← Book details Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 68 OF 178

Sashe 68

Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

👁🥡👁 🅿3⃣2⃣. *S* un jima zaune a haka sai daga bisani suka miqe tareda komawa suka zauna bakin gadon dan kwata kwata kam hjy firdauseey jikinta ya gama mutuwa da abinda mai tsadan nata yace. hjy Hadeeza ta had'a hannuwanta biyu tana tafawa tace''o'oni yau naga ikon Allah,, kinga abunda nike gaya miki ko? to wlh inaga ba subar yaron nan namu haka ba har wani cewa yake kada a shiga gonarsa ko gonar tasa ta uwar wama yake nufi ohon masa" wani gwauron numfashi hjy firdauseey ta saki tace"sun rigaya da sun gama mun da yaro dai ga alama dai mutanen nan, dabai damu dasu ba babu yanda za'ayi yaimun bore kan nace zan sanya aiwa wannan aljanar yarinyar raping anya kuwa basu shaida masa yarinyar nan matarsa bace mutanen Hjy Hadeeza? girgiza kai Hjy Hadeeza tai tace "gskia ban tunanin hakan na daifi bada tsammanin sun ri6acesa ne kawai zuwa garesu da kalar sanabensu na talakawa shiyasa nikega shaquwar da sukai ce yasa shi bazai taba jurar ganin wani abu marar kyau ya jibensu ba fa, shiyasa yaketa haqilon nan ay, barema a ganinsa yarinyar yar uwarsa ce kinga ko bazai bari wani mummunan lamari ya shafeta ba indai yasani kuwa" tsoki Hjy firdausey tai tace"komin masifar su dai bazasu taba iya canzawa tuwo suna ba, bazasu qwacen yaro naba suce sune suka haifaman shiba bare sumin iko dashi komin tsiyarsu zasu qyalesa dud randa yai aure kuwa" hjy Hadeeza tace sosaima rabu da matsiyatan dole ne su sakar mana ay" "ko sunqi bare sunso kuwa" cewar hajiya Firdausin. nan suka ci gaba da tsara magan ganunsu yayinda Alhj bala mijin Hjy Hadeeza keta faman kiranta a waya amman Sam taqi dauka barema tasan uzurinsa. sai kusan 11 na dare sannan Hjy Hadeeza ta shigo gidan aiko abinda ta ganine ba qaramin qona mata rai yaiba na ganin Zahra datai ta tisa kwalaben ta na shaye shaye a gaba tana banka sai layi take tana bankawa Alhj bala babanta zagi sabida kwata kwata hankalinta bayya cikin jikinta. shikuwa sai zubda hawaye yake Na tsabar takaici. uwar ta kuwa fizgota tsaye tace"zarah dan ubanki yauma shaye shayen kikai ko?,bacin kinsan abinda likita yace lokacin da wannan shegen shaye shayen ya kwantar dake har ya kaiga taba miki kodarki? wato shine baki daddara ba kika qara zuwa kikai tatil ko? da sauri uwar ta saketa jin wata gyamba mai mugun wari wacce ta fito daga bakin zarah wacce ke tangal tangal. kamar Hjy Hadeeza zatai amai ta rufe bakinta da hannu wanta biyu tace "em em em yau kice uwar garin ma kika shawo giya ko? innalillahe abunda Alhj bala ke furtawa knn sannan yace "da kanki kika 6ata 'yarki Hjy Hadeeza da kanki dan haka kada kiji haushi Allah nagani bazai kamani da laifi ba dan na bawa 'yata tarbiyya kekuma kika rusa mata ita qiri qiri da kalar mummunan gatan da kika yi mata har gashi yau zarah babu zunubin da bata aikatawa na zina da shaye shaye ku...... Kai dallah malan dakata cewar Hjy Hadeeza data dakawa mijin tsawa sannan tace ''to Inda baka qaunar mu saikai mana addu'a mu shiga gidan wuta inda ka bata tarbiyya na bata maka, kafa kiyayeni wlh Alhj na gayamaka tuntuni ka kiyayi mun mgnr banza wacce zata batamun rai tunkan ajimu dakai gidan nan na karta maka wani sabon rashin mutuncin nawa" Alhj bala yace "Allan shi Baku haquri nadaina mgn bazan sake cewa komi ba akanta, tsoki Hjy Hadeeza tai tace "ato dadai yafi maka asirinka rufe. harya wuce tace "kai zo nan Alhj bala" da sauri kuwa ya dawo ta dubesa a raine tace "kiran miye kake tamun dazun a waya nenene kuma? murya na rawa yace "amm.. @mnm daman rasa yanda zanyi ne da zarah lokacin data shigo gidan a buge tana farfasa kayan falon shiyasa na kirakin,,, "to naji jeka" zugwi zugwi ko Alhj bala ya wuce cikin dakin gwanin tausay. falon ta bi da kallo dan ita saima yanzu ne ta lura da farfasa musu kayan falon da zarah ta bata wasu daga cikinsu, take ta qwallawa saratu mai aikinsu kira akan tazo ta gyara falon yayinda ta kamo hannun zarah suka shiga daki sai layi take kuwa zaran tana sabbatu take cikin maganar maye take cewa "kiyyyyyy haquriyy kawaiiii momyyyy innn kuka auramun Yaya khaleepahhh nasaaaan zan daina sha...shaye kawai ma gaba dayah ina mutttqarrrr sonsa momyyyy kuyi gaggawar mana auree pleassss momuuuuy" tana gama fadan hakan ta zube bisa gado sai kwararo amai take na giyar da tasha tuni d'akin ya d'ume da d'oyi aiko da gudu Hjy Hadeeza tabar wajen danjin datai kamar zata suma sbd mugun d'oyin nan ga kuma cikinta dayaketa qara qulululuuuuuuuu... falo ta zauna tana haki a fili tace "kaii kaii wannan anyi tsinanniyar yarinya ina zamn lpia na kin burkita mun ciki lokaci d'aya.... bata qarasa mgnr ba ta ruga toilet ta dungi zuga zawo da amai lokaci day'a..... daqyar tasamu ta daidaita aiko bayan ta fito hajaran majaran a matuqar galabaice batai gigin sake komawa dakin zarah ba dudda tanajin fashe fashen kayan data ke fasawa a dakin tana cigaba da zabga uwar ashar. itadai Hjy Hadeeza dakin ta tawuce tai kwanciyarta abinta. tana cewa a ranta bazan iya biyewa tunanin munanan halayenki ba zarah harkije ki d'auran hawan jini ba babu gaira ba sabar dan yanzun kam banda lokacin ki Inda baki hayyacinki goben dai zamu gauraya dake dake dan ubanki shegiya 'yar iska". khaleepa kuwa daq'yar yasamu nutsuwarsa ta dawo bayan ya watsa ruwa a jikinsa sosai yajima a ruwan shower na duknsa a tsayen da yake sannan yafito tareda yin plate a gadonsa,,, abubuwan da suketa faruwa ne na al'ajabi sune yaketa tunowa musamman mawai da akace headache na mazauni matarsa. lumshe idanunsa yai yanajin wani mugun farinciki na ratsa dukkan sassan jikinsa wanda tuni ma ya manta da wani bacin ransa da momynsa ta haddasa masa yanzun. hmmm zako ki gyaru headache dan dud wani rawar kanki da kikeji dashi saina sauke miki su na setaki a bisa layi. cewar khaleepan bayan yajawo filo ya rungumesa tsamm a jikinsa tareda sake rufe idanunsa qagare yake yaga gari ya waye kodan ya gansa gidan babansa Ismail duba matarsa. haka barci ya kwasheshi mai cikeda jin dadin da baisan iyakarsa ba tareda tunanin lallai rabo rababbe he wato tsunsu daga sama gasasshe na samun mata daga sama matar ma kamar heenduh batareda wata wahala ba gskia kan dole yasaki ya balle a wannan fagen barema yanda yasan kan san nan da tsananin buqata shiko miya wuce yayi bayan godia ga ubangiji Allah mahaliccin bayi wanda ya qaddara kun fa yakun a tsakaninsu da heenduh gashi kuma sun zamo din. bayan shigar hendu gida kuwa saita nutsuwarta tayi sannan tai sallama a gidan nasu ta kuwa samu mama Zainab na wanke kwaryar furar Baba Ismail zata dama masa wata. "sannu da gida mama" cewar heenduh. dubanta mama Zainab tai tace yawwa harkun dawo kamun knn? da sauri ta amsa da "eh"! sannan ta karbi qwaryar ta ida wankewa, itada knta ta damawa baban nata furar sannan ta kai dakinsa ta ajiye masa. Mamah Zainab tace"in zakici abinci gashi can kije ki zuba damn bn jima da gamasa ba jellop din shinkafa ce" aiko cikin sauri heenduh ta zubo ta dawo ta fara ci tanata ma mama santun abuncin dan daman heenduh best cook dinta knn. tana gamawa ta wuce dakinta ta canza kayanta zuwa na barci ta jawo bargonta ta kwanta kan katifar ta tunanin dake cikin ranta ne ya sake bujuro mata wai yanzun ita daman matar khaleepa ce tuntuni? tabb gskia jin komi take kamar a cikin magagin barci,, wata zuciyar tace aiko heenduh kin shiga uku da sa idon sa wajen fita Inda dmn bawai son fitar taki yakeba yanzun bare ynzun da yasan cewa yanada right din hanaki abu kokuma aika tasa,, yatsina fuska tai tace "woo cabbb da sakal dan dud son da nike masa bazan tab'a yarda ya takurawa rayuwata ba akan dud wani abunda nasaba yinsa kuwa" jitai ma haushinsa ya cikata lokacin da ta tuno wayarta na wajensa. so take ta Kira amarya sa'a ta bata haquri gamida dalilin kin zuwanta kamun. wani sabon tsokin tasake ja ta kwanta tareda qudurtawa gobe da wuri zatai sammakon zuwa kuwa gidansu sa'a din dan gobe ne ake ranar qarhshe wato daurin aure tanajin sanda qanen saa ibraheem ya shigo gidan nasu lokacin barci ya fara figarta. da wannan tunanun ta kwanta barci. washe gari tun bakwai mama Zainab ta fita zuwa gidansu sa'a saboda kama aikin girkin abibcin biki da wuri gudun late kamar yanda maman sa'a din ta aiko mata saqon cewa dan allah tafito da wuri dan mama Zainab kam badai zafin nama ba gun aiki. sai wajen takwas heenduh tagama gyara gidansu duka bar dakinta dana babnta dana mama Zainab. koina yai tass sai qanshi yake sannan ta shige wanka. daman baba Ismail bai jima da fita zuwa wajen daurin auren ba wanda za'a d'aurasa tara na safiyar ranar. tajima tana qalqale jikinta wajen wankan dan daman heenduh badai sanyin jiki ba. towel dinta dauro ta fito daga kewayen ta shiga dakinta cikin sauri sauri ta shafa lotion dinta mai dadin qamshi ko'ina a jikinta sannan tai make up dinta tai mata masifar kyau kuwa kwalliyan. bra dinta da fant gamida kayanta ta fiddo daga cikin akwatinta wanda su zata saka. ajiyesu tai gefe ta koma gefen saman katifarta ta zauna tana sharce tulun gashin kanta wanda ke saukowa har qasan qirjinta wajen cikinta,, daqyar take shartarsa dan dama mama ce me sharce mata shi gashi yau bata nan dole ta zauna zaman shartar tasa dan gudanar da gayunta yanda takeso. tana gamawa kuwa kamar ance ta dago knta aiko sukai ido hudu da gogan likitan nata ya zuba mata idanunsa fesss a knta b'arin jikinsa yana jingine jikin qofar shigowa dakinta qafafunsa hard'e su yai bayan ya rungume hannun wansa a qirji jikinsa sanye da qananun kaya baqar riga da blue din jeans sun kamasa sun masa kyau sosai yaqara fitowa a giant man d'insa fuskarsa sanye da medical glass dinsa fari d'an qarami wanda kuwa ba qaramin kyau ya qarawa fuskar sa ba. jitai
Chapter 68 · 0% Book details