanunta tana faman kallonsa nan taji kamar taje ta rungumesa danjin dadin ganinsa datai yau, wani farinciki ne fal ya mamaye ranta. saidai taga kamar yayi 'yar rama kadan saidai kyaunsa dataga yama qaru. tuni tausayinsa taji ya d'arsu a ranta tareda wani mugu mugun nunkuwar sonsa a ranta. Lumshe idanunta tai lokacin dataji mama Zainab na cewa"habawa khaleepa aini nayi fushi kwana biyu ka ajiyemu kabar leqomu dudda har Mlm na tanbaya yace kwana biyu bai ganka ba shima shine nace ko wani laifi mukaiwa d'an namu bamu sani ba kasan halin rayuwa". wani d'an q'aramin murnushi yasaki tareda qara dauke kansa daga fuskar heenduh yayi kamar baisan tana gun ba tun kallon dayai mata a sace sau d'aya kuwa bai qara ba dudda yanada burin zuba mata idanunsa ya kalleta sosai hankali kwance kamar yanda yaji zuciyarsa da idanunsa na muradin yin hakan amman saiya danne dan yanaso ta fuskanci hukunci daidai da abunda tai masa shima. Amman a fili yace "aymun haquri mah nayi zazzabi ne kwana biyu shiyasa sannan kuma ga ayyukan office yanzun kusan kullum sai dare Nike dawowa gida wataran ma can nike kwana". sosai mama Zainab ta tausaya masa tareda fatan qarin lafia, haka ya gama zamansa harya tafi bai kalli Inda ma heenduh take ba. haka ya kasance kusan sati 2 saidai yashigo suyi ta fira da mama zainab amman komi bai cemata barema ya kalleta,, abun baqaramin damun heenduh yake ba gashi suna cikin exam dole tasamu ta rage tunsnin taci gaba da zana exam dinta harta samu suka gama. zuwa lokacin jitake ta hukuntu matuqa, haqurinta ya gaza, aiko tana kuka yau tana kwance kan katifarta a daki da daddare takira sa'a tana fada mata doctor ya daina kulata. daqyar sa'a ta samu ta daina kukan tace''baba qawata abunda nike gudar miki kenan ay tuni, nace in kina kula da mijinki dud da fa wannan girman kan nasa wlh na rantse da Allah saikin samesa sannu a hankali yanda kikeso ina mai tabbatar miki ganinki ma a wajen sa saiya fiye masa fita waje inva dole b@, Share hawayen fuskarta heenduh tai tace to qawata bani Shawara Yaya zanyi?! wlh kuwa gab nikeda kamuwa da ciwon zuciya tsabar damuwa mai saka tunani"!!! nan sa'a ta dunga ganar da ita salo salo na kalar shigar kayan tsokanar da zata dingayi dud sanda taga ya shigo gidan nasu kuwa, sannan tace "yanzu yazo gida ne? heenduh tace "ehm baima jima da fita ba wai ya dawo aiki yagaji zaije ya kwnta dan yanason zuwa asbiti gobe in early haka naji yana fadawa mama ina daganan cikin daki kwance dan ban fita wajen ba dudda inason ganinsa"!!. sa'a tace"it's better hakanma yayi ina ga yanzun koma takwas bata rufa ba dan Allah qawata ki dauki wankan kananun kaya ki saka kije gidansu har dakinsa ki samesa kina masa kalar neman afuwan nan tamu ta mata a langwabe ki gigita mun tunaninsa qawata inamai tabbatar miki komi zaiyi normal yau ko. dan Allah qawata kada kice mun a'a bazaki iyaba dan sau tari musun da kike mun kan shawarar da nike baki gameda shi shine ke kawo matsala dan Allah kije ga mijinki yanzun qawata ki lallashe abinki da kulawa banda masa gardama inhar na isa gareki a matsayina na babbar qawarki wacce muka zamo tamfar 'yan uwa na jini."! tana gama fadan hakan tai saurin kashe wayar tabar heenduh zaune da tarin tunanun maganganunta hakan. ganin lokaci na tafiya yasata miqewa jiki a sanyaye ta dauko wata yar robar halp best din rigarta iya cibiyarta mai ruwan zoma ta saka a jikinta tareda saka dogon roba siket din kayan a jikinta wanda ya fuddo mata dukkan surar hips dinta, hakama rigar ta fiddo mata dukkanin sharp din mamanninta cunjum cunjum dasu had'eda d'an shafaffen laqumammen cikinta wnda kamar bata zuba abinci cikinsa. turare ta feffesa ko'ina a jikinta sannan tai kwalliya a fuskarta tai parking tulun gashin kanta a gefen kan nata yakuwa sauko har geffan qasan qirjinta jitai jikinta yaqara yin d'umi sosai wanda natural haka halittar ta take daman. zura wani dogon hijab nata har qasa tai, sannan ta saka takalmnta ta fito ta iske mama Zainab zaune itada baba Ismail suna cin abunci. harta iso gunsu ta dan duqo tace emmm...ma..ma..babana zan..zanje gidan baba d'ahara nai mata fira''. mama Zainab ta kalleta tace "sam bakya gajiya da yawo ko heenduh? yanzun daren ma bazaki zauna ki huta ba? langwabe kai tayi gabanta na faduwa dan tsoronta d'aya kada ace mamah Zainab tace zata hanata fita ta rosa masu plan... inko hakan ta faru zatai kwanan q'unci yau. dan haka kuwa a marairaice ta kalli baba Ismail da tunanin cewa wataqil koshi zai tausaya mata ya saka baki mama Zainab ta barta harta samu ta fitan..... shiko baba Ismail murmushi yayi bayan wanke hannunsa daya gamayi cikin wata roba ta daban, goge bakinsa yayi sannan ya sake duban heenduhn cikin wani sabon murmushin nasa yace heenduh na kada ki.....
Chapter 81 · 0% Book details