Sashe 83
Da Sauran Kallo Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
👁🥡👁 🅿3⃣9⃣. *J* in yanda Hjy firdausey ta danno qofar ne yasa heenduh yin wata dogon sukuwa tabar jikinsa cikin kyarma ta shige qasan bed dinsa ta 6uya ko rigar ta kasa maidata ma a jikinta yanda take tsabar rud'un da take ciki bawai na tsoron Hjy firdausey ba a'a na kunyar ganinta a haka tareda shi dan zata d'iga ayar tambaya. shiko khaleepa wani kalar kasalallen murmushi ya saki tareda miqewa kamar zai bita sai kuma ya fasa ya isa qofar dakin ya zare key din daya matsa jikin qofar tun shigowar heenduh dakin, dakuwa ace babu key jikin qofar da dole ne sai fa momyn tasa tai masa bazata wajen shigowa d'akin nasa. yana bud'e d'akin Hjy firdaysey ta shigo cikin wagegiyar babban muryarta tace "haba nace takalman waye can ne bakin dakin ka?, cikin nuna rashin sani yace" ni I don't know Momy.. bansani ba momy nidake nan cikin d'aki yaya zansan mai takalma a waje kuma ma na mata? yayi maganar yana mai ware dagayen hannuwansa alamun gasgata gskiyar magnr tasa dayai. shiru tai tareda danyin wani guntun nazari sanna tace "to ba shakka kuwa na zarah ne dan jia da yau tashigo gidan nan neman ka ba adadi Inda har kaya ta dauko daga gidansu tai wanka anan gidan wai heater nasu yasamu marsala bata iya dafawa ita kuma, to inaga nan tabar takalmn tasanya wasu qawarta tazo suka fita anguwa" shiru yai baice komi ba sai satar kallon hijab d'in heenduh yake dake yashe a qasa tareda adduar kada Allah sa kada momyn ta Ankara da shi bare shima ta diga ayar tambaya a kansan nan dan sanin halinta dayai bata q'auron mgn. jiyai taci gaba da cewa "inata mgn kayi mun shiru tamfar dai baka dakin maitsada na? matsowa yayi tareda kamo hannun ta suka zauna gefen gadonsa kai a dan langwabe yace "sorry sallah nakeyi ne Momy shiyasa kikaji hakan silently a d'azun d'in ne. dubanta takai ga coffee din data ajiye masa tace"a'a wai bama kasha coofee dinka kenan ba... jawo coofee din yai yace"gashi insha yanzun momy na yanzun fa na fito daga bath ne" ahaka harya shanye coffee din tareda ajiye cup din. dan murmushi tai tace ''yawwa hero na bagashi ba mai tsada naba ka shanye kokaifa, yanzun kaga sai muyi mgnr da nace zamiyi ko?" "momy dakin bari gobe mayi mgnr dan yanzun I'm feeling tired ne na aikin hospital" "maitsadana it's very important fa mgnr nan, to dadai kadaure ka jiyemun ita dan jin wadatacciyar amsa daga gareka ko hanklina zai kwanta'' "to momy ina jinki" yayi maganar yana mai sake d'an janyo hijab din heenduh dake qasa kusada shi yayi saurin cukwikwiyesa ~GU~ d'aya yanda bazata gane ainihin miye ba ya q'udundunen. kallon hannunsa tai tace"a'a to miye ne haka naga kuma kake ta wani matsewa kuma a hannun ka?" cikin nuna shashantar da maganar yace"nop momy jallabiya nane" "shine kuma kake qudundunesa haka inyayi squezing fa kaida ke d'an tsantsani a komi ma bare kaya a yamutse?" a basance yace "ok bari na ajiyeta to" yayi maganar yana mai miqewa. tai saurin cewa "zauna kawo nan na linke maka basai ka tashi ba". aiko kamar ta tsikaresa da mgnr tata nan yayi saurin ida miqewa yace "No ..no..barsa momy yayi maganar yana mai tura hijab din cikin kayansa sannan yadawo ya zauna yana kallon ta. "To shikenan ay saika saurara kaji mina zo muyi mgn kansa ko? to momy ina sauraranki yayi maganar yana mai dafe gefen kansa tace"yawwa to mai tsadana kaga baifi saura 'yan kwanaki ba dadyn ka ya dawo ko maitsada na? "Em Momy" riqo hannunsa tai sosai tana dan daddafa masa hannunsa cikin sigar lallashi tace "dan Allah ka amince da maganar auren kun nan da zarah kaga tana matuqar sonka taqi auren kowa tace sai dai Kai na roqeka maitsada na dan Allah dan annabi zan fadawa dadynka cewa ka amince zaka aureta kuma nasan zai kiraka ya tambayeka dan Allah Mai tsada na kace masa gaskia ne zaka auretan kaji? Katemakawa jimammen zumuncin namu dake tsakanina da Hjy hadeeza kada tayi zaton d'ana bayya biyayya wa umarnina kaji ko?"! shiru yai tareda yin wani d'an dumm!!! dan baiso heenduh taji maganar ba dan haka cikin son 6adda maganar yace "Momy kije zanzo d'akinki inna gama shiryawa saimu qarasa mgnr pleaseeeeeeeee" tace"afafaira can zamu ida maganar knn?" a taqaice yace "eh" cikin kosawa d maganar ma. cikin murna tace "yawwa maitsada na kokaifa allah shi maka albarka bari naje saika zo din...a haka ta fita daga d'akin bayan taja kofar ta rufe ammn zuciyarta na mata wani wasu wasi kansa yau naganin ya tsargu a dakin kamarma dawani abu dayake 6oye mata shiyasa yaqi bari su ida mgnr. shiko sauke ajiyar zuciya yayi byn fitar momyn tasa tareda miqewa ya leqa qasan gadon dai dai nan heenduh ta fito tana gyara halp best dinta Wanda ga mamakinsa hawaye ne sharkaf a fuskar ta yagani. tana qoqarin barin dakin yayi saurin jawota ta ya riqe qugunta da ya zagayesa da hannunwansa yace "headache are you mad? Kina hauka ne zaki fita haka babu cikakken riga a jikinki na hijab?" ita sai lokacin ma ta tuna babu hijab dinta ajikinta dan maganar dataji Hjy furdayse nayi masa kan auren zarah ba qaramum rud'ata da gigitata yayi ba dan wani klar fitinannen kishi ne ke taso mata yana tuq'ota dan haka ta share hawayen fuskarta tareda d'aure masa fuskarta sosai ta dubesa ganin bataga hijab dunta daya cire ba hakan yasata cewa "bani hijab d'ina mlm zan tafi gidanmu". sosai yayi mamakin miye ya b'ata mata rai kuma yanzun haka a lokaci guda?. ganin yayi tsaye yaqi tanka mata saima bin ta da kallo yake tun daga tsakar kanta har zuwa qafafunta, hannunsa yasa yana shirin ida gyara mata rigarta dabata qarasa rufe mata saman breast dinta ba sosai aiko cikin Sauri ta ture hannunsa tareda watsa masa harara tace"kaje kaiwa zarah haka bani ba"! shi sai yanzun ya gano kan bakin zaren na hushin nata dan haka cikin dan wani taqaitaccen murmushi dason qara qular da ita yace "kada ki damu da zarar munyi aure fiyeda hakama zan mata Inda kinada buqatan hakan headache na... aikuwa a fusace ta juya zata bar dakin yayi saurin damqota ta baya ya rungune bayanta a jikinsa tareda tura mata hannunwansa ta qasan rigarta yadinga matsa mata cikinta cikin qwarewa Wanda a hankali ya ida miqa hannunwansa yana murza mata Nipples dinta in slowly yana mai kissing din dokin wuyanta da kumatunta yana furtawa a hankali cikin kunnenta da cewa"ki tsaya ki kar6i hijab dinki man headache na.........yaja sunan sosai danshima yafara jinsa wani iri kan wasan da hannunwansa keyi saman lausasan breast ballons dinta. runtse idanunta tai gam gam jin jikinta nason bada itane yasata saurin riqe hannuwansa tana sakin nishi kadan kad'an dan kuwa har tsakan kanta takejin wannan ta6in nasa na yamutsa ta dayake wanda shi kansa ya rigaya daya gano makamarta sune ballons niplles nata shiysa yayi mata hakan sanda yaga ta a zuciyan nan dan samun saukowar fushin nata. q'oqarin raba hannunsa daga wajen take amman yaqi barin abinda yaken sam dan a yanzun takai limit d'in kasa ma hanasa dan jikinta gaba daya tasaki a cikin nasa ta rufe idanunta tana ajiyar zuciya.. jitai ya jinginar da ita a jikin vango tareda wara idanunsa a kanta suka zubawa juna idanu kuwa babu qaqqautawa. lumshe idanunta tai lokacin dataga ya fuddo harshensa tareda nufar bakinta dashi aiko yana gab da isa kan wnn d'an kyakkyawan bakin nata wayarta ta dauki ringing da sauri ta janye daga garesa ta zura hannunta cikin aljihun sikrt dinta ta fuddo wayar da Sauri. ganin sunan mama zainab ne kan wayar ba qaramin rud'ata yai ba jikinta na rawa ta d'auki wayar tareda cewa "am...am mama.... jitai mama Zainab din ta katseta da cewa"kin kayuta heendu kuma kinyi daidai,ina mai tabbatar miki da cewa bake babu qara fitan dare a gidan nan nama gaya miki inda ke bakida lura bakisan dai dai ba....." Kamar zatai kuka ta dubi khaleepa daya zuba mata futunannun idanunsa kuma yanajin komi ake cewa a wayar dan yana kusada ita dan haka janye idanunta tai a kansa bayan ta had'iye wani miyau mai zafi idanunta sunyi narai narai sosai sannan tace "ma..mama kiyi haquri dan Allah gani nan dawowa ynzun...again Maman ta sake katseta da cewa "haqurinki na shashanci kike cewa nayi emmm? kin kosan qarfe nawa yanzun? sha d'aya saurafa ace kina waje tun d'azun a matsayinki na mace wanda ko babanki dake namiji yadawo gida bare ke isassa ko? amman ke kina waje hankali kwance ko? qwafa mama Zainab tayi kawai ta kashe wayar ma duka. Hawaye kawai heenduh taji suna zubo mata dan hankalinta sosai yake tashi da fadan mama Zainab dan haka shima har a ransa khaleepa yaji tausayin ta hijab dinta ya dauko ya zura mata a jiki bayan yasaka bakinsa ta saman rigarta ya sum6aci kan na shanunta guda d'aya wanda take taji tsikar jikinta ta tashi wani yarrrr!!!!! dasauri kuwa ta fita daga dakin bayan tasa takakalman ta. ta sauko daga saman dakin da sauri sauri gudu gudu har sam ma bata lura da Hjy firdausey da zarah dake zaune a dining ba tazo wucewa sai jitai Hjy fursausey tace "ehem zargina ya tabbata kam ashe? .jar uban kan uban can kai!!!!! ubanmi kikaje yowa dakin dana kuma d dare hadda wata sako wann zumbulelen hijab n munafunci kinje ki 6atasa ne koko? Kokuma daman an fara bin maza ne bamuda labari marar kunya?, banza heenduh tai mata tanufi hanyar fita burinta kawai ta ganta gida dan kawai ta goge laifinta ga mamanta. aiko ba zato taji an fizgota ta baya tareda shaq'o mata hijab aka juyo da ita tareda dauketa da mari jikaje tassssssss!!!......,,,,,, a matuqar razane ta dag'o fuskarta ta dubi zarah tace "kam masifan nan zarah ni kika Mara? Zara tace an mareki dan kutmar.....kiyi yanda zakiyi har mune akewa sharri da cewa 'yan iska toga 'yar iska nan mai zuwa 6ata nutsattsen namiji kamar Yaya khaleepa mun mata kamun kazar kuku kuma wlh yafi qarfin biye miki danshi ba jarababbe bane kokinada tacewa ne? Jikin heenduh har rawa yake